Sashe 20
Abin Da Ka Shuka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunda yadawo daga sallar asuba shima be koma bacciba,abubuwansa ya karasa ya shirya cikin kananun kaya,wadanda suka matukar amsarsa. Yayi kyau sosai,kamalarsa da cikar zatinsa sunkara fitowa. Karfe 7/15 kamar kodayaushe yagama shirinsa tsaf, ko breakfast beyiba, yadau briefcase dinsa, seda yabiya part din mommy yaymata sallama ita da aunty, sanna yafito. Direbensa yana tsaye abakin mota yana jiransa, yana hangoshi ya taho cikin girmamawa yana gaisheshi tare da amsar briefcase din hannunsa, ya bude masa mota yashiga,shima yazagaya ya shige, yatada motar suka fice, bayan ya gaisa damasu gadin gidan.
Yau kam ma'akaitar duk ma'aikatan sunzo da wuri,sabanin sati dayan dabayanan kowa kashin kansa yakeci. Cikin takunsa nakasaita ya fito daga motar,direbansa na biye dashi abaya rike da briefcase dinsa. Ma'aikatan dake kaikawo,aharabar ma'aikatar se kwasar gaisuwa sukeyi. Mikewa sakatariyarsa tayi cikin girmamawa tana kwasar gaisuwa,tare da amsar briefcase dinsa daga hannu direba takai masa cikin office dinsa. Bayan yazauna akan kujerane yatura sakatariyarsa ta kira masa P.A. tare suka dawo office din. P.A sewata karairaya takeyi da yauki, amma kobitakanta beyiba,bayan sallamar daya amsa mata. hankalinsa yana kan duba wani files dayakeyi. Tari P.A takamayi ba kakkautawa, dagowa yayi yana kallonta, tare da yimata sannu. Kanta kawai ta iya daga masa, har tarin ya lafa, sekuma yakara turniketa ba kakkautawa. Hankali atashe mustapha ya mike zaune, atunaninsa asmartace tatashi, nuni take masa da hannu ga fridge din dake office din, alamun yabata ruwa. Dasauri cikin tausayawa ya nufi fridge din, ya dakko mata ruwan yabude yakawo mata ya kafa mata abaki. Seda tasha kusan Rabin, robar sannan ta janye bakinta tana sauke ajiyar zuciya, tare da maida numfashi. Yunkurin tashi tayi, sekuma tayi luuu zata fadi kasa, dasauri mustapha yatarota jikinsa, cikin azama,yana jera mata sannu. wal_wal haske ya bayyana a office din, nadaukar hoto......✍️
_*wlh banajin dadi sosai, mura na damuna,kuyi hakuri da wannan guntun page din, gashi ina fama da matsalar ido, amma zakujini gobe insha Allah. Your du'a is needed😢🙏*_
*BY*
*Zeey kumurya*
*ABUNDA KA SHUKA*.........
_*(shizaka girba)*_
*MALLAKIN*
👇
*ZAINAB USMAN KUMURYA*
*FARIN JINI WRITERS ASSO.....*📚
~*Free novel*~
*Bismillahirrahmanirrahim*
1️⃣7️⃣
...........Hankalin mustapha gaba daya yana kan P.A, hakan yasa be lura da abunda ke faruwaba. bubbuga bayanta yahauyi ahankali,saboda tarin daya kara sarketa harta samu ta dawo nutsuwarta,tarin ya tsaya. Taimaka mata yayi takoma kan kujera, se lumshe ido takeyi, tanajin dama su dawwama tana kwance a kirjinsa, tana shakar daddadan kamshinsa. wani sonsa da kaunarsane yakara ninkuwa aranta, harzuciyarta ta fara kokwanto akan anya kuwa ta kyauta masa, mutumin daya tsamota daga duhun talauci, daga rana zuwa inuwa, amma yau da ita aka haka baki domin cutar dashi, anya kuwa tayi wa kanta adalci....daddadar muryarsa me cike da kasaita takatse mata tunaninta. "Dama kinsan bakida lafiya kika fito aiki,?" Ya fadi haka yana kallonta. Cikin muryarta data dan dashe tace, "lafiya kalau natashi, yanzune kawai naji tarin" "ohk, bari nakira doctor yadubaki" "no, sir, base kakira doctor ba, yamatsayamun tarin" ta fadi haka cikin sauri. Kallonta yayi nawasu sakanni, yadan tabe baki yace, "Alright, Allah yakara sauki" "Ameen, thank u so much sir" be'amsa mataba sewata takarda daya mika mata, karba tayi taduba, sannan ta mike ta masa sallama ta fice, tana tafe tana waigensa.........
