Sashe 44
Addininmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*PAGE 3ï¸âƒ£4ï¸âƒ£*
.....Da sauri Salis da Laɗifa suka kalli juna alamar farincikin da suke ciki jin abunda sukayi yau zaiyi rana. Salis ya saki ajiyar zuciya ya na tuno irin rikincin da suka sha a kan hana mahaifiyar tasu aure ashe hakan alkairine a rayuwarsu, idan bai mantaba zai iya ce wa sun kori zawarawa da samari sa ma da guda goma sha, wasuma badan Allah suke zuwa ba sai domin dukiyarta, amma Allah yasa bazasu bari tayi wani auranba, sunyi haka ne badan ko suna tabbacin mahaifin nasu zai dawo garesu bane, sunyine domin basa so su tashi batare da mahaifiyar suba, ko kuma su tashi da ƴan u'ba ba. Itama Laɗifa tunanin da takeyi kenan. Salis ya ce "Anty ai bata yi wani auran ba, mune muka hanata domin masu zowa neman auran na ta duk saboda dukiyarta suke sonta. Cikin mamaki Titi ta ce "Jesus kuna nufin kuce duk tsahon wannan lokacin batayi aure ba? Laɗifa dake kusa da Muhammad ta kwanta a kan ƙafarsa tana ce wa "Ni dama jikina na bani Daddy bai mutuba zai dawo shine yasa mukace bazatayi aureba har sai ya dawo. Muhammad ya faɗa dogon tunani a kan matar tasa...
Anya kuwa Aisha zata iya kaiwa wannan lokacin batare da na miji ba! Yasan wacece ita, ita ɗin wata irin halittace a cikin mata wacce irinsu basu da yawa, ita ɗin ta kasance mai tsananin buƙata, wacce ta rabu da maza a kan rashin biya mata buƙatun aurataiya, amma yanzu ta iya kaiwa wannan lokacin ta na matsayin harija! Salis ya buɗe baki zaiyi maga saiga mai gadi ya shigo yana sanar musu cewar sunyi baƙi mutum biyu a waje. Salis ya ce "Je ka shigo da su. Muhammad ya kalli Sarah waccce ta yi nisa cikin tunanin rayuwa ya ce "Sarah lafiya kuwa? Zo nan kusa da babanki kinji? Cike da damuwa a fuskarta ta zo kusa da shi ta zauna, itama laɗifa ta miƙe tana mai kallon Sarah cikin mamakin yanayinta,. A zuciyata ta ce "karde ace wannan yarinyar tunanin AJ ne ya sa kata a haka, koma de meye zan bigi cikin ta. Kafin kowa ya sake magana saiga Samuel tare da abokinsa Umar sun baiyana a cikin palon yana ɗingisa ƙafarsa.
Da sauri Sarah ta miƙe zuwa gareshi, bata tsaya duba lafiyarsaba ta faɗa jikinsa tana fashewa da kukan da itama kanta bata san dalilin yin saba. "PLs ina Momy And Daddy? Ta tambaye tana mai jin kewar su a cikin ƴan kwanakinnan. Shima Samuel ɗin kuka ya keyi yana mai ta kaicin halin mahaifannasu.
*SAMUEL POV*
Tinda a ka kaishi asibiti bai ƙara ganin Momy ko Daddy ba saida ya yi kwana huɗu, kafin Momy ta zo. Nan take ta sanar masa da halinda mahaifinsu keciki, a kan an kulleshi a gidan sojoji wai har sai ogansu yazo, sannan an hana kowa ya ganshi. Yana jin haka ya kalli Momy ya ce "Kema da sa hannunki a ka rufe Uncle Solomon? Ya yi maganar cikin ɓacin rai, lokaci ɗaya Elixa taji shakkar yaron nata amma ta dake ta ce "Yes so what? Nice ma na bashi wannan shawarin domin kuwa abunda yayi kuskure ya aikata, kana addininka tun na iyaye da kakano amma lokaci ɗaya ka koma wani"..."Is Ok!!! Samuel ya katse ta cikin ihuuuu!.
