Sashe 9
Addininmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallon-kallo sukewa juna, yayinda laÉ—ifa kejin kamar ta zabga masa mari. Aikuwa cikin rashin iya magana da wanda suka girmeta ta ce "Wannan wani irin wawancine da dabbanci!!, kana tafiya baka kallon gabanka!?. Kafin ya bata amsa ta sake cewa...waima uban me ya kawoka gidannan da ranar Allah?( Kasancewar yanzu 12 miyu da mintin 4).( 12:0,4)) Kodan naji Hajiya Babba ta ce tana neman É—an aiki ko? To Allah yasa dai aikin waje kasamu bana shiga cikin gidaba...dan Allah kalleka har wani tsami kakeyi waikai a hakan saurayi, yanzu haka wannan kayan sunkai kwana uku a jikin ka, koma sunfi haka...bari dai naje naji wani aiki Hajiya tabaka, wallahi badan Salis ba wallhi baka kai ka shigo gidannan ba, nonsense.
Abin da Laɗifa bata saniba shine A.J yafita baki, sannan a yanzu yana ganinn dai-dai yake da shugaban ƙasa ma ba itaba, saboda miliyoyin biyun da suke tare dashi, saboda haka ya barta ta gama maganar ta sannan yaga zata tafi ya ce "Yaro man kaza...kalleni da kyu nafi ƙarfin kimin wulaƙanci, domin nibadake zanyi saidai nayi da wanda yafiki, saboda haka kisan da wanda zaki dinga magana, AJ nake bana ɗaukar nonsense. Take ya juya yabar gurin yana jin kansa a sama, domin kuwa yanzu jinsa yake yana dai-dai da uban kowa harda uwar kowa a duniyar nann dan yanada miliyoyin hamsin, yanzu kuma ga biyu a hannusa, afili ya ce "kai wallahi sabuwar waya ma alherice, daga siyan waya yau har tafara ganinn irin wannan message na kuɗi haka, kai Allah ya sakawa Sarah da albarka, dole yau na ɗauketa muje clop domin itama aci wannan banzan da ita. Haka ya tafi gida cikin farin cikin da yafi na jiya.
Ita kuwa LaÉ—ifa tsayawa tayi tana Kallon ikon Allah. ÆŠan aikin gidan sune zai faÉ—a mata magana son ransa!! To wallhi an fasa É—aukar sa aikin, nann take ta nufi cikin gida gurin Hajiya Babba.
*ABDULLAH* *POV*
Cikin ɓacin rai Mommy take masa magana. "Yanzu Abdalh kana cikin haiyacinka kuwa?! Yanzu da ka il'latata a wani gurifa!? Bakasan mace bace, macan ma budurwa wacce takai ta zama matar wani... ban sanka da irin wannan halin ba sabada haka karka fara, dukan mace!....hakan ya nuna cewar ko aure kayi haka zaka dinga ɗikar ƴar mutane ko?. Abdalh ya ce "Ayi haƙuri Mommy bazan sakeba, Amma fa Mommy rawafa na samu tanayi agidannan harda ƙawayen banza, sun kunna waƙa sai rawa sukeyi.
Cikin rashin kunya Maryam ta ce "Wallahi Mommy ba waƙa mukejiba, ƙasidar Zainab Ambato cefa, kuma yabon Annabi Muhammad s a w suke..."kafin ta ƙarasa Mommy ta bige mata baki, tana ƙarasa cewa Sallallahu alaihi Wasallama. Kafin ta ce "Yanzu Maryam ban hanaki ana magana kina saka bakiba?, to ai gaki gashi zan barku tinda kinga kema kinkai ko?. Ai kuwa dama Maryam abu kaɗan take nema ta ɓare baki. Nann take tafara ihu!! "Waiyo bakina waiyoooo bayana Mommy kin fama min ciwo, kuma kin fasa min baki, waiyoooo Allah Daddy. Haka Maryam ta dinga ihuu! Har su sadiya da Nusaiba harda Nura wanda shigowar kenann daga makaranta, suka zo gurin da gudu.
