Sashe 7
Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
momy na parlor hafeez ta fito tace "hafeez meye yake faruwa naganka cikin wanan yanayin sanan yaseer ya fita shima cikin fushi?"girgiza Mata kai yayi yace "bakomi momy ummah ke kirana zan dawo da safe zanzo inhar husnah ba yar daddy bace zsn dauketa zan maidata gidanmu wajen ummahta sanan zanyi iya kokarina wajen ganin tasamu lafiya ta daidaita"momy kwalla ta ciko a idanuwanta gababta na faduwa tunawa da tayi gobe zasuje asibiti awon jini tace "Allah yayi maka albarka"yan kasan makoshinsa ya amsa da Ameen ta fice hajiya hafsat taja numfashi ta sauke ta shiga bawa momy hakuri sanan daga karshe tace "karki kuskura hajiya rabi tasan kina dauke da ciki"ta gyada mata kai ana kiraye kirayen sallahr magriba suka tafi momy ta shigo ta dade tsaye sanan ta tura kofar zucuyarta na d'ar d'ar tace "husnah"husnah tayi saurin dagowa daga kwanciyar da take Abraham ya fita tace "naam momy"momy ta zaro ido tace "momy kikace?"husnah ta jinjina Mata kai tana kallon mahaifiyarta wani abu takeji game da ita mai wahalar fade ta karasa ta dafata tace "kin yarda ni mahaifiyarki ce!"hawaye cike a idanuwanta husnah tace "ehh nayarda momy ke kika haifeni amma dan Allah karki rabani da mijina ina sonsa dashi na shaku"momy hawaye suka zubo mata ta rungume husnah sosai sun dade a haka sanan ta fito da ita tace "je kiyi sallah ai kinayi kin iya ko?"dariya husnah tayi tace "momy kenan ina sallah mana na iya bari inyi alwala"momy ta shinfida musu dadduma ta fito mata da hijab ta ajiye sai gata ta fito ta gabatar da salloli ta dade zaune a dadduma sanan momy ta bata abinci tace "nakoshi'momy tace "mai kikaci?"zatayi magana taji harshenta yayi mata nauyi ta girgiza Kai kawai tace banajin ci.....tace "bari in shiga daki "momy ta gyada mata kai,
a parlor tasamu su daddy da hajiya rabi tana fitowa hajiya rabi ta hada rai tana hararta momy ta zauna gefen daddy take taji dambun shinkafar ya biya mata rai ta hadiyi wani miyau tana kallo daddy yace "zakici ne?"ta gyada masa kai "yana dariya cike da jin dadi yace "dambun shinkafarki yayi albarka Amarya zubowa yayarki"hajiya rabi cikin kissa tace "toh"tana harar momy ta gefe.....
*****"
tana kwance tana kallon gefe daya ta kasa bacci juyi takeyi tanaso tajita a jikin mininta turo kofar akayi da sauri ta mike ganinsa wani Sanyi taji cikin zuciyarta ya karaso da faraarsa ya Bude mata hannuwansa ta fada ya rungumeta yana sunsuna jikinta numfashinsa na sauka a gefen wuyanta wani dadi ne yake shigarta gantsarewa tayi ta turo baki "ina bukatarka mijina "yace "dagaske"cikin muryar rad'a tace "tou"ya Shiga tube mata kaya yana shafa ko ina a jikinta kwanciya tayi ta bude kafafuwanta yasa kansa yana tsitson hq dinta ruwa na zubowa yana tsotsewa yana shafa gashin dake kwance a mararta numfashi take saukewa nishi yana kara rudewa yana huta harshensa cikin hq dinta tana kiran sunansa "Abraham....ka karamun washhhh Allah na"ya hayo kanta yana matsa monuwanta yana kokarin kai harshensa kunnenta.....
momy jiri ne taji yana neman daukarta jin yadda husnah ke sauke numfashi tsoro fa furgici suka cikata mai tsananin ta fito ta dubata taga ko tayi bacci tajita cikin wanan yanayin hankalinta yayi mugun tashi jin tana kiran sunan Abraham mutuwar tsaye momy tayi ta kasa motsi tanajin tsoron shiga dakin dan batasan yadda zata ganta ba babban burinta gobe ya kasance husnah yarta ce dik yadda zatayi ganin tasamu lafiya zayayi....
yaseer juyi yayi muneeba na kwance a kirjinsa bacci ya kauracewa idanuwansa fatansa gobe yarinyar nan tabar gidan nan shine babban burinsa a rayuwa ga babban abun tsoro abinda yasamesa jiya akanta abun na damunsa har yanzun yanajin damkar da akayi masa lokacin daya kai hannu zsi mareta.....
