← Book details Duhu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 68

Sashe 12

Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

******
Daddy ya fito daga sashen hajiya rabi suna tafe tare kamar daga sama yayi tozali da momy mahaifiyar Yaseer yace "ah ah hajiya saude daga ina kike haka da sanyin safiya?"da hijab jikinta da carbi tace"sammakon fita nayi dan ban yarda da lamarin yaseer ba jiya yaje gidana yana fadamun zai saki husnah to ban amince ba ban yarda ba"rasss gaban hajiya rabi yq fadi muryar hajiya saude momy taji sama sama ta fito tace "lafiya!"hajiya saude tayiwa hajiya rabi wani kallo Wanda saidav ta girgiza sanan ta wuceta tacw "muje ciki ina husnar?"momy ta nuna mata daki rufe tacw "tana ciki hajiya saude fushi takeyi ta rufe kofa ina cikin matsananciyar damuwa husnah auren aljani takeyi"
hajiya saude ta nisavtace"nasan komi daga gidan Malam nake yabzun dai ina yaseer?dik inda yake yazo yau zan dawo dashi hayyacinsa dan baya cikin hankalinsa kuma dole ya karbi auren husnah ko bayaso ballantana yanaso"gaba daya momy ta zama cobfuse bata fahimci mai hajiya saude ke nufi ba hajiya saude ta kira wayar yaseer bata shiga ba ta zauna tacw "zaizo yasameni"momy jiki ba kwari daddy kuwa tuni hajiya rabi tajashi sun koma ta fashe masa da kuka cike da kissa tace"zuba ido zakayi kana kallon tashin hankalin daya tunkaro mu wanan makircin hajiya zainab ne ita tahada saboda dama batason auren muneeba da yaseer tayi haka ne dan hajiya saude ta raba aureb ta aura mishi husnah tunda ita wanan marainiya ce"ta fashe masa da kuka wani abu yajeji cikin jikinsa ji yakeyi akan hajiya rabi babu abinda bazaiyi ba tana sharar hawaye tana satar kallonsa cikin sassarfa yace "mai kikeso ayi yanzun menene?fadamun kome kikace ayi shi zaayi....

yaseer tsugunne gaban muneeba fushi takeyi dashi yana faman lallashinta yace "nayi miki alkawari yau zan saketa zan rabu da ita idan daddy yaki ma zan daukeki mubar gidan inhar zaki daina wanan fushin dani nina wahala nagaji jiya zuwa yau kadai dik na galabaita na Shiga yanayi an hanani zumata"ya nuna da hannu tayi murmushi ta dagosa ya runtumesa sosai yayi kissing kumatunta tanajin tsananin son yaseer da kishinsa kira ne ya shigo wayarsa yana dubawa yaga momynsa da sauri yadan kauda muneeba ya dawo da ita cinyarsa ya dauka yana sassarfa yace "hello....ina kwana momy"batare da ta amsaba tace "kazo kasameni sashen hajiya zainab tun sassafe nake gidan bansamu wayarka ba"wani miyau ya hadiye yaji ta datse wayar ya kalli muneeba yace "momy tazo muje ki gaisheta tana sashen momy"saida taji wani raaas take jikinta ya kama rawa ta wuce daki tana neman hijabinta cike da tsoro take haka tabi bayansa

a hankali husnah takejin wani dadi yana ratsata dikda zafin da takeji a jikinta sakamakon yadda Abraham yake shiga jikinta cikin wani irin salo na soyayya tayi wani nishi ya rufe bakinta da bakinsa yana tsotsan harshenta ta runtse idanuwanta tana karbar sakonsa......

