Sashe 39
Abin Da Ka Shuka Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Karfe biyu na rana,a garin kano tayiwa aunty, danma a motor driver dinta yakawota, taso biyo jirgi sekuma taga ze bata mata lokacine kawai. Itakadaima tataho aliya tana school batamasan tatahoba se sallahu tabar mata gurin masu aikinta. Wayar sadiq takira yasanar mata asibitin dasuke suka nufi can. Su mommy ansha kuka ita da suhailat sun hakura sunyi shiru. Se tasashi dasukayi agama suna kallonshi. Su haidar kuwa dakyar sadiq ya taushesu suka nufi masallaci. Daddy ma yakirasu yace jirgin karfe uku zebiyo. Su aunty nashigowa asibitin suka hadu dasu yaya sadiq sundawo daga masallaci. Tunda aunty tagansu taji gabanta yafadi yanda taga fuskokinsu babu walwala kokadan kamar mustaphan mutuwa yayi, tatabbatar bakaramin jiki yake jiba. Ahanzarce ta fito bayan driver yayi parking, tabi bayansu yaya sadiq dasukayi gaba dansu basu gantaba. "Sadiq, sadiq" aunty ta kwalla masa kira lokacin data kusa cimmusu. Gabadaya suka juyo suna kallonta. "Aunty harkin karaso, sannu da zuwa" cewar sadiq. "Nakaraso sadiq yajikinnasa,ina fatan da sauki dai ko" "jiki alhamdulillah za'ace,sauki kam sena Allah." shiru aunty tayi jin abunda sadiq yace, hankalinta ya kara tashi,dama kwana 2 se mafarkinsa takeyi cikin mawuyacin hali. Gaisheta su zannurain sukayi asanyaye, itama ahakan ta amsa musu suka dunguma zuwa dakin dayake. Mommy nazaune ta rafka uban tagumi,kana ganinta kasan hankalinta sam ba'a kwance yakeba duk ta wani burkice. Doctor ne tsaye akan mustapha yana dubasa, bisa takurawar mommy,ganin mustapha yaki farkawa har yanzu. Da sallama dauke abakunansu duka suka dakin. Doctor ne kawai ya amsa musu amma mommy kodagowa ta kasayi, suhailat kam tatasashi agaba takasa motsawa daga inda ta zauna,se sauke ajiyar zuciya take saukewa akai_akai............✍️
*BY*
*Zeey kumurya*
*ABUNDA KA SHUKA*.........
_*(shizaka girba)*_
*MALLAKIN*
👇
*ZAINAB USMAN KUMURYA*
*FARIN JINI WRITERS ASSO.....*📚
~*Free novel*~
*Bismillahirrahmanirrahim*
3️⃣0️⃣
.........Karasawa kusa da mommy aunty tayi tagaisheta tare da tambayarta me jiki, cikin dashashshiya gami da sanyin murya mommy ta amsa mata. Tausayin mommy gaba daya yacika aunty, lokaci daya harta rame tayi zuru_zuru,kamar me jinyar itama. Gaisawa aunty sukayi da doctor dayake kokarin fita. "Doctor me'ake ciki ne, dan Allah kafadamun halin da dana yake ciki tun safe amma haryanzu kunkasa gano meke damunshi" mommy ta tsaida Dr, dake kokarin fita da fadin haka idonta na zubar hawaye. Asanyaye Dr yajuyo,shikansa jikinsa yayi sanyi da lamarin, sunyi kwajin jininma amma benuna musu akwai wani abu dake damunsaba, cikin son kwantarwada mommy hankali yace, "hajiya kikara hakuri munakan aikine, insha Allahu kafin dare zamu gano abunda kedamunsa" "to yaushe ze farfado" "shima nanbada jimawaba insha Allah,ciki gaba da masa addu'a kawai." shiru mommy tayi tana ayyana matukar mustapha be farfado ayauba sesuncanza asibiti, ita barima daddy yazo, kasar gaba daya za'a bari dashi. Gwara suje wata kasar aduba mata lafiyar danta. Cike da tausayawa aunty takebin mustapha da kallo, ita kanta bakaramin tsorata tayiba daganin yanda mustaphan yakomab lokaci daya, ahankali ta karasa