Sashe 38
Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
"nakira doctor gashinan zuwa zaizo a dubata already yanzun ruwa akeyi kuma kinsam idanuwana basuda lafiyar da zan iya tuki daddare"cikin bacin rai yake maganar cike da haushin yaseer ya fice momy hawaye ne ke zubo mata ta kallesu tana kallon sadiya na boye fuska tana murmushi bataga laifinsu ba sai laifin yaseer daya tafi ya jawo yau ake kiranta munafuka,juyawa tayi ta fice daga dakin tana fita suka saki shewa muneeba tayi zumbur ta mike ta zauna tana kallon ummahnta ta toshe bakinta kar dariya ta kwace mata hajiya rabi tayi murnushin nasara tace"na yarda da tuggunki sadiya yanzun kiri kiri kin had'a abinda ya hargitsa Alhaji na kuma tabbatar yadda yaseer keson cikin nan gobe zai rasa sukuni akan hakan bazai sake waiwayar renom aljanu ba"suka sheke da dariya momy na tsaye ta jiyo muryar sadiya tana fad'in "ni wanan mara hankalin bata gabana yanzun yadda zamuyi da wanan cikin daya leko nakeso musan nayi dashi dan Alamu sun nuna tuni yayi kwari"gaban momy ya fadi ta shafa cikinta ta sake saurarawa da kyau ummah taji tace"wanan cikin ai cikin biyu ne kodai yazo duniya a mace ko kuma ya zama shege dan bazai taba zama d'an Alhaji badamasi ba indai ina raye"hmmmm "ummah kenan ai kawai kashe cikin nan zamuyi idan yazo duniya ko ya zama shege komi zai iya faruwa gara musan nayi dashi tun kafin yazo "hajiya rabi ta jinjina kai tayi kasa da murya momy batajin mai suke fad'a ta saurara da kyau dariyarsu kawai taji cikin dimuwa da rud'u ta soma tafiya ko ganin gabanta batayi cikin rashin saa ta zame ta fadi ta zauna da duwawubta bayanta yayi kara kadan wani radadi ne ya ratsata daga tsakiyar kanta ta dafe kwankwasonta da yakeyi kamar ya balle daddy ne ya taho cikin sauri likita na biye dashi ya gifta ta gefenta yana kallonta durkushe ko kallo bata ishesa ba jin sautin takun takalmi yasa muneeba ta makale jikin Momy tana sauke numfashi daddy da sallama ya shiga likita ya tsaya daga kofa daddy yace "Bismillah doctor shigo"ya kalli hajiya rabi yace "gyarata hajiya ga likita zai dubata ko zamu Basu waje?"cikin fuskar damuwa hajiya rabi tace "bazan iya barin muneeba cikin wanan halin ba har yanzun baasamu yaseer ba ko?"daddy yayi tsaki kawai ya sake ciro wayarsa....
******
d'ago husnah yaseer yayi daga kafadarsa yayo tozali da hawayen dake zubowa a idanuwanta yarrr yaji a jikinsa zuciyarsa ta kara narkewa da tsananin kaunarta da tausayinta ya zura mata idanuwa, idonsa ya sauka akan kirjinta da suka cicciko wani miyau ya hadiye ya sake hadata da jikinsa yasa harshensa yana tsotse hawayen dake zubowa a idanuwanta tana jin harshensa a fuskarta taji tsigar jikinta ta Tashi kirjinta ke bugawa sama da kasa yana kallon yadda take numfashi ya kasa dauke idanuwansa daga kirjinta da suka dauki hankalinsa nipples dinta jajaye yake kallo yakai hannunsa yad'an shafa da sauri ya dauke hannunsa jin wani abu na yawo jikinsa yasa ya lakuto turaren da malam ya bashi ya soma shafa mata a sassan jikinta babu inda bai kai hannunsa ba gaba daya yaseer ya rikice ya kalli wandonsa yadda bananarsa ta mike tsammm ta tsaya cikin tsananin shaawarta yake gashi idanuwanta a rufe taki bude ido ya kwantar da ita yazo ta gefenta yana shafa fuskarta "husnah husnah ki bude idanuwanki kinji?"ta makale kafad'arta tace "banaso inga kalar dakin nan sak dakin da mukai rayuwa ne nida Abraham ya canja dakin ya maida kalar wancen"yaseer ya kalli cikin dakin sam bega abinda ya sauya ba yace "tou kitashi kinji dare nayi gashi inaso intafi gida"rukosa tayi a hankali ta bude idanuwanta ta Tashi ta zauna kallonsa takeyi tuni yayi nisa wajen kallon jikinta ta kalli jikinta tsirara ta kallesa tayi saurin saka hannu ta rufe kirjinta tace "ina kayana nidai?"ya shafa keyarsa ya dauko rigarta dake gefe ya mika mata tace"ba ita nakeso insaka ba"ya mike ya bude drawer wata rigar bacci yayi tozali da ita mai laushi yacev"karbi wanan kisa"tasa hannu a kunyace ta karba tasa rigar yace "Bari insamu momy babu abinda kikeso ko?"ta gyada masa kai ya fice kalle kalle takeyi ta bayanta taji kamar motsi ta zabura ta diro daga gadon tana kalle kalle,
