Sashe 67
Ja Ya Fado Ja Ya Dauka Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
mata photon kawo mu gani mummy tana karba wayan a hannuna cikin zumudi. Ba mus,su na mika mata wayan juyawa nayi na dan gusa nisa dasu kadan ina kallonsu don irin kallon da yake min na fara tsaguwa da hakan tun farin ganina dashi.