← Book details Duhu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 68

Sashe 36

Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yaseer a waje yayi parking yayi mamakin ganin takalmi a kofar babban parlorn yasa kai ya shiga "Assalamu alaikum "yace yana shiga Abraham ya shige jikinsa da sauri wata harara momy ta watsa masa tace "mai kuma ya dawo dakai bayan zuwan dakayi dazun? sarkin soyayya?"kallon idonta Abraham yayi take taji ta kasa maganar tace"zauna"ya zauna "yaya jikin naka?"jinjina mata kai yayi Abraham ji yayi kansa ya buga da malam ya bude wani turare yana kokarin yiwa momy bayani Abraham dake jikin yaseer yacev"ina husnah?"momy ta nuna masa dakinta tace"tana ciki niko tayi wanka ma oho shiga ciki ka tahomin da ita inaso malam ya ganta"malam yace "ya kamata akwai abubuwan da zan shaka mata"Abraham ya mike zumburi ya nufi dakin da husnah take yana zuwa yaji sautin karatun kur'ani kofar dakin naci da wuta ayoyin Allah kasa shiga yayi gashi a jikin yaseer idanuwansa sukai jajir ya fice daga jikin Yaser shiko yaseer kallon kansa yayi yaushe yazo kofar dakin nan?inanw kuma nan?kallonsa Abraham yayi lokaci daya ya mance da tambayoyin da yakewa kansa yasa kai ya shiga dakin tsuru Yaseer yayiwa husnah yana kallonta idonsa yayi tozali da gashinta da tayi parking ashe dik gashin muneeba husnah ta yaga mata?wani miyau ya hadiye da yayi tozali da mazaunanta a jikin fited gown yace a ransa tabarakalla....ta jikin madubi ta gansa kafesa da ido tayi to meye yazoyi bayan zuwan da yayi dik ya gama tattabata?turo baki tayi gaba tana kallonsa ya kashe mata ido besan yayi ba ta sadda kanta kasa a sanyaye yace"baki iya gaisuwa ba ko?"gabanta ne ya tsananta faduwa tunawa da yadda ya luguiguita mata nonuwa tadan kallesa yace"taho to"take ta tuna da yadda yayi mata saidai wanan karon bai mika mata hannu ba ya kasa dauke idonsa daga gareta tadauko seconds sanan ta tako cikin wani irin taku mai daukar hankali tana tafiyar hips dinta na amsawa tana kusantosa yanajin wani kamshi dake ratsawa har kwakwalwarsa wanan wani irin turarene husnah tasa mai daukar hankali?.....rugugin hadari yaji ya kalli window yadda garin yayi bakinkirin ya kalleta yace "kinci abinci?"ta gyada masa kai ya zauna gefen gado itama ta zauna gabanta sai faduwa yakeyi ta rasa dalili shiko sam ya manceda momy tace ya taho mata da husnah ya tsudumma kallonta ko kifta ido bayayi ta dan saci kallonsa cikin yanayi na shagwaba da daukar hankali tayi farrr da ido tace"meye kake kallona?"yayi murmushi yace"kin hadu kinyi kyau sosai hussy" matsowa yakeyi yana fadin "wani irin kamshin turarene wanan?"nusrah tayi sallama ta tsaya daga waje tace"yaya yaseee ba momy tace ku sauko kaida husnah ba?"yace "ok ok gamunan"husnah najim haka ta mike da sauri gaba daya kallom DA yaseer keyi mata yasa ta kasa sukuni tana gaba yana biye da ita yana kallom yadda take tafiya mai kama da tausayin kasa Abraham na jikin bango ganin yadda suka jero tsananin kishi ya kamasa ya tunkaro husnah dai dai nan malam dake labe jikin labule sunyi shiri ya watsa mata wani turare taja da baya ta saki atishawa Abraham da sauri ya bace......

