← Book details Duhu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 68

Sashe 23

Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bude labulen parlorn yayi babu kowa sai tv ke aiki yasan dama kannensa basa nan tsakiyar parlorn ya tsaya sai gumi da yake had'awa yace "momy!!"cikin daga murya yake kiran momy tana kitchen itada mai aikinta tana kokarin dama kunun gyada ta jiyo sautin muryarsa yana fad'in "momy kina ina?Dan Allah ki fito ki warwaremum wanan matsalar da nake ciki kaina zai fashe"cewar yaseer shiru momy tayi ta kalli mai aikinta tace"kamar yaseer ko?anya yaseer ne kuwa?yanzun ai yaseer na wajen aiki"tace a fili ya sake kiran sunanta mika ma mai aikinta bokitin tayi tace "tace rikemun ina zuwa ba lafiya"tana kokarin daura zani ta fito ta gansa tsaye yanayin da taga yaseer ya furgitata gabanta ne ya yanke ya fadi dakyar ta karaso cikin parlorn tace"kai yaseer lafiya naganka haka?"ta kalli kayan jikinsa fes dashi yasha bakin wando da farar riga shirt alamu daga wajen aiki yake gumi yakeyi sajensa ke d'igowa da gumi tacw"yaseer meke faruwa naganka cikin wanan yanayin?"zama yayi a kujera ya dafe kansa da ya dau zafi ya runtse idanuwansa fuskarta ya gani ya budesu momy ta zauna gefe tana kallonsa tana kuma saurarensa kasa magana yayi sai jujjuya kai yakeyi yana kokarin tuno yarinyar da yake gani ta sake magana tace "yaseer kayimun magana kodai ba kai bane kaima aljanun sun shafeka?"da sauri ya kalleta da jajayen ido harta furgita yace "momy wacece yarinyar nan ta gidan mu?wadda ke dakin momy da hafeez ya kawota?tanamun kama da wata dana taba sani a baya"murmushi momy tayi ta d'aga hannunta sama tace"Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah,lallai yaseer ka dawo hayyacinka saidai ka kasa fadin wacece saboda lokacin da tazo baka hayyacinka"yace "momy kamar ya bana hayyacina gashi yanzun inayi miki magana?"ta girgiza kai kawai tace "husnah ce,itace yarinyar da kake yawo da hotonta wanda tun tana yarinya da aka haifeta mahaifinka nada rai aka daura aurenku tun kuna yara ta tafi ne sakamakon saceta da aljanu sukayi"shiru yayi yana kallonta itama shi take kallo yacev"ummah dama husnah ce?"a sanyaye yayi maganar ya soma hawaye tausayinsa ya kama momt godewa Allah take karayi ta mike ta kwalawa mai aikinta kira tace "zainura idan kin dama kunun gyadan ki kawowa yaseer nashi"momy ta mike cike da farin ciki ta nufi daki ta bude drawer dakinta ta dawo da hoto ta mika masa hannunsa na rawa ya karbi hoton ya tsurawa hoton ido tabbas itace...ya kura musu ido ya sata a kafadarsa tana dariya anyi mata parking gashin kanta.....wata irin faduwar gaba yakeji tayaya zai fadawa momy ya saketa?hafeez ya dauki takardar hafeez na kokarin shiga rayuwarta ashe matarsa ce?gumi ne kawai ke karyo masa innahlillahi wa innahilaihi rajiun ya furta momy ta dade tsaye tana masa magana besan tanayi ba har saida ta tabosa tace"tunanin me kakeyi yaseer akwai matsala ko?"ya jinjina mata kai ya karbi kofin ta koma kitchen dauko nata...