Cikin ɓacin rai ABDULLAH ya ce "Wallahi in baki rufe mana wannan ƙaton bakin nakiba zan fasa shi da gaske. Nann take tayi tsit sai jan numfashi takeyi kamar wata me shirin haɗiyar zuciya. Abdalh ya ce "Wallhi Mommy in har na sake ganinn ta tana jin waƙoƙin nann sai ta gane, In ba haka a ke mataba yarin yarnan wallhi saita gagari kowa a gidannan. Mommy ta ce "nima naga alama amma bana son duka, ka ja mata kunne dai. Sannan Mommy tamasa faɗa. Bayan ta kori su Maryam. Sannan ta masa nasiha a kan ya daina nuna ƙiyayyarsa ga mawaƙannan domin itama kakanta wanda ya haifi mamanta ɗan ɗariƙane. Amma Abdullah ya ce " Ai da ba haka ɗariƙar takeba yanzu sun ɗauki abun fiyeda yanda nada sukeyi, suna baiwa wani ɗan adam ɗin matsayin, wanda ni da ke da shi duk mutanene amma suna kaishi matsayin da Allah bai kaishiba, wasumafa har Allah suke kiran sa, in kamusu magana suce wai ƴan haƙiƙa, dan Allah mene haƙiƙa a ADDININMU?
Cikin sauri mommy ta ce "Abdalh kaji tsoran Allah yaushe ka taɓa jin sun kira wani da Allah? Shiya kullum nake maka faɗa akan ka dinga iya bakinkan a kan mutanann ka daina faɗar abun da kasan baka da tambas akai. Haka Mommy ta masa faɗa sosai, kafin Daddy yazo, ya masa maganar auran da ya ce masa, amma basu sanar dashi dukan da yama Maryam ba.
*A.J* Da sallama ya shiga gida, bayan ya biya ta bank ya ciro kuɗi. Geme take bugawa a wayarta hakanne yasa bataji sallamar saba. Hakanne yasa ya ƙarasa gurin ya kafce wayar daga hannuta haɗi da cewa "Sabon shiga ɓarawo da sallama...ba sabobba ɗan Fulani yayi a gogo. "Haba yaya gashi kasa ammin Game ovar. Nana ta faɗa cikin shaƙwaba, haɗi da turo baki.
AJ ya ce "yazu tun safe dana fita abun da kiketayi kenann ko?
Ai kuwa kamar yasani, domin kuwa tin kafin Salis yazu har yanzu ya tafi ta cigaba da game É—in ta, babu yanda innah batayi da itaba akan tazo tayi aikin gida amma sai ta ce ina zuwa innah. Kafin tayi magana innah ta ce...
"Maraba da zuwa Abdul jabaru, tinda yanzu ta ganka ai tazo muyi aikin, yarinya tinda tayi waya kuma bata moruwa, ni kaga tawama tinda na ajiyeta bambi ta kantaba har yanzu.
AJ yace "Nana kafin na baki wannan wayar me nace miki? Nana tayi shiru. Ya ce "Bani wayar? Nana kuwa da yanzu-yanzu ta saba da wayar ta ce "yaya dan Allah kayi haƙuri wallhi na daina..."Tsawar da ya daka matane yasa ta kasa ƙarasawa sannan ta ciro wayar danufin miƙa masa.
Dai-dai wayar ta shiga rabin hannun sa, rabi kuma tana hannuta saiga kira ya shigo cikin wayar number an rubuta my sweetheart.....ðŸ“
_
*NASIHA*
_ka tarbiyyanci kanka da karatun alƙur'ani, sannan ka saka soyayyar Annabi S.A.W a zuciyarka, sannan ka saka soyayyar iyalan gidansa za ka rabautu duniya da lahira_.
*ADDININMU*
*PAGE* 👉8ï¸âƒ£
............Kasan cewar lokacin misalin ƙarfe sha ɗaya zuwa sha biyune yasa A.J Baiga sunan mai kiran nataba, itama kanta cikin mamaki take kallon wayar domin kuwa har ta manta da cewar Salis ya saka mata numbar sa. A.J ya ce "Waye mai kiranki? Rikicewa tayi domin kuwa ta rasa mai zatace. "Badake nake mgn ba? Sai a lokacin ƙarya ta samu nasarar isowa bakin ta, ta ce "Ɗazu ne naje gidan su kaɗija na nuna mata wayana, shine tace nabata numbar na idan tasa kati zata kirani, to inaganin itace. Ta ƙarasa maganar kamar tayi kuka.
