Sashe 14
Addininmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ok kabari Saida safe. Kafin yayi magana ta ce ga kazar amarci na siyo mana kazo muci domin shima yana cikin dokokinmu. Kasancewar dama yunwa ya keji sai ya ce "Ikon Allah yanzu cin kazarma a cikin doka yake? Hajiya tayi dariya sannan ta buÉ—e musu kazar suka fara ci yana mata surutu ita kuwa Allah-allha take taga sungama ta samu kanta, domin yanda takejin idan bata yi komai yauba to abubuwa zasu lalace mata.
Bayan sungama Hajiya Babba ta ce "Tom Sai mutashi mu gabatar da Sallah? A.J ya ce "ai lokacin isha baiyiba.
"Ok tom yanzu dai ga kayan barci kaje kasaka nikuma zanyi sallar magariba da isha kafin ka fito.
AJ ya ce "No ai ni da wannan kayan zan kwanta karki damu. Hajiya Babba ta ce
"Shima yana cikin dokokinmu. Ai kuwa da sauri ya ƙarɓa yana faɗawa toilet domin sakawa.
*BAYAN MINTY TALATIN*
"Ban gane cewa a É—akinan zaki kwana ba? Cewar AJ yana kallon Hajiya Babba cikin mamaki.
"Eh ai dama nace maka aÉ—aki É—aya zamu dinga kwana idan har naso, kuma kayarda.
Cikin rikicewa Ya ce "Amma ai kince babu abunda zai shiga tsakaninmu har mu cika shekara É—aya ko?
"Eh amma ai idan naso to sai anyi domin shine auran idan har babu kulawa ai auran ya zama aikin banza. Shin ma wai in tambayeka? Yanzu idan bamu kulawa da junan ai Allah sai yayi fushi damu domin munyi wasa da sunnar annabin sa.
AJ ya ce "Nifa bana gane duk wannan zancen naki, idan har sai wani abu ya shiga tsakaninmu to walhi na fasa bazanyi ba, ai ba haka kikacemin ba. Ya cigaba da cewa...kince saboda yaranki subar damunki zakiyi kuma gashi kinyi amma zaki fito da wani batun daban.
Hajiya Babba tayi wata almurar dariya wacce ita kaÉ—ai tasan munufarta kafin ta ce "Shi aure bawai ana yinsa dan adinga kallon juna bane, nasan kasan komai amma kana nuna kai yarone, karka damu duk yanda kason yi kayi a kwai igiya uku har a gun Allah kayi ibada kuma Annabi zaiyi alfahari da kai.
A.J ya ce "No-no Hajiya Salis abokinane kuma shine ya sa har na sanki kuma kece kika haifeshi!! Walhi na fasa zan sakeki yanzu afasa auran. Hajiya Babba ta ce "Tom ko ka sakeni ai an riga da anÉ—aura kuma komai daran daÉ—ewa zai sani, kuma kayi a sarar kuÉ—inka, sannan zaka dawomin da wanda na baka.
A.J yayi shiru yana tinani kafin ya ce "Hajiya nayarda amma dan Allah kar wani abu ya shiga tsakaninmu zan biyaki kuÉ—inki amma nidai bazan aikata wannan abun Kunyar ba, nifa banayin abunda ADDINIMU yayi hani dashi. Yana maganar yana jin idonsa nawani yaji-yaji alamar barci. Hajiya ta ce "Ok tom shikenan bari nayi wanka saina fita izuwa nawa É—akin gobe sai a raba auran kaikuma kabani kuÉ—ina. Tana maganar tana sakin dariyar mugunta.
Tana fitowa ta sameshi har yayi barci. Afili tace "Kai Nagode wa Allah, ashe nayi dabara kamar nasan bazai yardaba, inama guda huɗu nazuba maganin ba biyuba kaga da har gobe zaikai yana barci. Ta cigaba da cewa...kai ina kallon halak amma a hanani. Take ta cire kayan jikinta ta hau gadon ta fara shafa shi har ta rabashi da kayan jikinsa. Kallon sa takeyi tana jin tsikar jikinta na tashi domin kuwa an daɗe ba'a gamuba. Cikin ƙwarewa da abun ta fara shfashi tako ta ina, sannan ta fara aiwatar da gudirinta.
