Sashe 60
Addininmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*PAGE4ï¸âƒ£5ï¸âƒ£*
........Hakan da Zainab ta yi ne ya ƙara tabbatar musu da cewar tanada wanda takeso. Cikin hukuncin Allah komai ya tafi daidai da yanda Allah yaso ya kasance. Malam Adamu da kansa ya zaunar da Aliyu ya tsara masa komai yanda zai fahimcesa, ya tabbatar masa da cewar ya yi haƙuri domin ba zaiwa ƴarsa auran dole ba, da farkoma rashin fahimta ne yasa naso na aikata kuskure. Da mamaki yaga Aliyu na murmushi Malam ya tambayeshi dalili. Ya ce "Ai tun ba yauba na gano Zainab tana son Abdalha, kuma nasan da cewar auran biyayya zatayi...koda hakan bai faruba to babu shekka ni da kaina inada niyar samunka muyi magana a kai...sai dai ina tsoron abunda zai biyo baya domin nasa ba kwajituwa da yaron da takeso din...sannan kuma Abdalh da kansa ya turo Isa a kan ya roƙeni na janye batun Aurena da Zainab kuma na yarda Allah ya basu zaman lafiya sannan nima naji naɗin wannan haɗin kan naku. Allah ya ƙara haɗa kan al'ummar musulmai baki ɗaya, Allah ya ƙarya duk wani abun da zai tarwatsa kan al'ummar musulmai. Malam Adamu ya kamo Aliyu yana hamdala yana amsawa da Amin amin. Haka Malam ya ce duk yarinyar da yaga ta masa a cikin dangi do yaje ya naimi soyayyarta shi kuma zai masa komai na aure. Aliyu yayi murna sosai a haka ya bar gidan yana jin son Zainab amma zai daurewa zuciyarsa kamar yanda ya ce.
Kwana biyu da faruwar haka soyayya ta ɓarƙe tsakanin Zainab da Abdalha, duk wata kafar sadarwa labarinne ke kai wa da komowa, al'ummar gari kowa mamakin wannan abun ya keyi, ai jama'a basu ƙara shiga mamaki ba saida sukaji soyayyar Maryam da Isa, nan fa kowa ya fara tofa albarkacin bakinsa. Masu cewa dama ai tun farko rashin fahimta ce tasa kowa baya ganin kowa da ƙima. Wasu kuma suce ai dama ai Malamai sune masu jefa al'umma a cikin ruɗani domin sunsan gaskiya sai su taketa domin son zuciyarsu. Wasu kuma sai suyi addu'ar Allah ya ƙara haɗa kan al'ummar musulmai mu zama addini kuda ɗaya, koda ma nawane to a zauna lafiya babu cinmutuncin juna da wulaƙanta jna da aibata juna.
Ranar juma'a a ka ɗaura auran Sadiya da angonta. Sai Nusaiba itama da nata angon. Sannan a ranar ne Sarah da Samuel suka karɓi kalmar shahada. Kowa ya zaɓi sunan da yakeso. Samuel ya koma Ibrahim Sarah kuma ta ce tana son sunan da taji Momynta tana kiran Hajiya Babba dashi wato Fatima. Manyan Malamaine suka halarci taron hakanne yasa Fatima da Ibarahim suka samu kyaututtukan bam'mamaki. Tabbas sunga yanda a ke karamci sannan sunsha wa'azi mai ratsa zuciya, har saida suka zubar da hawaye. A wannan lokacin ne kuma Fatima ta fara tinanin iyayenta tabbas tayi kewarsu tana son ganinsu.
