Sashe 51
Ja Ya Fado Ja Ya Dauka Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
ZAINAB IDRIS MAKAWA
[8/20, 10:48 PM] Zainab Idris Makawa Writer: https://www.facebook.com/groups/293543855250655/permalink/1171299937475038/[8/15, 07:30] Seenabu Makawa: M/C COLLECTION MAKAWA COLLELECTION ONLINE BUSINESS FASHION & BEAUTY ITEMS SUCH AS LAGOS LACES, SHOES, BAG, COTONO KAMFALA COTONO ATAMFA, LAGOS GOWN DONGUWAN RIGA, TABLE FAN,HAND DRYER KIDS,FASHIONS etc
LAGOS NATIONWIDE DELIVERY SAI KUNZO A CIKIN SAUKI INSHA ALLAHU,,,,,,,,
JA YA FADO,,,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,
2️⃣7️⃣
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,
[8/15, 07:30] Seenabu Makawa: https://chat.whatsapp.com/CDBG34xpZRZ5dZR86m1ftp
Karfe sha biyun rana yaiwa hjy Nasare gidan shehi suna falon hjy din a zaune sai hidima Kharat keyi da zuwan yar uwar mahaifiyan nata da ba kasafai take zuwa gidan nasu ba alma dai takan zo din jefi jefi.
Hjy Yabi sai kuma kika ganni yau gidan ki hjy Nasare ta fadi hakan daidai kharat na shigo mata da kayan sanyi kunun ayyace sai lemun kwali kafin ta koma dauko dambun shimkafa dayaji ganye wanda suka hadawa Shehi ya rage saiga bakuwa ta debo mata tunda abin marmarine zata so.
Dan murmushi tayi kafin tace ai ban mamaki hjy Nasare Allah ne ya kawo min ke mu raya zumunci kuma yau.
Bari hjy Yabi kwana nayi da tunane a zuciyana shine naga kece ya dace in tukaran da zancen nan kaf a cikin dangi don' mu san yadda zamu bullowa zancen.
Kinsan hjy Kura ba imanine da ita ba mu kan mu ba barin mu tayi ba kai har hjy magajiya bata barmu ba mai babban daki shine abin ya ban tsoro na haroki.
To meya faru kuma ina jiya duk muna tare gidan Mahmud wajen duban yaron nan Bashir Dan akasin da aka samu na zuwan yarinyar nan yasa aka watse bada dadin raiba ?
Shine ai saboda zancen nazo nan don sani waye hjy kura hjy kura yar uwatace amma halin mu ba daya ba zama a cikin kabilu yasa ta sauya a yanzu ga baki daya wallahi.
Na rasa ya akayi ta samo wanan kafirin zuciyan nata haka don ta illanta mutum ba a bakin komai bane wajen ta yanzu kan zancen yaron nan fa Bashirne
Hjy mai babban daki tayi kashedi tabar zancen wajenta tasan yadda zata bullo masu amma jiya ganin wanan yarinyar ya daga mata hankali da har take ikirari kan cewa kan cewa daga bashir har wanan yar sai ta nakasa su .
Kinsan zata iya karamin aikine wanan a wajenta abinda nake tsoro shine ta juya kan yaron nan ta mayar masu da da wani kala iyayyensa su kasa gane masa.
Wanan yasa na nufo wajen ki yanzu da zancen don bansan wanda zan nufa da wanan maganan ba a yanzu.
Allah sarki rashin sank zaisa ta taba Bashir ai dama ta hakkura tabi zancen hjy din kila tacinwa manufarsu a saukake.
Alma Bashir da take gani ai dafa,in jikinsa saidai Allah ba mutum ba in kuma tace zatayi ta gwada kanta zai koma duk abinda ta aika da sunansa.
Ai kaji kinji abinda ake gudu ita abinda ya samu Rabiu bai isheta ishara ba duk ta tashi zance akan sheri da mugun nufine .
Wanda keda mai lalura a daki haka amma baisa zuciyarta karaya da Sheri ba tun wuri dai idan ba alheri zata aikawa Bashir ba gara ta kara rufawa kanta asiri zaifi mata sauki.
