Sashe 30
Addininmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan ansiyar ne solo ya samu yayansa ya ce "Yaya ina kuɗin shagon da aka siyar kace zamu kai ma..."kafin ya 'karasa ya ce "Ninasan dama baku damu daniba, wato na ɓata amma kai damuwar ka kud'iko? To 'barayine suka bini abaya, Ina tunanin sunga lokacin da kabani kuɗinne shine suka bini, amma dai basumin komaiba kud'in kawai suka 'kar'ba. Solo ya ce "kayi ha'kuri Allah ya kiyaye gaba. Ya amsa da amin sannan ya ce yanzu zanje na nemo mai motar da zai d'aukemu zuwa cikin gari. Yana fad'a ya bar gurin yayinda solo ya bishi da kallo.
Sai wajan ƙarpe sha biyu na rana kafin Daniel ya dawo da wani mai moto har cikin garin nasu. Wanda har gawar ta Bara wari, ƴan gari sun fara surutu, dan gin ubansu kuma babu wanda ya taimaka da komai. Aikuwa solo da Daniel ne kad'ai suka d'auketa domin kuwa harta fara wari kasan cewar ba'a yi wannan allurar ba. Haka dai a ka kaita mutuware, wanda suma da kyar suka yarda suka 'kar'beta akan wai basu kawota da wuriba harta fara wari.
Kaman yanda kawunsu ya ce musu duk kwana 'daya dubu 'daya to tabbas hakane. Anan fa hankalin Daniel da solo ya tashi, sukace badamuwa zasu biya.
Bayan sun koma gidane, a ranar Daniel ya ce zai tafi gurin aikinsu domin a wannan lokacin har sun fara zuwa zana jarabawar neman aiki. Ya ce "zanje bayan kwana goma zai dawo sannan kuma zai dawo da kud'in da zasu 'kar'bo mamar tasu. Batare da sunce komaiba suka masa fatan dawowa lfy. Kafin ya fitane titi ta ce "yaya kafin mama ta mutu ta bamu sa'ko mu sanar mk? Ya ce "Ina jinku? AI kuwa nan suka kwashe komai suka sanar masa irin wasihar da ta basu. Nan shima ya 'kara musu nashi fa'dan akan addininnasu domin kuwa duk cikinsu yafi su kishin addinin nasu.
Yau kwanan Daniel koma sha hud'u da tafiya, amma bakajin ko labarinsa, cikin damuwa da fargaba titi ta kalli solo ta ce "Solo pls yaushe yaya zai dawo? Jin hk yasa kukansa 'kwacewa yana rarrshinta. Wasa-wasa saida Daniel yayi kwana ashirin da 'daya bai dawoba.
Ganin hk yasa solo sayarda d'aya gonar yaje ya biya kud'in mutuwaren sannan yazo gida da mamar tasu.anan fa kamar dama jiran beriyan sukeyi, kasancewar dama 'kwayan 'karamine yasa duk wani abu da a keyi a 'kwayan sai kowa yasani. Da 'kyar yayi sa'a ya yanka musu kaji suma guda uku sai kuma kayan shaye-shaye. Aikuwa nan aka fara zage-zage da 'korafe-'korafe. Haka dai ya toshe kunnuwansa daga jin kowani irin zagi daga cikin la'umman garin.
Kasan cewar an É—an sayi gonar da daraja yasa tun kafin yayi komai saida ya ware kuÉ—in akwatin da ake siya kafin ya É—an ware wanda za'ayi sauran hididdimun. Cikin yardar Allah akayi beriyar mamarsu batare da É—an uwansaba. Kamar yanda aladarsu take wajan bikin anayin kwana uku anayi, wasu huÉ—u wasu biyar kai wasuma har sati guda.
Bayan kwana shida da yin beriyar ne solo ya shiga aikin dyarsu sosai shida titi, kasan cewar dama itama ta iya komai na aikin gona, hk suka tone doyar nan sannan ya ce cikin gari zai kaita ya siyar. Haka ya kasance basu da komai a cikin garinnan sai gidansu sai kuma doyar soloda ya gama shiryawa akan zai tafi da ita gari.
