Sashe 29
Addininmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallon gidan takeyi ta ko ta ina. Tabbas gidan yafi nasu gyrma amma bai kai nasu haɗuwa ba. Cikin dakiyar fuska suka tura ƙofar palorn itada ɗiyar tata, ai kuwa sukayi ido huɗu da Comandar Daniyel da kuma matarsa wato Elixa. Cikin mama Momy wato Elixa ta miƙe cikin mugun mmk ta ce "Fatima!? Hajiya Babba ta ce "Na'am Elixa!? Comandar ya ce "Fatima!? Dai-dai wannan lokacin Samuel ya nufo gurin, aikuwa sukayi ido huɗdu da laɗifa.
Cikin mamaki ya ce "laɗifa! Itama ta kalleshi batare da tace komai ba. Cikin sauri Daddy ya ce "SAMUEL...."kafin yayi mgn Hajiya Babba ta ce "Shima ɗan naka kasheshi zakayi saboda yabi addinin da ba nakaba? Cikin zafin rai mommy ta ce "Fatima karkiyi tunanin ko yanzuma kinfi ƙarfin ƙara ƙarɓar wani hukuncin ne irin na baya. Dai-dai Lokacin Salis ya shigo palorn ɗauke da sallama. Laɗifa ce ta amsa yayinda Elixa ta daja masa wata tsawar da tasa Sarah dake cikin ɗakin da aka mayarta tsorata. "Ƙarka ƙara mana wannan abun a gidan idan ba hakaba Walhi sai kayi ladama. Idon Salis ne ya sauƙa akan wani ƙaton hoto dake cikin palorn wanda iri ɗayane da nacikin palornsu. Baiyi mgn ba dukkda kuwa ya tsaorata da tsawar da mommy tayi. Ɗaukar hoton yayi yana shfa hoton cikin sakin mura. Wata tsohuwa ce manne a jikin hoton wanda duk iri ɗaya ne da na palornsu. Ganin haka yasa itama laɗifa nufar gurin cikin sauri. Daddy ya ce "Kifita kibarmin gida yanzu kokuma nasa ayi miki abinda bakiyi tunaniba kinsan irin matakin da nake ɗauka akan duk wani musulmin daya shiga sabgata? Jin haka Hajiya Babba ta samu guri ta zauna ta ce "Ok tom Ina jiranka?
*(Akwai batu a'cikin wannan labarin)*
*WASU SHEKARU DA SUKA SHUÆŠ ABAYA* .
Wani ɗan ƙaramin ƙauyene dake cikin local Government ɗin *BOKON* ta cikin Benue st. Ƙauyan mai suna...katunku. kamar yanda kowa ya sani garin garine na tibabe, haka zaluka bakowane kejin wani yareba bayan yaransu na tibi. Akwai ƴan kaɗan da suka samu shiga cikin gari wato *BOKON* kokuma cikin Benue MKD domin samun ilimin zamani. Garin dukkansu ƙabila ɗayane haka zaluka addininsu ɗayane, wato addinin Cirstand. Garin ɗan ƙaramine saide kallo ɗaya zaka musu kasan suna cikin tsanani na rashin wayewa da kuma rashin abubuwan zamani.
Zaune suke su huÉ—u yayinda É—aya daga cikin take kwance alamar dai batada lafiya, sukuma sauran ukun sun zagayeta suna mgn cikin neman mafita daga ciwon ma haifiyar tasu. Mace É—aya sai maza biyu wanda kana kallonsu kasan jini É—aya ne.
Cikin kuka macen ta kalli yayun nata guda biyu cikin harshen da shikaɗai ta iya ta ce "Yaya dan Allah koda shagon nakane ka siyar sai mu kaita asibitin cikin gari dan Allah kar mama ta mutu? Wanda a kewa wannan maganar ya sunguyar da kansa ƙasa yana zubar da hawaye cikin tsananin tausayin halinda suke ciki, kafin yayi mgn babban yayan nasu ya ce "Yanzu da mama nada lafiya komai shi zatace, idan anyi magana tace shine mai tausayinta idan kuma anyi laifi saide ta ɗora min koda kuwa shine yayi laifi, Amma yanzu bata da lafiya ance kasiyar da shagonka a kaita asibiti kaƙi.