Soyyaya ce mai tsafta da birgewa irin ta malamai Abdalh da Zainab sukeyi. Shima Isa ba'a barshi a baya ba domin soyewa sukeyi da Maryam sosai. Duk inda kaga Abdalha to suna tare su huɗu. Salis Abdalh Ibrahim Isa. Suma haka matan Laɗifa da Fatima da Maryam haka zasu tafi gurin Zainab a zauna a ta hira, a nanne Maryam ta ke sanar wa Fatima cewar ai duk wata Fatima to zara sunanta to kawai yanzu sai a koma cemata Zara, kunga an cire S na Sarah an sa Z na Zara. Cikin farinciki Zainab ta tabbatar mu da hakane, ai kuwa a ka koma cemata Zara. Tabbas Zara da Ibrahim sun tabbatar da cewar suna tare da malamai, domin a ɗan kwana goma sha huɗun da sukayi sun san abubuwa sosai. Ibrahim kam ɗan gata ya zama domin kuwa dukkansu ukun ne suke ƙara masa a bubuwa game da addini. Abdalha ya dage da koya masa karatu cikin muryarsa mai tashin daɗi, wani lokacin idan Abdalh na zubawa Ibarahim karatu sai ya ta kallonsa yana jin Allah yasa shima ya iya karatun Alqur'ani maigirma kamar haka. Isa ma haka yake koya masa wasu littattafai na addini Salis ma ba'a barshi a baya ba. Itama Zara haka Maryam wacce dama ita duk cikin yaran shek Kabir babu kamar ta a mata indai ɓangaren karatun ne, haka take rerewa Zara karatu sosai. Haka Malam Zainab zasu kwashe lokaci suna koya mata karatu ga Mama ga Momy dukkansu suna koya mata, domin suɗin sunzama wasu taurari a cikin al'umma. Shek Kabir kabuga da Malam Adamu kam komai ya huce, yanzu lokacin auran yaran nasu kawai suke jira. Mama da Momy da Hajiya Babba suma sun zama ƙawaye sosai suke zama su sha hira. A nanne Hajiya Babba take sanar musu da abunda ya faru da ita na auran AJ da tayi.
Mama da Momy matan manyan malamai wanda kowacce kanta ke ceke da sanin hukunce-hukunce da tsan-tsar sanin ilimin rayuwa. Bayanin da suka mata ne yasa hankalinta ya kwanta, ta ɗaga hannu ta godewa Allah da yasa bata aikata abun kunyaba, tabbas zama da Malamai ma wani Makaranta ce. Shima Muhammd ya naimi ƙarin bayani game da auran Hajiya Babba. Shima dai haka Shek Kabir da Malam Adamu suka tabbatar masa da cewar yanzu tana aihuwa to zai iya auratan sannan kuma kuɗin da ta bashi to kuɗin yazama halak ɗinsa. Daga haka suka tattara izuwa gida cikin kewar junansu.
*AJ POV*
Haka rayuwa taci gaba da tafiya musu cikin haƙuri da irin rayuwar da sukeyi, har yanzu Kadija bata daina nuna masa cewar tana tare dashiba, amma shi ko ta kanta baya bi, yanzu bashi da wani burin da ya huce ya ga ɗansa ko ƴarsa. Haka Allah ya ɗorawa AJ ƙaunar yaron da za'a haifa masa tun kafin yazo duniya. Sosai yake ƙoƙarin sayan komai da za'a buƙata dukda kuwa baidashi amma haka yake hana kansu ya tara. Ita kanta Nana yanzu addu'a takeyi Allah ya sauƙi ajiyar lafiya.
Æangaren gidan Muhammd kuwa shine ya hana Salis zuwa gurin Nana ya ce ya barta har komai yayi daidai kafin yaje mata da maganar aure. Wani sabon tashin hankali kuma shine... Ibrahim fa gaba É—aya hankalinsa yayi ga Hadiza domin tun lokacin da ya Æ™arÉ“i Muslunci sai abotarsu ta Æ™aru da Umar. Shi kansa Umar yaji daÉ—in jin abokinsa ya musulunta. Yanzu sun daina zuwa club sannan sun daina zuwa wannan gurin wasan kiss É—in. Sosai ya mai da hankalinsa a kan karatun Addini. Yanzu haka har gidan su Umar É—in yake zuwa domin kawai ya ga Hadiza, ita kuwa Hadiza sam bata ganeshiba domin yanzu kullum cikin shigar kamala yake, haka zaluka har yanzu bata daina wannan yawon nata da kuma faÉ—a da koma waye ba. Shikuwa dukda hakan yaji yana Æ™ara sonta. Yanzu haka ya shirya idan har Hajiya ta aihu lafiya a ka É—aura auranta da Daddy to zai gabatar da soyayyarsa ga Hadiza. Yanzu haka Ibrahim da Zara sun mallaki abubuwa sosai da a ka basu lokacin da suka Musulunta, su kansu har mamaki sukeyi.
