← Book details Abin Da Ka Shuka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 128

Sashe 11

Abin Da Ka Shuka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Suhailat ko zama batayiba saboda,zaƙuwa.ta matsu tajita kamal yana yamutsata.Allah ya halicceta da muguwar sha'awa.amma duk da haka batataba yin sex ba,tafiso ta fara akan habibinta muradin ranta. Yana shigowa department din ya hangota,gabanta yaje yayi parking motarsa. Harararsa tayi bayan ya fito daga motar. Hannayensa ya hade guri daya alamar roƙo," sorry babbar yarinya,sarauniyar mata.kaf school dinnan babu kamarki akyawu da kudi da wanka,da gayu da....ɗaga masa hannu tayi cikin jin dadin kalamansa,domin ita mutum ce me matukar son ayabeta. "Muje kawai,ka wanke kanka,amma da nayi niyyar baka punishment,saboda nadaɗe a tsaye gashi kowa se kallona yakeyi da wasu kazaman idanuwansu. Dariya yayi yana bude mata gaban motar,shi kuma yazagaya ya shige suka dauki hanya.....

Akan stool ta ajiye Jakarta, wayarta kuma akan mudubi ta'ajiyeta,bayan ta shigo dakin da suka saba masha'arsu. Zama tayi a gefen gado tanayin wata mika tare da gantsarewa,idanunta harsun fara canza kala saboda fitina.kamal kuwa yana falo,yana sane yau ja mata aji zeyi,seyaga ƙarshen jijji da kanta. Kayan jikinta ta fara cirewa domin ita indai ta wannan fanninne bata da wani Jan aji,towel ta dauka ta daura ajikinta bayan tayi tunbur,ta nufi falo duba kamal domin tajishi shiru_shiru. Yana kwance dagashi sedan boxer,yana kallo. Fadawa tayi jikinsa,tana binsa da wani mayen kallo.rungumota yayi jikinsa,yana shafe ta.lumshe idonta tayi tana busa masa numfashinta a fuska. Ahankali ta fito da harshenta ta fara lasar lips dinsa,cikin ƙwarewa.hannunta tasa tana shafa sumar kansa,tare da gefen kunnansa.lumshe idonsa yayi yana kara mannata da jikinsa zuciyarsa na bugawa da sauri_sauri. Bakinta ya buɗe ya zira harshensa ya fara mata wasa dashi cikin ƙwarewa,wani zazzafan kiss yafara sakar mata,cikin ƙwarewa.nandanan suhailat ta ruɗe,abunka dame jira dama.ta fara mayar masa da martani. Cak ya dauketa yayi daki da ita,bayan ya rabata da towel ɗin jikinta.akan bed ya kwantar da ita.domin se sunfi walawa anan.......

************

Drivensa yana bakin mota yana jiransa,yana ganin fitowarsa ya karaso garesa yana kwasar gaisuwa.kamar kodayaushe hannu kawai yadaga masa.dasauri ya bude masa front seat,cikin girmamawa.shiga yayi motar suka nufi babbar ma'aikatar mahaifinsa dake garin abuja.cikin mintuna kalilan suka karasa,tsadadden agogon hannunsa ya duba.yana da sauran 20 minutes kafin su shiga meeting din.wayarsa me tsananin tsada ya dakko.missed call din suhailat ya gani.murmushi yayi tare bin bayan kiran.

Suhailat ana kwasar daɗi,wayarta ta fara ringing. Dukda tsananin daɗin datakeji da sauri ta kwace jikinta,daga sucking dinta da kamal yake mata.tamkar yar maye ta miƙe ta fara tafiya,cikin tsananin ɗokin jin kiran masoyinta,domin ringing tune ɗinsa daban tasa masa,batare da tunanin komaiba ta daga wayar. "Hello my life" ta furta cikin wata wahalalliyar murya,saboda tsabar jaraba. Wata uwar tsawa ya buga mata, "suhailat where are you by now?" Cikin firgita ta tattaro nutsuwarta tace" sc..school." Muryarta na rawa. Ajiyar zuciya ya sauke,yace. "Ohk zankiraki idan kin koma gida,bejira mezata ceba,yakashe wayar. Yanayin dayaji muryar ta, tamkar tana cikin feeling,amma yanzu ya danganta hakan dako tana class ne,tayi picking call din,shiyasa muryar ta tayi kasa sosai,dankar ajita.itama anata ɓangaren ajiyar zuciyar ta sauke,tasan halin kayanta da saurin fahimtar mutum,yanzu seya gane halin datake ciki,Allah ma ya taimaketa yayarda da ƙaryar data masa,data yabawa aya zakinta. Ajiye wayar tayi ta nufi kan gado inda kamal yake kallonta tamkar wawa,cigaba sukayi da masha'arsu.( ya Allah ka shirya mana zuri'a.Ameen🙏🙏).........

