Sashe 75
Ja Ya Fado Ja Ya Dauka Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
yasa na kalleta da sauri take fadin ko wanan abokin angone days bamu kudi ? Nace bashi bane wanan ma abokinsa ne ai don bukin shima yazo daga Lagos wani sojane wanan din wancan kuma ai yace shi likitane ko. Soja fa Aeesha nace haka yace ga zahiri nan mungani don wanda ya turo yai min magana da kakinsa a jiki lokacin . Sai naji tace me Aeesha wallahi kina da sa,an maza sojafa nida ke maitan samun soja tun ina karama . Kai haba don Allah ni ban faye son yan kaki din nan ba kuma Allah na hadani dasu ashema bashi kadai bane said nayi murmushi a rains ina mamakin wanan halin nata.