Sashe 61
Addininmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
AJ ya tattara komai na bybe ya biya ta gidan matar Kawu suka tafi. Koda sukaje babu kunya AJ ya karɓi yarinyar ya ƙura mata ido yana jin sonta na shiga duk wata jijiya dake jikinsa, lokaci ɗaya hawaye suka wanke masa ido ya ƙara jin tsoran Allah a zuciyarsa, tabbas wannan yarinyar Allah yayi ta hanyar aure za'a sameta! Haka ya faɗa a zuciyarsa. Lokacin da Hajiya Babba taji cewar AJ zai shigo sai ta bar jinjirar a gurin ta koma cikin ɗakinta. Aj yaji kaman kar ya ajiye yarinyar tsabar murna, saida matar Kawu ta masa maga sannan ya ajiye yarinyar zai fita. Ta ce "Kunjimu da ɗan ƙaramin uba! To waye zaima yarinyar huɗubar? Ai kunji matsalar ɗan yaro da aihuwa kenan ai dole a samu rashin hankali. Kasan cewar matar kawun ta fara manyanta, yana jin kunyarta hakanne yasa AJ ya sunkuyar da kai yana jin kunyar maganar ya ce "Daddy ne zai Mata? Yana faɗa yabar palon badan ya gaji da ganin yarinyar ba, sai dan kawai karya wuce gona da iri. Koda Muhammad ya zo yaji abunda AJ ya ce yaji daɗi amma hakan baisa ya yanke mata sunan da zaisaba saida ya kira AJ ɗin a ka tambayeshi ya ce "Daddy duk sunan da kaga dama ka saka mata. Daddy ya ce "A'a ba haka za'ayiba. Ganin Daddy yaƙi yarda yasa AJ ya ce "To a sa sunan Innah! Yana faɗa ya kama hawaye domin tunuwa da innar tasa. Haka kuwa a kayi Muhammad ya ma yarinya huɗuba da sunan Innah wato *HAJARA*. Haka a ka shiga sanarwa da ƴan uwa ta ko ta ina. Gaba ɗaya family Shek Kabir kabuga sunzo, harda Nusaiba da Sadiya. Haka suma gidan Malam Adamu suka tattaro gaba ɗaya. A can ɓangaren su Umar da Usman suma sunzo tare da waso mutane da suma suka musulunta. Domin tin bayan zuwansu garin KATUNGU. Muhammad ya raba musu jari mai ƙarfi wanda yasa suma suke kyautatawa wasu daga cikin ƴan garin har suka fara musulunta. Yanzu haka kowa yayi aure a cikinsu, haka suka tattaro suda iyalansu. Ranar suna yarinya taci sunan Hajara Innah amma zasu dinga kiranta da *ILHAM.* Wasu da yawa da suka halarci sunan basu san cewar ba Muhammad bane uban yarinyarba domin kuwa yanda yakeyi zaka rantse da Allah ɗansa ne na cikinsa, Salis da su Abdalh kowa ka gani farinciki yakeyi, sai yau Abdalha ya taɓa zuwa Benue Makurdi, yayi mamakin ganin musulmai da yawa a garin, don zai iya cewa ma musulmai sunfi yawa a garin, ba kamar yanda yaji a ke cewa garin arnane ba, tabbas yayi mamakin ganin yanda Musuluncin yayi ƙarfi a gari. Bai ƙara mamaki a saida yaga ko ina ya shiga ana kiran sunansa a na girmamashi, tabbas yayi mamaki sosai, manya da yara sai kiran Abdalh Kabir kabuga a keyi. Haka ɓangaren Zainab itama zuwa ta na farko krenan, bata taɓa zaton tanada masoya a garin ba sai yau, Zainab Ambato Zainab Ambato duk inda ta shiga, ganinsu tare da Abdul yasa yan garin yandar da zancen da sukaji a na cewa wai soyayya ce tsakanin Abdalha da Zainab.
