Sashe 52
Addininmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin wasa Dr ya kalli Muhammad da Hajiya Babba a tare ya ce "To ko ƙaruwa a ka samu ne Alhaji? Ya faɗa yana sosa kai cikin jin kunya. Lokaci ɗaya gabanta ya faɗi ta furta ƙaruwa?! Me ne ne ƙaruwa? Ta yi maganar a zuciya fatar da ta san ta fito filiba. "Ina nufin ko dai juna biyu k"...."Ya isa haka Dr mun gode tashi ka fita munji sai anjima. Hajiya Babba ta faɗa cikin tsananin ɓacin rai da tsoro. Da mamaki Dr ya meke zai fita daga dakin ganin yanda lokaci daya hajiyar tasa ta koma kamar mara lafiya.
"Dawo ka zauna. Yaji muryar Muhammad babu a lamar wasa. Muhammad ya kalli hajiya ya ce "Kin sanar masa da damuwar ki amma kuma tun kafin ya gama sanar miki da damuwar kin koreshi mai hakan ke nufi? "Daga kawai na ce masa bani da lafiya sai ya fara haÉ—ani da ciki! Bashi da hankali ne? Ko an faÉ—a masa aikin likita haukane? To walhi sai ya barmin gida yanzunnan dan uwarsa. Hajiya Babba ta inda take shiga bata nan take fita ba, hakan ne ya sa Muhammad nazarin ta sannan ya kalli Dr ya ce "Wannan abubuwan da ka lissafo ma ta, shin da gaske alamune na masu ciki?
Dr ya kalli Hajiya da ta tsaya da zage-zagen ta na kallonsu ya ce "Eh Alhaji wannan alamunne na shigar sabon ciki. Cikin rashin wa sa Muhammad ya ce "Inaso yanzu ka gwada min ita domin tabbatarwa? "Da sauri ta fara surutai marasa kan gado domin kuwa ita kanta sai yanzu ta ke gano wasu alamu da Dr ya ce. "Alhaji ai dole sai tayi fitsari tukun zamu auna da shi? Muhammad ya kalleta alamar ta je tayi fitsari. Da sauri ta ce "To. Ta na haurawa Muhammad ya bita a baya domin shima yanzu ya gama yarda da cewar ta na ɓoye masa wani abunne. Ko da ya shiga ɗakin ya tarar har ta ɗebo ruwa a kwalbar turare zata juya. Sai kawai ta ganshi a gurin a tsaye ya na kallonta. Tsabar tsoro ta saki kalbar ta na kallonsa.
"Aisha mai ke ke ɓiyemin? Sanar dani komai kafin mukai ga aikata haramcin? Ya ƙara cikin wata muryar da tasa kukkan gaɓoɓin jikinta yin sanyi. Kukane ya kufce mata ta na kallon sa cikin so sa ƙaunarsa. Ya sake cewa "ki sanar dani komai ni mai tsaya mikene da yarda Allah karkiji komai, ko kin mata alƙawarin da na ɗaukarwa ogana kuma babana Salisu ne? Ganin ta yi sanyne yasa ya ce "Sanar sani komai karki damu nasan ki kuma nasan abunda zaki iya aikatawa da wanda bazaki iyaba.
"Hajiya cikin kuka ta ce "Babu komai walhi ban aikata konaiba pls. "To shikenan yanzu tinda har bazaki sanar min ba to kiyi fitsarin Dr na jiranki? Ta ce "No pls karka min haka dan Allah? "Ok to idan har kin yarda da ni kuma kinsan zan iya rufa miki asiri to ki sanar min da komai. Cikin kuka ta fara cewa... "Nayi Aure! Kuma kuma ku ku ma mun rabu da mijin shekaran jiiya, amma babu wanda yasan da auran. Ta ƙarasa ta na fashewa da wani irin kuka mai tafiya da imanin mai sauraronsa. Lokaci ɗaya Muhammad ya ji ɗakin na juya masa, sai kawai ya ƙura mata ido yana kallon yanda ta ke kuka kamar an zare mata nufashi.
"Saboda kinyi wani auren ne kike kuka ko saboda kin samu ciki? Ko saboda rabuwar da kukayi, kuma wani irin aurene wannan wanda kowa bai saniba? Sanar min da gaskiya Aisha? "Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un! Wannan wani irin abun kunya ta kwasowa zuri'ar ta? Ta ma rasa ta ina zata fara masa bayani tsabar kunyarsa da ta keji. Ya ce "Aure kikace kinyi ba wani abun kunyarba, to menene abun tsoro a ciki? Idan ma nine kike tunanin zan damu to karma kisa komai a ranki domin da ma a tsarin Addinin Musulunci shekara huɗu ya bayar ga macen da mijinta ya tafi bai dawoba ta yi aure mutuƙar bazata iya jurewa ba, to bare kuma ke da nasan kin fita daban a cikin sauran mata. Hajiya Babba ta ce "Dan Allah banaso su Salis susan da wannan zancen? Muhammad dai badan zai iya hakan ba ya ce ya yarda.
Hajiya Babba ta kwashe komai da ya faru tsakanin ta da AJ har zuwa ranar da ya saketa da kuma kuɗin da ta bashi. Sannan ta ɗora da cewar...."Walhi abokin Salis ne sun shaƙu sosai domin shinema ya ka woshi gida har na ganshi walhi ina kunyar su san da wannan zancen. Muhammad sarkin haƙuri ya ce "Yanzu dai kema baki saniba ko kina da ciki ko a kasin sa ko? Ta gyaɗa kai. Sai ya ce "Je kiyi fitsarin ki kawo masa ya na palo. Ya na faɗa ya fita ya bar ɗakin cikin wani yanayi.
