← Book details Addininmu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 67

Sashe 18

Addininmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zaune suke a cikin motar Laɗifa Umar ya sanar mata halin gidan su Samuel a kan iyayensa basa son musilmai, ko shima da suke abota iyayansa sunyi dashi amma yaƙi, kuma har yanzu idan abban su ya gammu tare saiya kusa karyashi, nima idan nasake ya kani ubana zaici, kuma babban soja ne. Laɗifa ta sauke a jiyar zuciya sannan ta ce wannan duk mai sauƙine, indai zan samu ganin sa. Umar ya ce "nima bansan meyasa baya ɗaga min wayaba (Umar baisan an kama Sameul ba)

SALIS ya ce "Salamu alaikum? Kamal ya amsa da "w slm.

"Dan Allah ko kasan ina a ka kai masu wannan gidan?

Kamal ya ce "Walhi nima tin lokacin da abun ya faru bansan ina a ka kaisuba, na je duk police station ɗin dake kusa damu amma shiru shine na haƙura.

"Yauwa ko ka san wani soja ne a kace yazo ya tafi dasu? Ko kasan gidan sa?

"Kamal da yasan komai tsakanin A.J da Sarah tin ba yanzuba. Ya ce "No ban san gidan sa.

"Salis ya ce " Ok yanzu amma ai kasan yaron gidannan ko?

"Eh nasan shi abokina ne sosai.

"Ok tom zaka biyoni zuwa gida ka rakani mu shiga cikin gari neman inda a ka kaisu?

Kamal ya ce "Ok ba damuwa. Domin kuwa yaga alamar Salis É—in ba wanda zai tsaya yiwa musu bane, gakuma yaga kamar a rikice ya ke.

Bayan sun je gida ya ɗauki motarsa ne suna cikin tafiya yaji wayarsa na ƙara, yana dubawa yaga Hajiya Babba. Bai ɗagaba saida ya samu gefen titi ya tsaya kafin ya fito da wayar. Saiga wani kiran ai kuwa yana ɗagawa ya ce "Please Hajiya ina A.J? Abun da yaji Hajiya Babba na cewane yasa ya tsaya da maganar tasa yana mai sauraron ta har tagama. Ya buɗe baki zaiyi magana ta ce "Ku kula da kanku bazan daɗeba ka kula da laɗifa. Kutttttt yaji ta kashe wayar.

Dafe kansa yayi yana jin wani É—acin abunda yake faruwa daga jiya zuwa yau. Yaso ya sanar wa da Hajiya Babba cewar ya samu wacce ya keso, amma yanzu gashi babu Nana itama Hajiya Babba tana zancen sai tayi sati É—aya ko fiye da haka. Salis bai kawo komai tsakanin Hajiya da AJ ba kawai suka cigaba da tafiyarsu shida kamal. Saida sukayi yawo sosai kafin a hanyar dawowarsa suka ga wani police station kamar dai ba'a aiki a cikin sa. Kamar bazasu shiga amma kamal ya ce "Su shiga su tambaya ko Allah zaisa a dace.

Suka shiga ciki suna raba idanu. Wani ɗan sanda suka gani shi kaɗan a bakin mushigar gurin, ya tambaye su wa suke nema? Kamal ya masa bayanin abunda ya kawosu, ai kuwa ya ce "ba nann a ka kawosuba. Salis zaiyi magana police ɗin ya haɗe girar sama da ta ƙasa, ya ce ba nan bane. Ganin kamar dai suna ciki sai Salis yasa hannu a aljihun sa ya ciro kuɗi masu yawa ya kama hannun plec ɗin ya saka masa. Ai kuwa ya washe baki yana sanar musu da cewar suna ciki.

*GIDAN SOJA*. *POV*

Kaman yanda Daddy ya ce sau ɗaya zai dinga basu abinci haka a kayi, tin jiya har yanzu sau ɗaya ya basu abinci, amma kowa nasa. Sannan bai baiwa Sameul wayarsaba sai yau, ita kuwa dama Sarah ya ce bazai bataba. Washe gari Daddy yasa a ka buɗesu ya shiga ya baiwa Sameul wayarsa yana ƙara faɗa masa cewar kar kuɗinsa ya huce kwana shida. Yana kallon Sarah jikinta duk yayi sanyi ga har yanzu kuka takeyi amma ya kawar da kansa ya bar ɗakin sanan yasa a ka rufesu. Ai kuwa Daddy na fita Sarah tayi wajan Samuel tana cewa "Please Samuel call A.J for me please?

