Sashe 33
Addininmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Bayan susu lokuta Alhaji Salisu da Muhammad aminci ya ƙara ƙarfi sosai, yayinda yanzu haka Alhaji Salisu ya aurawa Muhammad ƴarsa wato Aisha. Cikin yardar Allah komai ke tafiya dai-dai da yanda Allah ya tsara musu. Lokacin da dangin matar Alhaji Salisu sukaji cewar zaibaiwa tubabbbe auran Aisha saida kowa ya ce bai yarda ba, amma abinda Alhaji Salisu ya faɗa musu gameda ƴar tasa ne yasa kowa yaja baki yayi tsit. Bayan ɗaura auran saida Alhaji Salisu da Aisha da Muhammad suka tattara sukaje Beby mkd domin nunawa Daniyel matar ɗan uwan nasa, amma ya ƙara cimusu mutunci harda tsarabar duka domin wannan lokacin ana bashi masu gadinsa domin ya ƙara samun girma sosai. Alokacin ne Elixa ta kama gashin kan Aisha ta na ja domin cin mutuncin, haka dai suka korosu korarr kare korarr wulaƙanci. Hatta gidan Titi itama ta nuna cewa ta manta dashi. Ananne ma yake samun labarin Titi ta aihu ta samu ɗa Namiji.
Muhammad yayi kuka Sosai domin kuwa yanzu hk ya yi sauƙar Alqur'ani maigirma, kuma yasan littatafan addini da dama, yasan cewa addinin musulunci bai yarda da ƙin zuminci ba, koda kuwa ƴan uwan naka ba addininku ɗayaba, sannan bai yarda cin mutuncin kowa ba, sannan baice kaima kabari aci na ka mutuncin ba. Hakanne yasa bai watsar da ƴan uwan nasa, dukda suɗin basa ƙaunarsa. Izuwa yanzu Muhammad aizikin sa sai ƙaruwa yakeyi, domin kuwa yanzu komai na Alhaji Salisu yana hannun sa, ya mallaki abubuwa da dama hakan ne yasa yaje ƙauyansu wato Katungu. Yayi alheri sosai, dukda kuwa suce basa ƙaunarsa amma hakan baisa sun ƙi karɓaba.
Ga kuma ya samu mata mai sonsa da gaskiya wacce itama ta ke taya shi a kan shirya wa da ƴan u'wansa. Daniyel da matarsa Elixa sunce idan Muhammad ya sake zuwar masa gida Walhi sai sun kasheshi. Domin sunji haushin abunda yamusu. Lokacin da suke cemasa Solomon sai ya ce "Yanzu na bar Solomon na koma Muhammad"...."Ai tin kafin ya ƙara sa shine suka fara zagin sa da cin mutuncin sa, sannan sukayi wannan ikirarin.
Kwanansu biyar da dawowa, suka tattara sukaje ƙasa mai tsarki domin bautar Allah. Yayinda Muhammad bai manta da ƴan uwansa ba wajan addu'a, sannan bai manta da Alhaji Salisu ba wajan masa addu'a domin kuwa ya masa komai a rayuwa.
Bayan sun dawo gida 9j ne Muhammad da Aisha suka koma Katungu wato ƙauyansu, yayinda suma Alhaji Salisu da matarsa suka ji ƙauyansu cikin garin kano domin dama Asalinsa ɗan canne shida matarsa. A hanyarsu ta tafiya ne suka kunna wa'azin malam shek Kabiru kabuga wanda yayi akan ruƙon abana da muhimmancin har. Aisha ta ce "Walhi ina son wa'azin bawan Allannan "Nima ina sonsa sosai kuma in sha Allah idan kika aihu shene zai zo garinnan domin shan wa'azi. Itama ta ce "Wooo ai kuwa da ka burgeni sosai! Suna cikin hakane wayar Muhammad ta ɗau ƙara, yana dubawa yaga numbar Daddy wato Alhaji Salisu. Da murmushi ya ɗauka yana cewa Aisha "Kinga su Daddy sun riƙamu ƙarasawa"..."kaine Muhammad? Yan wata murya ta fito daga cikin wayar wacce bata Daddy ba ce.
"E, h,h,hhe ni ne. Ya faÉ—a cikin rawar murya. "To ga mota ta yi hatsari mutum biyu ne aciki kuma da alamar rai yayi halinsa sabo da haka yanzu kuzo"..." Ya isa ya faÉ—a yana tambayar sa a ina sukayi hatsarin? Aisha dake kusa dashi sai tambayarsa takeyi lfy kuwa? Take ya sanar mata komai, aikuwa ta rafka wani uban ihuu kafin ta sume agurin ko mosti bata yi.
Kamar da wasa haka Alhaji Salisu da matarsa rai ya yi halinsa, mutuwar da ta gir-giza Muhammad da Aisha kenan. Sai da a ka'sha fama kafin Aisha ta farka. Tayi kuka har saida ta fita a haiyacinta. Tin daga lokacin komai ya dawo hannunta, dama kuma su ba Æ´an Benue bane, sannan kuma ita kaÉ—ai ce a gurin babanta. Haka har komai ya huce suka ci gaba da zamansu a gidan da suke ciki.