Lokacin da kowa ke cikin farinciki lokacin ne kuma mutum biyu suke cikin tsananin damuwa da wannan rana. Wato AJ da LaÉ—ifa. Ita laÉ—ifa baÆ™in cikin abunda akeyine ya dameta wai AJ ne ya auri uwar ta har suka aihu kuma a ke taron suna harda murna. AJ kuwa damuwar rashin kuÉ—in abunyanka, dukda har yanzu babu wanda ya tambayeshi amma yayi alwashin saiyayiwa Æ´arsa abun yanka kuma yanzu haka ko sisi babu a aljuhunsa.....ðŸ“
**ADDININMU*
*S REZA...âœï¸*
*First Class writer's asso...*
*PAGE4ï¸âƒ£6ï¸âƒ£*
........ Zama ya yi a gurin yana faman nazari a kan komai dake faruwa a cikin rayuwarsu shida ƙanwar tasa, haƙiƙa suɗin marayune gaba da baya basu da kowa a cikin wannan duniyar, daga shi sai ƙanwarsa sai kuma wannan yarinyar da a ka haifa masa, tabbas sau a irin wannan ranar ya ƙara jin cewar Innah bango ce makingina a cikin rayuwarsu yasan da tana raye zata yi fishi da shi amma daga baya komai zai huce, da yanzu kan cenyarta zai kwantar da kansa ya sanar mata da damuwarsa. Yana zaune a gurin Nana ta fito daga wanka cikin mamaki take kallon ta ƙaraso kusa dashi ta ce "Yaya har kadawo? Yanzu nake shirin tafiya ni da Kadija fa. Ɗago kansa yayi ya kalleta sai kukan nasa ya ƙaru yana tausayin Nana sosai domin duk shine ya jefasu a cikin wannan halin. "Haba yaya yau ai ranar farinciki ce a garemu amma kana zubar da hawayenka for noting Please yaya ka ka ka daiiii na! Itama ta ƙara sa tana kuka domin ta gano dalilin kukan nasa.
Rungumota jikinsa yayi suna sakin kuka a tare. Sai da suka yi mai isarsi kafin AJ ya sanar mata da matsalar sa. Ta ce "Yanzu yaya kaman nawane zai siya maka Ragon? Ya ɗan yi murmushin ƙarfin hali ya ce "Ai ni Nana ko na dubu sha biyar na samu na saiya ai na fita kunya. Nana tayi shiri tana tunani sai ta ce "Yaya bari na shirya Allah zai kawo mana mafita da yardar sa. Aj ya ce "To Amin ya
Rabbil Alamin.
Yarinya fa taga gata domin kuwa iyayen nata da yawa ga yayu suma ba'a barsu a baya ba. Dangin Hajiya Babba da basu san uban yarinyarba sai tambayar dangin mijin sukayi, ai kuwa matar Kawu ta ce gamu nan, matar Kawu da yaranta biyu sai mamar Kadija da wasu Æ´an uwan Matar kawun sune a matsayin dangin AJ. Hajiya Babba ce da kanta ta hana kowa ya sanar dasu waye uban yarinyar. Ai kuwa LaÉ—ifa ta fasa kwai kowa yasan waye mijin Hajiya Babba É—in.
"Wani ɗan yarone wanda koni na girmeshi sannan ɗan matsiyata ne hasali ma yaron gidan Salis ne, daga zarar Salis yazo dashi gidannan shikenan Hajiya ta ɗauke shi suka bar ƙasarnan sukayi aure, yanzu haka yaron ko Naira baya magani, idan kuka ganshi wlhi sai kunyi tir da wannan abun. Laɗifa ta faɗa tana kuka, yayinda Hajiya Babba ta sun kuyar da kai ƙasa tana jin kunyar maganganun da Laɗifa tayi. Take ɗakin ya kaure da salati, kowa na mamaki. Wata daga ciki ta yi ƙarfin halin yin magana, domin kuwa gaba ɗaya danginsu suna mutuƙar girmamata dalilin arziƙin ta. "Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un! Yanzu wannan wani irin abun kunyane? Shine tsabar rashin ta ido harda gaiyato dangi, mukuma muka ɗauko ƙafa mukazo wannan wani irin abun kunyane, auran abokin ɗanki harda ciki!!! An shiga uku wai namiji da cikin haihuwa. Nan fa suka mata tatatass wanda har suka gama bata ce komai.