"Nima zan koma Addininsu idan yaso nima kumin haka! haka a ka ce idan mutum ya koma wani addinin a masa? Momy kunyi kuskure kun aikata abinda bazai taɓa gyaruwa, a da irin wannan abun dama kasheshi kukayi ko kum"... "Wani wawan mari ta sauke masa bata duba cewar yana cikin halin jinyaba. Kan gadon tahau tsabar ɓacinrai ta kamo wuyan rigarsa ta fara maga cikin tsan-tsar jankunne da gar-gaɗi ta ce "Samuel Walhi idan har ka kuskura ka ƙara furta wannan maganar Walhi saina kasheka a cikin ɗakinnan, bakada hankaline kasan halinsu ne? Karna ƙara ji ko gani, kuma itama Sarah ina sane da ita, Walhi sai na ɓata mata rai, har ka kalli cikin idanuwana ka ce zaka kina yin sallar, don't try again. Ganin yana ka-ce-na-cen ƙwace kansane yasa ta sakeshi tana mai kiran Dr. Samuel kuwa cikin zafin da ciwonsa ke masa ya shiga shafa wuyansa yana kakarin amai.
Bayan Dr ya shigone Momy ta ce "Dr karka kuskura ka bar yaronnan ya fita daga asibitinna koda kuwa ya warkene, koda kaga ban dawoba? Dr ya ce karki damu za'ayi yanda kikace? Samuel na jinsu har Momy ta bar asibitin batare da ta ƙara ce masa komaiba. Acikin daran ya karɓi wayar wata noss ya sa Numbar Umar, da mamaki yaga Numbar ta fito da suna, bai ce mata komai ba ya ɗan na kiran sa. Ai kuwa kira ɗaya Umar ya ɗaga yana sallama. Samuel ya ce "Umar nine? Umar najin muryarsa ya tashi daga zaunan da yake izuwa tsaye ya ce "Samuel?
"Yes Umar kana ina yanzu?
"Ina gida lafiya kuwa? Me ya kai wayar zee"...
"Samuel ya ce "Umar saurari abinda zance maka? Cikin tsoro Umar ya ce "Wai lafiya dai ko? Kafin Samuel ta ƙara maga Umar ya ci gaba da cewa... Wai naji ance gidanku ya ƙone Allah dai yasa ba kowa a ciki?
Samuel bai tsaya amsa masa ba ya sanar da shi duk abunda ke faru kuma ya ce yazu da yamma yasan yanda zasuyi.
Umar ya ce " A wani É—aki kake? Ya faÉ—a masa shi kuma yace zaizo in sha Allah. A haka sukayi sallama.
Bayan sallar la'a'sar Umar ya shigo har cikin ɗakin da Samuel ya ke. Lokacin da yaga bandeji a ƙafar Samuel ya yi tunanin ko hardasu wutar ta ci. Da sauri ya zo gareshi yana mai ƙurawa ƙafar dake ɗauke da ciwon ido cikin mamaki Samuel ya ce "Umar Pls muyi abunda ya dace domin banaso na sake kwana a asbintinnan. Umar da ke son sanin dalilin ganin ƙafa a ɗaure ya ce "Karka damu, inada budurwa a cikin ma aikatan asbintin kuma nayi magana da ita. Samuel ya kalleshi ceke da tuhuma a lamar dai har yanzu yana sheƙe a yarsa ko?. Ai kuwa haka a kayi da sa hannun wanan noss ɗin Samuel ya bar asbintin. Gidan su Umar suka wuce ai kuwa babu wata-wata Haɗiza ƙanwar Umar tana ganinsu ta ja ta dake a kan arne ba zai shiga musu gidaba.To fa! Samuel dai bayajin me take cewa amma dai yasan hanashi shiga takeyi duba da yanda take hararansa, gashi kuma ɗakin Umar ɗin a cikin gida ya ke. Umar ya gama sakewa Hadiza ta rainashi domin kuwa ita bata tsoran sa, zata iya kamashi da dambe a gaban kowa. ( Dama dai baku manta da Hadiza abokiyar faɗan Laɗifa ba?) Babu ko hijjabi a jikinta kanta babu ɗan kwali ko hula, sai doguwar riga wacce ta matseta, rigar ta gama baiyana surarta ta ƴa mace.
