← Book details Ja Ya Fado Ja Ya Dauka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 101

Sashe 60

Ja Ya Fado Ja Ya Dauka Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

wanan kayan mutum biyu keda dinki shigen hakan a wajen. Zooming din photon nayi masu yadda zasu gane da kyau naji umma tace innalillahi hannun hjy Aginatuce wanan babu tamtama wallahi. Ke ya fada hakan yasa kowa ya kalloshi don ba a san da wace yake ba me kike karantawane ya fada cikin tsureni da idanuwansa . Saida na kawar da kai ina mikewa nace dashi software enginering no wander kika iya wanan kwakwafen haka yanzu ku bari a anjima idan an rage sai a samu Abba da zancen kada yace an lakawa matarshi sheri.
Chapter 60 · 0% Book details