Samuel kuwa ko kallonta baiyiba yasa buÉ—e wayarsa yana kallon tarin miss call da aka masa, domin kuwa Daddy bai kashe wayar ba. Number Umar ya fara kira, ai kuwa kira É—aya Umar ya É—aga haÉ—i da cewa "Haba Samuel ina ka shigane muna ta kuranka amma no amsar?

Samuel ya ce "No yanzu babu lokaci, nann ya kwashe komai ya faÉ—awa Umar. ai kuwa Umar ya zaro ido yana cewa "harda Sarah? Sameul ya ce "Please yanzu meye abun yi? Umar ya ce "gaskiya kuÉ—in da yawa, amma ina wannan yarinyarr da kace zaka sameta? Samuel ya ce "Ka haÉ—u da itane?

Umar ya ce "ai jiya tare da ita muke nemanka. Nann Umar ya kwashe komai ya sanar masa.

Take Samuel ya saki wani ajiyar zuciya ya ce "Good! Aikinka na kyu, yanzu ka kira ta ka sanar mata da komai sai kawai tazo ta fitar dani?

Umar ya ce "kai haba da huri haka? Ai sai kasa ta renaka, bari kawai nasan me zan ce mata, zatazo ta fito da kai.

Haka sukayi sallama yayinda Umar ya ƙara mamakin daddyn su Samuel gaskiya baida kirki, ƴaƴan samafa kenan bare ƴaƴan wasu, kai gaskiya zuciyar kafirima batayiba. Haka dai ya cigaba da tsorata da lamarin mutumin, sannan yana tausayawa Sarah Sosai. Sarah ta ce dan Allah ya kira mata A.J? Cikin tausayin ta da ya faraji tin jiya ya kalleta ya ce "Please Sarah waye Aj?

Sarah ta ce "His my boyfriend.

"Like Haw?

Sarah ta kwashe komai tsakanin ta da AJ ta sanarwa yayan nata sannan ta ɗora da cewa...i love him so much, please Dan Allah kiramin shi. Haka ya bata wayar tasaka numbar AJ ta Kira, amma bata shiga haka ta dinga kira amma babu alamar zata shiga. Samuel ya ce "Haba Sarah wai wai!! Meyasa zaki yarda dashi? Yanzu haka kuɗi yayi ya gudu ya barki. Yanzu ga halin da kike ciki....✍️

I'
*PAGE1️⃣5️⃣*

......Kinsan ba'a yarda da musilmannan domin basu da kirki burinsu kawai su cuci mutum su gudu su barshi saboda haka nifa dama bana yarda dasu, ko Umar da kike ganinmu tare nasan irin zaman da nakeyi dashi, amma ke kin ɗauki yarda kin baiwa wanda baya ƙaunar ADDINIMU, nasan shi baya sonki kawai yayi amfani da kene ya biyawa kansa buƙata ya ware. Kuka Sarah takeyi tana tunanin maganar da A.J ya mata ranar da zasu rabu! Cikin zuciyarta ta ce "kenan da gaske A.J ya tafi bazai dawo ba!? Wani irin kuka ta sake tana mai jin ƙaunar AJ ɗin na ƙara mata yawo a duk sass-sassan jikinta...

Tabbas ta yarda da AJ kuma tasan zai dawo gareta, domin tasan yana sonta. Sai kuma ta tsya cak tana tunanin tunda suke tare ya taɓa cewa yana sonta kuwa!? Bama wannan ba, shin mema yace min ranar da na bashi kuɗinnan!?