*****
Tura kofar dakin husnah Anty tayi taganta kwance cikin bargo lullube a hankaki ta kira sunanta "husnah!"taji shiru gurnani taji kamar munshari tace"ashe bacci takeyi "ta juya ta fice momy tace "tana dakin ko ya dauketw"girgiza kai Anty tayi tace "bacci takeyi husnah cikin damuwa take tun dazun naganta cikin wanan yanayin"momy tace"bazai wuce bataga aljanin nata bane "Anty ta girgiza kai kawai ta zauna tana kokarin kallon agogo tace"yakamata inzo intafi gida yara zasu dawo makaranta dama nace bari inzo ne insameki ki farka daga nannauyan baccin da kikeyi ki rike yarki tasamu lafiya"tana kokarin sa gyale ta dauki Jakarta momy cikinta nadan mata motsi tasan yunwa takeji ta mike tace"muje nataka miki ko?"suka jero a tare suka fito,

husnah na rungume jikin yaseer suka shigo parlorn ba kowa sai kyalkyala dariya takeyi cikin nishadi suna shiga dakin tace "amma kasan me anya su momy basu nemeniba kuwa?"ya jinina mata kai yace "sun nemeki kuma sun shiga dakin anganki kwance basusan bake bace"ta ware ido tana dariya yace "kinsan me?karki rinka nunawa su momy wani Abu so sukeyi su rabamu"ta gyada masa kai ya rike kwankwasonta sosai tayi yar kara yayi dariya yace"bude bakinki ki rufe idonki"ba musu ta bude bakinta ta rufe idanuwanta kallonta yakeyi lokaci daya ya zaro harshensa ya ware idonsa saiga wani bakin abu a kan harshensa ya hade bakinso ya tura mata cikin bakinta yana tsotsan bakinta yana shasshafata ya tabbatar abun ya shige jikinta ya zare bakinsa daga nata yace "bude idonki"ta bude tana kallonsa,jin an turo kofa ne yasa husnah dan gyarawa momy ta ganta tsaye "husnah kin tashi?",mika husnah tayi kamar wadda ta tashi daga bacci tana murtsuka ido tana kallonta momy batadai yarda da itaba tace "tou azo ayi sallah ko?"ta jinjina mata kai tace"momy yau ni zan tayaki aiki"Abraham na tsaye yana murmushi yana mamakin yadda husnah tayi kamar basu tare ya jinjina kai cike da farin ciki momy tacev"Tou naji ke kin iya aikine dama?"cikin faraa ta kalli sashen da Abraham yake ya kashe mata ido tayi dariya tace "sosai ma ai na iya kedai bari inyi sallahr momy ganinan zuwa"mamakin yadda husnah ta saki jikinta momy keyi kamar ba itaba lallai taga amfanin zuwan yar uwarta gidan ta rufe kofa Abraham yace "kina magana kina kallom sashina saita ganoki ko dikda ai tasan muna tare"ta rike kunnuwanta tacev"nadainta ta janyoshi suka rungume juna Sam bata gajiya da dumin jikinsa....
shima rungumeta yayi yana wasa da gashin kanta cike da nishadi yace"kinsan me?"ta dago kai ta girgixa kai yace "nafara wani tunani nasan kuma hakan zai yuwu"momy ta kwalawa husnah kira tace "momy nakirana bari muje muje tashi idan munje wajen aikin zamu cigaba da maganar ya mike ta dagashi ta gyara rigarta da ya ciro nononta daya yana wasa dashi yace "ban gaji dashi ba"ta kyalkyale da dariya momy ta turo kofar tace "dawa kike dariya?kun shirya kenan?"husnah ta kalli Abraham ta basar tace"muje kifadamun me zanyi miki banaso ki wahalar da kanki saboda abinda ke cikinki"damm gaban momy ya fadi anya ba aljanun take magana dasu ba?ya akayi husnah tasan tanada ciki?dik duniya ba wanda yasan tanada ciki daga ita sai likitan dataje ya gwadata, Abraham toshe bakinsa yayi yana dariya husnah ta fakaici idon momy ta hararesa ta cije baki momy bataji tace"bakai kafadamun tanada ciki ba"ta tura baki yace "ai bance kifada mata ba"ya bugi duwawunta tayi kwafa momy tacw "dawa kike kwafa "ta girgiza kai tace "bari insamu mai aiki muyi tare"momy ta zauna ta rafka tagumi dik yau hafeez baizo gidan ba gashi sunyi magana akan zaizo akawo mai rukiyya gashi yau yadda husnah ta saki jikinta sam bata yarda da hakan ba anya ba aljanun ke jikinta ba?"husnah suna shiga kitchen ta bugi bayansa ya gantsare yana dariya yace"kin rama ko?"ta kashe masa ido ta nuna mai wadda ke kitchen din tuni cikin mai aiki ya duri ruwa ganin yadda husnah ke abubuwa kamar da wani kitchen din yasa ta mike ta zare jiki ra fuce,
husnah ta shiga sanwar abinci kamshi ya cika gidan tace "yauwa fadamun abinda kakeso ka fadamun"yace "yauwa bazan bari a maida aurenki da wani ba idan kuma nabari badashi zaki rayuwa ba dani zakiyi"yace fuskarsa a daure wani iri taji tace "tayaya?"yace "koma ta yayw zaki gani badai kina sona ina sonki ba dikda ba jinsin mu daya ba aidai Allah ya haliccemu babu mai rabamu"ta kasa magana ta mike zata dauko wuka taga kawai ya mika mata ta karba ta yanka albasa yaje yana wanke mata kwanukan data bata....