*WANAN LITTAFIN NA DUHU 300 KACAL ZAKI BIYA KI MALLAKI NAKI IDAN BAKI BIYABA KIKA KARANTAMUN BAN YAFE BA*

*GA MAI BUKATAR BIYA YA TURA KUDI TA WANAN ACCOUNT DIN*

3126584401
FIDDAUSI MUSA
FIRST BANK

SHAIDAR BIYA KO KATIN MTN TA WANAN NUMBER 08036953516

*SLIMZY* 07042277401

*🌑DUHU...🌑*
( *sark'akiya*)

Abraham ne ya fito ta jikin bango ya sauya kamanninsa zuwa yusrah kanwar yaseer ya kalli carpet din take tray na abinci lafiyayye da madarar hollandia ya bayyana ya zauna ta fito sukai ido hudu da yusrah tayi murmushi dikda tasanta tunda sunzo gida sau biyu tace"ga abinci nan nakawo miki kici ki koshi idan ma bazakiciba ni zan zauna muci tare inbaki aike matar yayana ce"Abraham yace cikin suffar yusrah tayi murmushi tace"zauna mucu"a sanyaye yusrah ta zauna husnah nata kallonta sam jikinta ya kasa natsuwa tace"muci"Abraham ya dibo yakai bakinsa husnah bata ganin tauna bakin yusrah take cinyewa tare sukaci yusrah tace"umm Bari kiga yanzun zan fita yaya yaseer ya kasa sukuni yace zaizo yanzun ya ganki"husnah tayi murmushi tace"nima inaso ingansa kodan insan ya jikinsa"Abraham ya kada kai yadau tray din ya fice yana fita ya bace....

bayan fitar yusrah da minti talatin taji an turo kofar da sauri ta zabura cikin tsoro tana ganin yaseer taji hankalinta ya kwanta cikin shagwabarta data zame mata nature tace"saida kazo ko?ya jikin naka?"zama yayi gefen gado yace"da sauki tayaya zan iya zama can bayan kina nan?"husnah tayi murmushi sam batajin sonsa ko kadan a zuciyarta saidai idan suna tare tanajin faduwar gaba miko hannu Abraham yayi yace"taho nan muyi wata magana"wani yarrr taji ta yaya yaseer zaice ta kawo hannunta?daga zuwansa dikda ance an maida aurensu?"ya tsareta da ido wani abu ne ya fito daga idonsa ya shiga jikinta ji tayi ta gagara yi masa musu ta tako ta taho a hankali ya dorata a cinyarsa ya rungumeta yana sauke numfashi yana shakar kamshin jikinta yace "ummm inason kamshin jikinki koba turare"take maganar Abraham ta fado mata yana yawan cewa yanason kamshin jikinta koba turare,yawo ya somayi da hannunsa a jikinta tace"yaya yaseer kadaina"Abraham yayi murmushi yana jifanta da wani kallo mai cike da shaawah.

husnah nagani yasa bakinsa a nononta yana tsotsa yana liliya dayan tace"yaya yaseer ka bari "Abraham ya kasa magana yayi missing dinta sosai hawaye suka ciko a idon husnah tace"kabari yaya yasee"kenan dama yaya yaseer dan iska ne?tace a ranta nusrah data nufo dakin taji husnah cikin wata murya tana fad'in "yaya yaseee ya bari"dafe kirji tayi yaushe yayansu yazo gidan nan?

*LITTAFIN DUHU NA KUDI NE 300 MAI BUKATAR SIYA YA TURA KUDI TA WANAN ACCOUNT DIN*

3126584401
FIDDAUSI MUSA
FIRST BANK

*SHAIDAR BIYA TA WANAN NUMBER KO KATIN MTN 08036953516*

*SLIMZY*✍🏻

32
momy kallonsu tayi had'e da murmushi ta jinjina kai tabbas husnah da yaseer sun dace da juna dafe kai husnah tayi tana k'ara shakar abinda malam ya fesa mata ya fito daga mab'oyarsa yana kallonta ya jinjina kai yaseer ya bishi da kallo komawa yayi ya zauna suna tsaye yace"zo nan ki zauna husnah"cewar malam yana kallonta yana karanto wasu ayoyi idanuwanta suka kad'a sukai jajir ta nemi waje ta zauna yaseer yace"malam kaga fa yadda idanuwanta sukai jajir kar wani abu ya sameta"girgiza kai malam yayi ganin yadda hankalin yaseer ya tashi yace"ko d'aya jinnu sai a hankali musamman wanan da yake maganar ya aureta sai munyi dagaske idan ba haka ba abun karuwa zai rinkayi kuma sunada naci sosai idan suka auri mace har haihuwa suna iya hanata"yaseer ya kalli momy itama kallonsa tayi ta jinjina kai ta kalli yadda husnah ta dafe kai gumi ne kawai yake karyo mata ta ko ina ya dafa kanta ya karanto wasu adduoi ya tofa mata a kanta ji tayi wani yarrr a jikinta a hankali ta bude idanuwanta tana binsu da kallo momy tace"sannu husnah"jinjina mata kai tayi tace "yauwa momy kaina ked'anyimun ciwo"