Dr Lurwan ya ce "Zuwa gobe zan kawo muku da sakamakon in Allah ya kaimu. "No yanzunnan zaka kawo mana. Dr ya ce "Ok an gama in sha Allah kuwa. Ya na tashi zai fita saiga Salis ya fito daga ɗakibnsa bayan ya gama waya da Nana. Suna haɗuwa Dr ya bashi hannu ya na tambayarsa ƙarfin jiki. Ya amsa da lafiya Alhamdu lillh. Sannan Dr ya bar gidan cikin sauri.
Salis ya zauna a kujerar da ke kallon Hajiya Babba zaiyi magana Muhammad ya ce "Dama ba tare kuka tafi da su Sarah ba ne? Kallon fuskokinsu ya yi yaga a lamar damuwa sai ya haɗiye maganar da yazo da ita ya ce "Daddy me Dr ya ce yana damun Hajiya ? Ta ke cikin Hajiya ya murɗa ai kuwa da sauri ta riƙe cikinta ta haura sama tana jin kashin na ƙoƙarin fitowa. Cikin dauriya Muhammad ya ce "Kawai zazzaɓi ne ba komai ba, kuma ya tafi ya kawo ma ta magani. Salis ya ce "To Allah ya sawaƙe. Daga haka ya tashi ya fita daga gidan dama a shirye ya fito. Muhammad ya yi shiru ya na tunanin abun yi yanzu! Ya zama dole yarannan suji, ai ba zina suka aikataba, saboda haka dole suji, kuma asan abinyi wannan ba maganar ɓoyewa ba ce, domin tabbas a kwai kura-kurai a cikin auran da ma sakin da a kayi.
Salis na fita gidan su Nana ya nufa cikin rashin kuzari domin yaso a ce yau ya yi magana da iyayensa a kan yarinyar da zai aura. Zaune ya ke a cikin motar bayan ya kirata ya sanar ma ma da cewar ya na ƙofar gida. Kallo Innah ta yi sai kuma ta fashe da dariya ganin yanda unnar ke kallonta tin ɗazu. "Innah ko dai kina koyan kwalliya irin wannan kallo haka? "Innah ta yi tsaki ta kawar da kai ge fe ba tare da ta ce komaiba. ""Innah dole nefa sai kin koyi kwalliya domin idan muka koma sabon gidanmu to fa wanka zakici irin ta hajiyoyinnan. Sai a lokacin Innah ta magantu ta ce "Wai ni a cikin raya guda biyunnan da suke zuwa gurinki wannane ne ya keyi da gaske? Domin ya kamata a ce izuwa yanzu munsan wanda ke zuwa da gaskiya?
Nana ta tsaya da É—aurin kwalin ta ce "To da an faÉ—a miki da wasa suke zuwa? Kuma ai diukansu ina so. Ta yi maganar cikin tsokana. Inna ta ce "Au to sai ki haÉ—a su ga ba É—aya ki aura rasa kunya. Yanzu waye yazo a cikin su? Dr ne ko Salisu ne? Nana ta ce "Wai Innah ina ruwankine? Ko kina son É—aya daga cikinsu ne? To Salis ne, ta faÉ—a tayi hanyar fita da ga É—akin. Innah ta dawo da ita da cewar "Idan kin fita ki toromin shi yanzu zamuyi magana.
Kallonta ya keyi har ta ƙaraso bakin motar bai ɗauke kansaba. Har ga Allah bai san irin don da ya kewa Nana ba, a koda yaushe cikin tinaninta ya ke, dik lokacin da ya ɗaga kai ya kalleta sai yaji wani sanyi na daban a cikin ransa. Da sauri ya buɗe murfin motar haɗi da sakin murmushi mai sanyi.
"Kinyi kyu sosai kamar na saceki na gudu. Ya faÉ—a ba tare da ya amsa gaisuwar da ta ke masa ba.
"Na gode sosai . Kaima kayi kyu fiye da nawa. Itama ta maryar masa da amsa ta na jin daÉ—in kasan cewa da shi. "Ni ne nayi kyu kallenifa ko wanka banyiba? "Ni dai kamin kyu sosai. "To nagode.
Sai ya kafe dara-daran idanunta da kallo batare da ya sake cewa komaiba. Itama ta tsinci kanta da kallonsa ta na jin shwƙin da bata taɓaji ba. Sun ɗauki lokaci a haka kafin motar babban yaya ta nufo gurin cikin gudan sa da yasa ba a duk lokacin da zai shigo unguwar ta su. Daga nesa ya ke binsu da kallo har baisan lokacin da ya daki motar Salis ɗin dake pake a gurin ba. Zuciyarsa ce ta hau tsalle ganin Salis da Nana a irin wannan yaninnda ba sai ka tambayaba kasan masoyansa.
A ranar da yamma Dr ya kawo musu saka mako, kuma ya nu na tana É—auke da ciki na tsawon sati uku. Hajiya Babba ta yi kuka har saida Muhammad ya ja mata kunne akan cewar ai hakanne zaisa yaran su gano cewar a kwai matsala. "Dan Allah a zubar da wannan cikin? Cewar Hajiya Babba cikin kuka?