Lokaci ɗaya Samuel ya kafe ƙijin yar yarinyar da kallo ganin yanda take sarfa musu rashin kunya, gashi ta sa hannu biyu ta tare ƙofar gidan a lamar dai bazasu shigaba. Samuel bai iya cewa komai ba sai bin ta yake da ido yana jin mutuƙar buƙatar yarinyar. "Arne a gidan mu Walhi bazata saɓuba, ko dan kasan baba baya gari? To naga shegen da zai shiga gidan? Ta faɗa tana wani girgiza kamar wata barbar mace. Umar ya ce "Haba diza ta bakya ganin irin halin da yake ne, walhi bashi da lafiya kuma gobe zai tafi kinji? "Walhi saide ya mutu indai sai ya shiga gidannanne, caf ɗi jam arne ɗin na bari ya shiga mana gida ai walhi ƙarama kare ya shiga , arnafa waɗanda basu yarda da Allah da manzansa ba, a'a walhi a ƙara gaba. Haɗiza ta ƙara sa tana kawar da idonta daga na Samuel ganin irin wani kallo da yake mata. Ta ce "Shege mai idon mayu wallhi Hadiza taci dubu sai ceto. Ganin haka yasa Umar cewa su tafi gidan su wani abokinsa. Ai kuwa Hadiza ta biyosu tana ce wa "Wooo atafi can ba dai nan ba dangin marasa salla dangin masu cin kara da alade andai yi a sara maye jikan mayu. Hakanne yasa ƴan unguwa suka fara taruwa a gurin domin an san halin Hadiza. Ganin haka yasa Umar saurin jan hannun Samuel suka bar unguwar. Samuel kam gaba ɗaya ya shiga sosai da lamarin yarinyar, shi baima san Umar nada ƙanwaba sai yau gata mara kunya , ai kuwa irinsu akeso masu irin wannan wayon, lallai kam ta kwana gidan sauƙi, dole nema ya ɗan-ɗana zumar wannan yarinyar. Yana tunani har suka ƙaraso gidan bai saniba. Ai kuwa suna zuwa shima gayan yana dawowa akan mashin ɗin sa. Shima yasan Samuel ɗin hakanne yasa ya ƙarɓesu hannu bibbiyu. Samuel ya sanar da Umar abunda ya faru, kuma ya ce yanaso gobe su tafi gidan su Laɗifa domin Sarah ta na can. Lokaci ɗaya Umar ya ranƙaɗa wani salati yana sanarwa da Ubangiji jin irin abunda iyayen Samuel ɗin suka aikata akan ɗan uwansu ya bar Addininsu. lokacin ɗaya Umar ya ƙara tsorata da halin Daniyel game da ƙiyayyar Addinin Musulunci. Ta wani ɓangaren kuma yana jin ta kaicin zamowar laɗifa da Samuel ƴan uwa, gashi bai aiwatar da nufinsaba. Haka dai Samuel ya dinga bugar cikin Umar akan Hadiza har ya gano komai game da tsoranta da yakeyi. Shi kuwa Umar ganin irin halin da Samuel ɗin keciki sai bai kawo komai ba dukda yasan halinsa na tabbatar da abunda ya gani yana son. Washegari suka hau mashin ɗin abokin Umar ɗin ya kawosu har gidan su Laɗafa.
*AJ .POV*