Kasan cewar A.J yasan halin Nana, kuma yasan bata kula kowa, sannan kuma yaga kwata-kwata ma yau wayar ta shiga hannun ta, sai kawai ya ce "Karna sake jin ance waya ta hanaki aiki, in ba hakaba Allah sai na ƙwace. Nana ta ce " I'm Sorry yaya bazan sakeba, sannan ta harari gurin da innah ke wanke shinkafa. Ai kuwa caraf suka haɗa ido. Inah ta ce "Eh ai da yake ni kika rena shi yasa, ga wanda ya miki faɗa amma ni kike harara, to wallhi ahir ɗin ki mara kunyar banza, ai Allah yasa Abdul jabarun baibar gidan ba.
A.J Kuwa yana shiga ɗakinsa ya fito da dubu hamsin (500) ɗin da ya ciro a bank, ya zuba musu ido yana aiyana cewa yanzufa yabar matsayin talaka ya zama ɗan ƙaramin mai kuɗi, wata zuciyar ta ce kai ai kafi ƙarfin ƙaramin mai kuɗi sai babba, take ya kwashi kuɗin ya watsa sama yana dariya, yana jin yanda kuɗaɗen ke sauƙa a kansa kamar ganye, sannan ya ciro sabuwar wayar da ta zama masa alkairi a cewar sa ya kira sarha.
*SARAH. SAMUEL* *POV*
Cikin ɓacin rai Samuel ya kalli abokinsa Umar cikin English ya ce "Umar ban taɓa jin kunya irin na jiyaba, saboda haka karka sake min haka. "Umar ya ce "Kai Allah nimafa naji kunya amma hakan shine mafita badan wannan yarinyar ba Allah sai munji kunyar da tafi wannan, amma fa yarinyar ta ɓurgeni. Yafaɗa yana kallon Samuel ɗin. Samuel ya ce "Yau zan biyata kuɗin da ta kashe mana, domin banason raini, kasan yaran hausann naku sun iya jisga mutum, yanzu a kan wannan abun da tamin saitayi tinanin ko muɗin matsiyata ne.
Umar ya ce "Yes nasan yarinyar batada kunya ga isa, kai itafa tsabar raininn hankalin ta, wallahi samari har tsoran zuwa gareta sukeyi. Samuel ya ce "Rely? Umar ya ce "Yes.
Samuel ya ce "Ai kuwa yau zan mayar mata da kuÉ—in ta, sannan sai na karya wannan record É—in nata, ya ci gaba da cewa...kasan ni babu ruwana da yaran hausawa domin sam basu iya harkar wayewa ba, amma wannan karan sai na afkuwa wannan yarinyar, kuma sainayi nasara a kanta. Cikin mamaki Umar ya ce "Ban ganeba? Samuel ya ce "ina nufin zan huta da ita. Umar ya ce "Lallai kam bakan taba. Sameul ya ce "Ok nabaka kwana biyar sai ka ganta a gaban motana muna yawo cikin soyayya. Umar ya ce "kwana biyar dai? Samuel ya ce "Yes.
Haka suka rabu, yayin da Samuel ya shiga tnanin yanda zai sato kuÉ—i domin zuwa clop É—in yau. Haka ya bari a kan cewar zai shiga É—akin daddy tindade an'masa sharri, sannan ya rasa waye ya saci kuÉ—in wancan karan.
*SARAH* Kallon wani Afrikan Film ta keyi wanda ya ɗauke mata hankali har bata san shigowar Usha gidan nasuba. Zagayowa yayi ta bayan kujerarr da take kallon yayi, ya rufe mata ido ta baya yana dariya ƙasa-ƙasa. Ita kuwa sara cikin masifa ta ce "Samuel I don't like it please..."Kafin ta ƙarasa Usha ya zagayo yana mai haɗe fuskarsu. Cikin murna da farin ciki SARAH ta rungumeshi cikin yaransu ta ke cewa "Usha yaushe a gari? Shine ko ka sanar dani? Ihun da Sarah tayine ya fito da Momy daga ɗaki, ai kuwa itama tana ganinn Usha tazo da gudu ta rungumeshi tana masa welcome back. Suna cikin haka Samuel ya shigo, shima yana ganinn ɗan uwan nasa kuma abokin sa, yazo da sauri yana shiga jikin sa.