Sashe 8
Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
hafeez lumshe ido yayi bayan ya rufe motarsa ya daga hannu ya godewa Allah yanzun zaa fara wasan yanzun zai tabbatar da ya shiga rayuwar husnah tasaba dashi zai banbance mata tsakanin dan adam da aljani zai san dik yadda zaiyi wajen rabata da Aljanin dake tare da ita,yana kokarin jan mota ya waiga gefensa mutum ya gani Abraham ne zaune cikin suffarsa ta mutum hafeez ya hade rai yana kallonsa yace "malam lafiya?meya kawoka cikin motata yaushe ma ka shigo?"Abraham ya kauda kai gefe ya tamke fuskarsa tamau tamkar hadari ya kallesa yace "dik duniya babu wanda ya isa ya rabi husnah ya zauna lafiya matukar ina raye dan husnah matata ce,idan bakasan dawa kake magana ba to kasani ni Aljani ne ba mutum ba"hafeez ya zaro Ido nan da nan hantar cikinsa ta kada tsoro da furgici suka cikasa ya sake dago ido ya kalli Abraham gani yayi idanuwan Abraham kwayar idonsa ta koma bakinkirin babu fari a jiki yayi saurin runtse idonsa yana kokarin ambaton Allah wani abu daga idon Abraham ya fito ya nufi bakinsa ji yayi kamar an daure masa baki ya kasa magana jikinsa ya kama rawa Abraham yace "idan kanaso ka tsira da ranka da mutuncinka kayi gaggawar fita daga rayuwar matata idan ba haka ba nidakai artabun da zamuyi bazaiyi kyauba dan zan iya kasheka"cikin kakkausar murya yayi maganar yana karasawa ya bace....jikin hafeez ya jike da gomi ya tabbata maganar da husnah ke fada gaskiya ne tabbas akwai kura yayi shiru ya Kasa tada motar kansa ne ya soma ciwo kallon gefen motarsa yayi cikin tsoro bai gansa ba ya waiga baya bakowa sai lokacin bakinsa ya furta innahlillahi wa innah ilaihi rajiun,ayatul kursiyyu ya karanta ya tada motarsa yasa karatun kurani dakyar yayi revers yaja motar gumi kawai yakeyi yana tuki akan titi besan inda zashi ba karya motarsa yayi ya nufi gida kawai yadda yakejin jikinsa nayi masa yana gani dishi dishi.....
*****
husnah ta Shiga wanka Momy ta shiga dakin jiki ba kwaro dik a tsorace take da kaya a hannunta ta ajiye akan gadon kalle kalle takeyi a dakin babu komi ta girgiza kai ta fita,.husnah ta fito daure da towel jikinta dik ruwa Abraham zaune a gefen gadonta juyowa yayi jin motsin fitowarta tana ganinsa ta saki murmushi farin ciki ya lullubeta shima murmushin ya saki ya taso ya karaso ya ruko hannunta tana kallonsa cikin kashe murya tace "ina kaje?"tadan turo baki yace "kafin in fada Miki inda naje yanzun dai bari in tayaki sa kaya ko?"ta jinjina masa kai yasa hannu ya cire towel din jikinta ya kasance ba komi jikinta tana tsaye kallon da yakeyi mata yasa kunya ta lullubeta ta rufe idanuwanta da hannuwanta cakk ya dauketa ya dorata akan cinyarta ya kai bakinsa kunnenta yacev"anfasa saka kayan haka nakeso inganki"cikin shagwaba ta tura kanta jikin Abraham tace "kana kallona kasa naji kunya sosai duba fa tsirara nake"ya cire hannuwanta daga fuskarta yace "bude idonki ki kalleni ni mijinki ne meyasa yanzun kikejin kunyata"ta bude idonta tana murmushi ta saci kallonsa ta gefe tace "nadaina"yakai hannu kirjinta yana shafawq a hankali yana kallonta kasan na kokarin shiga wuyanta yace "inason ganinki a haka kinyimun kyau sosai"ta kashe masa ido tace "dagaske?"ya jinjina mata kai yace "dagaske zaki rinka zama tsirara haka in kina tare dani?"tace "mai zai hana"yace to mike in gani ,ta mike tayi juyi hips dinta suka kada ya lashe bakinsa take yaji wata shaawa da bai tabaji dangane da ita ba ya tsurawa hips dinta ido......
daddy ne ya shigo da yaseer da Alhaji sidi cikin gidan sai faraa yakeyi a parlor ya tarar dasu innah mahaifiyarsa da kannensa da momy da hajiya hafsa gidan ya cika innah ta jefa masa wani kallo tace "sai faraa kakeyi an dauro aurenka da waccen tsohuwar kilakin kenan"daddy ya bata rai sam besan mai hajiya rabi tayiwa innah ba yace"haba innah meyasa zaki kirata da wanan sunan bayan yanzun ta zama matata?an daura aure yanzun"ummah hadiza ta jinjina kai kawai batace komiba "burinka ya cika badamasi ka auri matar kaninka ko?da sunan zaka riketa ko sanan kuma ta haifa maka yaya wanda baka dasu ko?"daddy ya sosa kai yasan innah cikin bacin rai rake dole ya bita a hankaki kalle kalle yakeyi cikin parlorn kamar mai neman wani abu momy na gefe ta sunkuyar da kai hawaye ya wanke mata fuska shikenan daddy ya auri hajiya rabi burinta ya cika kallon momy yakeyi tana hawaye ransa ya baci kukan ubanme takeyi kuma?mtsww yayi tsaki yace "ina husnah ne zainab banganta a nan ba ya kamata ta rinka zama cikin mutane"daddy ya tsaya,
momy bata tankasa ba ummah hafiza ce ta nisa tace "tana ciki taje wanka yanzun ta shiga ba dadewa"daddy ya jinjina kai yace "yaseer zan tura maka kudi ka dauketa ka kaita siyayya mana?"yaseer ya kalli daddy ransa a bace innah tace "meye na bacin rai dan ance ka kai husnah siyayya ta siyi kayayyaki kai ba mijinta bane? to bari kaji tana sakin jiki ta koma daidai zaa gyara mata sashenta ta tare tunda da aurenka akanta"...momy dake gefe ta share hawaye tace a sanyaye "innah ai ya saki husnah"shiru parlorn yayi daddy ya kalli yaseer yace "kasaki husnah?"kallon da daddy keyi masa yasa ya kasa magana kawai cike da takaici badai ance yakaita shopping ba zaiyi amfami da wanan damar wajen batar da ita sai kawai ya fice,daddy ya girgiza kai yace "ta shirya da yamma suje tare ta zabi abinda takeso"hajiya rabi na makale tana saurarensu wato daddy hankalinsa na kan husnah ko?yana son yarsa Kenan lallai dole ta mike tsaye tayi maganinsu fitowa tayi sanye da gyale ta lullube kai daddy ya washe baki yace "sannunki ashe kina kusa"..