******
Asibiti,
karfe goma na safe a asibiti tayi mysu duka ilahirin jamaar gidan a asibiti suka hadu da hafeez ya parker motarsa muneeba hannunta na cikin na yaseer sun hada ido da hafeez amma basuyi magana ba dukkansu suna fushi da juna maroon din hijab din momy ne jikin husnah hannunta na cikin na Abraham yana murza Mata hannu tare aka dibi jininta dana daddy dana momy,momy na gefen innah wadda suka samesu a asibiti momy satar kallon husnah tayi taga yadda takeyi da hannu ta kauda kai alamar kamar tana rike da hannun wani numfashin da husnah ke saukewa jiya ya dawo mata a kwakwalwa ta fita hayyacinta.....
hajiya rabi tasha Ado da wani tsadadden kace blue da silver sai kamshi take xubawa tana sanye da gyale da takalmi silver hankalin momy yayi mugun tashi ganin likita ya fito da sakamako sun hada ido da hajiya rabi ta kashe masa ido,nan tasan akwai wani abu a kasa hajiya rabi ta dubi daddy sanye da fararen kaya tace "naga kamar ya fito da sakamakon"yaseer ya zabura yace "Alhamdulillah"ya dubi sashen da husnah take ya watsa mata wani kallo duka suka dunguma suka nufi dakin likita hafeez zama yayi yana daddana waya fatansa kawai husnah ta dawo hannunsa,
suna shiga Abraham yana kallon su daya bayan daya ya shige jikin likitan ya nemi waje ya zauna hajiya rabi murmushi kawai takeyi ganin likita na duba takarda babban burinta shine likita ya cika mata alkawarkn daya daukar mata momy addua takeyi cikin fargaba da tashin hankali suke kallon likitan wanda ya kasance Abraham ya shige jikinsa.....
yayi gyaran murya ya mikawa daddy hannu da sauri daddy ya kallesa cike da kosawa yace "yadai likita?"yaseer ya zubawa likitan ido likita yace "congratulations Alhaji badamasi Asma'ul husnah yarka ce ta cikinka"damm gaban hajiya rabi ya fadi ta zabura ta mike tana mazurai yaseer wani kallo ya watsawa likitan take shima yake jifansa da wani kallo jikin yaseer ya kama rawa kallon kwatar idon likita wanda ya kasance Abraham ya shiga jikinsa......
*WANAN LITTAFIN 300 KACAL ZAKI BIYA KI KARANTA IDAN BAKI BIYABA KIKA KARANTAMUM KIN DAU HAKKINA ZAKI BIYANI INDA BABU DAN BAN YAFEBA DAN BIYAN WANAN LITTAFIN KI BIYA TA WANAN ACCOUNT DIN TARE DA TURA SHAIDAR BIYA*
3126584401
FIDDAUSI MUSA
FIRST BANK
SHAIDAR BIYA TA WABAN NUMBER 08036953516 KO KATIN MTN TA WANAN NUMBER.....
