Sashe 59
Addininmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shima shek ya gabatar da yaransa ga resu. Cikin tsokana Muhammad ya ce "To a cikin su ukun suwaye a maran da za'a aurar? Shek ya nuna Sadiya da Nusaiba. Duk da hakan dai ya ce "Banga magajin Malam ba? Abokin Salis... domin bana mantawa da tsiran sati ɗayane tsakanin su? Da sauri Hajiya Babba ta ce "Ai nasa yanzu ya zama magidanci? Da sauri Momy ta ce "Allah sarki ai bashi da lafiya yanzu haka ma yana ɗakinsa a kwace baisan halin da ya ke cikiba. Salis ya ce "Allah sarki ai ina jin sunansa amma bamu taɓa haduwaba, shine Abdllah Kabir kabuga ko? Yayi maganar ne bayan ganin hoton Abdalha da mahaifin nasa a palon. Maryam ta amsa da eh shine.
Daga haka suka ranƙaya ɗakin da Abdalha ɗin ya ke. Sosai suka tausaya masa ganin yanda ya rame ya fita a haiyacinsa. Muhammad ya tambayi mai ke damunsa,? Mai yasa ba'a kai shi asibitiba? Shi kansa shek sai yanzu ya ƙara tabbatar da cewar ciwon ɗan nasa na gaskene ba yanda yake tunaniba. "Ciwon nasa bana asbiti bane na gidane! Cewar Momy cikin wata iriyar murya. Hajiya Babba da Muhammad har haɗa baki sukeyi na tambayar kamar ya? Ganin haka yasa Shek barin ɗakin yana jin wani irin abu na masa ciwo game da ciwon Abdalh ɗin. Take Momy ta kwashe komai ta sanar musu da komai, tun farkon gabar dake tsakanin yaran har ta dawo soyayya. Salis yayi mamaki sosai jin cewar a kan soyayya Abdalh ya koma haka. Da sauri Muhammad ya fita izuwa gurin Shek. Hajiya Babba da Momy ma suka bi bayan sa. Bayan fitarsu Momy suma ƴan matan suka fita. Salis da Samuel kuma suka zauna a ɗakin suna jiran ya farka. Ai kuwa basu wani daɗe a ɗakinba ya tashi. Yana tashi zaune ya fara bin Salis da Samuel da ido. Salis ne ya matso kusa dashi ya ce "Shek Abdalha Kabir kabuga Sarkin soyayya? Ya faɗa da a lamar tsokana?
Kafin Abdalh ya sauƙo daga duniya mamakin ganinsu a ɗakinsa Salis ya ɗora da cewar..."Damafa an ce malamai sunfi iya soyayya, domin su ta gaskiya sukeyi shiyasa suke shan wahala...kasan fa ita soyayya tafi wahalar da mai yinta dan Allah kamar dai ku Malamai. Izuwa yanzu Abdalha ya bar mamaki sai tsoro. Kallon Samuel yayi da ya ke ta faman dariya, sai ya dawo da kallonsa izuwa ga Salis. Ya buɗe baki zaiyi magana Salis ya ƙara so kusa da shi ya ce "Kardai a ce tsoro kake ji? Kana jarimi a soyayya amma"... Salamu'alaikum? Cewar Maryam tana shigowa ɗakin riƙe da tiran kayan marmari. Tana shiga saiga Sarah da Laɗifa suma sun shigo.
Salis ya kalli Maryam cikin dariya ya ce "Maryam wacece take wahalar min da abokina, ƴar gidan waye a wannan ƙasar faɗa min yanzu muje mu jawo mata a'ya da hadisai? Maganar tasa saida taba Abdalha dariya, sai ya ɗan murmusa yana kallon Maryam a lamar tambaya jin Salis ɗin ya ƙira sunan Maryam. Kafin Maryam tayi magana Abdalh ya ce "Wai dama mazama suna zuwa gurin aure tin aure yana saura sati guda? Yayi tunanin ko ƴan uwan dangin mijin da zasu auri ƙanyan nasane, a tunansa gurin auran sukazo. Saida Maryam da Laɗifa suka sha dariya kafin Maryam ta ce "To ai zaku iya sanin yarinyar da zai aura domin ba ɓoyayya bace? Salis ya ce "Tofa kenan sele ce yarinyae?! Wacece? Ta ce "Zainab Adam ambata wannan mai yin ƙasidun.