*WANAN LITTAFIN MAI SUNA DUHU NA KUDI NE WANDA YA KARANTA BAI BIYANIBA ALLAH YA ISA*

300 KACAL ZAKI BIYA KI MALLAKI NAKI KI TURA KUDI TA WANAN ACCOUNT DIN TARE DA SHAIDAR BIYA

3126584401
FIDDAUSI MUSA
FIRST BANK

SHAIDAR BIYA TA WANAN NUMBER 08036953516 KO KATIN MTN

*SLIMZY*✍🏻

17

husnah kankame Abraham tayi tanajin wani zafi har cikin kwakwalwarta lokacin da yake kokarin kutsawa jikinta hannuwansa na rike da nipples dinta ya runtse idanuwa wani irin dadi yakeji na ratsashi yar kara tayi yayi saurin bude ido ta matse kafafuwanta ta jike da gumi yace "menene husnah in kyaleki ko kinajin zafi? husnah wanan abun da zanyi miki shi kadai ne zai zama katanga tsakaninki da dik wani bil'adama dan uwanki da zaa nemi rabani dake banaso inrabu dake koda na kasance aljani na jarabtu da tsananin kaunarki"idanuwansa a rufe yake maganar yana mulmula nipples dinta jikinta ne ya kana rawa kamar mazari yasa ya janye jikinsa yana sauke numfashi ta dago idanuwanta da sukai jajir yadda takejin azaba a kasanta a haka bai shiga ba kallonsa tayi daidai nan ya dago jajayen idanuwansa ya dora akanta a hankali ta motsa ta kara shigewa jikinsa tace "zafi kaji idan bazakayimun da zafi ba kayi na amince matukar hakan zaisa bazan rabu dakai ba Abraham koda ka kasance kaidin ba jinsina bane amma gabaki daya rayuwata na tasone da kaunarka da soyayyarka"tausayinta ya kamashi wata irin shaawarta ke taso masa saidai yana hango tsantsar azaba a kwayar idanuwanta ya dagata cakk ya fito da ita daga cikin ruwan tana kallon yadda lokaci daya kamar magic ya zuba musu wanan kayan alatun a bayi yadda ta tsaya zata fadi ya tallabota ya hura iska a kasa saiga katifa mai laushi siririya ya kwantar da ita ya bude kafafuwanta yana kallo har jini ya soma fitowa jikinta a matse yake sosai ya dago ya kalleta tausayinta ya kamasa ya hura mata iska a hq dinta ta runtse ido nan da nan ta nemi zafin ta rasa ya tallabota yace "da zafi?"ta girgixa masa kai tace "kaga zafin ya tafi"ya mika mata hannu ya d'agota yace "tou zo muyi wanka"ta tura baki tana kallonsa sam bata yarda da yanayinsa ba tana kallon bukatarta a kwayar idanuwansa tunda yake da ita bai taba nuna zai kusanceta ba sai yau dik yadda take shaawarsa gashi yau ya nemeta tausayinta ya hanashi ta rungumesa ta baya cikin shagwaba tace "shikenan ka fasa?"ya shafa gefen fuskarta yana jin tausayinta da tsantsar kaunarta bayajin zai iyayin abinda zataji ciwo ko ya takurata dikda tasan shi aljanine amma ta amince take kaunarsa take rayuwa dashi.....ruwa ya kunna shower ya janyota suka shiga suna tsaye ya rungumeta sosai ruwa na zuba a jikinsu suna rungume da juna gashin kanta ya jike sharkaf a fuskarsa yana shafata zuwa cibiyarta tana kara kwanto masa dibar ruwa yayi ya watsa mata tayi yar kara....

daidai nan momyn yaseer ta kalli momy tace "yadai naji husnah na yar kara can sukaji dariya"daddy ne ya shigo dakin da hajiya rabi fuskarsa a daure ya tsaya yanayiwa momy wani kallo cike da tuhuma hajiya saude tace "lafiya kake cika kana batsewa haka Alhaji badamasi"daddy zaiyi magana yaseer ya shigo can kasan makoshinsa yacev"Assalamu alaikum"ya tsugunna yace"daddy ina kwana"