Cikin tsokana da agon na ta ya saba mata ne ya ke ce ma ta "Hajiya Babba, domin kuwa yanzu ta zama Hajiya Babba, saboda dukiyar da ta mallaka, itama dai da ba ta son sunan har ta fara ƙaunar sunan sosai. She karar Alhaji Salisu biyu da rasuwa ne Aishe ta haifi ɗanta na miji, wanda yaci sunan ma haifinta wato Salisu. Daga nan ne Muhammed ya ce su tattara su koma cikin mkd. Ai kuwa haka a kayi suka tattara suka koma gidan su da suka siya a cikin gari. Bayan suna da kwana huɗu, suka shirya domin komawa gidan Daniyel gaisuwa wanda shima yanzu haka ya sake samun wani girmar. A wannan zuwanne fa basu samu Daniyel ba sai matarsa Elixa. Aikuwa take ta hau Aisha da duka har saida ta kasa tashi dukda cikin da ke jikin Elixa ɗin. Shi kuma Muhammad ya na tsoran karya taɓa ta a samu wata matsalar. Amma ganin ta na neman kashe ma sa mata ya sa ya fusgota ai kuwa ta faɗi a kan kujerar dake cikin ɗakin, take jini ya hau zuba, ganin haka ya sa ya ɗauki matarsa sai gida. Washe gari da sassafe ko karyawa basuyi domin kuwa jikin Aisha da baya mata daɗi, dukda sunje asibiti jiya, kuma a jiyan ta farka shine aka sallamesu. Bata liyan sojojine mota har huɗu suka shigo unguwar tasu, ai kuwa babu wata-wata suka kama Muhammad suka tafi dashi. Sai da yayi wata huɗu babu wanda ya san inda yake kafin suka sako shi, shi ka ɗai yasan abin ya ga ni a gurin da suka kai shi.
Bayan shekaru da dama lokacin Muhammad ya ƙara samun aihuwa ita kuma ya saka sunan maman Aisha amma suna ce ma ta Laɗifa. Yayinda ita kuma Elixa saida tayi she ƙara shida da aihuwa kafin ta ƙara samun cikin ƴa mace. Yanzu dai itama yaranta biyu Samuel da mai sunan mamar su wato Sarah. Ita kuwa Titi yaranta huɗu uku maza ɗaya mace, amma duk sun koma ga Allah sai ɗan au'tanta shene Usha, wanda shine sa'an Samuel.
Har wannan lokacin Muhammad bai dai na neman ya fiyar ɗan uwansa ba, yayin da shi kuma ya yan ke sha warar kashe shi. Kafin wannan lokacin ma ansha rikici sosai da Aisha da Elixa, yayinda kowa yasan yaran kowa amma ba bu wanda ya taɓa faɗa wa yaransa dan gan takar dake tsakanin su. Sunyi iyaka da juna a kan kowa yaje yayi addinin sa, kuma kowa ya ce ya yarda. Ganin yanda Muhammad ya kwaso wasu daga cikin ƴan uwansu na ƙauyan Katungu ne sai musuluntar da su ya keyi ne, shine ran Daniyel ya ɓaci ya ce sai ya kashe shi, domin kuwa a ƙalla mutane sama da goma duk sun musulumta kuma a hakan ma suna ƙara musulunci.
*RANAR WATA JUMA'A*
Tafe yake shida yaronsa Salis a cikin motarsa yayinda karatun Shek Kabir kabuga ke tashi a cikin motar, kallon yaransa yayi ya na tuna ranar sunan sa saida Shek Kabir kabuga yazo garinnan, murmushi yayi ya na ƙara godewa Allah da ya sa ya gane gaskiya, kuma ya na ƙara roƙon Allah a kan ƴan uwansa. Misalin ƙarfe huɗu na yamma bayan ya taso daga masallacin da yakeyin sallar juma'a, ya na cikin tafiya yaga an sha gaban sa, kafin ya ce wani abu har sun shaƙa masa wani abu sun ɗauke shi da ga cikin motar sun kunna ma motar huta, sannan sun ɗauki wayar sa sun yar da ita a gurin sun tafi dashi. Koda mutane suka zo gurin wutar taƙi mutuwa dole saida ta cinye kafin a ka shiga leƙawa. Bayan an ga wayar sa a gurin ne a ka ga numbar Hajiya Babba sai kira ta ke, sai kawai aka sanar da ita cewar mijinta yayi hatsari motar ta ƙone.
Tashin hankali wanda ba'a saka masa rana kenann. Aisha tayi kuka tayi kuka sosai har sai da ta kwanta jinya. Nan fa Elixa da Titi da Daniyel suka zo har gidan ta a kan wai sai ta fito musu da É—an uwa, dama ai an ce musulmai ka she mutane sukeyi. Abu fa kamar wasa har saida a kaje kotu, Aisha ta yi kukan rashin kowa na ta, ga ar ziÆ™i amma sun tashi a babu, domin saida ta Æ™arÉ“i hukunci mai tsanani wanda saida tayi she kara tana jin yar kanta, bayan ta fitone kuma ta É—auke Æ™afa da su, domin taji zafin abinda suka mata. Æangare É—aya kuma bata yarda cewar mijinta ya mutu ba, domin bataga gawar sa ba, kuma jikin ta na bata yana raye amma bata da hujja, amma dai ta ce idan ma ya mutu to Æ´an uwansa ne suka kashe shi, tin ta na jiran tsammani har she karu suka jaa, sannan bata taÉ“a sanarwa da yaran ta komai ba saida wani abu ya haÉ—e ta da shi Daniyel É—in, to fa a nan ne suka fara gano wani abun......ðŸ“
*Shin wai Muhammad ya mutu kuwa?... Lailai a kwai ƙura a cigaban labarinnan* 😀
*Comments And shering*
*S REZA âœï¸*
[10/21 22:05] Aliyu Makko: *ADDININMU*
*S REZA...âœï¸*
*FIRST CLASS WRITER'S ASSO...*
*PAGE* 2ï¸âƒ£7ï¸âƒ£