Sashe 14
Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"ni zan rabata dashi ummah"yace cikin kakkausar murya yana kallon mahaifuyatsa zatayi magana ya jinjina kai yace "kwarai zan rabata dashi kisamun albarka kiyimun addua zan shiga sahun masu nemawa husnah magani kuma inaso idan daddy ya dawo ki sanar dashi inaso inyi aure "kasa magana tayi gumi kawai ke barkowa ta ko ina a jikinta wanan turka turkar ta yaya hakan zata kasance idan hafeez ya auri husnah ya makomar amintarsu bayan husnah matar yaseer ce tunda aka haifeta aka aura masa ita?yanzun meke damun yaserr da yake ikirarin besanta ba bayan har gidan yake zuwa da hotonta?tagumi ummahn hafeez tayi tana zaune hafeez ya wuceta tace "hafeex ina zakaje?"bai saurareta ba ya wuce ta mike tana salati tana tafa hannu cike da tashin hankali......
*****
kwankwasa dakin husnah momy tayi a tsorace tanayi tana waigen dankalin da husnah ta soya ta ajiye Sam bata yarda da wanan dankalinba ta yaya husnah da tayi rayuwa cikin aljanu tasan wata suyar dankali daga cikin dakin taji wata murya ta amsa "waye?meyene nenene kike kwankwasa mun kofa"wani miyau momy ta hadiye bakinta na rawa tace "husnah kece?ki fito inaso inyi magana dake ne"yatsina fuska husnah tayi daga ciki lokacin momy taji muryar husnah na cewa Abraham "ka kara bata amsa tana jinka"jinjina kai momy tayi ta juya batare da tayi magana ba kallonta Abraham yayi yace "kinga yanzun yau ansan da cewa kinada miji dan haka ki shirya mu fita kawai muje mushakata a waje banason kina wuni a cikin gidan nan ma bari inje in dawo yanzun"ta jinjina masa kai cike da murna yace to intafi?ta kashe masa ido ya lakuce hancinta taga ya mike tsaye ya tsaga bango da hannunsa ya shige take bangon ya koma yanda yake ta mike ta shafa cikinta yunwa takeji tana fitowa taga momy tayi tagumi ta tasa plate din dankalin data soya husnah batace komiba tasa hannu ta dauka ta somaci gashin kanta a yamutse hafeez ne ya shigo dakin da sallamarsa saidai fuskarsa babu walwala yabi husnah da gashin kanta a yamutse da ido sanan yacev"husnah bakiga yayanki ba bazaki gaisheniba?"tayi murmushi momy ta amshe zancen "wayasani ko ba ita bace hafeez"ya zauna yana fuskantar momy yace "kamar yaya"momy ta jinjina masa kai ta kwashe yadda sukayi da ita dazun da Abraham yazo jikinta ta fada masa"shiru yayi yace "momy akan maganat nazo nima zan sa hannu husnah tasamu lafiya amma momy tunda yaseer baya sonta ni inasonta yazo har gida yaci mun mutunci akanta ummah ta ta amincemun da in aureta"Alhaji badamasi ya shigo yace "na baka ita tunda yaseer baya sonta sanan ya saketa dan Haka hajiya saude ta janye ma kafin taga bacin raina"momy tace "don me zakace ka bashi ita bayan kasan furucun da aljanin nan yayi dazun akan husnah na dik Wanda ya rabeta sai ya kashesa sanan ni nafison husnah tasamu lafiya tukunna"Alhaji badamasi yace "kanki akeji ke kikasani amma baki isa ki kara hadamun munafunci irin wanda kikaimun ba wajen hajiya saude saboda yaseer ya rabu da muneeba karyarki Tasha karya munafuka kawai zan fita aiki ba zama zanyiba zan dawo kai kuma ka fadawa iyayenka maganar auren ku da husnah ka aureta "ya fice hafeez ya dafe kai sam momy batasonsa da husnah da yaseer takeso bazata fito ta fada musu bane kawai husnah na gama cin abinci ta wucesu batace musu kala ba ta wuce daki abinta ta rufo kofa,
tsohuwa ta gani tsaye a gaban gadonta da sanda a hannunta ta rufa bargo na saki mai ruwan toka tana kallon husnah tsoro ya cika husnah yadda jikinta ya kama rawa tana kallon tsohuwar tace "ke wacece?"husnah ta tambayeta cikin rawar murya"fuskarta murtuke tace "maamah ce mahaifuyar Abraham nazo ne inyi miki gargadi akansa husnah ki rabu dashi "Abraham ne ya bullo kamar an jehosa yana kallon mahaifiyarsa yana kallon husnah ya kalli husnah itama cikin mamaki take kallonsa tace "Abraham wai dagaske mamace tazo wai karabu dani?"idanuwanta suka ciko da hawaye Abraham ransa ya baci yana kallon shigar da maamah tazo dashi yacev"inhar kinaso in dawo gareku in dawo duniyarku in rinka rayuwa daku sai kun fita rayuwar mu nida husnah kubarmu muyi soyayyarmu ta yaya kukeso ku rabamu?mama kinsani bazan rabu da husnah ba yanzun nafara sonta"mamah tana kallonsa cikin bacin rai tace ",tou shikenan tinda kace haka kadaisan nasan maganinka kyaleka nayi ko?"gumi ya karyo masa kawai ta bace yabi ta da kallo husnah ta fashe da kuka yace "share hawayenki muna nan tare nidake shirya mu fita"yana share mata hawaye wasu na Kara fitowa "banaso karabu dani kaji?"tausayinta ya kamasa yayi kissing karamin bakinta yace "bazan rabu dakeba hakan yasa naso in kusanceki saidai hakan ya gagara sakamakon banason kiji zafi kinji?amma zan koya miki kema yadda zaki rinka gamsar da mijinki na fahimci baki sani ba"ya kashe mata ido cikin kosawa tace "ta yaya?"yaja hancinta....narjisu na bayan kofa ta kura musu idanuwanta jajir cike da tsananin kishi zatayi maganinsu saita lalata wanan fitar, husnah kamar ance ta kalli bayan kofa sukai ido hudu da narjisu tsoro ya cikata ta murza Ido sukai ido hudu kan narjisu ne ya tsoratata yadda gashin kanta ke tsaye kamar an dasashi yau fuskarta wani abu ke fitowa daga idanuwanta ta zabura tace "Abraham....nar....narjisu"aguje hafeez da momy suka tura kofar ganin husnah sukai tsaye tana nuna gefen kofa tana cewa Abraham'kagani narjisu ce tazo ne ta hanamu fita "cikin wata irin murya Abraham yayi magana yadda har su momy sunji yace"bamai hanami shakatawa da matata shirya mutafi "momy tacev"husnah ina zaku?"husnah ta turo baki batace komiba hafeez Yaja hannun momy suka fito yace"Bari inje akwai wani malami yanzun zanzo dashi bazan bari ya fita da itaba bamu saniba ko yaki dawowa da ita ya fice jikinsa na rawa momy ta durkushe tana kuka.....