"yaseer yanzun nakeso ince ya zaayi gashi har yanzun ruwan nan bai tsayaba Kuma dare yayi gashi banaso ka kama hanya ka fita kadaiga abinda yasameka ballantana yau da nasan dik inda aljanin nan yake cikin fushi yake"yaseer yace "momy to tsoronsa zamuji babu abinda zai faru zan iya tafiya ai yanzun bawani dare bane goma da minti sha biyar"ta girgiza kai tace "ban aminceba ka kwana a nan tare da husnah mugani mai zai faru zuwa safiya da nace sai su nusrah su kwana da ita to kagansu nan matsorata sunce tsoro yau sukeji"ya jinjina kai cikin zuciyarsa kuwa fari tass saidai yasan muneeba nacan tana jiransa gashi bai fada mata cewar? wajen husnah zai kwana ba fatansa dai kawai kar ta had'asa da daddy momy tace "yusrah ta kai muku abinci ko husnah bataci komi ba"
"muje kibani abincin na barota wai tsoro takeji dakin ya canja mata zuwa dakinsu na duniyar aljanu"momy ta girgiza kai cike da tausayin husnah yaseer yabi yusrah kitchen ta zuba musu abinci ta bashi ya nufi dakin tana tsaye jikin kofa yana turawa ta dafe kirji ta runtse ido zatayi kara yace 'nine"ta ruga ta fada jikinsa tana sauke numfashi "dakin ne yake rikidewa"a tsorace tayi maganar gadon taga kamar yana matsowa taja da baya ya rukota "ya isa gani bazan tafiba zan zauna tare dake"yayi kissing din goshinta tayi saurin kallonsa ganin shine yasa ta sadda kanta kasa Abraham yana yawan kissing din goshinta da zarar aka tsoratar da ita haka....
*****
durkushe Abraham yake gaban mahaifinsa yana rokonsa cikin tashin hankali "baba karka daureni idan ka daureni komi zai iya faruwa"cikin fushi mahaifinsa ya bude baki zaiyi magana wani mulmulallen abu kamar kankara ya fito ya fashe a fuskar Abraham ya kwalla kara da saida dajin ya amsa yace "zan cigaba da azabtar dakai da zarar ka cigaba da bibiyar wanan bil'adamar wadda ba jinsinka ba shin ka taba ganin inda akai aure tsakanin jinsin mutum da namu jinsin?"cikin daga murya yake magana idanuwansa na fito da wata irin wuta tana haske idon Abraham yana jin rad'adin zafi har kwakwalwar kansa ganin yadda yake runtse ido yasa baban Abraham yace"ka bude idanuwanka ka kalli cikin idona"cikin tsawa Abraham ya bude ido ya kalli babansa wata azaba ce tasa ya zube kasa kwance yana kare fuskarsa da take tafarfasa yasan karfin mahaifinsa tsaf zai halakasa akai sa can inda ake girke marasa karfi cikin jinsunsu "zaka sake bibiyar waccen bil'adamar?"ya girgiza kai mahaifinsa ya saki sandarsa akansa wadda ta dannesa ko motsi bayayi dik girma da karfi irin na Abraham murkususu yakeyi yana kokarin tashi ya kasa narjisu na gefe ta sunkuyar da kai Gaban baba ya kalleta yace "ki cigaba da bibiyarsa ke matarsa ce na aura miki shi tun tuni dan haka dik abinda yayi ki sanar dani dauresa zanyi nad'an wani lokaci"kallon sandar yayi take ta kankance ta koma karama ta rage nauyi ta koma hannun baba ya kai hannu ya cafko Abraham a wahale idanuwansa sun firfito hawaye yakeyi na zaa dauresa bazai taba iya minti ashirin ba batare da husnah ba sanadin soyayyar da yakeyiwa husnah yau mahaifinsa ke azabtar dashi akanta?gashi ta butulce masa tayi masa alkawarin bazata barsa ba dikda kasancewarsa aljani amma son zuciya da butulci irin na bil'adama ta mance da kaunar daya nuna mata a duniyarsu ta juya masa baya tana can tare da wani yayi gunji da gurnani ya fito da wani abu daga cikin idanuwansa batare da mahaifinsa ya gani ba ya harba shi sama ya turashi inda husnah take,ko Yana daure bazai taba daina bibiyarta ba bazai taba barinta cikin natsuwa baz