← Book details Ja Ya Fado Ja Ya Dauka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 101

Sashe 50

Ja Ya Fado Ja Ya Dauka Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

haka ba bakuwarku fa akaciwa mutunci a gaban ki kuma baki dauki wani mataki ba ? Good my son inna fada tace yaya zatayi yau gashi ka fada kaima a gaban mu gaban kowa kuma ita ya kamata tafara magana kafin nayi. Gaskiya ina son mace wace zata tsaya a right dinta ba ta yarda da irin wanan cin fuskan da akaiwa yarinyar nan ba yau. Akan yarta ta nuna muba kowa bane akan yarta ta nuna duk gidan nan bamu san mema mukeyi ba itace ta sani why mami da zaki dauki irin rainin nan tsoron su akeji halan . Magaji so kake in biye masu mu zama daidai mu zubar da kimar mu a gaban yar mutane tasan irin halaiyan mu ta dauka iyayyenka duk haka muke ?
Chapter 50 · 0% Book details