Sashe 10
Addininmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nann Sarah ta fito masa da kayan mutsawa sai dariya ta keyi. Usha ya ce "Momy tinda natafi sau É—aya Sarah taje gidan mu, saboda taga bananan. Cikin sauri Momy ta kalli Sarah wacce gabanta ya faÉ—i. Momy ta ce "Da gaske? Shikuwa Usha da baisan komai ba ya ce "Yes Mommy domin kuwa haka mama tace min, shinema yasa nazo kodai ba lfy ba.
Cikin mamaki Mommy ta ce "To Sarah ina kike zuwa kullum sai kice zaki gidan su Usha? Cikin rashin sanin abunyi ta buÉ—e baki zatayi mgn sai wayarta ta fara rori. ÆŠauko wayar tayi a kujerarr da ta zauna É—azu. Kwallon number da ta gama zama a kanta tayi, cikin sauri ta É—aga haÉ—i da fita daga palorn. Duk binta sukayi da kallo, sannan suka shiga wata hirarr. Yayinda Samuel yake neman hanyar shiga É—akin daddy, ganinn motarsa batanan sannan sojojin da suke binsama yaga basanan sai kawai masu jiran gidan.
Nana kuwa bayan A.J ya shiga É—akine ta ciro wayar domin duba waye zai haÉ—ata faÉ—a da Æ´aÆ´anta, kafin ta duba saiga kiran sa a karo na uku. My sweetheart, Shine sunann da tagani a kan wayar, cikin zaro ido da yazama mata É—abi'a in abu ya bata mamaki ta ce "Kuttt!! Allah ya taimakeni, take ta goge number sannan ta kashe wayar gaba É—aya ta ajiye ta koma gurin girkin da innah keta surfa masifa daga taga Nana ta kalleta tin É—azu.
*SARAH* Hello my AJ.
Hi my Sarah, ya amsa cikin shwƙi da jin kansa a sama.
Sarah ta ce "I hope you buy the phone?
"Yes my Sarah, yanzuma da ita muke waya.
"Waoooo I'm very happy, wacce iri kasiya? Allah yasa de ba irin ta yara kasiyaba?
A.J yayi dariya yana jin wani girma na shigarsa sannan ya ce "Sai mun haÉ—u yau zan nuna miki.
Sarh ta ce "Tom mu haÉ—u yau?
Ya ce "Ok yau abokina yana da birthday da daddare, so zamu tafi tare, ar you ready?
Cikin jin daÉ—i ta ce "Yes But I don't know...sai tayi shiru. AJ ya ce "What is your problem?
Tana so tace masa batada kuÉ—i kuma tana jin kunya, sannan tana son tace masa in tayi dare Daddy zai karkaryata, in ba hakaba saide ta kwana a wani gurin. Cikin jan numfashi ta ce "Ok I'm or ready. A.J yayi dariya sannan ya ce "Good Allah ya kaimu lokacin, amma fa kiyi wankan shiga taro. Ya faÉ—a yana dariya domin kuwa yasan ta wajan É—aukar wanka. Haka sukayi sallama Sarah tana tinanin yanda zata shiga É—akin daddy ta É—auki kuÉ—i, domin tasan AJ bashi da kuÉ—i. Nann ta shiga tinanin abun yi, take ta tuna cewar Usha ya dawo zataje ta tambayeshi ko dubu ashirin (200) ya bata sai ta haÉ—a da na gurin ta. Amma me sai ta tuna da cewar ya ce ya daina bata kuÉ—i in dai bazata amince da abun da ya umar ceta ba. Nann take ta shirya domin zuwa É—akin daddy.
*ZAINAB VOP*
Zaune take a gaban MLM ya ce "Yauwa kin haɗa komai na majalisin yau ɗin ko? Zainab ta ce "Eh mlm. "To Allah yabada Sa'a. "Amin ya Allah. Zainab ta amsa tana meƙewa domin tafiya gurin majalisin da a ka gaiyaceta. Mlm ya ce Abu? Ta ce "Na'am mlm.