"zaki samu sauko kinji?"ta jinjinawa momy kai yaseer ya shagala da kallonta wani turare malam ya fiddo daga yar jakarsa yace"hajiya ya zaayi da wanan turaren ya zaayi asamu wanda zai rinka shafa mata shi kullum daddare kafin ta kwanta duka jikinta lungu da sako?"momy tayi shiru tana kallon turaren tace "tou malam nidai y'atake a wajena amma Kuma yanzun suruka tace babu yadda zaayi in kalli tsiraicunta kasan kunya irin tamu ta hausa fulani"yaseer yace "momy ni zan rinka shafa mata"momy ta jiniina kai tace "nayi tunanin haka"

"tou amma fa kaima sai kayi dagaske saboda yanzun wanan turaren shine zaisa bazai rinka rab'ar jikinta ba ko kadan bazai rinka zama tare da itaba shine zaisa ya nisanceta "yaseer ya kada kai ya mike hannu ya karba malam ya ciro wasu magunguna nasha a kwalabe ya mikawa Momy "wanan safe da yamma zaa rinka bata tanasha"momy tayiwa malam godiya sosai yace "ni zan koma duba da yadda garin nan ya had'a hadari sosai kar ruwa yasameni a nan"momy ta bude jakarta ta ciro kudi masu yawa tabashi tayi masa godiya ya fice husnah na dafe da kai yaseer na zaune yana satar kallonta momy tace "wai kai mema ya dawo dakai nan gidan?bayan ga ciwo akanka na tabbata yana damunka kadai kara dawowa ne kawai banda zuwan da kayi dazun"yaseer ya zaro ido yace "ni kuma?yaushe nazo?"hararsa momy tayi kawai ta mike tace "yusrah kutashi muje ciki gashi ana kiran magriba ayi sallah aci abincin dare ko?"sukabi momy yaseer ya matso kusa da husnah numfashinsa yana gogan nata ta d'ago idanuwanta ta d'ora akansa kallon da yake mata yasa ta sadda kanta yace"tashi muje ko?"ta makale kafad'arta cikin sigar shagwaba yace"tashi muje mana ko bazakije d'akin nakiba?"ta gyada masa kai murmushi yayi ya zura turaren da malam ya bashi a aljihu yasa hannu ya d'agota cak ganin yana kokarin daukarta yasa ta shiga mutsu mutsu tana kallon sashen momy tace "ni kada momy tazo ta ganmu a haka ni kabari"dariya yaji tana kokarin kwace masa yace"tou shikenan naji Tashi muje kiyi alwala kiyi sallah nima masallaci zani"daga tsaye ya mika mata hannu ta kama lallausan hannunsa ta rike ya d'agota kafarta ce ta rike ta kasa motsa kafarta yana kokarin janta kafar ta lakwashe tayi yar k'ara da sauri ya tallabota "lafiya lafiya?"

"kafa na yaya yaseer na kasa motsa kafana"ya dauketa cakk ta boye kanta kirjinsa kunya takeji matuka zuciyarta na harbawa ya shiga da ita ciki,

ta jikin labule Abraham ya makale yana kallonsu inuwarsa ta gani bata gansa ba ta kalli yaseer ta kara kallon labulen yaseer ya juya baiga kowa ba yace"shiga kiyi alwala'ta jinjina masa kai haka kawai ta tsincu kanta cikin matsanancin tsoro ya nemi gefen gado ya zauna tana shiga ta gansa a jikin bangon toilet din cikin mummunan kama idanuwansa sunyi jajir wasu ruwa na zubowa na jini a guje ta kwaso da gudu ta fito tana haki ta durkushe "lafiya?"ta girgiza masa kai tana nuna masa cikin toilet din wucewa yayi ciki ya leka baiga kowa ba yana waige waige daga bayansa yaji anyi masa tsaki ya jinjina kai ya fito yace "taho muje in rakaki kiyi alwalar"
Chapter 36 · 0% Book details