Sashe 11
Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
16
momy rike husnah tayi sosai tana kokarin tofa mata addua taji an riketa ta matukar tsorata ta dago bataga kowa ba ga duhu daya gauraye dakin hannunta tasa tana laluben wayarta takasa dauka hannunta sai rawa yakeyi harshenta yakasa motsi dik yadda taso tayi addua gani tayi dakin itama Yana juya Mata wani haske ne mai kama da kibiya ya haska dakin husnah ta bude idanuwanta shabe shabe da hawaye sukai ido hudu da narjisu cikin suffarta ta mutum husnah hawaye nabin idanuwanta ta yunkura ta mike dikda yadda tsoro da furgici ya cikata tace "kece kike furgitani?meyasa kike furgitani?"cikin daga murya husnah ke magana tana kallon narjisu wadda ke sanye da bakaken kaya gashinta baje a bayanta ta harde hannuwanta a kirjinta sakyau tace "lallai bil'adama dama kunada karfin hali dik yadda nake kallon kirjinki na bugawa saboda tsananin tsoro har kinada damar da zakiyimun burga da kurari tou bari ki gani"ta dago hannuwanta da kumbunanta masy tsayi ta waresu wuta take fitowa dashi tanayo kan husnah sai taga wutar ta mutu ta fusata ta ware idanuwanta bakake kirin tace "idan har baki rabu da Abraham mijina ba saina nakasaki zan koma rayuwata dake"hushna tace "bazan taba rabuwa da Abraham ba saboda abraham mijina ne infada miki kuma na rayu dashi na ginu da tsananin soyayyarsa koda yake aljani inasonsa ina tsananin kaunarsa bazan iya rayuwa babushi ba"narjisu tace "lallai husnah bakisan meye aljani ba ko bakisan Abraham abun tsoro bane yana zuwa miki a suffar mutum ne amma bari in nuna miki"husnah cikin tsoro take kallon yadda kwayar idon narjisu ke canjawa can ya koma jajir yana fitar da wani wuta da walkiya momy tsananin tsoro yasa ta sandare bata ganin komi face maganganun da husnah keyi sun matukar furgitata hakanvyasa ta sabdare a zaune batasan fitsari na fita daga jikinta ba yar data haifa ce take magana da aljanu take ikirarin bazatavrabu da aljaniba saboda ta ginu da soyayyarsa,
haska mata jikin bango narjisu tayi take bangon ya tsage wani kurgumin daji ta gani mai bishiyoyi Abraham tagani cikin yadda yake zuwa mata a take ta zaro ido Abraham tace bakinta na rawa can taga yayi girgiza ya rikida ya koma katon mutum mai ban tsoro ji tayi cikin dajin yana magana yana fadin "narjisu......narjisu!!!!!dik inda kike ki fito idan baki fitoba na kamaki da hannuna saina kasheki"damm gaban husnah ya rinka faduwa kanta bya juye dakin ya shiga juya mata kanta ke sarawa kamar zai rabe biyu ta yanke jiki ta fadi ji kake rammmmm ta fadi kasa momy ta zabura tayi kanta tana girgizata 'husnah husna husnah kirashi "sai numfashinta dake sauka sama sama narjisu na tsaye akanta tana ware hannuwanta tana kokarin zuba mata wani bakin abu dake fitiwa a hannunta daya zuba a jikin husnah sai taga ya tarwatse tayi kwafa aikin Abraham ne tasan shine ya zuba mata dafinsa da siddabarunsa yasa dik yadda taso watsa mata ruwan ciwo bazata iyaba ta bace jin alamun Abraham a hanyar tahowa wajen husnah.....
rungumeta sosai momy tayi tana hawaye jikin momy rawa kawai yakeyi a hankali husnah ta bude idanuwanta ana kiran sallahr asuba ta kalli momynta tace "Abraham baizo ba momy koh yaushe zaizo karya rabu dani inasonsa bazan iya rayuwa babu shi a tare daniba soyayyarsa tayu gini tayimun tsatsa a zucuyata"momy ta girgiza Kai tace "husnah Abraham ba mutum bane irinki ba mutum bane shi aljani ne kuma babu rayuwa tsakanin mutum da aljani dan haka dole zaki rabu dashi "idanuwan husnah suka kankace tana ma momy wani kallo gani tayi kawai ta fice a dakin tabar mata dakin momy ta jinjina kai tace "tabdijan ina cikin jarabawa"momy na kiran husnah ko waigenta batayiba ta yunkura ta mike ta nufi dakinta alwala ta dauri tazo ta shimfida dadduma ta tada sallahr asuba,
da duhu a harabar gidan ga tsananin sanyi na asuba da takejin haka ta tsaye a harabar gidan tana bin ko ina da kallo wasu hawaye masu zafin gaske suke zuba a idanuwanta can gefe ta zauna a kujera,
tun daga nesa Yaseer ke kallonta a tsorace ya fito da jallabiya a zahiri shi take kallo amma sam hankalinta baya jikinta zuciyarta na can wani waje ya furgita ganin ta cikin wanan yanayi tsaki yaja har ya kai gate ya dawo yace "ke mai kikeyi a nan?"ko gezau batayiba batasan yanayiba bata motsaba ya sake magana da yar tsawa yace "mai kikeyi a nan?"ganin hawaye a idanuwanta yasa jikinsa yin Sanyi wani mugun haushinsa takeji yadda yake kallonta kasam zucuyarta kamar ana hura Mata wutar son Abraham tace "babu ruwanka dani ka kara gaba kabarni a nan ina jiran masoyina sanyin idaniyata"tsaki yayi ya tura kofar gate sin ya fice,