Misalin ƙarfe tara na dare suna zaune shida titi suna hirar idan solo ya siyar da wannan doye meye zasuyi da kuɗin. Ita dai titi ta ce kawai tindade yanzu basuda gona ga kuma shagon basuma babu kwai su tafi cikin gari da kuɗin sai yayan nata ya fara wani sana'ar itama ta fara. Solo yace "to a ina zamu zauna? Ta ce "Sai mu siyar da gidannan idan munje sai mukama haya. Solo ya ce "idan kuma Yaya ya dawo ya zauna a ina? Titi tayi shiru tana kallon solo.
Ya ce "kawai ni zan dinga shiga gari ina yin wata sana'ar kekuma kizauna agida kafin yaya ya dawo. Hk kuwa suka yanke shawarin shine zai dinga shiga gari yana yin kasuwanci. Hk suka cigaba da rayuwar shida ƙanwarsa, yayinda dangin mamansu kowa yayi watsi dasu, shikuwa Daniyel bai sake leƙowa garinba. Haka suka kasance har shekara biyu da daɗi ba daɗi.
Haka zaije cikin garin Bokon yayi buga-bugan sa ya dawo ita kuma titi idan tasamu wani aikin koda na nimane sai tayi. Haka dai har jarinsu yayi Æ™asa kasan cewar aciki suke komai da komai. Bayan shekara É—aya. Cikin sauri haÉ—i da murna titi ke kallon yayan nata da yace mata â€Yasamu jiran shago a cikin gari, saboda haka yanzu itama zata daina noma. Tin daga ranar titi ta daina yin aiki saide itace wanke musu kaya da kuma kula da gida, kokuma idan zasuyi girgi itace zata dafa. Sunyi wata É—aya da yin haka sai Daniel ya dawo É—auke da kakin soja ajikinsa, cikin mmk kowa dake garin ke binsa da kallo domin kowa'a karo na farko kenan da wani É—an cikin garin yayi karatu har ya samu aiki kenan kuma aikin ma na soja. Kai zokuga murna gurin titi da dangin ubansu harda solo. Abunda ya Æ™ara baiwa mutane mamaki ma shine har star É—aya ajikin rigar nasa, kasan cewar yayi dogon karatu sosai.
Haka dai al'ummar gari suka dinga zuwa kallon sa kai kace wani sabon halittane. Kwanan sa uku a garin yace da su solo da titi zasu bar wannnan ƙwauyan zuwa cikin bokon. Nan fa dangin ubansa sukace su basu yardaba, titi da solo kuwa sai murna sukeyi. Haka sai ya musu alƙawarin zai dinga zuwa yana dubasu idan ya samu hutu daga aikin nasa.
Eh tabbas sun samu sauyin rayuwa sosai, domin kuwa yanzu sun daina shan wahala irinta baya. Yayinda titi da solo suka fara zuwa school kasan cewar Daniyel É—in yanada burin yaga Æ´an uwan nasa sunyi karatu. Æangare É—aya kuma solo yana zuwa gurin uban gidansa wanda yake zauna masa a shago, domin kuwa shima mutumin acikin Bokon yake. Lokacin da zasu fara zuwa school ya sanar dashi cewar yanzu sai Æ™arfe huÉ—u zai dinga zuwa, shima mutumin ya ce babu damuwa kuma yana tayashi murnar.
Tabbas suna jin daÉ—in zama da juna tsakanin solo da mai gidansa domin kuwa solo yanada riÆ™on alÆ™awari, mutumin ya É—auke shi da daraja dukda kuwa Addininsu ba É—aya ba. Æan garan Daniyel kuwa bayan ya dawo dasu titi gidan da aka mallaka masane ya zuba musu kayan abinci sosai sannan ya biya musu kuÉ—in karatun su. Saida ya gama cinye hutun da aka bashi kafin akace zai koma cikin barikin sojoji da zama. Hakanne yasa ya ce dasu titi su zasu zauna ana shi kuma zai koma can. Haka kuwa akayi shine ya koma cikin barikin sojoji dake cikin bokon, sukuma suka zauna awannan gidan.
