Sashe 39
Addininmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Da wannan damar Mama ta fara musu nasiha cikin iya lafazi da yasa dukkansu gano kuskuransu. "Haƙiƙa Allah subhanahu wata'ala yana kallon duk wani abu da muke ai katawa, duk wanda ya yi wa musulmi ɗan uwansa maganin damuwarsa babu shakka Allah zai saka haske a cikin ƙabarin sa, sannan duk wanda ya haɗa mutanan da suke gaba shima tamkar ya musuluntar da mutumne, shikuwa musulumtar da kafiri zuwa ga Allah ladan sa yafi duniya da abunda ke cikinta, addininmu wato addinin musulunci yana tsafta ga sauƙi, shin idan har mutum zai haɗa kan masu yin gaba zai samu lada fiye da duniya da kuma abinda ke cikinta shin to mecece duniyar kuma meye a cikin ta! Inada tabbacin cewar wannan ƙiyayyar da kukewa juna daga gurin iyayenku maza tasamo a sali...
Shin ko kunsan da cewar wannan abun da kukeyi ga ba ce kukeyi? Isa da Abdalha da Zainab kowa yayi shiru. Mama ta ɗora da cewa "Tabbas ga ba kukeyi, kuma duk mai gaba a addininmu mutuƙar ya mutu bai tubaba babu shakka babu Allah zai masa hukunci mai tsanani... Zainab Isa harma da kai Abdalh nasan dukkanku kunyi karatu kuma kunsan gaskiya amma sai kuma ku ka ta keta!? Karku manta yanzu kune jagororin al'umma, dan Allah ku bani haɗin kai domin dawo da ADDINIMU ya zama guda ɗaya, ya zama addinin da Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama zaiyi alfarari da shi harma damu wanda muka tashi tsaye akan sa? Inaso dukkanku kuyi yaƙi da faɗin Allah a kan iyayenku domin dawowa dasu hanyar gaskiya, amma bance kuyi wa iyayenku rashin kunya ba, ku tausasa kalamamku a garesu koda kuwa suɗin ba musulmai ba ne, cewar Allah subhanahu wata'ala. Shin kun manta da rayuwar Annabi Ibrahim Alaihissalam ne? Dan Allah karku bari wannan ɗinbin alkairi ya huce mu, dan Allah ku taimaki musulman da ke ƙanƙashinku suna koyi daku, ku dinga fassara aya dai-dai da faɗin Allah, ku daina raba kawunan musulmai, Walhi kullum sai na zubar da hawaye idan na ji yanda musulmi ɗan uwansa yake cin mutuncin musulmi...
Har ta kai ta kawo wai wani musulmin baya cin yankan wani saboda kawai ba aƙidarsu ɗaya ba, wasu kuma basa Sallah a masallacin da ba na ƴan aƙidarsu ba, wasu kuma basa aura taiya tsakanin juna mutuƙar ba aƙida ɗaya sukeba, hatta makaranta wai idan har ba makarantar ƴan aƙidar su bane to bazasu kai yaransuba bare kuma su kansu, a hakan kuma wai dukkkanmu musulmai ne. Dukkan musulmi ɗan uwan musulmi ne, amma yanzu abun yazama ba haka ba, domin kawai son zuciya irin na malamammu. To ina kira a garemu walhi muji tsoran Allah mu san cewar komai da mukayi yana kallonmu kuma zamuje garesa. Yanzu dukkanku kumin alƙawarin amincewa da zaku yi magana da iyayenku cikin gaskiya da biyayya? Duka suka amsa mata da cewar sunyi alƙawari, Isa da Abdalha suka gaisa kowa ya baiwa kowa haƙuri. Yayinda Abdalh ya jinjinawa Mama yana jin cewar idan suka haɗe da Momy aguri ɗaya to tabbas ADDINIMU zai ƙara samun jajir-tatun masa acikin sa.
Mama ta ce "To yanzu dai Isa ku tashi ku tafi kunga dare nayi? Suka miƙe zasu tafi Mama ta ce "Kije ki rakasu mn? Ai kuwa Zainab ta miƙe cike da farincin yanda Mama ta dawo dasu hanya. A tsaye bakin motar Abdalha suka tsaya ganin Zainab ta fito yasa Isa cewa bari ya ɗauko wayarsa a ɗakinsa. Yana tafiya, dukkansu sukayi shiru Zainab ta ɗaga kai ta kalleshi taga shima ita yake kallo, ai da sauri ta kawar da kanta gabanta na ƙara faɗuwa. Sai ta tsinkawo muryarsa na cewa "Kin san wa cece Maryam? Da sauri ta ɗago tana kallonsa wanda har yanzu kallonta ya keyi, shiru tayi tana tuno a inama ta taɓa jin wannan sunan. Ganin ta kasa tunowa ne yasa ya ce "Maryam Kabir kabuga ƙawarki?
Sai yanzu ta tuno da ita, sai kawai ta saki murmishi ta ce "Ban santaba sai a wannan ranar. Yana son ya ce mata wani abu amma ya kasa sai kawai ya ce "Dama ba kwayin waya da ita ne? "No bamayi. Ta bashi amsa tana kallon Isa da yake isowa gurin.
Isa na zuwa Abdalha ya ce "Kice da Mama na gode? Itama ta ce "na gode. Tana tsaye a gurin har suka tafi, dai-dai za asu fita daga gidan shikuma ya shigo gidan shima cikin motarsa. Ganin motar Aliyu yasa Isa ya ce da Abdalha ya É—an tsaya dan Allah.
