Sashe 17
Addininmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Eliza!...Eliza!...Eliza!? Da sauri Mommy ta fito daga cikin É—aki ta na mai share hawayen da suketa mata zirya. Jefa mata Sarah yayi sannan cikin yare ya ce "Luk at Yaron masu Sallah ne yake sakata ta sato mana kuÉ—i, yanzu gashi yaron ya gama tara kuÉ—in ya bar gari, hatta uwarsa da sister É—in sa basu san inda yakeba... Ya gudu ya barsu. Ya ci gaba da cewa...damafa haka yaran musilmai É—innan suke, basuda hankali saboda sunsan iyayensu talakawa ne. Kuma Æ´an uwansu basa taimaka musu, sai kawai suzo su É—inga yiwa yaran mu irin haka ko! Daddy yayi maganar yana nuna mommy kamar itace AJ É—in.
Cikin tsananin mamaki Mommy ta ce "Muslim? For this house? My daughter! No-no is laya. "Ina uwar tasa take? Daddy ya ce
"Na kaisu sell har sai yadawo idan har yana son iyayansa.
"Thank you. Sannan ta kama kan Sarah ta buga da jikin kujera sannan tace "Musulmi da yarinyata!? Kinsan suwaye mutanana, to duk cikinsu babu na kirki, wallhi da nasan kina tare da yaron da saina sa an ci ubansa tun ba yanzuba, kuma Walhi idan har ya saka ƙafa a gidannan sai ya biya komai sannan anci uwarsa. Idan kuma baizoba Walhi mamarsa da ƙanwarsa saide su mutu a cikin sell. Shegu ɓarayi matsiyata dagin marasa mutunci. Walhi na tsani musulmai na tsani duk wani abu da ya shafesu, bana son ganin su, na tsanesu! Natsanesu!!!!!!!! Ta ƙarasa cikin ihuuu!!. Ta cigaba da tattaka Sarah kamar zata kasheta.
Jin hakane yasa Sarah fashewa da wani irin kuka, ga kanta da ya fashe, ga wani biyu-biyu da take gani tsabar tashin hankali, sai ihu takeyi amma Mommy bata tsayaba. Sameul kuwa jin abunda Mommy ta kecewane yasa ya fasa faÉ—ar abunda yayi niya. Duk da yana cikin É—aki amma yana jin duk abunda Mommy ke cewa domin kuwa ihuuu takeyi. DADDY yasa a ka fito da Samuel ya haÉ—a su a guri É—aya shida Sarah sanan ya fara magana cikin faÉ—a da nuna cewar komai sukaji da gaske yakeyi.
Ya ce "Samuel daga yau zuwa kwana shida ka nemomin duk inda kake kaimin kuÉ—i, kuma bazaka fita ko inaba, zan baka wayarka domin duk wanda kake kaima kuÉ—in yaji halin da kake ciki ya kawo mun kuÉ—ina, kuma idan kuÉ—in ya huce kwana shida hammm! Sunanka Sorry. Kuma daga yau a cikin É—akin kusa da kicin zaku dinga kwana dukkanku.
Ya dawo kan Sarah ya ce "Kekuma daga yau bazaki ƙara fita ko ina ba, har sai A.J ɗin ya kawo min da kuɗina kuma har gidannan, sannan ke bazan baki wayarkiba, kuma abinci sau ɗaya za'a baku, har zuwa lokacin da kowa zai kawo min kuɗaɗena.
Kai Samuel duba É—ari takwas zaka biya. Kekuma tinda shi wanda kike kaiwa kuÉ—in musulmi ne, kuma shege to miliyon uku zai biya harda dubu É—ari biyar, idan ba hakaba wallhi saide karya dawo Benue.
Haka Mommy ta goyi bayan sa, domin kuwa Momy ta tsani musulmai fiyeda Daddy. Haka kuwa a kayi, Samuel da Sarah a ka turasu a wani É—akin da babu komai a ciki saide hasken gulob guda É—aya. Kuma É—akin haÉ—e yake da toilet.