Alhaji Salisu gamji shine uban gidan solo wanda ko titi bata taɓa sanin saba, shikansa solo ɗin tsoran kar yayan nasa yasan cewar uban gidan nasa musulmine ya keyi. Domin kuwa bai mance gargaɗin daya musuba akan karsu sake wata alaƙa ta shiga tsakaninsu da wani wanda ba addininsu ba. Abinda Daniyel baisaniba shine solo ya daɗe da Alhaji Salisu, kuma shi babu ruwansa da cewar wai shi ba musulmi bane tundade yana riƙe masa amana.
Shekarar su ɗaya da dawowa wanda tayi dai-dai da ranar da Alhaji Salisu zai aurarr da ƴarsa. Hakanne yasa ya ce da solo yanason yazo gidansa gurin ɗaurin auran. Solo ya ce ya yarda zaizo. Wannan lokacin kuma Daniyel ya sake samun ƙarin girma agurin aiki, hakanne yasa ya dawo gidan nasu da zama, sannan ya tara ƙanyan nasa ya kallesu cikin ido ya ce "Ranar lahadi mai zuwa zaiyi aure sannan matar tasa agidannan zata zauna, kuma yana musu ƙargaɗi akan matarsa, sannan dukkansu ya basu wayoyi sannan ya ƙara tuna musu cewar karsuyi abota kokuma alaƙaga da kowa. Hakanne yayi dai-dai da auran ƴar gidan Alhaji Salisu. Ashe ɗaya daga cikin manya sojojinne ya baiwa Daniyel auran ƴarsa domin ganin juriyarsa dakuna hango kamar a kwai nasara a gaba ta rayuwar Daniyel ɗin. Daniyel Mutum ne mai tsananin kula da addininsa domin kuwa ya yarda da addinin nasa, dukda hk solo ya fisu ɗaukar addinin da serus. Ita kuma titi bata wani damu da addininbama domin kuwa cocima sai ranar Lahadi kawai take zuwa. Zaune suke su uku suna hira irinta yanda zasu ƙaru acikin family ɗin nasu...cikin sauri titi ta ce "yaya wai yaya sunan matar takane? Daniyel ya ce "Compot ne sunanta....sannan bata san raini ko kaɗai kuma bana son naji wani abu daga gareki domin nasan shi solo babu ruwansa...ya ci gaba da cewar yauwa solo inason zamu haɗu da wannan ogan naka saboda inaso kaima ka mayar da shagonka ka zauna da ƙafafunka? Cikin sauri solo ya ɗago kai ya kalli yayan nasa. Ga abun murna amma yazo da abun kuka. Ya ce "no ai kawai ka bani kuɗin sai na haɗa?. Daniyel ya ce "no inaso muyi shawa dashine. Babu yanda solo ya iya, dole ya gaiyato Alhaji Salisu izuwa gidansu kuma batare da ya sanar masa da komaiba.
Assalamu alaikum! Alhaji Salisu ya faÉ—a lokacin da shiga palon gidan su solo. Dukda kuwa yasan suÉ—in ba musulmai bane. Da sauri titi ta É—ago domin jin abunda baÆ™on ya ce. Da sauri solo ya rintse ido yana addu'a irin tasu ta coci. Kasan cewar yanzu solo da titi sun zama cikakkun Æ´an gari saboda yanzu suna iya jin turanci har su mayar. Tin kafin Alhaji Salisu ya zauna Daniyel ya miÆ™e tsaye cikin mamaki da É“acin rai ya nunashi da hannu ya ce "Idan ka sake ka zauna agidannan Walhi sai kayi nadama...âœï¸
*
*PAGE 25*