Sashe 13
Addininmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saida yayi kamar ya shiga É—akin amma ya fasa yana mai tinanin kodai kallo takeyi, haka dai ya bari a kan da safe zai tambayeta. Yana shiga É—akinsa yaga abincin sa, ya buÉ—e yaga namane sai dankali É—an kaÉ—an naman kazar ya fishi yawa, sai kawai ya É—au cinyar kaza É—aya yasa a baki yana taunawa yana kallon lokacin da bakinsa dana Sarah ke haÉ—uwa, tashi yayi ya fita ya É—aura a laula ya gabatar da magariba da isha.
Nana kuwa Salis ya samu nasarar shawo kanta, yayinda suna gama waya zata goge number sa, idan ya kira kuma saita ga ba kowa take É—agawa, kokuma suyi wayar dare, tabbas ta yarda da shi har zuciyarta,. Yau kwana biyu kenann amma taÉ—an saki jiki dashi ganin da gaske sonta yakeyi.
*WASHE GARI. HAJIYA BABBA POV*
Tin misalin ƙarfe 8 na safe ta gama shirya komai da za'a buƙata na ɗaurin aure, tin daga kan waliyan ango da kuma waliyanta, gamida gaiyatar mutanan da basu santaba.
Ta gama tanadar komai, yayinda ita yayanta wanda suke uba ɗaya shene wanda zai jagoranci auran, shi kuma AJ wasu iyayen bogi aka samo. Misalin ƙarfe goma na safe Hajiya Babba ta kira yaranta Laɗifa da Salis. Kallonsu tayi sannan ta ce "Kamar yanda na sanar daku cewa yau zamuje Abuja domin tabbatar da in gancin ma'ai katan da a ka ɗauka a kamfanin ku, da banyi niyar zuwaba amma na samu kira yanzu wai dole sai naje. Saboda haka zan tafi, amma yau zan dawo. Cikin sauri laɗifa ta ce "Haba Mommy yanzu kece zakiyi tuƙi tin daga Benue har Abuja? Mommy ta ce "No tare zamu tafi da AJ.
Kafin Laɗifa tayi magana SALIS ya ce "Tom Mommy amma fa dan Allah karki kwana Please ku dawo da wuri. Laɗifa ta ce "Yanzu Mommy wannan yaron har ya iya tuƙin da zai jaki har Abuja? Gaskiya nidai ban yardaba. Hajiya ta ce "To kizo ki kaini? na ce kizo kikaini, tindade bakison ya kaini, waima dan Allah menene yaronnan ya mikine? Kafin Hajiya Babba ta rufe baki Laɗifa ta ce
"Zaginafa yayi yana matsayin É—an aki amma kice wai me yamin. Salis ya ce "Hajiya dan Allah ki rabu da ita, idan kin shirya kawai muje mu rakaki mota.
Hajiya Babba ta ce "Nagode Salis Allah ya maka albarka, bari yaron ya ƙaraso domin shima yanzu tafiyar ta sameshi. Salis ya ce "Kekuma bari kiji na faɗa miki, dama kinsan tin jiya ina tunanin zancen da kikamin ko? To ki cire idonki a kan A.J idan ba haka ba Allah ranki zai ɓaci. Cikin mamaki da rashin kunya Laɗifa ta ce "Yanzu kaima yaya kana goyan bayan wannan yaron? Har kana cewa zaka ɓatamin rai, cikin kuka tayi sama ɗakinta tana cewa ita walhi saide duk abunda zasu mata suyi amma Walhi saita kori wannan yaron daga gidannan.
AJ kuwa tin safe Hajiya Babba ta kirashi a kan ya shirya domin goma da rabi zasu tafi, hakanne yasa tin safe ya shirya ƙaryar da zaiwa inah da Nana. Bayan sun gama karyawane shida Nana, ita kuwa Innah sai fama takeyi har lokacin. Ya kalli ƙanwar tasa sai ya kejin kamar idan ya tafi wani abu zai samesu. Cikin sanyin rai ya ce
"Nana?.
"Na'am ta amsa tana jin yanayin muryar da yayi mata maganar.