******
muneeba ce suka fito daga toilet yaseer na dauke da ita a hannunsa ya rungumota ya gasa mata kafadarta dake tsananin ciwo cikin shagwaba tace "muje ciki karka ajiyeni a nan"ya jinjina mata kai ya kashe mata ido yacev"zaa bani ne?"ya tabo breast dinta tayi murmushi tace "sai a baka ai"ya nufi daki da ita a gefen gado ya zaunar da ita yq karasa gaban mirror ya dauko man shafawanta yace "kinsan me?"tace "ah ah"tana kallonsa da fararen idanuwanta yace "fita zamuyi yau yawo yanzun nan"murna ta kasheta ta rungumesa sosai tana kokarin tura hannunta a kirjinsa tana shafawa ya lumshe ido yanajin kiran momy yasan kiranta ne wanan dan yaji ringing din dayasa mata bayaso yaje wajen momy akan maganar da tazo dazun,shiru yayi yana tunani nipple din yaseer ta rike tana murzawa a hankali yaji wani yarrr ya kashe mata ido yace "kinsan weakpoint Dina"cikin kissa tace "ehh shiyasa nake tsananin kishi akan wata tazo ta rinkayi maka abinda nakeyi banaso ka auri husnah ko kadan"ya jinjina mata kai yace "ni naki ne ke kadai"ta shafa cikinta tunowa da hudubae ummahnta tace "akwai d'anka a nan"yar kara ya saki cikin gigicewa ya zare mata towel din yace "what?ciki fa?"ta jinjina masa kai ta rufe fuska da hannuwanta.....
******
da taimakon Abraham husnah ta shirya tsaf tayi mugun kyau shi kansa kallonta yakeyi cakk ya dauketa ya kalli kofar suka ratsa suka wuce momy bataga fitarsu ba tana kitchen suna aikin abincin rana ta fito daga kitchen taga kamaar gilmawar inuwa ta waiga bataga kowa ba da sauri ta nufi daki tana bude kofa sai kamshin turare daya daki hancinta bataga husnah ba ta wawwaiga ko ina bata ganta ba dik da tsoron da takeji bai hanata zuwa toilet ta budeba bata ganta ba kuka ta fashe dashi ta nufi parlor tana neman wayarta ta kira daddy......
hafeez tafe yake a mota cikin tashin hankali ganinsu yayi rike da hannun juna a gefen hanya suna tafiya husnah ce da wani kyakkyawan saurayi hannunta cikin nasa kuuuuu yaja mota dutse ya gani mulmulele yana tunkaro motarsa daga sama yayo kansa ya runtse idanuwansa bakinsa dauke da addua.....
*WANAN LITTAFIN NA DUHU NA KUDI NE WANDA YA KARANTA MUN BAI BIYABA YA KARANTA HAKKINA ALLAH YA ISA*
GA MAI BUKATAR BIYA ZAI IYA TURA KUDI TA WANAN ACCOUNT DIN
3126584401
FIDDAUSI MUSA
FIRST BANK
*SHAIDAR BIYAN KUDI TA WANAN NUMBER 08036953516 KO KATIN MTN TA NUMBER
*SLIMZY*✍🏻
19
wayar momy ce ta shigo wayarsa ya duba ya maida wayar Aljihu kansa k'asa gaban innah wadda ta inda take shiga bata nan take fita ba tace "badamasi kabani mamaki yanzun dik soyayyar da kakewa husnah ta dawo gareka da lalura amma sam baka damuba?saude tazo gidan nan dazun ta fadamun daga gidanka take akan maganar yaseer da husnah to nima Ina bayanta ban yarda husnah ta auri wani daban ba tunda tun farkon da aka haifeta an daura aurenta da yaserr dan haka shi zaayi kome ta koma dakinsa"gumi ya karyowa daddy cikin kaskantar da murya yace "innah wanan yaron fa baya sonta sam muneeba yakeso yanzun yaji dadin aurenta idan akai masa haka fisabilillahi ai baa kyauta masa ba kuma Iya biyayya yanamun a matsayina na aminin mahaifinsa innah ni gaskiya sam banason hakan ita kanta hajiya rabi"innah ta mike ta gyara zama tace "yanzun na fahimci inda matsalar take au hajiya rabi ce ta d'oraka akan magana ka amince to wallahi ban yardaba"