*GIDAN SOJA* *POV*
Sarah kuwa bata samu wadatatcen barciba domin kuwa AJ ya barta da muguwar buƙata, gakuma tinanin abunda yace wai bzai dawoba sai wata uku, kuma ba lallai suyi wayaba har ya dawo. Misali qarfe bakwai na safe, yan gidan su Usha sun fito yin breakfast, sukaga Sarah, nan ta musu ƙaryar cewa itace tacewa Mommy zata kwana anan. Babu yanda ba'a yi da itaba akan ta tsaya taji abinci amma ta ce wai ana kiranta a gidane. Haka ta bar gidan cikin sauri, domin bataso Usha ya dawo ya sameta domin shi kaɗai yasan tazo gidan, kuma dayake tin safe yafita booll.
SAMUEL kuwa duk yanda yakai da yasake ganin wannan yarinyar ta jiya ya rasa, da a lamun dai bata zoba, kuma yana son ya mayar mata da kuÉ—inta, hakanne yasa ya tsaya jiranta har É—ayan dare, ganin batazo bane yasa ya samu wata rarinya yaransu shida Umar kowa ya kama tasa suka rage zafi, amma yau baiyi wannan gasar tasu ta kiss ba. Hakanne yasa suka kwana a É—akin da ya kama musu É—in. Dasafe ya tashi ya sallami yaran matan da suka kwana dasu sannan ya yi sallama da Umar ya na cewa Allah yasa Daddy ba'a gida ya kwana ba.
Da sanɗa ta tura ƙofar get d'in gidan amma ta jishi a rufe, hakanne yasa taje ta ƙaramin get d'in ta tura, sai ta ganshi a buɗe, ai kuwa ta tura kanta, tana ganin motar da Daddy ke fita da ita a fake saida gabanta yabada rass!. Haka ta shiga sojojin na kallon ta itama tana kallon su, domin kuwa Daddy ya ce duk wanda yadawo karsuce masa komai a cikin SARAH da Samuel. Haka ta shiga gidan ba wanda ya ganta, har ta shiga ɗakinta, ta ɓoye kuɗin da AJ yabata, sannan tayi wanka tasa kayan barci ta nufo palor domin karyawa. Tana zuwa taga Mommy da Daddy zaune suna hira sama-sama. Ta gaishe su, sannan ta fara haɗa ti. Tana cikin haka Samuel ma ya fito daga ɗakinsa dagashi sai singlet da gajeran wando, alamar dai ya kwana a gida. Sarah ta kalleshi sannan cikin zuciyarta ta ce "Ashede shima yana satar kuɗin amma zaice wai ƙarya a kamasa, Allah dai yasa Daddy ya kamaka ido da ido, walhi da nayi murna mugu kawai. Kallon da ya watsa matane yasa tayi ƙasa dakai tana tura masa baki.
Saida suka gama breakfast kafin Daddy ya kira manyan sojojin sa na hannun daman sa wanda tin jiya ya sanar musu da abunda ya faru. Bayan sun shigu palorn ne ya je ya rufe ko ina harda kicin sannan ya ce Mommy ta shiga É—aki. Amma ta ce ba inda zata.
Sarah and Samuel sai kallon mamaki sukeyi ganin wannan mugayen sojojin da ko dariya basayi riƙeda bulala, ya buɗe baki zaiyi magana Daddy cikin harshin English ya ce "Waye ya shiga ɗakina a cikinku jiya da yamma? Nan fa suka fara kallon-kallo domin kuwa babu alamar wasa a fuskar Daddy dama kuma sunsan halinsa. Sarah ta ce "Walhi Daddy Samuel ne . Shima Sameul ya ce itace, nan fa suka fara musu. Sai Daddy ya ɗauko vedio ya nuna musu, tindaga shigar Sarah harda na Samuel.
