← Book details Ja Ya Fado Ja Ya Dauka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 101

Sashe 79

Ja Ya Fado Ja Ya Dauka Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

kabir din daga katsina yace matar ta fito shi a gajiye yake ta fito suka wuce masaukin su. Nikan nagaji dama wanna nayi na kwanta sai barci washe gari kowa ya tashi ya barni gashi kwana biyu ban samun ganin Abbu don barcin safen da nake kwanci yi da safen har ya fita ban falkaba. Wai mamaki anty Basira da mijinta ya kirata ya azzalzaleta kan ta fito shi ya gaji itace ta tayar dani daga barci tana fadin bayan mun gaisa da ita Aysha don Allah ki fadawa anty nan kada ta fita ta jirani zanzo in kara kaya. Tau kawai na amsa mata dashi tare da tambayanta Amira yarsu tace gata a wajen daddy na katse kiran cikin jin haushin tayar dani da tayi din a lokacin. MATA KU SAI KAYAN EL,SUTURA BA KARYA KO SON KAI KEDA KIKA DAURE KIKA SAYA KE ZAKI BA WASU LABARINSA INSHA ALLAH SAI KUNZO
Chapter 79 · 0% Book details