Sashe 4
Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*****
bayan kwana biyu husnah zaune tayi tagumi ta tasa abincu a gabanta ta kasaci Yana tsaye a gabanta bata ganinsa tayi tsaki sai kawai yaga ta mike tsaye ta rike kwankwaso ta koma ta zauna ya shiga damuwa ya kasa gane kanta tun ranan da abin nan ya faru gashi babu mai magana da ita a gidan anya bazaiyi mata abinda takeso ba kuwa in har hakan shine farin cikinta? ya bace daga dakin ya tafi daji wajen abokinsa dan samun shawara,
narjisu ce ta shigo husnah ta mike da sauri cike da tsananin damuwa narjisu tace "meyasaki damuwa husnah?"sai hawaye husnah tacev"na shiga damuwa hakika na kwadaitu da waccen rayuwar da muke zuwa Dan allah ki kaini a karo na karshe inyaso in muka dawo bazamu sake zuwa ba shikenan"narjisu ta share mata hawaye tace "ki kwantar da hankalinki zan kaiki kinji?ki daina kuka share hawayen"husnah ta share tayi murmushin farin ciki,
narjisu ta kalli maamah da hajiya babba da mahaifuyarta wadanda ke biye da ita husnah bata ganinsu tace "kun amince in batar da ita?"suka gyada mai mahaifiyar Abraham tace "shine samun saukin mu batan wanan yarinyar mu zauna lafiya amma kinsan inda zaki kaita ko?"narjisu tace "biladama mutanene masu Kara da tausayi bakaman mu ba na tabbatar idan nasaketa a duniyarsu zaasamu Wanda zai tsinceta"suka amince dukkansu narjisu husnah ta tsare narjisu da Ido yadda take motsa baki take kallo husnah tace "wai meyasa watarana sai inga kuna magana bansan mai kuke fada ba"narjisu ta dauko abincu ta mika Mata tace "ci mu fita"da sauri husnah ta haucu hannu baka hannu kwarya....
*****
ummahn hafeez ta shiga tsananin damuwa ganin hafeez ya daina cin abincu hakan yasa ta kira yaseer ta shaida masa yaseer ne zaune gefen hafeez dake kwance dafe da kai yana rike da waya da hoton husbah yana kallo,
yaseer yace "wai wanan wace irin soyayya ce da bakasan inda takeba kuma ka kamu da kaunarta meyasa bazamuje a nemo gidansu ba?"hafeez ya juyo da rinannun idanuwa yace "yau kwana uku bangantaba kuma kun hanani zuwa nemo ta"yaseer yace "tashi muje ko zamu ganta"yana maganar daddy na kiransa ya dauka yace yanason ganinsa a company hafeez ya zauna yace "muje?"yaseer ya sauke numfashi yace "daddy ya kirani ka jirani kawai"yasa waya a aljihu yace "ummah bari inje in dawo"ummah ta gyada masa Kai ta kurawa hafeez ido cikin tashin hankali......
KU TURA KUDI 300 CIKIN ACCOUNT NA SAMA DAN SHIGA PAID GROUP FREE PAGE YA KUSAN KAREWA KARKU BARI AYI BABUKU.....
*SLIMZY*✍🏻
D.H
11
muneeba zaune a parlor ta dora kafarta daya kan daya tana daddana waya wani karamin mini skirt ne a jikinta ko rabin cinyarta bai kaiba sai Riga iya cibiyarta sai zuba kamshi takeyi na daukar hankali tana taunar chewing gum haka kawai takejin faduwar gaba batasan dalili ba sam hankalinta bai kwanta da wanan tafiyar da yaseer yayi da hafeex ba ta tura masa hotonta nicked dik dan hankalinsa ya tashi ya dawo gida tajishi shiru har tasa kaya hakan yasa tayi tsaki tayi dialing wayarsa idanuwanta sunyi jajir kishi ya turnuke ta....