****************

Yau kwanana3,agidan aikina.amma tamkar nayi wata uku,haka nakeji.saboda kwata_kwata banajin daɗin zaman gidan.gashi bansan meyafaruba, tundaga ranar da muka rabu da baaba,talatu banƙara ganintaba.gashi ni kuma,ko ƙasa bana sauka sosai, ballema harna samu na fita daga part din.to inma nafita ina nasan inda take,awannan makeken gida,unguwa guda.a zaman danayi nagane halin kowa na gidan. Ita hajiya bazata sakar maka fuskaba,kuma bazata kulaka da hiraba,sedai kawai tasaka Abu kayimata.kuma duk abunda ƴaƴanta zasumun babu ruwanta,ko kala bazataceba.amma na fuskanci tana tsananin son suhailat sosai,fiye da sauran ƴaƴanta. Sadiq shine babba a waɗanda nasani a gidan,kuma shine me kirkin gidan.kullum yadawo daga aiki idan yashigo part din hajiya, zamuyi hira sosai,yajani ajikinsa,tun ina ɗari_ɗari dashi harnazo nasaki jiki dashi. Hajiya koda taganmu tare bata nuna wani Abu na bacin rai.se mabiyinsa,faruq.shikam baya shiga sabgar kowa,ko'atsakaninsu baya musu magana sosai,sabgar gabansa kawai yakeyi,baya kyarata kuma baya sakarmun fuska. Se ƙananun wadanda sukuma twins ne,zannurain da haydar.su kam sosai suke nunamun tsana,musammanma haidar.banda tsawa da hantara babu abunda yake haɗani dashi.duk kuwa da takatsantsan din danakeyi wajen ganin banyi abunda zasu cimun fuskaba. Se'uwar gayya suhailat,wadda tafi kowa nunamun tsana,ni kuma Allah yadoramun bala'in tsoronta,Wanda bansan daliliba.gata da shegen zagi tamkar ƴar maguzawa.dabi'unta Sam babu tarbiyya acikinsu,intayi wata shigar tamkar ba ƴar musulmaba,ga shegen son jiki da kazanta. halayensu kenan Dana fuskanta,hakan yasa naci maganin zama da kowa.

Yau da tsananin kewar gida na tashi,kewar umma da saleemat ta cikamun zuciya,har gwaggoma inaso naganta.cikin sanyin jiki nayi aikina,nagama.a kullum idannayi aikina nagama,sedai in zauna inyi kallo ko kuma inyi karatun alqur'ani me girma.inason fita inɗan zaga gidan,amma shegen tsorona ya hanani.babu kowa duk sun fice aiki,suhailat kuma antafi school dagani se hajiya. Ina zaune a falo ina kallo,domin idan basanan a falo nake zama nakeyin kallona.amma dazarar sun dawo zankoma ɗakina. Hajiyace ta fito daga ɗakinta cikin shigarta ta alfarma,wayarta kare a kunnanta tana waya.zama tayi akan kujera cikin lallami take magana. "Bezeyiyuba my son,zankira dad dinnaku na masa magana,dole kadawo gida yau,tunda baka da lafiya,canɗin waye ze kula dakai,dama munyi kewarka sosai,nafison kadawo kusa dani inkula dakai dakaina.banji me'aka ceba aɗaya ɓangaren,kawai gani nayi hajiya ta washe bakinta. "Yawwa my son,kokaifa seka ƙaraso bari na fara shirin tarɓarka......✍️

*(sorry baku jini da wuriba,akasi akasamu 🙏🙏😘🥰)*

*BY*
*zeey kumurya*

*ABUNDA KA SHUKA*.........
_*(shizaka girba)*_

*MALLAKIN*
👇
*ZAINAB USMAN KUMURYA*

*FARIN JINI WRITERS ASSO.....*📚

~*Free novel*~

*Bismillahirrahmanirrahim*

1️⃣0️⃣

............Ajiye wayar tayi jikinta har rawa yakeyi tsabar murna,araina nace gaskiya hajiya Tana ji da wannan baƙonnata dazezo,tunda nazo,gidannan bantaɓa ganinta cikin farin ciki makamancin wannan.....katsemun tunani tayi ta hanyar kiran sunana.da sauri na'amsa mata tare da bata dukkan hankalina. "Zo ki ɗan tayani wani aiki a kitchen, ta faɗi hakan tare da miƙewa.nima miƙewar nayi nabi bayanta....

_____________________________

Hajiya gwaggo,tunda maryam tatafi taketa murna ta kusa zama hajiya, ko,kewartama batayiba.200,000 duk wata banda kuɗin da zata ɗinga sakata tana sato mata.ai ita kam taji daɗin wannan abu. Tunɗaga soron gidan zaka tabbatar gidan yayi babban rashin me kula dashi,saboda yanda zakaci karo da datti da uban tilin wanke_wanke a tsakar gida.gwaggo bata komai tunda maryam tatafi,tasa ayi mata cikiyar me aiki har yanzu shiru.