Cikin kuka da takai ci wanda akewa wannan maganar ya ce "Haba Daniyel yakakeso nayi da rayuwata, shagon da kuke ta magana akai menene acikin sa komai ya ƙare, kai kanka lokacin da zakaje zana jarabawarka acikin kuɗin shagonne, sannan kuma tun lokacin da mama take wannan rashin lafiya duk acikin kuɗin shagonne. Yanzu haka babu komai a cikin shagon, komai ya ƙara. Ya faɗa yana kamo hannun mamar tasu yana sake fashewa da kuka.
Cikin faɗa yayan nasa ya ce "Ƙarya kakeyi Solomon yanzu da ka siyar da shagon ƙwara mama tamutu!? Cikin sauri Solomon ya ce "Shikenan aje a nemo mai siya, idan ya siya sai mu kaita asibitin. Cikin sauri Daniyel ya fita sai gashi da mai siyan shagon. Aikuwa aka yiwa shagon guɗi naira dubu ashirin da ɗaya, kasan cewar babu komai a'cikin shagon. Haka Daniyel ya karɓi kuɗin, batare da yayi wa ɗan uwan nasa bayanin komaiba, saide yace washe gari zasu tafi cikin garin Bokon domin kaita asibiti.
Washe gari tun safe Solomon da ƙanwarsa wato titi suka nemi ɗan uwans Daniyel sama da ƙasa an rasashi, tun safe har yamma babu shi babu alamunsa. Cikin wani sabon tashin hankalin Solomon yake kuka yana kallon mahaifiyar tasu da duk abunda sukeyi tana kallonsu amma babu damar magana. Daniyel da Solomon da titi...yarane ga Ushe wato mahaifinsu, ya daɗe da rasuwa tin lokacin titi tana ƙaramar. Sai mahaifiyarsu suna cemata maman Daniyel. Acikin yaran nasu kuda ɗayane yayi karatu wato Daniyel, domin lokacin ubansu na raye,har yagama Secondary school. Ɗan uwansa kuma yana son karatu amma basuda dama kasan cewar noman doya sukeyi.
Haka dai ya dage har ya ɗan buɗe ƙaramin shago agarin wanda shagon yake ƙofar gidansu, kuma a hakan shagon babu kamarsa duk cikin ƙwayan dukda ɗan ƙaramine. Tin da aka kafa wannan shagon Shikenan yayansa wato Daniyel ya ce tofa shine zai ɗauki nauyin karatunsa ga nauyin gida. Haka kuwa a kayi yana noma yana kasuwanci sai Allah ya dafa masa, yake ɗan samun riba dai-dai kwarkwado.
Yana son yin karatu amma saboda na yayansa shikuma ya haƙura da nasa. Ana cikin haka shago ya fara jabaya domin kuwa anfi ƙarfin shagon. Ana cikin haka rashin lafiya ya kama mamarsu shine zaije gurin wannan mai magani suje gurin wannan har komai na shigone ya ƙarasa ƙarewa sai kuma ga shi yanzu yayansa yasa an sigar da shagon kuma ya gudu da kuɗin.
Kwana ɗaya kwana biyu, babu Daniyel babu alamarsa. Haka Solomon da ƙanwarsa suka cigaba da jinyar mamarsu. Cikin kwana na biyarne, cikin wani dare sai ji sukayi tana musu mgn bayan ta kai wata huɗu batayi magana ba. "Solomon Solomon! Ina kuke ina titi? Haka take ta cewa cikin dare. Da sauri sukazo gareta suna kamo hannuta. Ta ce "Solomon ga ƙanwarka ka kula da ita kuma duk rintsi duk wuya karkubar Addiniku kuzauna acikin ƴan uwanku, sannan shima ɗan uwanka ka sanar dashi akan muhimmancin addinimu Pls dan Allah karku bar addinimu da al'adar mu, kuma kukula da ƙanwarku karka bari ƙiyayar dan uwanka ya shigeka haka yake sai kayi haƙuri dashi.
Cikin sauri Solomon ya ce "Mama kin samu lafiya ne? Walhi namiki alƙawarin bazan taɓa barin ADDINIMU ba, namiki alƙawari, itama titi tafaɗa hk. Haka dai Solomon ya ce "Dan Allah Mama ki daina faɗa haka bazakimutu ba muna tare gashi kin warke kin samu lfy. Titi sai murna takeyi tana ganin yanda mamarsu ta samu lfy lokaci ɗaya.