Ni banga wani dalili da zaisa ta nace akan yaron ba ita yar nata Hindu manema ta rasa ne da zaka nace da yaro sai ka hada hadin gida tunda an daina haka yanzu sosai muba gamu da yaran ba amma ban takurawa kowa kan auren gida yanzu.
Ke kika san wanan hjy Yabi amma ita kura abinda yarta keso shi take so ita babu kunya ko tunane yaron nan yace bayayi har wurin hjy yaje yai mata baraza amma baisa ta jaye zancen nan ba sai matsawa hjy da takeyi.
Kinsan halin kura yanzune kema ta camfaki cikin zancen nan karamin aikine a gareta hakan da sauri hjy Nasare tace shi nakewa gudu ai hjy.
Sun kai wani lokaci har dai suka kai ga mafita suka dan taba hira tsakaninsu kafin suyi sallama ta bar gidan India kharat ta jaye wayanta da tayi recordings din hiransu.
Kai tsaye ba tare da tunane ba ta turawa dan uwanta suna zaune yaga sako daga kanwarshi ya bude tashi yayi zuwa waje inda ba kowa ya saurara kaf.
Kafin ya dawo ya zauna inda ya tashi da farko akaci gaba da hira da abokansu bayan tafiyansune yake cewa salman yau GF tace zata zo gidan nan.
Da sauri Salman din ya dago yace what yace munyi hakan da ita jiya don na nuna mata fushina kan bata tsaya mun gaisa ba jiyan.
Gaskiya hakan yana da wuya Man Bashir jiya jiyafa accident din nan ya faru da ita komai rashin zuciyarta kuma aiba zata dawo gidan nan ba a yau kuma.
Haka kake gani ko to we should see zata zo yadda mukayi da ita din ganin yanayin salman din ya karanceshi tsab tun dagawan da yayi ya sauya jikinsa yayi sanyi.
Shine yake fadin meke faruwane naga ka sauya bayan daukan sakon da kayi salman din ya dago kai yana fadin ba komai wani shirmeme kharat ta aiko min .
Kharat kuma yace eeh yau hjy Nasare taje gidan mu shine ta dauki Hiram su da umma ta turo min a kainane ko ya tambaya cikin tsareshi da idanu.
Ya gyada masa kai alaman eh ya mika mai wayan tas ya gama jin abinda suka tatauna din dariya ya kwashe dashi yana fadin ko ita Nasare din ba yarda da ita nayi ba tunda suna tare kullum.
Amma kada ka dauki abin nan da wasa donshi makiyi bai barci akanka kullum idonsa da kunnuwasa yana kan abin harinsane.
Yau in akace mutum mugune kaji tsoron wanan mutum kawai ka barshi ka nisanta kanka dashi a cikin sauki shine mafita.
Amma kaji ai amsan da umma ta bata ni kaina nasan ina da dafa,I jikina da wani abin ko ance inyisa ai banyi nasan Allah ne ke kareni kawai.
Wanan Harbin da Simon yai min yayine akan in mutu amma sai Allah ya kare ya tsaya inya nan kallonsa yayi da sauri yace yes ka dauka a wajen Races naji ciwo kaida gaske aiko da rana ta baci ranan.
Munyi kankan dasune arangamar batayi dadi ba don sun kashe min ma,aikatana biyu amma munyi nasara sosai a kansu shima musa din zakaji komai zuwa next week don har yanzu yana cikin kasan nan.
Amma kace wajen race kaji wanan ciwon yace daurowane amma daddy yasan komai don na kirasa a lokacin da abin ya faru.
Binsa salman yayi da kallo yana mamakin yawan kusantansa da mahaifinsa haka kafin ya dauko masa wani zance kuma akan yarinyar da Moses ya tura last waje da kwayoyi har suka bita a dalilin hakan asirinsa ya tonu.
Mikewa yayi ya sara masa ya girgiza kai yana fadin Moses ya cuci yara da dama ya yaudari addini kuma amma karshensa yazo insha Allahu.