"Kiriƙe wannan kuɗin domin yanzu kece kike buƙatar su, sannan ki bani acont number ɗinki zan turomiki wasu. Tabbas haka yace mata. Kenan da gaske yayi kuɗi ya gudu!? Gashi ya bar gidan iyayensa! To dama haka halin musilmai yake! Haka sukeyi!. Sai kawai ta fashe da kuka wanda yasa Samuel kamota yana rarrashin ta. Sannan ya ce "Yanzu a ina zaki samu miliyon biyu? Sarah ta ce "idont no. Kafin Samuel yayi magana wayarsa ta fara ƙara hakanne yasa ya ɗaga yana kwantar da Sarah a kan cinyarsa yana cewa Hello.

*HAJIYA BABBA. A.J*

Hannu takai tana son buɗe masa idon nasa wanda ganin ta tsirara ne yasa shi rufe idon, ganin yaƙi buɗe idonne yasa ta ɗauki shi cak tamkar wani ƙaramin yaro ta kaishi kan gadon tana kwantar dashi. Ai kuwa da sauri ya jawo bargo yana rufe tin daga kansa har ƙafafun sa. Hajayi tayi dari sanan ta ce "Angona lokacin sallah fa yayi ka tashi idan munyi sallah sai mu koma barcin.

Yana jinta amma yayi shiru yana jin cewar wannan matar ta gama dashi har a bada. Wankan tsarki tayi sannan ta ɗauro a laula kafin ta fito ta saka kaya sai murmushi takeyi, tana tunanin sauran mazajan da ta aura. Mijinta na farko. Ko sati basuyiba ya saketa domin kuwa har kuka saida yayi dukda lokacin tana ƙarama, idan ya fara kwanciyar aure da ita baya ko a'wa ɗaya zai gaji yayinda ita kuma a wannan lokacin batama san me a kayiba, hakanne yasa a ka raba auran.

Sai tayi dariya tana tuno mijinta na biyu. A daran farko. Bayan sun gama duk wasu sharuÉ—a da ADDININMU ya tanada ga duk wasu sabbin aure. Ya É—auko kaza yana zumuÉ—i, haka ya dinga bata harsaida tagoshi kafin shima ta bashi. Ganin ita É—in bazawara ce yasa bai tsaya yin wata-wata ba domin shima bazawarine, yana ganin ai sun san komai.

Haka cikin nuna zaƙuwarsa ya fara sarrafata. Ai kuwa itama Madam wacce dama takawo iya wuya, sai kawai ta fara mayar masa da martani. Bai kawo komaiba domin kuwa yasan ai dama ita bazawara ce. Haka dai ango ya shiga duniyar ma aurata yana ta aiki. Saideme? Aifa ango yaga duk abunda yakeyi baijin ihunta ko wani a lama da zainuna tana gamsuwa. Sai ya ƙara dagewa! Amma fa duk ɗaya. Saida ya gaji sosai amma yaga idon Madam Carr a kansa a lamar kafara ne kodai kana shirine? Tashin hankali wanda ba'a saka masa rana. Ogafa ya fara raba ido yana mai haɗiyar wani yawu muƙut.

Haka Hajiya Babba ta jashi kan gadon ta cigaba. Nann fa ya fara kokuwar ƙawtar kansa amma ya kasa, ga kuma ya gama jigata domin kuwa babu wani ƙarfi a jikin sa. Itafa Hajiya tin tana jin yana magiya har yasaki baki yana ihuuu!. "Dan Allah kiyi haƙuri walhi zan mutu na gaji kibarni haka. A ta ƙaice dai, bawan Allah bai farfaɗo ba saida gari yawaye sosai sannan ya buɗe ido ya ganshi a gadon a sibiti. Aikuwa ba wata-wata ya saketa yace ba zai iyaba. Haka Hajiya Babba ta dawo gida ta cigaba da zaman zawarci har na shekara ɗaya da watanni kafin wani yazo.

Saida biki ya rage sati ya ce yafasa, alamudai yaji labarinta, haka wani baƙo wanda ba ɗan garin nasuba shima saida abu ya kusa aka zugashi shima yace ya fasa. Ai kuwa bata rufe wannan shekararba Allah ya kawo mata uban ƴaƴan ta. Dariya tayi bayan ta dawo daga tunanin, ta tuno da mijin ta mai iyawa da ita, bawai dan tana gamsuwa ba, a'a dandai yafi sauran. kafin ta tada sallah.
Chapter 18 · 0% Book details