Haka sukaci gaba da hira tana basu labari akan muhimmancin addininnasu. Cikin mamaki sukayi barci cikin farinci tati na manne ajikin mamar tasu. Washe gari kamar yanda ya saba da safe yaje gona ya ciro musu doya. Tindaga bakin layin unguwarsu yake jin koke-koke, da sauri yazo ƙofar gidannasu ganin anɗan fara taruwa. Yana shiga yaga titi a gaban mama sai kuka takeyi. Haka shima ya shiga rusar kuka kamar wanda kukan zai dawo musu da ita.
Suna cikin wannan hali,wani kawunsu yazo ya ce "Ga mota ankawo wacce zata É—auki gawar daga nann Æ™auyan zuwa cikin gari wato BOKON domin a kaita mutuware kuma kuÉ—in motar sai an bashi dubu É—ari harda ashirin. ..sannan ga kuÉ—in wata allura da ake siya domin miÆ™ar da gawar karta sanÆ™are, ita kuma dubu goma kuma guda biyu akeyi, sannan duk a yau akeso kuma ayanzu.. Sannan idan ankai gawar mutuware duk kwana É—aya idan gawar tayi dubu É—aya ne za'a biya, bayan nann kuma idan an karÉ“o gawar ranar da za'a binneta sai sunyi biki an yanka abubuwa kamar akuyoyi alade da abubuwan shaye-shaye irinsu giya burkutu dadai sauran abubuwan da al'adar su ta tanadar. wannan duk al'adar su ce kokuma na ce Addininsu. Idan wannan gawar takai shekara tofa sai kabiya kuÉ—in shekara, idan wata É—aya ne ko biyu kai komai dai nawane. Cikin sauri Solomon ya É—ago kai ya kalli kawun nasa cikin hawaye idanuwansa sunyi jajawur...ðŸ“
*Tofa masu karatu kunji wani addinin fa!? Shin yaya Solomon zaiyi? Shin kokunsan waye wannan solomon É—in?*
*PAGE2⃣4⃣*
............Tabbas solomon yasan wannan abubuwan da Uncle ya lissafo duk cikin al'adarsune, tabbas yasan wannan duk al'ada ce ba addininsu bane, amma shi bai taɓa tunanin cewar abun zai zagayo ta kansa ba! Kallon kawun nasu yayi(Uncle) cikin muryar kuka ya ce "Banida kuɗi banida komai bansan ya zanyi ba, yana kuka yana riƙe da hannun titi wacce itama kukan takeyi. (duk wannan maganar cikin yaransu yakeyi wato yaren tibi) Kafin kowa ya sake mgn sai sukaji anshigo gida cikin ihuu! haɗi da ƙara. Suna juyawa sukayi ido biyu da Daniyel wandake rusar kuka ko ganin gabansa bayayi. Da sauri titi ta 'karaso gurinsa ta rike 'kafarsa tana kuka tana cewa "Yaya Daniel mama ta mutu please and please ka ce mata karta tafi ta barni!?. Cikin kuka shima Daniel ya kamota tsam ajikinsa yana rarrashinta,shima Solomon sai kawai ya fad'a jikinsu yana kuku abun tausayi. Suna cikin hk kawun su ya sake cewar "kunsan fa tin cikin dare ta mutu saboda hk dolene ayi wannan alluwar domin karta fara wari agari, kuma kar ta san'kare. Daniye da baisan zancen me a keba ya kalli uncle din nasu ya ce "Kawu meya faru?
Tsaf uncle din nasu yasanar masa da duk abunda ake bu'kata kamar yanda ya sanarwa da Solomon. Cikin sayri Daniel ya ce "Uncl a samo mai siyan gonar mu sai kawai a siyar masa kaga ai sai musamu na kaita mutuware? Da sauri Solomon ya d'ago kai ya kalli yayan nasa cikin mmk amma bai ce komai. Tabbas kam indai har ba gonar zasu siyarba to basu da wannan ku'din da zasu iya biya, to amma gonar fa guda biyuce kawai, É—ayama daga ciki ta solo d'in ce da ya siya da kansa tunda sad'ewa.
Haka kuwa akayi suka samo wanda zaisiya, akayi cinikin gonar amma solo ya ce banda kayan ciki wato doyarsa, domin kuwa doyar ta nuna harma an fara cira ana ci.