Æangaren su Nana da Innah kuwa tunda a ka turasu sell babu ko mutum É—aya da yazu domin dubasu, harzuwa wannan lokacin Innah batayi maganaba sai hawaye dake bin fuskarta. Tun safe har qarfe biyar na yamma babu abunda a ka kawo musu da niyar suci. Nana kuwa tin tana kuka harta fara tunanin dalilin me a ka kawosu. Ta kalli Inna ta ce "Innah Kodai yaya yana sata ne? Batayi tunanin Innah zata bata amsa ba ganin tin É—azu tana mata maga bata um bata um-um.
Sai a lokacin inna tayi magana cikin muryar tsufa da kuma yunwa da damuwa haÉ—ida fargaba ta ce "Nana babu shakka Abdul jabaru sata yiyi, domin kuwa in ba sataba baza'a mana irin wannan cin mutuncin ba! Tana faÉ—a hawaye na wanke mata fuska, Nana ta ce "A'a Innah Walhi yaya baya sata saide ko shari a ka masa.
Cikin kuka Innah ta ce "Nana a'i'na ya samu kuɗin da yake mana komai? A ina ya samu kuɗaɗen da ya siya mana wayoyi? Shin ya taɓa faɗa miki cewar ga irin san'ar da yakeyi? Wani lokaci ma nama kawai zai ce muci, muba ƴaƴan kowaba. Idan na tambaye kekan ki kinji abunda yake cemin...
Ni bana sata. Bana bin mata bana shaye-shaye bana komai!! !!!!!!!!! Ina ta ƙarasa tana cewa haka yake cemin, ashe kuɗi yake sata shine yanzu ya tafi ya barmu da masifar!!! Ta share hawaye ta ce "Tabbas yasan da haka shine yasa ya gudu ya barmu!!!
Nana tayi shiru tana tunani. Can ta ce "Tabbas Innah yaya yana ɓoye mana wani abun, ranar da zai tafi ya bani kuɗi, wato jiya, masu yawa na tambayeshi yace min wai ƙara tambayarsa.
"Inna ta ce "Yanzu da zaitafima munce ina zaije, yamana Æ™aryar banza, gashi tunda ya tafi bai kiramuba, shikuma idan an kira bata shigaaaaa. Inna ta Æ™ara fashewa da wani kuka mai Æ™arfi wanda yasa É—aya daga cikin Æ´an sandan daka musu wata tsawa wacce tunda suka shigo yake zaginsu da aibatasu wai suna mata amma suna sata, kasan cewar shima ba musilmi bane. Haka yake musu tin É—azu. Shiru sukayi suna haÉ—ewa a guri É—aya domin har sun fara tsoran sa....ðŸ“
?
*PAGE1ï¸âƒ£4ï¸âƒ£*
......Police ɗin ya kallesu cikin ƙas-ƙanci da cin mutuncin ya ce "Idan baku rufe mana baki a'nan ba sai na gyara muku zama yanzunnan, kodan kunci sa'a tunda kukazo babu wanda ya taɓaku shine har kuke samun damar cika mana kunne da surutu, to karna ƙara jin tarinku agurin nann idan ba hakaba kuma...babu ruwana da ku matane cin ubanku zanyi tunda ai ku ɓarayine. Cikin tsananin tsoronsa Innah da Nana suka ƙuntse kukansu suna takurewa a guri ɗaya. Haka Innah da Nana suka wayi gari a cikin seel ɗinnan babu ci babu sha, sannan babu wanda ya zo garesu. Misalin ƙarfe 8 nasafene Nana ta ce da Innah "Innah yunwa nakeji bazan iya ba a kwai kuɗi a gida da yaya ya bani zanje na ɗauko sai mu dinga siyan abinci.
Innah ta ce "Nana addu'a kawai zamuyi in ba hakaba bamuda kowa in ba Allah ba, sannan kike maganar zuwa ɗauko kuɗi yaushe yayan naki ya baki kuɗin? "Ranar da zai tafine kuma sunada yawa, zasu ishemu harda Berlin kanmu, bari na ƙwada zuwa ko Allah zaisa ya barni. Innah ta ce "Nana daga yau har zuwa lokacin da zan mutu a cikin wannan gurin to wallhi bazan ƙara taɓa komai na Abdul jabaru ba, indai shine zai fitar dani, kokuma kuɗin satar da ya saba samowa to na ƙwammace mutuwa a haka, saboda haka nidai babu ruwana da komai da ya shafi Abdul jabaru, tunda har zai iya jawo masifa ya gudu ya barmu, to haƙura! na haƙura!!! Inna ta ƙara maganar ƙirjinta na mata wani irin zafi, ga hawaye da ya wanke mata idanu.