Mlm ya ce "Jiya Aliyu yazo, sannan ya tabbatar min da cewar zai turo iyayensa, shine nace to dama de kunyi magana dashi? Ya cemin a'a baisamekiba, sai na ce masa yaje zamuyi mgn dake, in kinyarda sai a faÉ—a masa ya turo, tinda ai Aliyu É—an gidane kinsan halin sa yasan naki kinga babu wani dogon bincike da zamuyi a kan haka ko? Cikin jin kunya da abun da Aliyu yayi ta ce "Tom mlm Allah yasa hakan shene mafi alkairi.
Mlm ya ce "Amin Zainabu abu, Allah dai ya miki albarka, yasa kema naki yaran sumiki abun da kike mn. Ta amsa da amin tana barin É—akin. Ta ce "Yanzu abun da Aliyu zaimin kenann!? Ni nace masa ina sonsane, take ta watsar da batun Aliyu ta shiga haÉ—a kayan da zata tafi gurin walimar tata. Ta shirya domin zuwa É—akin mama suyi sallama kamar yanda ta saba a duk lokacin da zata wani guri da a ka gaiyaceta.
Aisha ce zaune a gabon maman nasu, wato Æ´ar auta a gidan su Zainab. Mama ta ce "Wa cece mahaifiyar Nana faÉ—ima Æ´ar manzan Allah? S a w?
Aisha ta ce "Nana Kadija.
"A'wacce rana a ka haifeta?
Asha "Ranar juma'a, jimada sani.
Mama ta ce "good. Sannan ta ce "Waye ya aureta?
Aisha ta ce "Saiyadi Aliyu bin abu É—alib.
"Yaranta nawa? "Yaranta biyar.
Mama ta ce "Tom faÉ—a min sunann su?
Aisha ta ce "I'mamu Hasan. Sai imamu Husaini. Sai Musa sai Zainab sai Ummu ƙursum. Mama ta ce "Allah hu akbar!!! Yanzu sai "kafin ta ƙarasa Zainab ta shigo da sallama. Mama ta ce "Anjima zamuyi cigaban kinji? Aisha ta ce "Tom mama.
Bayan Mama ta amsa ne Zainab ta ce "Mama ina jin karatunku keda auta, kinga itace zata gajeni in Sha Allah!. Mama ta ce "Ai in Sha Allah Humaira tama sai ta fiku daga ke har yayan naki. Zainab ta ce "Aikuwa dai ga alama, sukayi dariya sannan Aisha ta ce "To ai Anty Zainab kece kika faɗa a waƙarki kuma dama ana mana a islamiyar mu, shinefa na riƙe. Zainab ta ce "To kinji Mama ashe agurina taji.
Sukayi dariya sannan Zainab ta ce "Mama zamu tafi kimin addu'a, domin inajin gabana na faɗuwa sosai. Mama ta ce "ki yawaita ambaton azbunanlahu wa ni'imal wakil. Zainab ta ce "in Sha Allah Mama, na gode sai na dawo. Mama ta ce "Zainab nasan unguwar su Shek Abdulh kabir kabuga zakuje, saboda haka banason jin wani abun ya biyo baya. Zainab tayi dariya ta bargidan batare da ta ce komai ba. Fitowa da sabuwar waƙar da tayi, mai suna biuɗaɗɗiyar wasiƙa tayi tana sauraro, wacce jiya da yamma ta bugota, sannan a daran jiya ta gaiyaci masoyanta izuwa gurin majalisin nasu domin anann zata fara sakin waƙar kafin ta saketa a duniya. Ai kuwa masoyanta sun nuna mata cewar zasozo, kodan jin abun da wasiƙar ta ƙunsa.
Tin daran jiya take samun saƙonni daga masoyanta akan zasu halarci taron. Wasu kuma suna mata fatan alkairi domin ba a Kano suke ba, bazasu samu damar halartar ba. Haka ta shirya itada halifiyar ta da kuma wani daga cikin halifofin ta maza, suka nufi gurin taron.