yaseer na tsaye daga dan baya kadan duba da mutanen dake tsate tsaye a wajen wani daga cikin mutanen yace "wanan yarinyar mahaukaciya ce kuma daga daji take inba haka ba mai zaisa ta rinka kiran wani Abraham wai dan jinsin jinn Inba mara hankali ba wa zaiyi wanan"hafeez ransa ya Baci an kira Asmau da mahaukaciya ya juya yaga mai maganar ya cafki wuyansa ya shake"kar bakinka ya kara kuskuren kiran Asma'u da mahaukaciya idan ba haka ba wallahi saina hada maka jini da majina"ganin yadda idanuwan hafeez sukai jajir yasa mutumin yin shiru Yana mazurai da idanuwa hafeez ya hankad'asa ya nufi wajen husnah ta mike da sauri hawaye shabe shabe a idanuwanta tana kallon hafeez a sanyaye tace 'niba mahaukaciya bace inada hankalina kuma wallahi gaskiya na fada Abraham mijina ne ina matukar kaunarsa aka raboni da duniyarsu aka kawoni wanan duniyar sakamakon yan uwan mijina da basa sona waini ba jinsin su bace"damm gaban hafeez ya fadi yaseer ne ya dire wayar muneeba gaba daya haankalinsa ya koma gida yadda ta zuba masa shagwaba da kukan karya ya ture mutaneb dake tsaye yacev"dalla malam kazo mutafi kazo ka tara mutane ashe yarinyar ma....."bakinsa ne ya tsaya cakkk yana kallonta yadda hawaye ke malala a idanuwanta kamar an bude fanfo wani irin faduwar gaba ya tsinci kansa kallo daya yayi mata ya kauda kansa bugun zuciyarsa ya tsananta samun kansa yayi da kara juyawa batare da yasani ba,
momy ture jamaar wajen tayi ta karasa tana fadin "yaseer wai nikam lafiya ina hafeez din?"cakk bakinta ya tsaya gabanta na mugun faduwa idonta ya sauka akan husnah da hawaye ke malala a idanuwanta tace "Dan Allah ku taimakeni ku tayani neman mijina"dammm gaban momy ne ya yanke ya fadi tana kallonta Ido cikin ido husnah itama kallonta takeyi cikin wani yanayi Abraham ne ya karaso wajen yana waige waige da karfin gaske ya kira sunanta"HUSNA!!!" waige waige husnah keyi ta zabura tana kallon cikin mutanen dake tsaye momy kuwa tuni hawaye ya wanke mata fuska ta kai hannunta yana rawa tana kokarin rukon husnah ran yaseer a bace yace "momy mahaukaciyar zaki taba kema kinaso ki biyewa hafeez Kenan daya haukace da soyayyar mahaukaciya kinajin abinda take fada"momy ta juya tana kallon yaseer idanuwanta jajir hawaye sai ambaliya sukeyi a fuskarta husnah a sanyaye tace "bugun zucuyata ya tsananta bansan meke shirin faruwa dani ba inajin mijina a kusa dani amma nakasa ganinsa saidai inaji a jikina dik inda yake Yana tare dani Abraham kazo katafi dani kaji bazan sakeba karka rabu dani narjisu ta fito dani tabarni a nan takeso ta rabamu"kamar zautacciya take maganar ta fita hayyacinta fuskarta tayi jajir dankwalin kanta ya Zame gashin kanta ya barbazu a bayanta ta durkushe yaseer ya matso kusa dasu yace "lafiya momy?"momy tayi murmushi ta tsugunna ta ruko hannunta kanta na cikin kafafuwanta tacev"husnah"a sanyaye gabanta na tsananin faduwa bugun zuciyarta sauri da sauri fatanta ya zama husnarta ce husnah da sauri ta dago tacev"naam Abraham ka ganni?"sunayin tozali da momy taga bashi bane ta fashe da kuka tace "a ina kikasanni kikasan sunana"momy cikin farin ciki tana kuja ta juyo tacev"yaseer Allah ya amshi adduarmu da mukayi shekara da shekaru yaseer yau Allah ya karba"yaseer kallon momy yakeyi cikin rashin fahimta ya kalli hafeez Wanda ke tsaye kamar mutum mutumi yace "anya momy me kikeso kice kin Santa ne?a ina momy dan Allah kuzo mubar nan wajen"yace a kufule yana kallon agogo gaba daya ya rasa Gane kansa tunda yayi tozali da wanan yarinyar momy ta girgiza kai