Da ƙarfi Salis da laɗifa suka haɗa baki da cewa "Zainab Adam? Maryam ta ce "Ƙunsan ta ne? Abdalha kowa da sauri ya kamo hannun Salis ya ce "Kasanta ne? Salis da mamiki da ruɗani ya saki wata dariya yana kallon laɗifa wacce itama dariyar ta keyi.
Æangaren iyayen kuwa cikin mamaki Muhammd yake tambayar Shek dalilin hana Abdalh auran yariyar. Shek ya faÉ—a masa dalili Hajiya Babba ta ce "To Wai ita yarinyar Æ´ar waye? Kuma meye aibunta? indai anyi bincike a kanta komai daidai ai kawai sai ku amince. "Shek ya ce "Yar bidi'a ce, sannan tana mace tana yawon zuwa gurin taro tana kaÉ—ae kaÉ—e da raye raye, saboda haka nace bana sonta a zuriata. Cikin mamaki Hajiya take kallon Shek domin ta gano shi, ita kanta family É—in su a kwai masu yin Æ™asida, har yanzu gidansu a nayi, kuma a haka mahaifinta ya auro mamarta dukda ba aÆ™ida É—aya sukeba. Shek ya ci gaba da cewa..."Ga mahaifin yarinyar ba mutumin kirki bane baya Æ™aunar cigaban addinin Allah. Cikin gajiya da zancen Hajiya ta ce "Waye uban nata? Da sauri shek ya ce "Wannan mutumin wai malam Adamu? "Da mamaki Hajiya Babba ta ce "Ya sunan yarinyar? "Wannan dai mai waÆ™ar Zainab Adam Ambato. Tsabar mamaki saida Hajiya Babba ta Æ™ware, shi kansa Muhammad a mugun mamaki yake kallon Shek domin harga Allah ya mutuÆ™ar bashi mamaki.
Da sauri Momy ta ɗauko ruwa ta bata, sannan ta ce "Lafiya dai ko? Hajiya ta kalli Shek ta ce "Idan har kanada matsala da mahaifin yarinyar to bai kamata abun ya shafi yaranku ba, saboda haka ga shawara zan baka Malam...Yaranka na cikin matsanancin hali, sannan kuma ita yarinyar da kuke magana a kai yanzu haka rana irin ita yau za'a ɗaura mata aure, kuma ita ɗin ƙanwata ce, malam Adamu kuma mahaifinane, domin shine yayan mahaifina uwa ɗaya uba ɗaya. Kafin shek da Momy su dawo daga duniyar mamaki Muhammd ya tabbatar musa da cewar hakane, wannan zuwan da sukayi ma a family House ɗinsu suka sauƙa, kuma daga nan gidan gidansa zasu nufa. Kafin su sake cewa komai saiga Abdalh da Salis da sauran suma sun fito daga ɗakin Abdalh ɗin, suma Salis ya sanar musu alaƙarsu da Zainab.
A wannan ranar Shek Kabir kabuga yaji kunyar da bai taɓa jiba, ya zaki mahaifin matar abokinsa a gaban sa. Muhammad ya bashi haƙuri a kan idan har ya amince da Abdalha ya auri Zainab to kamar anyi an gamane domin Malam Adamu baida matsala. Cikin jin kunya ya amince yana jin cewar hakan ne zaisa Muhammd yaji sauƙin abun da yama matarsa, sannan ya ce "Shida kansa zaije gidan Malam Adamu su samu jituwa. Kowa yaji daɗi yayinda Abdalh ya zo ya rungumi Muhammad yans ta faman godiya. Nan Shek ya gabatar da Muhammad a gareshi da iyalansa, jin cewar Salis abokinsa ne yasa shi cewa "A she niɗin ɗan biyune shene Momy baki taɓa faɗa min ba ko? Ya faɗa yana ƙarasowa gurin Salis. Kowa dariya yayi sosai harda Nura da yake zaune a kusa da Nusaiba.
