Sashe 70
Labarinsu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'Yan kaiwa amarya na bi, kuma da muka gama da gidan amaryar sai kawai na ce su kawoni gida, na san babu abinci a gidan, shi ya sa na dawo na maka girki”
Sai ya saketa yana kallon fuskarta.
“Ammata!”
Rabi ta amsa tana kewaya hannayenta ta bayansa.
“Dan Allah kada ki rabu da ni...
Ko me zai faru ki zauna da ni...
Dan Allah!”
Rabi ta girgiza masa kai.
“Ban taɓa tunani rabuwa da kai ba Raj...
Za ku rayu tare har zuwa lokacin mutuwar ɗayanmu”
Haɓarta ya kama yana matsar da fuskarsa kusa da tata.
“Kin tabbata?”
Ta gyaɗa masa kai, wanda yasa nasa kan ma kotsawa, dan zuwa lokacin ya haɗe goshinsa da nata yana goga mata hancinsa a kan nata.
Rabi ta lumshe idonta a hankali, sakamakon ɗumin leɓensa da ya sauƙa kan nata.
Zaid ya soma kissing ɗinta kamar yau ya fara.
A hankali Rabi ta ture shi tana faɗin.
“Ka je ka yi wanka”
Sai ya girgiza mata kai yana ƙara kamo hannunta.
“No...
I just need you”
Ya ƙarashe yana mannata da jikinsa.
Rabi ta kuma tureshi.
“Ka fara zuwa ka yi wanka”
Sai ya shinshina jikinsa yana faɗin.
“Wari kika ji ina yi ne?”
Duka ta kai masa a ƙirji tana faɗin.
“Haka na ce?”
Hannunta ya ƙara kamawa ya mayar kan ƙirjin nasa.
“Ba haka kika ce ba...”
“To ka je ka yi wanka”
Kansa ya gyaɗa yana sakin hannunta.
Sannan ya kama hanyar stairs.
#Labarinsu
#SalmaAhmadIsah
#TaurariWriters
•••••••••••••••••••••••
*LABARINSU*
*©SALMA AHMAD ISAH*
*TAURARI WRITERS*
*25*
~~~
*Heart broken over a love that didn't even exist...*
***
*No.181, Guzape, Abuja...*
MISHAL POV.
Zaune take kan gadonta, babban yatsan hannunta na dama sanye a bakinta tana sha.
Hannunta na hagu kuma riƙe da wani littafi me ɗauke da rubutun "The Happiest Baby on the Block" .
Kuliya ne ya shigo ɗakim yana dube-dube, tare da faɗin.
“Hafsat ina kika aje min cable ɗin system ɗina?...”
Ba tare da Mishal ta kalleshi ba ta amsa masa da:
“Ka duba drawerta.
Yana ciki”
Drawer ya nufa, ya shiga duddubawa, kafin ya samo abun da yake nema, har ya juya ya nufi ƙofar ɗakin, sai ya tsaya ya kalli inda take.
Abun na farko da ya fara kalla shi ne, sunan littafin dake hannunta.
Wata dariya ta shiga ƙoƙarin ƙwace masa, amma sai ya shanye yana kallonta.
“Mishally!”
Hannunta cikin baki, kuma ba tare da ta kalleshi ba ta amsa da.
“Umm!”
“Me kike ne?”
Ya tambaya yana isowa jikin gadon, littafin ta sauƙe ta kalleshi.
“Littafi nake karantawa a kan yara!”
Ta amsa masa tana maida littafin saitin fuskarta.
Dariya ya yi mara sauti, ya zauna a bakin gadon, hannunsa ya miƙa saitin side drawer ya aje cable ɗin da ya ɗauka.
Sannan ya dawo da dubansa kanta, kafaɗarsa ta dama ya ɗaga yana cewa.
“Yara kike so?”
Da fara'arta ta sauƙe littafin kan cinyarta, har wani farr ta yi da idonta kafin tace.
“Ehen nah!”
Ya yi dariya yana sosa kansa.
“Da gaske kina san yara?”
Sai kuma ta cire hannunta daga bakinta tana ɓata fuska.
“To wai miye na tambayar?”
“Wai da baki nake san yi”
Cikin sakan ɗaya wannan fara'ar da ta ɗauke a ɗazu ta dawo, da rarrafe ta ƙarasa kusa da shi tana ɗora hannayenta a kan cinyarsa.