Nana ta ce "Haba Innah dan Allah karkici haka, shima yanzu ai bakisan halin da yake ciiiba dan Innah ki yarda da yaya bazaiyi abunda kike tunaniba, Please ina ki yafe masa dan Allah!? Itama ta fashe da kuka tana faɗawa jikin Innah wacce kana ganita kasan bata cikin haiyacinta. Inna ta kasa magana sai kuka takeyi tana shafa gadon bayan Nana. Nana ta ce "Innah yunwa wallhi ina jin yunwa zan mutu! rabona da abinci tun jiyafa! Please ki yarda naje na ɗauko kuɗin dan Allah Innah ta? Tafaɗa tana ɗagowa daga cinyar Innah tana riƙe ciki.
Domin itama yunwar takeji kamar ta yi ihuu amma haka ta danne ta ce "Nana idan har zasu barki kije to kije ki samowa kanki amma nidai ƙwara na mutu yau ɗinnan, tashi kije Allah yasa ya saurareki. Nana ta ce "Amin. Bakin sell ɗin tazo tana kallon ƴansanda da suke kaiwa da kawowa a gurin, shikuma mai jiran nasu yana tsaye da wani alamar dai wata maganar sukeyi. Sai ta rasa me zatace masa domin ya sauraretNa, ai kuwa ta tuna ba Hausa ya keji ba, domin tunda sukazo bataji yayi Hausa ba.
Ta tsaya a bakin gurin ta ce "Am am am yalla'bai". Bai jiba. Sai ta ɗaga muryar ta ce "Oga. Nan ma baijiba alamar dai zancen nasu ya ɗauki hankalin sa. Sai ta sake cewa "Ogaaaa! Da ƙarfi wanda yasa dukkanin yan sanda seda kowa ya juyo yana kallon ta.
*LAÆŠIFA. SALIS. POV*
Haba Umar meyasa baka sanar dashi ba? Cewar laɗifa tana waya da Umar tana sanar masa da cewar ta kira number Samuel amma ba'a ɗagawa, shikuma yana sanar mata da cewar ai Samuel baya ɗaga baƙuwar number. Yanzu ina zamu haɗu domin zuwa gidan nasu?, cewar Laɗifa? Umar ya sauke ajiyar zuciya sannan ya ce "Bazai yiwu muje gidansu yanzuba amma dai ki tsaya zan kirashi zuwa gobe domin ina tunanin bai dawo bane?
Cikin muryar da kana ji kasan tayi zurfi cikin soyayya ta ce "No Umar please yanzu nakeso muje, wallhi ina son ganin sa, idan ban ganshiba a kwai matsala? Umar ya ce "Ok tom kisameni a unguwar mu sai mu tafi yanzu. Ai kuwa cikin sauri ta ce "Tom jost minti goma.
Haka da yamma Salis ya koma gidan su Nana ko an sakesu amma yaga har yanzu basu dawoba. Nan fa hankalin sa ya tashi domin zuwa yanzu yasan babu lafiya sosai. Haka ya zauna a gurin har zuwa wani lokaci kafin ya bar gurin cikin rashin kwarin gwiwa. Washe gari ma da safe ya kira number Nana amma no amsar, haka ya koma gidan ya sake ganinn sa a rufe kamar yanda ya rufe jiya, domin farkon zuwansa a buɗe ya samu ƙofar Shine ya rufe.
Yana tunanin kamar ya shiga gidan amma ya tsoro, yana cikin hakane wani tsohon abokin AJ yazo hucewa, wanda ganin Aj yana abota da yaran masu kuÉ—ine sukuma yana ja baya dasu yasa suka rabu da yaron, amma har zuwa wannan lokacin suna gaisawa da yaron mai suna kamal.