*SLIMZY*✍🏻07042277401
14
shako wuyan likita yaseer yayi jikinsa na rawa yace "karya kakeyi husnah ba ahalinmu bace ba yar daddy bace husnah Aljana ce ba mutum bace karya kakeyi kaima ba likitan bane"kallon yaseer Abraham yakeyi ido cikin ido ya hade rai wanda saida yaseer ya girgiza ganin yadda kwayar idanuwansa ke canjawa yayi kasa da murya Abraham yace "tabbas kayi gaskiya ba likita bane mijin husnah ne a jikin likita kuma a matsayin likita,dik yadda kukeso husnah tarabu da mahaifinta bazan bari ba dole zatayi rayuwa cikinku tare dani"gaban yaseer ya fadi ya kalli su momy dake kallonsa daddy ya karasa yana kokarin cire hannun yaseer daga wuyan likita yace "ka kwantar da hankalinka yaseer mugodewa Allah dawowar husnah gida,tabbas husnah yata ce tunda sakamakon gwajin jini ya gwada haka"hajiya rabi gumi ya jikata sharkaf tacev"gaskiya yaseer yake fada inaga sakamakon nan bai fadi daidai ba Alhaji kuma ai zaa iya hada baki da likita"jikinta sai rawa yakeyi daddy ya girgiza kai yace "ko kadan waye zai hada baki da likita ku yarda gaskiya yake fada"daddy ya fincike hannun yaseer daga wuyan likitan wanda ya kasance Abraham ne husnah tsoro suka bata ta fashe da kuka ta fada jikin momy ta dukunkune fuskarta,
ummah hadiza a kufule tace "kai yaseer yanzun ba abin farin cikinka bane dawowar husna?inace husnah matarka ce da kakeso fiye da kowa a rayuwarka yabzun gaba daya ka burkice kana wasu mazurai idan bakason husnah ba saika fito a cewar bavyar badamasi bace"muneeba kishi ya kamata jin furucin ummah hadiza ta mike tsaye tace "zan tafi mota"hajiya rabi tabi bayan husnah daddy yacev"Alhamdulillah yanzun mu tattara mutafi gida tunda husnah yanzun an tabbatar yar dana haifa ce Alhamdulillah"daddy yana kallon husnah soyayyarta ta mamaye zucuyarsa ya ruko hannunta taki zuwa yayi murmushi yasan bata saba dashi bane yaseer tsaye yayi kamar an dasashi zuciyarsa na tafarfasa yana kallon husnah da yakeji kamar ya shaketa kowa ya bude baki yace husnah matarsa ce to yau zaayita ta kare idan ma matarsa ce zai sauwake mata adaina hadashi da ita dan wanan ba mutum bace Aljana fe fuuuuy ya wucesu ya fice Abraham ne ya fita jikin likitan bayan sun firfita,
likita gumi ya karyo masa ganin baiga sakamakon daya shiga dasu guda biyu ba daya na gaske daya bana gaske ba ya kalli agogo yasan ahalin gidan Alhaji badamasi suna asibitin amma har yanzun Basu shigoba meya faru?kiran hajiya rabi yayi tana zaune a mota taga kiransa ta kalli muneeba cikin bacin rai tace "muneeba kinsan tsinannan likitan nan ne yake kirana?me zanyi masa bayan ya gama dani ya karbi kudina kuma beyimun aikin danasashi ba?muneeba tsaki tayi tace "tsaresa zakiyi sai ya biyaki kudnki ko ya kulla miki sharri sanan ummah dolefa mu muke tsaye"fitowa muneeba tayi tana kallon sashen da hafeez ke tsaye tayi maza ta karasa wajen yaseer idonta cike da hawaye cikin kissa tace "sweet amma kasan matsalar nan babu wanda ya janyota sai abokinka hafeez?*"yaseer ya juya ya kalli sashen da hafeez ke tsaye Yana waya ya watsa masa wani kallo mai cike da tsana yace"shine silar komi zan kawo ka karshen Amintata dashi dik na fahimci komi"murmushi muneeba tayi tana kallon sashen da hafeez ke tsaye ta ruko hannun yaseer "muje mota"taja hannunsa zuwa motarsa dama tare sukazo a mota daya shida ita da ummah,
hafeez da sauri ya karaso cikin girmamawa yace "barka da safiya daddy"daddy yace"ah ah hafeez tare dakai akazo kenan kaga ikon Allah ko sanadinka husnah ta dawo husnah yata ce hafeez"lumshe ido hafeez yayi farin ciki ya lullubesa ta durkusar da kai yace "alhamdulillah daddy Allah ya kara kare gaba "daddy yana waige waige kawai yaga fitar motar yaseer daga asibitin yace "kaga mutuminka can ya fice kila bai ganka ba ko?"hafeez yace "ehh daddy besan nazo ba kunzo da driver ne ko in tukaku inbar motata a nan?"daddy yace 'da driver muke"daddy ya shige mota husnah ta shiga momy itama ta shige driver yajasu tawagar su innah tabi bayan motarsu,