Sashe 48
Addininmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Bayan sun dawo gidane Salis ya shiga wannan tunanin nasa. Ya na cikin haka Muhammad ya shigo ɗakin nasa ya na cewa yazo suje su siyo kayan siyayyar da su Umar ɗin zasu tafi dashi. Tashi tayi suka tafi duk su huɗun. Samuel da Laɗifa da Usha kuwa hira suka sha sosai daga nan Usha ya bar gidan itama Titi ta shiga cikin tadomin ɗora musu abinci. Samuel ya taso daga kujerar da yake yazo kusa da ita ya ce "Laɗifa wannan shine gidan Uncle Solomon? Ta ce "Sunansa Muhammad from today or call him Daddy? Samuel ya ce "Ok Daddy. Laɗifa ta ƙara matsowa kusa dashi sosai ta ce "Yes gidanmune munada irinsu sama da goma a cikin garinnan sannan kuma munada camfanunuwa guda takwas biyu a nan biyu a Abuja uku a kano sai ɗaya a Lagos, amma na Abuja da Lagos sune manya-manyan. Samuel yayi shiru yana tunani sai ya ce "Waye ya baki kuɗin da kika kai gidanmu ranar?
Ta ce "Nawane ai inadasu a account ɗina? Ya ce "Waye yake baki? Ta ce "My Momy And my brother. Bai san lokacin da ya ce "I love U so mouc my lovelly Sister. Itama ta ce "Me too my brother. Sai kawai yaji shikenn kaya ya tsinke a gindin kaba. Ya riƙe hannunta yana kallon ƙwayar idonta, yana son yayi amfani da wannan damar ya karya mata tata zuciyar, ai kuwa ya samu nasara domin kuwa take tayi ƙasa da kanta tana mai jin wani yanayi. Ya ce "Ar you serus You love me? Ta yi ƙasa da kai tana jin faɗuwar gabanta na ƙaruwa. Bata an karaba taji ya ɗago kanta ya saka bakinsa a cikin bata. Ido ta zaro tana kallon idonsa da yayi jaa. Da kyar da ƙwace bakinta ta na ce wa "Pls Samuel babu kyu a Addinimu karka sake?
Ya ce "Sorry tsabar son da nake miki ne yasa amma kiyi haƙuri bazan ƙaraba. Haka dai ya dinga mata zantukan soyayya wanda yasa Kaɗifa jinta a duniyar sama, har ta saki jiki dashi sosai. Soyayyar gur-gwaye kenann.
*AJ POV*
AJ ya ce "Idan kin yarda zaki bani miliyon hamsim da gida haɗida takardun gidan, kuma karki bani wanda yake kusa da ku, in da sosamunema ba'a cikin garinnan ba. Idan kinyi haka sai kuma... ki samu wani daga cikin yaran aikin ki yazo gidanmu a matsayin shine ogana, ya sanarwa da Innah ta cewar shine ya bani wannan gidan, sai ya bani takardun gidan a gaban ta, a haɗo da mota sabuwa, idan har kin yarda to yanzu zan rubuta miki saki ko nawa kikeso daga kan ɗari har zuwa ɗaya. Hajiya Babba ta ce "Matsiyaci kaine talaka wanda baisan mutunciba kuma in sha Allah sai ka wulaƙanta. AJ ya ce "Walhi kika sake yin magana to sai dai milion sittin? Cikin jin tsanarsa ta ce "Idan uwarka da ubanka sun isa sai suzo su kwatar maka, wawa ɗan talakawa dama Laɗifa tana cemin kaiɗin ba ɗan arziƙi bane amma naƙi yarda kuma zakagani. Ya ce "To farashi ya ƙaru sai kin bada sittin Walhi! Hajiya dai baki bai mutuba tana jin duk itace ta jawa kanta.lokacin da zatayi aure yaranta sun hanata taƙi hanuwa, ta ɗauki Wannan tsinanan yaron aiki Laɗifa ta hanata amma taƙi.
Ta ke ta turawa AJ miliyan hamsin ɗinsa, shi kuma ya ce "Walhi bazaiyi sakiba har sai ta ƙara wannan goman. Haka dai tana zaginsa har ta tura masa. kasan cewar bashida waya yanzune yasa baya ganin message sai har ta nuna masa daga wayarta, ai kuwa saida yaga tabbacin shigarsu sannan ya ce "Ki turo Salis gobe da motar tawa sai ya karɓa miki sakin?ya faɗa yana ɓiye dariyarsa.
"Hajiya Babba tana jin kamar ta zabga masa mari ta ce "Na faɗa maka babu kai babu yarana walhi idan wanan maganar ta je kunnuwan wani to kotuce zata rabamu da kai, kuma ka bani takardar sakina na tafi? Ta ƙara sa tana miƙa masa hannu? AJ da zuwa yanzu yake ganin komai kamar a mafarki ya ce "Tabbas bayan wiya sai daɗi walhi, in sha Allah mafarkina akan su Innha zai tabbata. Take ya ɗauki takarda ya damɓara mata saki ɗai-ɗai har uku sannan ya miƙa mata ya ce "Yanzu ya zakice da tsohon mijin naki? Kinga dai dole sai an ɗaura wani auran. Hajiya Babba bata tsaya jin komai ba ta fusge takardar ta shiga mota ta buɗe wa Sarah ta shi ta bar gurin cikin ɓacin rai da danasani.