“Da gaske wai?...
Yaushe?”
Kansa ya girgiza.
“Sai bayan kin yi candy”
Fuska ta kuma ɓatawa tana ɗaukewa hannunta daga kan cinyarsa, bakinta ta turo gaba tana juya masa kai.
“To wai kai sai ka sawa mutum rai a kan abu kuma ka zo ka hana shi”
Shi de bai ce mata komai ba, ya ci gaba da kallonta yana murmushi.
“Ni dan Alah ka bani yanzu”
Ta kuma faɗi tana masa fuskar tausayi.
Kansa ya kuma girgizawa yana ɗaga kafaɗarsa.
“Dan Allah Love Muffin!”
Ta faɗi tana kamo fuskarsa, idonta ya cika da ƙwallar kukan shagwaɓa.
“A'a fa?!”
“Ni dan Allah ka bani ina so....”
Kuliya na dariya yace.
“Ba matsala ke kika nema ai!”
*
“Hafsat!”
Kuliya ya ƙara kiran sunanta a karo na barkatai.
Mishal dake duƙunƙune cikin bargo tana hawaye ta masa banza tana share hawayen.
“Magana fa nake...”
Ya faɗi yana taɓota.
Hannunsa da ya taɓata da shi ta doke.
“Ni ka rabu da ni...
Kuma Allah sai ya sakamin...
Ashe dama ba kayanka ne baƙaƙe ba ka ɗai, zuciyarka ma baƙa ce”
Ta faɗi cikin kuka tana ƙara duƙunƙunewa.
Kuliya ya ƙunshe dariya yana faɗin.
“To me na yi?...
Ke ce fa kika ce kina buƙata”
Kuka ta fashe da shi tana rintse idonta gam.
“Allah ban yarda ba...
Kuma idan muka haɗu da Anti Adawiyya sai na faɗa mata abun da ka min”
Dariya ya yi mara sauti yana kwanciya a gefenta.
“Ki yi haƙuri to”
“Anƙi a haƙura ɗin...
Wayyo Allah na Anna...
Wayyo Aki...
Wayyo Anti Adawiyya!”
Ta ci gaba da faɗin abun da take faɗi a ɗazu.
“Kuma Allah sai ya mana hisabi, wannan sunansa zalunci, kuma Allah ya hana zalunci...”
Juyowa ya yi yana kallonta, duk da tana lulluɓe da bargo.
“Wai ba a muku biology ne?...
Ya kamata a ce an muku a biology”
“An mana ai...
Ai an mana, amma ai basu ce da wahala irin haka ba...
Wayyo Allahna!”
Ta faɗi tana ƙara ƙanƙame jikinta wuri guda, saboda ƙasusuwanta da suke mata ciwo, ga wani zazzaɓi dake shirin rufeta, wani irin sanyi take ji yana shiga ko wace kusurwa ta jikinta.
Kuliya ya yi dariya me sauti a wanna karon.
“Ai da ma ba za su faɗa muku cewar akwai wahala ba”
“Dariya kake min ko?...Ko...
Ko?...
Ko?”
Ta ƙarashe tana fashewa da wani kukan.
A hankali ya buɗe blanket ɗin, har ya samu damar ganin fuskarta, ta yi shaɓe-shaɓe da hawaye, ga kuma jan da fuskar ta yi, gashin kanta a yamutse, idon nan ma a koɗe.
“Ki yi haƙuri please!...
My bad, and I'm truly sorry”
Ya faɗi yana rungumeta daga kwancen da take, dukan ƙirjinsa ta shiga yi, dan ita yau gani take nan duniya bata da maƙiyi kamar shi.
“I hope we can move past this, ko kina so ni ma na yi kukan?”
Sai kuma ta tsaya da dukansa da take, jin yanda muryarsa ta fito a sanyaye.
Ta dakata da kukan tana kallon fuskarsa, wadda ya mata yanayin abun tausayi.
“To ni ka min alƙawarin ba za ka sake min ba!”
Cabɗi jam!, ai wannan ai shi ne wasa farin girki, ya faɗi a zuciyarsa, a fili kuma sai ya kyaɓe fuska yana girgiza mata kai.
“Ba zan sake ba”
Hanci ta ja tana kallonsa.
Yayin da shi kuma a hankali yake motsa babban yatsansa a gefen fuskarta.