Abdalha na zaune har ya dawo ya ce muje. Abdalha ya ce "Ko dai shima yayanku ne baga kamar zai girmeka ko? Isa ya ce "Eh ya girmeni, amma a bokinane, kuma ba ɗan gidannan bane amma dai yanzu ya zama ɗan gida. Abdalha ya ce "Ya maka faɗa da yagammu tare ko? Isa ya ce "No ai baima ganeniba. Abdalha sake cewa "to me ya zoyi a darannan tunda kace ba ɗan gidan bane? Isa ya ce "Inaga dawowar Zainab ne ya riskeshi kasan shine wanda zai aureta, angama magana yanzu rana kawai a ke jira a sa. Da sauri Abdalha ya kalli Isa sai kuma ya sun kuyar da kansa, bai ƙara jin me isa ya kecewa ba har saida isa ya taɓashi a lamar ina zai kaisu, domin kuwa wata hanyar ya ɗauka. Cikin suɓutar baki Abdalha ya ce "Kuma za'ayi auran da ita? Da mamaki Isa ya kalli shi domin shi harga Allah harma ya manta da sunyi wata maganar aure, kuma yanzuma bai fa himci me yake nufiba sai kawai ya ce "Aura da wace? Abdalha ya waske da cewar "Aure da yarinyar da kake so mn?. A haka suka iso ƙofar gidan su Abdalha ɗin.
*NANA POV*
Tinda suka dawo Innah batayi maganar AJ ba, hakanne yasa Nana ce wa "Wai Innah bakiji maganar da na ce miki cewar nazo naga kaya a gidannan bane, kuma ina tunanin yaya ne ya kawo ba? Innah bata tamka mata ba. Ta ci gaba da cewa "Wai dan Allah Innah haka zamu zauna mu biyu bazamu tafi neman yaya ba, nifa harga Allah jikina yana bani cewar wani abune ya sameshi, kuma wannan abunda a ka mana nasan ba laifin sa ba ne, dan Allah Innah mn uje nemansa!? Ta ƙasa maganar cikin sha ƙwaɓa. Innah ta kalleta cikin nuna cewar ko a jikina ta ce "Idan zaki tafi nemansa ga hanya nann, sannan kuma mutuƙar Abdauljabaru ya dawo gidannan to tabbas zama a gidan ya ƙare kenan, koda kuwa shi ba zai bar gidan ba, to tabbas ni zan bar masa gidan domin kuwa gidan ubanku ne. Innah ta fashe da irin kukannan da a ke cewa kukan baƙin ciki, tabbas bazan manta da abunda yaronnane yasa a kamin ba, kuma Allah sai ya saka min, dukma inda ya shiga to in sha Allah sai ya ɗan-ɗani irin abunda ya sa a ka mana. Nana ta faɗa jikin Innah tana kuka itama ta cewa "Dan Allah inna karki wa yaya baki, Walhi bakin ki zai kamashi domin kuwa matsayin u'wa kike a garemu, kuma dan Allah idan yaya ya dawo ki tsaya ki fahimceshi na san halinsa walhi zai fahimtar da ke, karki yanke hukunci cikin fushi dan Allah Innah!
Cikin tsan-tsar ɓaƙin cikin abun da wasu gin-gima gin-giman arna suka mata ta ce "Arne kuma soja wanda baisan Allah ya ce Annabi ya ce ba shine ya shigo har gidana ya ɗaya hannu ya mareni bai duba tsufana ba, Arne!.. Arne!.. Arne!.. Arne!... Wanda bai sai mutunci ba shine ya mareni duk saboda Abduljabaru, kuma tunda abun ya faru bai zo ba, badan wannan yaron da ya dinga taimaka mana da abinci ba da basu san yanzu a wani hali muke ciki ba. Innah tayi magar tana tuna lokacin da sojan ya mareta. Nana ta ƙara cewa "Dan Allah dai kiyi haƙuri bari na je gidan su Kadija na tambayeta ko da gaske yaya ɗin ya dawo. Innah dai bata ce mata komai ba har ta fita reƙe da wayar ta, tana kuma tuno Salis ko ina ya shiga, gashi ita ta manta da numbar sa da sai ta kirashi kodai shima ba lfy ya ke ba!
Kallon Kadija takeyi har ta gama sanar mata da komai abunda ya samu AJ É—in lokacin da ya dawo. "Lokacin da yaki labarin kuka ya dingayi har yana faÉ—uwa, kuma duk u'nguwarnan anrasa wanda zai tai maka masa koda da maganar aiziÆ™i ne, to ana cikin hakane wani É—an shaye-shaye mai suna Bala ya zo gurin ya sanar masa da cewar wai wannan sojan babban wannan yarinyar da nake ganin ku tare ne yazo tare da yarinyar tana kuka ta nuna gidanku wai...wai...wai...Kadija ta kasa Æ™aras sauran maganar da Bala É—in ya ce tsabar kunya da nauyin maganar, wacce itama tunda taji maganar har kwanciya rashin lafiya tayi tsabar kishin da tayi da yarinyar. "Kadija faÉ—a min koma meye dan Allah karkiji komai? Kadija ta ce "Wai ci ci ci ki ciki ya mata shine babban yarinyar ya ke nemansa....ðŸ“
[10/21 22:06] Aliyu Makko: *ADDININMU*
*S REZA... âœï¸*
*First Class writer's asso...*
*PAGE3ï¸âƒ£1ï¸âƒ£*