*SARAH POV*
Tin da suka fara maganar take binsu da kallo, tabbas bata jin Hausa amma ta lura da cewar sunsan junansu kuma kamar faÉ—a sukeyi, ganin irin haÉ—e fuska da kowanensu ya keyi. Ganin haka yasa ta fara nazarin abunda sukecwa, ga takarda da AJ ya bata, kuma taga kamar AJ É—inne yayi nasara domin taga yana dariya, taso ace tanada waya da sai ta naÉ—a ta kaiwa LaÉ—ifa ta fassara mata amma yanzuma ta riÆ™e wasu kalmomi guda huÉ—u kuma tanada tabbacin akansu suke zancen domin taji sunfi ambatar su. Suna isowa gida Hajiya Babba tayi É—akinta cikin sauri, ita kuma ta nufi É—akin LaÉ—ifa cikin sauri. Tana shiga ta samu laÉ—ifa na chatintg. Ai da sauri ta faÉ—a a kan gadon tana sauke a jiyar zuciya. LaÉ—ifa da basan da shigowar ta ba ta É—an tsorata. Ganin Sarah ya sa ta ajiye wayar tata ta zo kusa da ita ta É—agota sai taga hawaye a kumatunta. Kafin LaÉ—ifa tayi magana Sarah ta ce "Pls LaÉ—ifa me a ke nufi da .....ðŸ“
*Hammm. To wai shin wasu abubuwa huɗu Sarah ta riƙe a cikin hirar AJ da Hajiya Babba. Samuel fa yaji nera. To fan's ɗin AJ yau dai aure ya rabu, shin kuna taya AJ murna kodai?*
*Comments ɗinku shine ƙwarin guiwata*
*S REZA âœï¸*
[10/21 22:06] Aliyu Makko: *ADDININMU*
*S REZA...,âœï¸*
*First Class writer's asso*
*PAGE3ï¸âƒ£7ï¸âƒ£*
.......Mai a ke nufi da Aure? Sarah ta tambayi Laɗifa cikin tsoron amsar da zata bata, koda bata jin hausa amma bata yarda da wannan kalmarba. Shiru ta yi ta na son gano mai Sarah ke son faɗa domin Hausar ta ta bata wani fito yanda za'agane ba. Laɗifa ta ce "Sake faɗa niji ban ganeba? Ta ce "Aure da saki mai ake nufi da su a English? Sai a lokacin ta gane mai ta ke nufi. Ta ce "Waye ya ce zai aureki? Laɗifa ta faɗa cike da matsuwa. "Pls Laɗifa let me no ina son sanin kalmarne kawai? Sai ta yi dariya sannan ta sanar mata da abunda aure ke nufi da kuma saki da English. Sarah ta yi shiru ta na tunani sai ta ce "Amm Hajiya your Mother tasan AJ ne dama? Laɗifa ta ce "Wannan shegen yaron ai Hajiya ta taɓa ɗaukarsa aiki a matsayin drebanta harma sunyi tafiya tare, ke idanma a kansa kike wannan tambayar to walhi karki yarda shi, shiɗin ɗan iskan gaskene yana bin yaran masu kuɗi yana musu ƙaryar soyayya domin ya samu kuɗine. Sarah ta kawar da kanta gefe tana jin wata faɗuwar gaba ta ce "Hajiya tayi wani auranne bayan ɓatan Uncle? Cikin jin haushe ta ce "A'a batayi aureba, amma ke meyasa kike ta wannan tabbayoyin? "Noting. Ta bata amsa tana miƙewa ta bar ɗakin.
Ta daɗe tana tunani kafin ta yarda da abunda zuciyarta ta bata, kuka tayi sosai tana ta kaicin wannan halin na AJ. Tabbas tasan yana son kuɗi amma bata kawo zai iya auran babbar mace kamar Hajiya Babba saboda kuɗiba. Taso ace tanada waya da sai ta kirashi ya sanar mata da gaskiya, dukda wannan abun sai taji ta ƙara sonsa .
Hajiya babba ku wa ta na shiga ɗakinta tashiga dube-dube ta ɗauko wata tsohuwar jakarta ta buɗe ta zazzage komai dake ciki, ta shiga dubawa har ta gano takardar da take nema. Ta ɗauki wayarta ta kira Numbar da take buƙata, bayan ta sanar masa gurinda zasu haɗune ta kashe wayar tana sauke a jiyar zuciya. Palon ta fito lokacin su Muhammad basu dawoba sai ta koma ɗaki ganin laɗifa da Samuel da Usha a palon. Shigarta dakin baifi da minti biyar ba saiga Anty Titi ɗauke da shayi ta shigo ɗakin nata. Titi ta ce "Aisha wai lafiyarki kuwa? Naga gaba ɗaya kamar baƙya cikin kwanciyar hankali, kodai za'akoma asbiti ne? Ta ce "No Titi i'm Ok.
, Kawai dai nima bansan me ke damunaba. Ta ce "Ok to ga shayi kisha naga baki karyaba? "Hajiya Babba ta ce "Walhi bana jin yunwa bana sha'awar cin komai bari zuwa anjima idan anyi abinci sai naci. Titi ta ce "No kiɗan sha shayin mana ai ba abinci bane? Haka dai Hajiya Babba ta ɗan sha kaɗan sannan ta sake ce mata zata fita wani guri amma yanzu zata dawo. Ita dai Titi haka kawai Hajiya Babba take bata tausayi barinma yanda taji ance wai batayi wani auranba, ga kuma yanzu tunda mijin ta ya dawo ta ƙara shiga damuwa.