*SARAH . SAMUEL POV*
Samuel ne tsaye a jikin ɗakin Daddy yana sanɗa domin yaga ƙofar a buɗe. Da sanɗa ya tura ƙofar haɗi da leƙawa, baiga kowaba, hakanne yasa ya koma palor domin rufewa koda Daddy yazo sai yayi magana kafin ya shigo.
Sarah ce zaune a bakin gadon ta, ta haɗa kaida gyiwa domin tinann shiga ɗakin Daddy, take wata zuciyar ta ce mata, ai Daddy bazai dawo da huriba kawai kije har ki dawo. Hakane yasa ta cire taƙalminta ta nufi ɗakin. Tana zuwa ta tura ɗakin sai ta jishi a buɗe, nann take ta tura kanta babu tinanin komai.
Saida ya tabbatar ya rufe palorn kafin ya dawo izuwa É—akin Momy, ya sameta tana waya, hakanne yasa bai tsaya dubawa ko ita da waye a cikin É—akinba kawai ya fita izuwa É—akin Daddy.
Tana shiga ta nufi gurin da tasaba ɗaukar kuɗin, amma abin mamaki, sai taga gurin abuɗe, aikuwa ta duba toilet babu kowa ta duba ƙarƙashin gado, nann ma ba kowa. Take ta shiga jiddar kuɗin saida ta ɗiba nasu yawa zata fita taji motsin shigowar mutum.
Yana zuwa saida ya É—an tsaya ya sake kallon ko ina na gidan (wato gefe da gefansa) kafin yasa kai cikin É—akin, yana shiga ya nufi gurin da yasaba É—aukar kuÉ—in, abun mamaki sai yaga gurin a buÉ—e, nann babu ko tinanin komai ya sa hannu ya É—iba masu yawa, sannan ya sa a aljihun wandon sa, sannan ya juyo zai fita. Nann yaji takun mutum na dosar É—akin kuma da sauri.
Tana jin motsin shigowar mutum tayi WUFF ta faɗa ƙarƙashin gado gurin da ta saba ɓoyewa, aikuwa sai taga Samuel ya nufi gurin guɗin ya sa hannu ya ɗiba zai fita. Ashe dama shima yana satar kuɗin!? Ta burta a zuciyarta.
Da sauri ya faÉ—a toilet Yana mai jin gabansa na dukan tara-tara, neman yin fitsari a wando ya keyi tsabar ruÉ—ewa... Yana kallo ya shigo É—akin cikin sauri.
Cikin tashin hankali Sarah take kallon mai shigowa É—akin bayan Samuel ya faÉ—a toilet. Daddy ne cikin shigarsa na zaman gida alamar dai ya daÉ—e a gida. Take wani fitsari ya kufcewa Sarah ganinn ya nufo bakin gadon yana amsa waya, ihuu ne ya kufce mata haÉ—i da sakin fitsari...ðŸ“
?
*PAGE* 👉9ï¸âƒ£
.........Cikin sauri Daddy ya zauna a bakin gadon yana amsa waya. Cikin minti kaɗan ya shirya cikin kayansa na sojoji, baiko tsaya ya kalli abun da ke faruwa a ɗakin nasaba, haka ya fita yana mai gyara rigar sa haɗi da kiran Mommy da ƙarfi! "A'lexa! "A'liza! "Da sauri Mommy tazo haɗi da cewa "Lafiya kuwa? Cikin sauri Daddy ya jefa mata kyin ɗakin haɗi da cewa ta rufe masa ɗaki zasuje Abuja yanzu sun samu kiran gaggawa sai gobe zasu dawo...sannan ya ce idan Samuel ya dawo ta ce ya kirashi. Haka Mommy ta masa fatan dawowa lfy haɗi da kissin ɗinsa sannan ya fita har yana haɗawa da gudu. Mommy kuwa komawa ɗaki tayi batare da rufe ɗakinba.