Abraham na tsaye yana kallonta ya durkusa a gabanta wata iska taji mai dadi tana kad'ata jikinta ya sauya nan da nan taji wani sanyi ta bude idanuwanta ta gansa a gabanta ta mike ta tsaya ya rike kunnuwansa alamun ban hakuri ta girgiza kai tace "wai zan rabu dakai?"ya girgiza mata kwi yace "babu abinda zai rabani dake husnah,duk runtsi koda zan rasa Raina muna tare "ta girgiza masa kai tana kuka tace "wai dole in rabu dakai saboda mutum da aljan basa rayuwa tare momy tacemun dole in rabu dakai sanan jiya daddare naganka a cikin daji cikin wata iriyar kama"jijiyoyin kansa ne suka firfito yacev"tabbas ni kikagani a kamata ta ainihi,husnah nidin abun tsoro ne ni jinnu ne ba mutum ba zan iya rikida in zama dik abibda nakeso a lokacin dana gadama zan iya zama komi in kuma dawo yadda nake kamannin nan nawa da kika gani ba haka kamannina suke ba idan kinaso in sauya kamanni zuwa dan uwanki zan iya zama nasan zako fara jin tsorona ko?"yana fadin haka ya juya baya yana juyowa taga ya koma yaseer sak saidai muryar bata yaseer bace muryarsa ce gabanta ne ya tsananta faduwa idanuwa waje take kallonsa"ya lankwashe ya koma kujera a kusa da ita da sauri taja da baya tace "Dan Allah ka dawomin yadda kake"a sanyaye tayi maganar ya mike daga kujerar taga ya koma kamanninsa yana kallonta yace "kinfara tsorona ko?"murmushi tayi tace "yanzun naji inason zama dakai na tabbatar da ba halittarmu daya ba amma kasantuwar Allah ya halicceni da kaunarka bashi zaisa in rabu dakai ba"wani dadi ne ya lullubesa baiyi tsammanin husnah zata amince dashiba dan narjisu tayi hakan ne dan ta shiga tsakaninsa da ita,
jeroea sukayi tana harde da hannuwanta shima yana kallonta cikin shauki cikin harabar gidan,gari yayi shaaa haske ya bayyana yaseer yadda take magana tana fari da ido yasa ya saki baki yana kallonta cike da mamaki harta wuce ya nufi sashensa
"nayi kewarka sosai jiya banyi bacci ba"ya kashe mata ido suna shiga sashen momy,kallo momy tabi husnah dashi yadda take tafe bakinta na motsi Abraham ya kalli momy yace "kinga momy tayi sallah kinyi sallah kuwa?"ta girgiza masa kai ta kalli sashen da momy ke zaune idanuwanta kirrr akan husnah tana mamaki da al'ajabi husnah ta harari momy ta wuce Abraham yace "kina fushi da momy ko?"ta gyada masa kai tace "ko waye zai nemi rabani da kai zan kulla gaba dashi"suka shige daki husnah ta rufo kofar jin alamar key momy taji husnah tasa ta yunkura ta mike bataga fitowar daddy ba alamar yaje masallaci yana sashen hajiya rabi.....
tube rigarsa Abraham yayi ya zauna a gefen gado husnah cikin shauki ta jingina da jikin bango tana kallonsa wani kaunarsa takeji na ratsa sassan jikinta ya Bude mata hannuwa yace "taho nan yau tare zamuyi wanka"tayi tsalle ta taho aguje ta fada jikinsa ya rungumeta ya cijeta a kunne tayi yar kara momy ta zabura taji ta kyalkyale da dariya momy ta koma ta zauna,
tubeta yayi yace "banace inason in rinka ganinki tsirara ba inaso in rinka ganin wadanan ya shafi mazaunanta ta fada jikinsa tace "muje muyi wankan"ya tura harshensa cikin kunnenta yana karmadawa tana dariya yana murza ka nonuwanta haka suka shiga ya kalleta yace "bayin nan yayi mana kad'an"ta ware ido tace "yanzun ya zaayi?"yace "Bari kigani"yana manne da ita a kirjinsa tana kallonsa cikin shauki idanuwansa wani abu zirrr ke fitowa yana bin ko ina da kallo taga kamar almara kalar dake cikin bayin ta canja katon bahon wanka cike da ruwa cikinsa kalar bayin yayi mugun mata kyau tacev"kaiiiii"ya sa hannu a bakinta yacev "shhhhhh"ya dauketa cak bataji shigarsu ba ganinta kawai tayi kwance a kirjinsa yana shafa kanta suna cikin ruwan dumi hannunsa Daya na kasan mararta yana mata wasa wani dasi da shaawarta ce suka cikasa lokaci yayi da zai kwanta da ita yasani idan ya kwanta da ita yasan tabbas bazata taba son wani d'a namij ba bazata taba rabuwa dashiba da zarar ya kwanta da ita ciki zai bayyana yadda babu wani da namiji da zai kaunaceta hakan yasa ya rungumeta ya rufe idanuwansa Yana shafata cikin ruwan wanka tana sauke wani irin numfashi a hankali bananarsa ta mike....