Nan fa ido ya raina fata. Cikin ɓacin rai Daddy ya shiga zane Sarah sauran sojojin kuma suna zane Samuel, daddy ya ce "Ina kike kaimin kuɗi idan kin ɗauka? Amma Sarah ta kasa magana sai ihuu tana Mommy!! Mommy Amma Ina Daddy sai labtamata yakeyi, ita kuwa sai ihu takeyi amma ta kasa magana. Ganin haka yasa Daddy ya saurara da dukan nata ya ce "idan bata fito masa da kuɗin saba wallhi saiya karyara.
Sarha cikin tsananin zafin duka ta ce "Daddy zan faÉ—a zan faÉ—a. Haka take tacewa amma ta kasa faÉ—a hakanne yasa Daddy cigaba da dukanta harsaida tace Daddy AJ AJ AJ. Cak Daddy ya tsaya da dukan ya ce "What? Teell me waye AJ?
Cicin tsananin wahala sarah ta kwashe komai ta sanarwa da Daddy, akan cewar shine yake turata ta sato masa kuɗi. Ai kuwa take ran Daddy ya ƙara ɓaci jin cewar AJ ɗinma musilmi ne. Take yace ta miƙe ta kaishi gidan su AJ ɗin. Mommy ma Sai kuka takeyi ganin irin dukan da Daddy ke ma Sarah kamar ba mace ba.
Æan É“angaren Samuel kuwa tini yace hotel yake zuwa da kuÉ—aÉ—en. Ai kuwa Daddy yasa a ka É—aureshi aka sakashi a É—aki.
Sarah kuwa dan dolema ta meƙe suka shiga mota, Daddy ya kira station akan suzo gidan sa. Haka Sarah jiki duk jini ta kama nunawa motar sojojin nann gidan su AJ. Ai kuwa babu ko sallama suka shiga gidan yayinda Daddy ke waje Yana jiran fitowar AJ.
NANA da Innah kuwa suna ƙoƙarin karyawa sukaji parking ɗin motoci a ƙofar gidan su a lamardai balafiya ba. Basu an karaba sukaga sojoji ta ko'ina sun zagayesu gawata yarinya kuma a gabansu sai kuka takeyi. Cikeda tashin hankali innah ta saki kofin shayin dake hannuta, batasan sanda ta meƙw tsayeba.
Wani soja ne yayi Maganar da tasa inah rusa wani uban ihuu!! Cikin harshen English ya ce "Ina AJ? Ai kuwa Innah ta ce "Waiyoooo Allah jama'a ku taimako mana yan fashi da safen Allah! Wani mari da wani soja ya batane yasa jinta da ganinta tsayawa na hucin gadi. Jikake tsit kamar ba'a halarci Innah a wannan gurinba. Sojan ya dawo da kallonsa gurin Nana wacce tini itama ta fita a haiyacinta. Ya ce "Ina AJ?
"Ba babb ba ba ya ya, ta manta da cewar sojan baya jin Hausa domin kuwa a rikice take gakuma Innah a ƙasa a sume, ga kuma itama ta kasa magana. Ai kuwa sojan ya sake cewa ina AJ? Da ƙyar Nana cikin Hausa ta iya haɗo kalmar bayanan. Ai kuwa sojan nan ransa ya mugun ɓaci ganini sai Hausa suke masa, ai kuwa ya tsinka mata mari sannan ya ce "Menene batanann?. Ya mai-maita abun da tace? Sai alokacin Nana ta tina da cewar ashefa baya jin Hausa tsabar shigar mari. Aikuwa cikin turanci da saurin baki haɗi da kuka ta ce "Bayyanan yayi tafiya jiya kuma bamu san ina ya tafiba. Ai kuwa sojan ya gane metace sai kawai ya ce "Ok tinda bayanann Bari mu tafi daku idan yaji kuna hannunmu ai zaizo koma ina yaje.