"Inah. Ya sake kiran sunan innah wacce ke tura naman kaza a baki.
Itama ta É—ago ta ce "Ya a kayi Abdul jabaru?
AJ ya ce "Innah zanyi tafiya yau, kuma zanyi kwana uku kafin na dawo shine nake tinanin idan na tafi kaman wani abu zai sameku?
Cikin sanyin murya innha ta ce "Ina zaka kuma me zakaje yi?
Cikin irin ƙaryar da ya shirya musu ya ce "Inna ai dama nace miki na samu aiki, to ogan gurin aikin namune ya zaɓomu mu biyar akan zamuje wani aiki. Kuma Innah muna dawowa shikenan mun zama manya a gurin aikin. Inah ta ce "To Abdul jabaru wannan wani irin aikine haka? AJ ya ce "Innaaaaah!! Haba mana irin wannan tambaya kamar yar jarida, kinsan dai bana sata bana shaye-shaye bana... "Kafin ya ƙara sa ta ce "Naji, ba sai ka ƙarasa ba, ta ci gaba da cewa... kai yanzu badama na maka faɗa sai kamin wannan zance? To sai mutum yana yin sata da shaye-shaye zai jefa kansa a damuwa? To Walhi Abdul jabaru na gaji da irin wannan ɓoye-ɓoyen da kakemin, yanzu komai fa a gidan nann yazama na masu kuɗi, hatta ruwan da
muke sha, kuma nace wacce sana'a kakeyi kace kai baka sata baka shaye-shaye kuma..."Kai inann haba dan Allah!, ni har kin fara sakamin ciwon kai, yanzu gashi har nafara makara, nidai kimin addu'a kawai inah ta. Ya faÉ—a yana kamo mata hannu alamar wasa.
Ita dai innah haka ta bishi da ido har ya tashi zai fita, ita dai jikinta na bata kamar AJ na ɓoye musu wani abune, saida ta ga zai fita kafin ta iya buɗe baki ta ce "Allah ya dawo da ku lfy. "Amin my amarya ko kefa. AJ ya faɗa domin ganinn ya kawar mata da kokwanton da ke ranta. Aikuwa tayi murmushi tana cewa, kaide Abdul jabaru halinka sai kai, sai kuma wannan mara kunyar ƙanwar taka mai kama da ifiritai. Nana tayi dariya ta ce "Ooo innah, yanzu ni mai kuma namiki da kike haɗani da jin sin aljannu? AJ ya ce "Nana tashi muje ki karɓo muku saƙo. Haka suka fito yayinda innah ke faman surutu ita kaɗai.
P .O .S .Sukaje shida Nana ya ciri kuɗi dubu hamsin (50,00) Kafin ya ce mata "Wannan kuɗin bance ki nunawa innah ba, ki barsu a gurinki, duk abunda kuke da buƙata kawai ki siya. Nana ta ce "Wai yaya zaka daɗene haka? Kuma waye ya baka wannan kuɗin? Ni dai gaskiya nimafa kafara bani tsoro kamar inna!? AJ ya ce "Bana son dogon surutu, kede kiyi abun da nace miki. Haka ta ƙarɓa ta tafi, yayinda takeda tarin tambaya da zata masa idan ya dawo, sannan itama jikinta na bata cewar idan ya tafi bazai dawoba. Koda tazo gida haka ta ɓoye kuɗin batare da innah ta ganiba.
A.J kuwa yana shiga gidan, Hajiya Babba da Salis suna fitowa daga cikin palorn gidan. Cikin fara'a Salis ya ce "Babban yaya har ka iso kenann?