daf da dashi takai hannu tataba goshinsa, zafin datajine yasata sauke hannunta dasauri, wannan wanne irin ciwone yake damun sa, zafin jikinsa ba irinna zafin ciwo bane data sani, nasa tamkar ana rura garwashin wuta, ga kuma bayanin dataji Dr,yanayiwa mommy na ba'asanma meke damunsaba. bin jikinsa tacigaba dayi da kallo,gaba daya jikinnasa ya shika ga numfashinsa dake fita dakyar. wani wahalallen numfashi aunty ta sauke afili ta furta. "Ya Allah,kabawa wannan yaro lafiya, kakawo masa sassauci da rangwame acikin wannan ciwon" gaba daya suka hada baki gurin cewa "ameen" jikin aunty gabadaya yayi sanyi, itakam wannan ciwo na mustapha ya firgitata ba kadanba, bata tunanin wannan ciwon na tashine. Kafadar suhailat dake gefenta ta dafa cikin rarrashi tafara mata magana. "Kiyi hakuri suhailat ba kukane mafitaba ahalin yanzu, addu'arki kawai yake bukata" aunty ta karashe zancen da share mata hawaye, ganin tunda tashigo dakin suhailat kuka kawai takeyi. Duk sesukabawa aunty tausayi, tabbas dole duka hankulansu ya tashi domin mustapha tamkar uba yake agurinsu duka, da daddy yana gari dabaya gari, shine ke musu komai, kuma duk da baya sakar musu fuska amma yajasu ajiki sosai, koyaya yaga wani sauyi atattare dasu ze tambayesu menene matsalarsu kuma ya magance musu ita,gwargwadon iyawarsa. mazauni aunty tayiwa kanta, sadiq yana bata bayanin ciwon mustaphan dakuma bayanin da likita ya masa.......
Seda uku na rana ta wuce natashi daga bacci, nayi mamakin dadewar danayi ina baccin, duk da sam baccin bayamun dadi kawaidai yinshi nayi. cikin sauri na sakko daga kangadona nashiga toilet na kuskure baki, dannasan yanzu haka mommy tanacan tana jirana, ga girki zanyi. Nayi zaton ganin yaran gidan a falo kasancewar yau Friday,amma senaga babu kowa. Kofar dakin mommy naje nayi knocking naji shiru, komawa kan kujera nayi nazauna, atunanina tana wani uzurinne,mintuna biyar suka shude naji shiru. Yanke shawara nayi kawai bari naje naduba may be bacci takeyi. Koda nashiga dakin senaga batanan, mamakine yakamani dan gaskiya da wuya kaga mommy batanan a irin wannan lokacin, kuma babu alamun tana toilet,amma nasan banisa tayiba tunda har tabar dakinta abude. Fitowa nayi nanufi kitchen nafara wanke_wanken dabanyiba. Harna gama nakoma dakina nayi sallar la'asar ko motsin bera banjiba a part dinba balle na mutum.
Se a lokacin nadakko wayata na kunna, ina kunnawa sakon yaya sadiq na shigowa,karantawa nafarayi acikin zuciyata kamar haka. _*my love,am sorry yau banzo na dakkokiba wani babban uzurine yatsaidani, dafatan kina lafiya,tun dazu naketa kiran wayarki akashe. need your du'a sweet*_ murmushi nayi tare da lumshe idona, aduk lokacin danaga wani sako na yaya sadiq koyamun kalamai na soyayya se'inji dama daga gurin yaya mustapha nake jinsu, tausayin yaya sadiq ne yakamani, ganinshi kullum cikin yin abunda zesani farinciki yakeyi amma ni kuma zuciyata naga wani can daban dabemasan ina yiba, aduk lokacin dana tuna haka se inji wani kunci yaziyarci zuciyata, da ina da yanda zanyi dana sauya sonda nakewa yaya mustapha zuwa ga yaya sadiq domin shiya cancanta zuciyata taso, amma kash nayi iya yina amma nakasa yin hakan, kullum son mustapha kara ta'azzara yakeyi acikin zuciyata.