A wannan ranar da yamma Momy da Hajiya Babba da Muhammd da shek Kabir kabuga suka nufi gidan Malam Adamu. Lokacin da Mama taji abunda ke tafe dasu tayi murna sosai, Malam kuwa ganin idon Muhammad yasa ya kasa cewa komai domin kunyar sa da kuma yar tasa wato Hajiya Babba. Dukda bata zuwa Kano Amma hakan baisa ta manta dasuba, yana jin kunyarta sosai. Sai ya saki fuska ya ce ya haƙura a kan duk abunda ya faru. A kayi sabuwar gaisuwa kowa murna da farinciki. Saida a ka nutsu sannan Muhammad ya shigo da batun auran Abdalha da Zainab.
Nan nefa Malam Adamu ya ce "To a gaskiya dai yanzu haka saura kwana kaÉ—an auranta, kuma yaron da zai aureta kamar É—a yake a gurina idan nace na fasa ai sai duniya tamin kallon mutumin banza. Muhammad ya ce "Hakane to amma Malam ita yarinyar tana sonsa? Lokacin Malam yayi shiru yana kallo Mama.
Haka dai mama ta sanar musu da cewar ai dama auran biyayya zatayi, bata son Aliyu kawai dai tabi maganar iyayenta ne. Malam yasa a ka kira Zainab a gaban sa, a ka tambayeta "Shin kina son Aliyu ko kinada wanda kikeso? Nan take gabanta ya faɗi dukda kuwa tasan da zuwan su, domin Isa ya tura mata da saƙo. yanzuma kafin ta ce komai saƙo ya ƙara shigowa wayarta, tana dubawa taga numbar sa ce. Anyi gajeran saƙo kamar haka... Wannan itace kaɗai damar mu, kawai ki gyaɗa kanki a lamar Eh, nikuma zance musu kince kinada wanda kikesone. Bayan ta gama karan tawane ta ɗaga kai sai tayi ido biyu da isa yana mayar da wayarsa aljihu ya sakar mata murmushi. Maganar da Malam yayi ce ta dawo da ita daga abinda ta keyi.
"Zainabu karkiji kunya ki sanar danu komai in sha Allah zan baki wanda kikeso. Zainab cikin jin kunya ta É—aga kai batare da ta ce komaiba. Mama ta ce "Kin É—aga mana kai mai hakan ke nufi kenan? Hajiya Babba ta ce "Zee Ambato ki buÉ—e baki kiyi magana? Zainab ta É—ago kai ta kalli Hajiya Babba sai sake sun kuyar da kanta. Ai kuwa caraf Isa ya ce "Wai tanada wanda take so. Isa Malam ya ce sai ta faÉ—a da kanta. Haka dai akayi da ita ta kasa cewa komai. Daga haka Zainab tabar palon cikin farin cikin jin iyayen nasu sun shirya, tun a wajan ta fara tunanin yin sabuwar Æ™asida a cikin satin nan......ðŸ“
*Masha Alhamdulillh A shekaran jiya lahaɗi ƙanwata abar alfaharina tayi sauƙar al-ƙurani maigirma. Allah yasa tayi mai amfanar ta da ma al'ummar musulmai baki ɗaya, Allah yasa albarka a ciki, Allah ya ƙara mata basira da juriya. Allah ka haɗa kan al'ummar musulmi baki ɗaya.* *Wannan dalili ne yasa kukaga jiya da shekaran jiya ban muku posting ba. Wannan ma ba yawa sai kuyi haƙuri.*
*Zan shiga wata gasa ta manyan marubuta ina barar addu'arku, Allah ya bamu Sa'a, domin ba iya war mubace tsan-tsar addu'o'in kune.🤲*
*Comments É—inku shine abun alfaharina*
*S REZA âœï¸*
[10/21 22:07] Aliyu Makko: *ADM*
*S REZA...âœï¸*
*First Class writer's asso...*