A.J ya ce "babban yaya kuma!? Salis ya waske da cewa ka iya mota kuwa? "Cikin wannan surutun nasa ya ce "To ai ni saide mota ta iyani, nida nayi aikin gidan biredi, kuma nine Mai kaiwa shago-shago. Hajiya Babba ta ce "Lallai kam kune masu iya mota. Salis ya ce "To ka tuÆ™a Hajiya a hankali domin ita ba biredi bace. Haka sukayi dariya kafin Hajiya Babba da AJ suka shiga motar, iro mai gadi ya buÉ—e musu suka fita cikin farin ciki......ðŸ“
[
*PAGE* 1ï¸âƒ£1ï¸âƒ£
....... *A.J*. Tin da suka shiga motar yake tinanin mokomarsa idan an ɗaura wannan auran. Tafiya sukeyi suna ɗan taɓa hira jifa-jifa, Hajiya Babba kuwa ruƙon Allah ta keyi a zuciyarta a kan aurannan ya ɗauru kar a samu wata matsala ko ɗaya. Ita dai tasan abunda zatayi ba haramun bane, ADDININMU bai haramtaba, sannan ta wani ɓangaran ma sunna zasu aikata, to amma shin A.J yasan nufinta a kan wannan auran!. Awani ɗan ƙaramin gida suka tsaya, Hajiya Babba ta ce "Wannan shine gidan malamin da zai ɗaura mana auran, na sanar dashi komai kaide abun da nakeso shine...duk abun da zaice maka kace eh. A.J ya ce "Angama hajjaju makkatu. Bayan malamin ya gama yiwa A.J duk wata tambaya ne sanan ya ce su jira har lokacin sallar a'zahar tayi idan sun idar sai a ɗaura.
Haka kuwa a kayi bayan sallar a'zahar al'ummar da suka gabatar da salla a wannan lokacin suka sheda auran Abdul jabaru da amaryarsa maimuna Aliyu (Wato Hajiya Babba) a kan sadaki dubu ɗari ɗaya. Shedu suka sheda waliyai suka amince al'umma suka ƙarɓi goran ɗaurin aure.
Bayan an ɗaurane mlm ya kira A.J ya tambayeshi akan cewa shin da amin cewarsa a ka ɗaura wannan auran? A.J ya ce "Eh da yardasa kuma da amin cewarsa. Shide mlm yana ganin abun kamar ba mai yuwa bane domin kuwa yasan Hajiya Babba tin mijinta na raye. Haka suka shiga mota izuwa hotel domin a can zasu kwana kafin gobe subar ƙasar a yanda Hajiya Babba ta shirya kuma sai sunyi wata biyu kafin su dawo.
Bayan sun kama ɗakine Hajiya Babba ta ce masa bari taje ta dawo. Tana fita ta huce gurin masu sayarda kazar amarci, ta sayo guda biyu sannan ta sayo musu lemo da ayaba da dai sauran abubuwan da zasu buƙata a daran. A.J kuwa Hajiya Babba na fita ya shiga toilet ya watsa ruwa yana cewa "Kai jama'a yanzu dai da gaske na zama maikuɗi! Tinda nake ban taɓa shiga ɗakin hotel bama amma wai yanzu gashi ni kaɗai zan kwana a kan wannan makeken gadon. Yana faɗa ya faɗa a kan gadon yana mai sakin wata dariya irin ta wanda suka samu sauyin rayuwa kamar sa. Yana cikin wannan hali tinanin Sarah ya faɗo masa. Ya ce "Allah sarki Sarah bazan manta da keba, idan burina ya cika kece ta farko da zan fara mallakawa mota. Yana faɗa ya saki dariya yana kallon kansa ganin daga shi sai tahul ne yasa ya tuna da cewa ashefa baida kayan sawa. Tini ya mayar da na jikin sa kafin ya tada sallar magariba domin kuwa har wani gurin anyi. Kasan cewar sun daɗe a gidan malam. (Baisan cewar zaman da sukayi a gidan mlm Hajiya Babba ta shirya kanta bane🤓)
Hajiya Babba. Da sallama ta shigo ɗakin riƙeda ledodi a hannunta har guda huɗu. Kallonsa tayi ganin yanda yayi da fuskarsa alamar damuwa. Ta ce "AJ angon hajiya lfy kuwa?
AJ yace "Ina kika sakamin layin wayana?
Hajiya ta ce "Ai sai mun koma gida zan baka saboda kar a damemu muna cin amarci.
Cikin AJ yabada wani sauti gooo. Ya ce "Ina son nayi waya da Innah ta da ƙanwata?