Yauma kamar kullum,se wajen goma na safe tatashi daga bacci,ba sallah balle salati,bakinta kawai ta kuskure.ta dawo ta haɗa shayinta,dama tana da ruwan zafi a flaks, da bredi ta fara ƙasuma,Tana cikin ci taji ana sallama. Da sauri ta mikƙ ta boye biredin harda lullubewa Tana goge bakinta dan kar agane tanacin wani Abu.Amsa sallamar tayi Tana fitowa tsakar gidan,wata ƙawartace ta suka Daɗe basu haɗuba.waro micimicin idanta gwaggo tayi waje,cikin mamaki tace. "Amina yau kece agidannawa. Amina data tsaya kawai Tana ƙarewa gidan kallo tace. "Nice ladi. "maraba,marabanki shigo mana kika tsaya daga waje kamar wata baƙuwa.

Bayan sun gaisa Amina ta dubi gwaggo tace, "ladi,naga gidannaki kamar bashiba,nasaba idannashigo gida inganshi fess,gwanin sha'awa, har sha'awar gidannan nakeyi, idannazo.amma yau naganshi kaca_kaca nayi zatonma kin tashine,wasune a gidan.dariya gwaggo tayi tace. "Ai bake kaɗai bama duk Wanda ya shigo gidannan,haka yake cewa. Memun aikince batanan. "Allah sarki,ni ina shirin tambayarkima ina maryam ɗin,Dana shigo bangantaba.nan gwaggo ta kwashe labarin komai tabawa Amina. Baki buɗe take kallon gwaggo,yanda taga ko'ajikinta. "Ke yanzu ladi,maryam ɗin kika bayar aikatau,Bakya tunanin abunda zeje ya dawo,bakisan inda aka kaitaba,kedai kawai kinbayar da ita.ta mutu ko tayi rai badamuwarki bace.dariya gwaggo ta ƙarayi, "ke Amina,sana'afa takemun ai ni banki maryam tayi shekara 20 Tana wannan aikinba,har addu'a nakeyi Allah yasa karta samu miji nan kusa,ballema tayi aure,tabar aikinnan.....

***********

"Saleemat,wai bazakici abincinnanba seyayi sanyi,numfashi saleemat ta sauke tace. "Umma banajin wata yunwa a halin yanzu,kewar maryam ta cikamun zuciya,hankalina yakasa kwanciya da tafiyarta aikinnan. Kujerar tsugunno,umma ta dakko ta dawo gaban saleemat ta zauna. "Haba saleemat tunda maryam tatafi kin kasa kwantar da hankalinki,addu'a yakamata kiyi mata bawai kiyita damuwaba. "umma ai dolene indamu,kinsanfa maryam da zurfin ciki,gata da haƙuri kodama Tana fuskantar wata matsala bazata faɗa manaba,ni kuma jikina yana bani bata jin daɗi aduk inda take. "A'a saleemat,banason kina cewa haka insha Allah maryam Tana cikin kwanciyar hankali.daƙyar umma ta samo kan saleemat taci abinci,domin tun ranar data dawo tatarar da mummunan labarin,tafiyar maryam shikenan taketa damuwa. Itama umman daurewa kawai takeyi amma zuciyarta cike take da zullumi......

**************

Aiki sosai mommy tasakamu,domin kuwa bani kadai bace ta karo wasu mata guda 2 Wanda bansan subama a gidan.Amma karfin aikin ita takeyin kayanta.Abinciccikane kala_kala,da kuma kayan snacks. Duk akan mutum ɗaya.sekace Wanda mutum 20 zasuzo. Hajiya ta fita naji masu aikin suna gulma. ɗayace ta dubi daya tace."Al_mustapha ikon Allah,ai ina ganin yanda hajiya taketa hidimarnan nasan shine zedawo domin ko alh.ze dawo bata masa irin wannan hidimar. "Hmmm,kedai bari salame hajiya Tana matukar ji da wannan ɗannata,tamkar shikadai ta haifa. "Ai ni naji daɗin dawowarsa,yanzu zakiga yaran gidannan sun nutsu,mundena kwana da kidaden banzan da suke samana. Nidai kawai spring ross ɗin,da hajiya ta barmun naci gaba soyawa,gaba ɗaya maganganunsu baganewa nakeba.

Tun wajen 11,muke aiki se daf da la'asar muka gama.sosai nagaji tubus.sonake kawai na watsa ruwa na kwanta na huta.duk da inajin yunwa amma nayi matukar gajiya.
Chapter 11 · 0% Book details