Sashe 35
Ja Ya Fado Ja Ya Dauka Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
ban koma ta kanta ba ta nufi ciki da jakar vaccon data shigo dashi din. Ganin dakin a rufe yasa ta juyo tana fadin Aeesha key yana wajenkine nace Asmau ta mika mata key din ta karba ta tafi ta bude dakin. Saida ta kadu ganin saitin akwatuna a jere gefe daya ga sauran yan tarkace dana aje a gefe daya she was shock da abinda ta gani din.