Sashe 71
Ja Ya Fado Ja Ya Dauka Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
dasu bamu ko mayafine ya bata haushi ga dinkin ya matse su sosai ya fitar masu da sharp din jikinsu har shafin part dinsu kana gani a ciki don't matsewa. A,a anty Ummi ashe kunzo garin ta fada ta dago tana fadin hindu mama ya kuna lafiya ya su mama wallahi mun shigo har muna batun fito jibi in Allah ya kaimu zan koma saboda school din yara. Khairat yaya a,a ashe gaba dayan ku kunzo harda su husna sai idonta ya sauka a kaina take fara,anta ya gushe lokaci guda har ta kasa boye hakan. Tace bari tazo ta juya ta samu abokan tafiyanta husna taja tsuki tana magana kasa kasa da yar uwarta na kara mayar da hankalina kan wayata din.