← Book details Ja Ya Fado Ja Ya Dauka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 87 OF 101

Sashe 87

Ja Ya Fado Ja Ya Dauka Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

amma suka nuna muna a can ake da kayan aikin da zamu koya dasu . Babban magana ke nan kuma saukin abindai muna da yaron nan Habibu zaune a Abuja sai kuma ita fati dake aure can yanzu amma ba zance kije can ba tunda sabbin ma,auratane su. Gidan habibu din dai dole a can zaki zauna dasu zan kirasa in masa bayani muji ta bakinsa tukun na. Na amsa da to Abbu badon naso ba amma dole a nan din zan zauna dasu saidai kuma idan ya kirasu din amsan da suka bayar akan zuwan nawa zama dasu din.
Chapter 87 · 0% Book details