"ehh nazo gaidasu innah ne"daddy ya jinjina kai yana kallonta shakar kamshin turarenta yayi nan da nan yaji yana neman burkicewa ta dago ta kallesa ganin yadda yayi tasan ya shaka ta cije lebe ta gaidasu innah wasarere innah tayi ta amsa ta kauda kai hajiya rabi ta mike a ranta tace "anyi mai wuyar tunda na auri Alhaji badamasi dik zakuzo hannuna zanyi maganinku"ta wuce daddy zarau zarau ya bita dukkansu salati sukasa....
husna na rungume a jikin Abraham yana wasa da nipple dinta tace "ya kamata insaka kaya inajin sanyi"ta shagwabe fuska yace "bangaji da gajinki a haka ba"yana shafa hips dinta ta jinjina kai tace "tou shikenan naji bari inzauna"ya girgiza kai ya dagata cak ya zaunar da ita gefen gado ya dauko kayan dake gefen gadon daya bayan daya yana sa mata tana dariya sosai tayi mugun kyau cikin kace milk colour dinkin bubu na momy ne sakamakon momy batada jiki yace"da yamma zamu fita ko?"farin ciki ya lullubeta ta mike tayi d'an tsalle tace "dagaske?"ya gyada mata kai yace "ki shirya zanzo mu fita mu zagaya gari muyi yawo"ta gyada masa Kai yace "yanzun kije su momy na jiranki"ta bata fuska har zai nufi kofa ya dawo yayi kissing dinta ya shafa gefen fuskarta yana fitq ya bace bude handle din kofar tayi ta fito duka suka bita da kallo "yanzun husnah dama kina ciki?ba bacci kikeyi ba wanan idon beyi kama dana wanda yayi bacci ba"tace "ehh ba bacci nakeyi ba nida Abraham ne"tsittt sukai a parlorn babu Wanda yasake magana momy ta kwalawa mai aiki kira tazo tace "kawowa husnah abincu"ta mike ta tafi kawowa shewa sukaji cikin gidan kawayen hajiya rabi ne suka hallara sunata sakin maganganu
*****
tsaf muneeba ta shirya tayi mugun kyau wata jar atamfa ta saka streght skirt dinkin ya amsheta ta fito parlor sai kamshi take zubawa "ah ah ya naganka haka?ashe kundawo"yaseer ya dago jajayen idanuwansa yace "ehh nadawo tun dazun"yace yana kokarin kauda kai ta zauna gefebsa ta ruko hannunsa tana murzawa ya rufe idanuwansa tace "meyake faruwa kamar kanada damuwa"mikewa yayi kamar jira yakeyi cike da masifa yace"wai daddy ne yace anjima na shirya mu fita da husnah in kaita ta siyi kaya gashi har ya turomin kudi dubu dari biyar"zumbur muneeba tayi "ka fita da husnah fa?ka siya Mata kaya inji dadyn?"tace tana dafe kirji yace "ehh wallahi banason abinda zai hadani da yarinyar nan munee bana son ko ganinta na tsaneta"ajiyar zuciya muneeba taja ta sauke tace "sam ban yarda da ita husnah bace gashi likitan dazun ya tabbatar mana da yar daddy ce Amma ni ganinakeyi karya ne"yaseer ya kalleta kawai ya kauda kai yace "nima ban yarda ba neman yadda zanyi tabar gidan nan nakeyi"muneeba tayi murmushin takaici tace "yauwa ga shawara"da sauri ya kalleta yana gyara zama ya maida hankali tace"kodan ka cecu daddy daga fadawa halaka dan bamusan wacece bax ka cecu momy zainab da idonta ya rufe mai zai hana idan ka fita da ita ka barota a can?na tabbatar wani waje zatayi koda an tafi nemanta bazaa sameta ba kaga shikenan"jinjina kai yaseer yayi cike da gamsuwa yace"kin kawo shawara hakan zaayi kuma inaso insamu hafeez in kankara masa warning"ta jinjina kai tace "hakan nada kyau"ta dayki farin mayafinta ta yafa sai zuba kamshi takeyi can kasan zucuyarta tafarfasa takeyi wani irin kishi takeji yana taso mata saidai kwanciyar hankalinta daya yau idan ta fita bazata dawo ba"Allah Allah takeyi ta karasa sashen ummahnta ta labarta mata sanan ya kamata su koma wajen boka....