A na cikin wannan biki bidurin ne kuma saiga AJ ya shigo gidan riƙe da ɗan ƙaramin ragonsa, ƙafarsa ko taƙalmi babu, dagashi sai wata baƙar riga waice ta kawo masa har idon sau, rigar dai kamar jallabiya, sai fuskarsa da ko gyaran fuska babu, gashi yayi tumu-tumu da lilin kokuwar da sukeyi da ragon. A wannan lokacin gaba ɗaya labarin ya karaɗe cikin domin kuwa kowa yayi tunan daga dawowar Muhammad ne ta samu juna biyu. Duda cewar wasu sun fara tafiya amma dai gidan cike yake da matan manyan mutane da dangin Hajiya Babba ɗin harda su Mama da Momy.
Da farko LaÉ—ufa bata ganeshiba domin kallo É—aya zaka masa ka gane cewar yana cikin tsananin rashi.
*ADM*
*S REZA...âœï¸*
*First Class writer's asso...*
*PAGE4ï¸âƒ£7ï¸âƒ£*
........Kuka ya kuffce mata batare da ta iya furta komai ba ta bar polon zuciyarta na mata zafi da abunda Ibrahim ya ce. Bayan tabar gurin ne Muhammd ya dawo da kallon sa gurin AJ ya ce "To kaji abunda Kawu ya ce ko kanada wacce kake so? Kafin AJ ya ce wani abu har Kawu ya magantu "Ai a kwai Æ™anwarsa Æ´ar wajena ita nakeso na haÉ—asu kodan zumunci yayi Æ™arfi. Muhammad da su Shek suka ce "Masha Allah ai abu yayi daÉ—i haka a keso! Allah ya sanya albarka ya sa a yi muna raye. A ranar mutanan Kano suka tattara suka tafi, shi kuma Aj a ks mayar masa da dukkan wasu kadarorinsa ko sisi ba'a taÉ“a ba, saima Æ™ari da Muhammd ya masa a kan nada. A cikin kwana uku AJ ya koma sabon gidansa bayan yasa an masa sauÆ™ar alqur'ani mai girma. Bayan tarewar sa ne Kawu ya tura babbar Æ´arsa gidan su AJ É—in wai su zauna tare su Æ™ara fahimtar juna kafin lokacin bikin. Yarinyar mai suna Safarau itama tanada wanda takeso amma tana ganin irin gidan da AJ É—in ya mallaka sai ta share wancen saurayin nata ta fara neman hanyar da zata samu fada a gurin AJ. Tare suke kwana da Nana kuma Nana ta sakar mata fuska sosai, ko dama suna É—an shiri da ita amma ba sosai ba, ba kamar Æ™anwae Safara'un ba da basa shiri da Nana kwata-kwata. Æangaren Kadija kuwa itama kullum tana ziryar zuwa gidan domin neman fada, hakanne yasa Nana ta rasa ya zatayi da Aj É—in wanda shi ko a jikinsa kuma yasan da cewar duk domin shi sukeyi, lokacin da Safarau ta gane cewar Kadija ma tana zuwa gidanne domin AJ sai ta sake taku, itama kuma kadijar sai ta sake nata takun.
Æangaren LaÉ—ifa kuwa har É—akin Ibrahim ta shiga lokacin yana kwance yana waya da Hadiza, wayarma shine ya saya mata, sannan yanzu ta rage wannan rawar kan nata, ta nutsu sosai soyayar Ibrahim ta gama É—aureta ta ko ta ina, har mamakin wasu abubuwan idan tayi takeyi,, idan tana waya dashi har wani lumshe ido takeyi kamar yana kusa da ita. "Cek ta tsaya tana kallonsa ganin yanda yake murmushi yana juyi a kan gado alamar dai hira tayi daÉ—i. "Ibrahim! Ta kira sunansa cikin wata muryar da bata san tanada itaba. Ibrahim najinta ya ce "My lovelly i'm Coming now. Yana faÉ—a ya kashe wayar ya kalli LaÉ—ifa cikin sakin fuska ya ce "My Sister zo ki zauna mana kin tsaya a tsaye?