"lafiya kalau yaseer ya kwanan muneeba ina muneebar"sai Gata ta shigo sanye da hijab ta tsugunna ta gaishesu dakin yayi shiru can ta cikin dakin husnah sukaji an kyalkyale da dariya sai daddy ya kalli momy yace "husnah ita dawa take dariya"momy bata kaiga bashi amsaba suka jiyo sautin muryarta tana fadin "nidai nidai kabari kadaina"cakulkuli Abraham yakeyi mata,daddy yace "naji kamar tana ya daina shi wa"
cikin takaici momy tace "mijinta Aljani mana"....a razane yaseer ya kalli momy daddy sandarewa yayi tsaye yace "aljani kuma"momy ta jinjina masa kai tace "ehh aljani daddy jiya hk muka kwana da ita inaji daga can wajen aljanun wata ta biyota ko narjisu?"bata rufe bakiba sukaga husnah ta fito kanta jike da dan kwali a hannu aguje tana dariya sosaj alamun an biyota Abraham ne ya bisu da kallo basu ganinsa ita ke ganinsa tana nunasa,
momyn yaseer tace "tabdiban akwai babbar matsala kuwa saidai akwai maslaha"daddy yace "menene maslaha saude"yanayi yana satar kallon husnah ta shige kitchen tana dariya,

hajiya saude ta kalli yaseer tace "sau nakeyi ka maida aurenka da husnah inaso itama ta tare a matsayin matarka tunda ta dawo tun tana kankanuwa aka baka aurenta gata yanzun ta dawo inaso ka aureta ka maida aurenku yanzun"damm gaban yaseer ya fadi yana kallon momynsa Ido cikin ido nan da nan gumi ya soma karyo masa yayi kasa da kai yace "momy nifa bansan wani aure dake tsakanina da husnah ba ga matata a gefena ku kuke maganar aure bansaniba sanan yanzun ta yaya zaace in aureta bayan kuna ganin auren aljani ne akanta",
tsawa momy ta daka masa nan da nan yayi shiru tace "karya kakeyi ba aljaniba ko ifiritu ne take tare dashi baka isaba saboda ka mance sabda kake mana kuka koda yake ba laifinka bane ga mai laifin nan sun juyar maka da kwakwalwa"ta nuna hajiya rabi,

daddy yace "dakata hajiya saude baki isa kizo gidana kici fuskar matata ba kinaji ko dama ai nasan abinda ke tafe dake tunda ta fadamun ya tabbata zainab ta zugoki kizo kiyi rashin mutunci saboda yaseer ya rabu da muneeba ko to baki isaba wallahi kinyi kadan inace husnar yata ce to bazai aureta ba bazai maida auren ba sai inga ta tsiya"idanuwan momy suka cicciko da hawaye hajiya rabi ta fashe da kuka ta rungume muneeba tace "nasani dama haka zata kasance tun farko baa sonsa da muneeba da husnah ake sonsa an aura masa muneeba ne dan aci mutuncina aci zarafina dan anganta marainiya"ta finciki hannun muneeba tana kuka muneeba ta gigice cikin tashin hankali take jin furucin momy akan yaserr ya auri husnah ya dawo da aurensu da husnah tabdijan bazai yuwu ba,

suna shiga daki muneeba ta zube a kasa tace"ummah kinaji fa wai yaseer ya maida aurensa da husnah nashiga uku ummah ki taimakeni kar haka ta kasance "ta fashe da kuka hajiya rabi tayi kasa kasa tana kallon kofa tayi kasa da murya tace "kiyi shiru ki kwantar da hankalinki aina rura wuta bazan bari mijinki ya dauki matar aljan su kasheku ba"a fili kuwa fashewa tayi da kuka,

daddy ya zabura yace "dik kece kika hado wanan masifar bawaniba tou akan wanan maganar idan baku janyeba zan dau mataki akanki ke hajiya zainab"daddy cikin gargadi yake nunata da yatsa ya wuce sashen hajiya rabi har yana tunrube,

hajiya saude tace "tabdijan lallai zainab kina cikin masifa da jarabawa kice angama da mijinki kamar yadda suka gama da wanan saunar"ta nuna yaseer da ya sunkuyar da kai gabaki daya baya cikin hayyacinsa gumi ne kawai yake diga daga fuskarsa tace "ina nan akan bakata aurenka da husnah na nan daram idan ma kasaketa aibaka furta saki uku kayi mata ba dan haka dole ka mayar da ita tashi katafi kabani wuri shashasha butulu"yaser zaiyi magana ta daga masa hannu tace"ficemun daga gani"ya fice yana waigen momy yadda ta dau zafi yasan batada wasa innahlillahi wa innah ilaihi rajiun wace irin masifa ke doso shi?...
Chapter 12 · 0% Book details