tace "husnarka ce yaseer,husnah yar uwarka kuma matarka da akai muku aure tun haihuwarta wadda ta bace tanada shekara biyu yau da batabta kimanin shekara sha takwas kenan"yaseer yayi shocked yana kallon momy da takeso itama kanta ya juye a fusace cikin zafin rai da zafin zuciya yace "momy wai meyasa kukemun zancen wata husnah da bansanta ba idan ma da ita na saketa!!!"gaban momy ya fadi ta zabura ta shararawa yaseer mari "ka tafka kuskure babba yaseer meyake damunka?koda yake babu laifinka amma wanan yarinyar husnah ce "husnah kallonsu takeyi kamar tababbu itama ta juya tana kallon hafeez da idanuwansa suja kad'a sukai jajir kamar gauta,
yaseer ya dafe gefen fuskarsa cike da takaicin momy ya koma gefe ya Shiga dialing number muneeba....tana kishingide tana kallon tashar star life taji vibration da sauri ta dauka cike da shagwaba tace "sweettttt ka dawo ne nazo na bude maka kofa?"tana kokarin mikewa tsaki taji yaja tace "lafiya dai ko?"idanuwansa jajir yake kallon momy rungume da husnah yace "inafa lafiya ni dik nakosa in dawo inji duminki ga momy nan ta biyeea hafeez daga zuwa zamu wuce akwai wata budurwarsa shine muna zuwa fa momy na ganinta ta kirata da husnah ta amsa wai husnarta ce data bata"zabura muneeba tayi ta kalli wayar taga tabbas waya takeyi ba kunnenta bane tace "husnah?wace husna ce tata kuma babu wata husnah sweet karka kuskura ka yarda ni babu wata husnah"ta kashe wayar ta zube Turus cikin tashin hankali ta tuna da maganar da boka nakan tudu ya fada mata akan husnah na nan da rai tana wata duniyar ta zabura kamar zararriya ta nufi bedroom dinta cikin sauri ta zaro after dress abayarta ta zura ta nufi sashen mahaifiyarta,
yaseer kara burkicewa yayi yace "gaskiya bazai yuwuba ga muneeba can ta burkice fatansa karta rikice masa bari yasamu momy mutane dankam wajen.... Abraham ne ya bullo ganin jamaa babu mai ganinsa sai husnah tana ganinsa cikin farin ciki tayi tsalle ta share hawayenta gani tayi ya tsaya cakkk yana kallonta yana hawaye ga mahaifiyarta a gefe tace"nasan bazaka taba barina ba nasan zakazo gareni kazo ko?kazo katafi dani kaji nayi kewarka"ta shiga mika masa hannu tana bude hannuwa alamun ya rungumeta ya girgiza mata kai hawaye tagani a idanuwansa mutanen wajen harda masu daukar husnah video cakk ta tsaya ganin yana hawaye yana kallonta yace mata "ki kwabtar da hankalinki husnah dik inda kike ina tare dake gani nazo gareki"murmushi sukaga tayi a kufule yaseer yace "momy Dan Allah kuzo mubar nan wajen mubar wanan mahaunaciyar"wani kallo Abraham yayiwa yaseer wanda baisan Yana ganinsaba cikin zuciyarsa yace da sannu zan shayarvdakai mamaki momy tace "ai kamata zamuyi mutafi da ita saboda ka duba halin da take ciki wanan ya tabbatar mun da cewar husnah aljanu ne suka sacemun yarinya"ta fashe da kuka tana laluben wayarta hafeez ya nisa zuwa yanzun mugun haushin yaseer yakeyi dakyar ya hadiyi miyau yace "momy mutafi da ita"galala yaseer yayi husnah ta turje a kasa tana tsananin tsoronsu tace "ina zaku tafi dani?kunsanni ne ko kuma kunaso ku rabani da mijina ne?"momy ta girgiza kai takai hannu zata shafata husnah ta ture hannunta taja da baya ta matsa jikin Abraham gabaki daya ta rikice ta makarkalkale Abraham yadda tayi da hannunta ya Basu mamaki rungumeta yayi sosai yana sauke numfashi yana shafa kanta cikin takaici babu yadda ya iya haka yace "tare zamu tafi tafi dik inda kike a fadin duniya tare zamuyi rayuwa,ruwa da iska rani da damuna babu abinda zai rabani dake husnah"ya shafa kanta ya mike....