Æangaren LaÉ—ifa ma dai yanzu burinta iyayen nasu su shiga magar ta da Ibrahim, saidai yanzu taga yana É—an ja baya da ita, amma ta bar hakan a kan yanzu baida lokaci ne. Haka shima Umar a kullum soyayyar LaÉ—ifa ke masa baÆ™e-baÆ™e a ransa, amma yanzu dole ya haÆ™ura kodan Musuluntar da abokinsa yayi zai bar masa ita. A da yayi alwashin ba zai taÉ“a bari Samuel ya auri LaÉ—ifa ba, amma yanzu tunda ya koma Ibrahim to an zama É—aya, zai taushi zuciyarsa ya danne komai ya barmasa, bugu da Æ™ari ma Æ™anwarsace.
Haka É“angaren Zara kewar Elixa da mahaifinta ne ya dameta amma taÆ™i sanarwa kowa, haka zata shiga É—aki tasha kuka har ta godewa Allah. Æangare É—aya kuma ga soyayar aj da ta tabbatar da cewar a jinin jikinta take, bazata daina son AJ ba koda kuwa shiÉ—in ya ce baya sonta bare kuma tana da tabbacin yana sonta. Duk lokacin da zaizo gidannan bata yarda su haÉ—u, haka ta hana kowa ya sanar masa da cewar ta Musulunta, shi kansa idan yazu sai zuciyarsa ta raya masa cewar yana son ganinta amma ya musu hakan.
Allah buwayi gagara misali, Allah mai yanda yaso a lokacin da yaso babu wanda ya isa ya ce ya haka. Ranar Litinin Hajiya Babba ta haifi Æ´arta a gida ba tare da zuwa asbitiba, yarinya fara sol mai kama da ubanta. Tabbas a kwai abubuwa masu yawa da mutane da yawa suka shirya aiwatarwar bayan ai'hwar Hajiya Babba. To yau dai Allah ya sauketa lafiya sai mai zai faru?
A daran Muhammd ya kira Kawu ya sanar masa shi kuma kawu sai da gari ya waye yazo har gida ya sanarwa da AJ. Daidai lokacin Aj ko karyawa basuyi ba, abunda zasu karya dashi ma babu gashi lokacin tafiya aikinsa ya kusa. Yana tsaye a gaban Nana yana tausayinta itama tana tausaya masa, yana bata haƙurun cewar idan ya fita zai dawo da bredi in Allah ya yarda, kasan cewar yau kwana uku da biyan sa albashi kuma duk kayan jariri ya siya kasan cewar an sanar dashi aihuwa yau ko gobe, kuma bayaso a ce ya gaza. Da mamaki kawun yake kallon gidan ganin babu komai a gidan ga kuma dukkansu suna tsaye suna kuka. Kawar da wannan yayi ya sanar musu da abunda ya kawo shi. Lokaci ɗaya AJ ya daina jin yunwar, da ƙarfi ya ce "Alhamdulillh! Alhamdulillh!! Allah na gode maka. Take ya zube a gurin yayi sujjada itama Nana ta fara tata hamdalar. Gaba ɗaya suka naimi yunwar suka rasa. Nana taso binsa amma ya ce a'a ta zauna a gida, haka badan tasoba ta zauna cike da ɗokin son ganin jininn nasu.