******
nishi kawai muneeba keyi sakamakon yadda boka ya danneta yana gurzarta gaba daya kan nipples dinta zafi sukeyi mata wani irin wari yakeyi yasa ta dauke numfashinta ta hada gumi kusan minti arbain yana abu daya gashi yamma tana gabatowa cikin wahala tacev"ya isa haka Dan Allah kabarni haka idan cikin ne ya isa ma ya shiga"ya kalleta da jajayen idanuwansa tayi saurin rufe ido ya tsorata ta tayi yar kara hajiya rabi tq zabura ta karasa kusa da bukkar da suke ciki tadan d'aga labule daga baya "muneeba kina lafiya ko?"ummm muneeba ta iya cewa dakyar ya dagata tana sauke numfashi ta mike gaba daya hq dinta kamar an zuba Mata tarugu saboda azabar yadda ya shigeta dakyar take d'ingisa kafa ta fito hajiya rabi na ganinta ta tareta ta rungumeta boka ya dauko wani ruwa a wata kwalba ya fito da ita ya bata yace ta shanye ta karba tana gumi ta shanye yace "to ko gobe kujaje asibiti zaace kina dauke da juna biyu"murmushi muneeba tayi suka hada ido da hajiya rabi wacce itama take dauke da kunshin nata magungunan suka fito dakyar muneeba ke taka kafa har wajen inda driver ya parker motarsa suka shiga....
****
husnah na fitowa daga kitchen tana dariya taga hafeez zaune turus tayi ta kalli Wanda ke ke gefen hafeez malam ne zaune yana hada turaruka da wasu magunguna kallonsu tayi ta juya bayanta bataga Abraham ba hafeez yace "zo nan kanwata"wucesu zatayi momy tace "bazakizo ba zo nan husnah"ta turo Baki tazo ta zauna tana harar malamin yana kallonta ta gefen ido ya mamayeta ya cafko kanta ya rike da kyau tayi yar kara ya shaka mata turare sai yatsina fuska takeyi tana kallonsa tacev"wanan abun mai wari fa da kasamun"yacev"magani ne kinji zaki samu lafiya ki rabu da aljanin dake tare dake"haushi ya turnuke husnah ta harari hafeez karaf a idanuwansa kashe mata ido yayi idanuwanta sukai jajir malam yace "dauki wanan maganin ki boyesa cikin daki kafin mu fara rukiyyar inaso ki fita ki barmu dani da hafeez tare da ita"momy na sanye da hijab tace"toh"ta dauka ta shige daki tana shiga taji anyi kwafa ance hmmm ta wawwaiga bataga kowa ba tadanji tsoro ta dake tana waige waige akace umhmmm momy ta bude drawer ta ajiye maganin ta fita ta jikin bango Abraham ya fito dama yana ciki ya kalli kofar drawer ta bude yana kallon maganin dake cikin jarkar gallon yasa hannunsa ya bude Yana kallon maganin ya zura yatsansa mai tsayi ciki ya karkada take ya bata maganin ya juya ya bace ya fice daga dakin,
Chapter 23 · 0% Book details