“I hate you Abu Aswad!”
Peck ya mata a goshi.
“Mishallyn Aliyu you are the sun, moon, and stars, i love you more than my morning coffee, my heart is pitter-pattering for you”
Naushi ta kai masa a ƙirji.
“I hate da gaske”
“Ni kuka na ce i love you da gasken-gaske...
Jikinki akwai zafi sosai, yanzu ki kwanta, gobe sai mu je mu ga likita”
Kai ta gyaɗa masa tana lumshe idonta.
*T.O.C Douglas Crescent, Kaura District, Game Village, Abuja.*
ZAID POV.
“Zuwa gobe za a tura takardar ƙara kotu, daga nan za a fara zaman shari'a”
Cewar wata garjejeyar murya da ke futowa daga cikin wata ipad dake aje gaban Zaid da Rhoda.
A tare Rhoda da Zaid suka dubi juna.
Kafin wannan muryar ta kuma faɗin.
“A yau aka kamo wasu daga cikin waɗanda Alhaji Bala yake hulɗa da su, dan haka kuna cikin haɗari, fatan za ku kula!”
“Ok sir”
Suka amsa masa a tare, kuma daga haka wayar ta katse.
“Yanzu yaushe za ki karɓi musulunci?”
Zaid ya tambaya yana duban Rhoda, a sanda yake rufe ipad ɗin.
Rhoda ta yi murmushi.
“Zuwa ranar da kotu ta yanke hukunci, kuma daga nan zan je na duba dangin Mom.
Sai kuma...”
Dariya Zaid ya bushe da ita ganin yau ɗaya Rhoda na kunyar furta masa wani abu.
Zaid ya ɗaga kafaɗarsa cikin faɗin:
“Iko sai Allah, abun mamaki Rhoda yau ke kike jin kunyata?”
Duka ta kai masa tana turo baki.
Shi kuma ya yi dariya, dan ya san maganar aurenta take san yi.
“Allah Rhoda ke da Ammata kun raina ni, daga na yi abu sai ku kawo min duka... amma ba damuwa, na dena muki wasa”
Ya ƙarashe yana haɗe rai kamar gaske.
Rhoda ta yi murmushi tana faɗin.
“Ba ka ji ne ai”
“Ji tsaurin ido, ni fa yayanki ne ba ƙaninki ba?”
“Yi haƙuri to” ya yi murmushi uana ci gaba da kallon ƙanwar tasa.
“Rhoda ki na san Zakar?”
Ya mata tambaya irin wadda ya saba mata a duk sanda magana irin wannan ta haɗosu.
Kanta ta gyaɗa masa tana murmushi.
“Allah ya tabbatar mana da alkairi Cuzzie”
*
“Me gida Raja wai ina muka shilla ne?”
Cewar Zuzu, wanda ke zaune a back seat na motar Zaid, daga gefensa kuma Jagwado da Alandi ne.
A front seat kuma Zaid ne da Rhoda.
Zaid ya ɗaga kafaɗarsa.
“Ba na faɗa muku cewar aikin mu ya ƙare ba?...
To wani wuri nake san kaiku”
Daga haka babu wanda ya sake cewa komai cikinsu, har suka ida Rehab, wato gidan da ake kawai mutanen da suke shaye-shaye, ko waɗanda shaye-shayen ya fara taɓawa ƙwaƙwalwa.
Su Zuzu ba su fuskanci hakan ba sai da suka ga an shiga da su ciki.
*No.86, Garki 2, Abuja...*
RABI'A POV.
“Ammatan Raja!”
Zaid ya kira sunan Rabi, wadda ke kwance a kansa tana daddana wayarta.
Yayin da shi kuma yake kwance a kan kujera.
Rabi ta ɗauke idonta daga kan wayar da take daddanawa ta kalli fuskarsa.
“Au...
Ina nufin 'Yan matan Yaya!”
Nan da nan Rabi'a ta sha mur, dan ya tuna mata da abun da take san mantawa da shi.
Harara ta wurga masa tana juyar da kallonta kan wayarta.
Zaid ya yi 'yar dariya.
“Wasa nake.
Yanzu faɗamin, menene burinki a da, bayan kun yi aure da Yaya?”
Sai ta ƙara kallonsa cikin rashin fahimta, kuma tun kafin ta furta cewa bata gane me yake nufi ba yace.