bude idona nayi ina sauke numfashi, nanemo number yaya sadiq na danna masa kira. Sadiq dawowarsa kenan daga restaurant yaje yasiyo musu abinci bisa takurawar aunty, dataga alamar babu me niyyar cin abinci, shine tace yaje yayo musu take away, ba'azauna haka ba'aciba. fita yayi daga dakin rejecting yayi sannan yakara kiranta. dama nasan baze dagaba sedai ya katse, kullum yaya sadiq cikin sakamun kati yakeyi amma baya taba daga kirana, sedai nakira aliya ko salimat musha hirarmu. dagawa nayi tare dayin sallama, amsamun yayi. Senaji muryarsa kamar bashi da lafiya. "Yayana lafiya kuwa, naji muryarkar haka?" Natambayeshi cikin kulawa. Numfasawa sadiq yayi yace, "lafiya kalau maryam, ina kikashiga naita kiran wayarki akashe?" Batare dana yarda da amsar daya baniba, nace. "Agajiye nadawo daga school ne, kuma ina dawowa bacci yadaukeni bandade datashiba" "ohk" kawai yace yayi shiru. nima shirunnayi na wasu sakanni kafin na katse shirunnamu dacewa, "anya kuwa yaya lafiya kake, naji muryarkafa akwai damuwa acikinta,pls dan Allah kafadamun meke damunka" wani zazzafan huci ya fesar yace, "maryam gaskiya da akwai matsala,yaya ne yau aka wayi gari bashi da lafiya,cuta me tsanani yanzuma muna asibi.....wata muguwar faduwar gabace ta ziyarceni, cikin gigita na katse yaya sadiq da fadin" wanne yayan kuma?" "yaya mustapha mana" shima yabani amsa. cikin sauri nace, "meke damunshi" bayanin halin da mustapha yake ciki sadiq yayiwa maryam atakaice. Kasa magana nayi saboda tsabar tashin hankalin jin *heartbeat* bashida lafiya. wani uban gumine yahau karyomun ta ko'ina ajikina, dukda banganshiba amma gabadaya tausayinsa yagama cikamun zuciya, naji babu abunda nake da bukata duk duniyarnan sama danaje nagansa naga halin dayake ciki. "Hello,maryam" muryar yaya sadiq tadawo dani cikin nutsuwata. wani yawu me daci na hadiye dakyar cikin tattaro nutsuwata, da sanyin murya nace, "na'am yaya, yanzu yajikinnasa" "dasauki za'ace maryam" "Allah yakara sauki,yabashi lafiya" "Ameen maryam,bari nakoma ciki." Sallama mukayi yadatse wayar. Tagumi na rafka cikin matukar damuwa, Ashe dama bashi da lafiya shiyasa yau befitoba har rana. Wayatace tahau vibrate alamun kira. Ahankali nakai hannu nadakko, ganin aliyace nadauka dasauri. "Hello maryam Ashe yayan kano bashi da lafiya" "wlh aliya nima yanzu yaya sadiq yake sanarmun" "nima naje school ne nadawo natarar aunty batanan shine masu aikinmu suke sanarmun tataho kanone yaya bashi da lafiya,inata kiran wayarta taki shiga,shine nace bari nakiraki" hankali nane yakara tashi jin abunda,aliya tace. Kenan ciwonnashi ya tsananta matuka tunda har aunty dake wani garin tazo. bamuyi wata hirar kirkiba mukayi sallama, dukanmu zuciyoyinmu babu dadi,tadaicemun gobe zasuzo ita da abbansu. Zarya nafarayi adaki ina tunanin hanyar dazanbi inje asibiti ayau ingano yaya mustapha, dan inbanganshiba akwai matsala. yunwar danake jima tuni nanemeta narasa,hankalina gaba daya yanaga inje inga jikin *heartbeat* .........
Acan asibiti kuwa jikin mustapha ne yakara rikicewa numfashin nasa dayake fita dakyar dinma yadauke dif, hankalinfa su mommy gabadaya inyayi dubu yatashi, mommy ma faduwa tayi sedaukarta akayi itama aka bata gado, aka mata allura tasamu bacci. Suhailat kam kuka takeyi sosai iya karfinta, tana sumbatu tana fadin, "dan Allah yaya katashi karka mutu katafi kabarni" ire_iren wadannan kalamai kawai takeyi. Aunty kuwa babu kuka na ido sena zuci. Fitowa sukayi gabadayansu daga dakin dayake, sukuma likitocin suka dukufa akansa domin ceto numfashinsa.