Kafin yamma nagama shirina tsaf na zuwan school gobe, nagoge uniform dina, najera books dina a school bag dita. Jinake kamar na zuko gobe tadawo yau saboda zumudi, aliya se dariya takemun tana tsokanata. Tunda nazo gidannan babu abunda yasani farin ciki kamar wannan, yanzu saurana islamiyya, itama inason komawa. Allah sarki, yar'uwata salima,nasan itama idan taji wannan labarin zatayi farin ciki sosai, umma ma haka. Kewarsu naji tacikamun zuciya, masoyan kwarai kenan. Kaina dake tsefe, aliya tasani wankewa, aunty ta rangadamin kitso, dama nayi kwanaki dakan atsefe. Godiya nayiwa aunty sosai bayan tagamamun. "Wow mairo, kinga yanda kitsonnan yayi kyau, gaskiya kina da kyan kitso gaki da gashi, ga tsawo da cika,gashi baki sidik, kedai kinji dadinki komai naki mekyaune." Cewar aliya tana shafa kitson. Murmushi nayi kawai mekama dana yake, kamar yadda aliya take yabona haka kullum salima ma takemun. Tabbas nikaina nasan Allah yayimun baiwa ta kyawu, amma idannatuna bani da kyawun nasaba, senaji wani kunci da daci yaziyarci zuciyata. kyau ko dukiya bashine cikar kamalar mutumba, *ASALI* shine abun tunkaho da alfahari ga kowanne dan Adam, amma ni bansan nawa asalinba, banmasan ina zannemesuba. Kwalla ce ta jikamun ido, kasa nayi da kaina ina kokarin mayar da ita dan karsu aunty sugani, Amma hakan beyiyuba seda wani hawaye ne dumi ya ziraromun. arikice aliya ta hau tambayata "lafiya maryam, meyafaru meya saki kuka, ko baki da lafiya ne?" shiru namata ina share hawayen fuskata, nikadai nasan halin danake shiga idannatuna wacece ni. Cike da tausayawa aunty take kallon maryam, daga ganin yarinyar akwai abunda ke damunta acikin zuciyarta. Ganin aliya ta matsamata da tambaya, ita kuma tayi shiru se aunty ta dubi aliya tace, "Aliya kowanne dan'adam yanada sirri nasa nakansa arayuwa, sanin abunda kedamunta ayanzu bashine abun bukataba, addu'a kawai zaki tayata da ita, akan Allah yayaye mata koma menene" gyadawa aunty kai, aliya tayi cikin gamsuwa. dafa kafadar maryam aunty tayi tace, "kiyi hakuri maryam da rayuwa, a duk yadda tazo miki, kikuma godewa Allah. kowadakika ganshi datasa irin kaddarar, kuma komai me wuce wane arayuwa, na dadine kona wuya." Nasiha sosai, aunty tayiwa maryam me kwantar da hankali dasanya nutsuwa. sosai naji dadin tunasarwar da aunty tamun, har radadin da zuciyata kemun naji ya ragu,sakar jikina nayi muka koma kamar da, muka cigaba da nishadinmu nida aliya........
*_________________*
*HAJ.GWAGGO*
*_________________*
Tun tafiyar maryam, haryau datafi sati ba'asamomata me aikinba, ansamo mata wata yarinya dai, tana zuwa taji lissafin ayyukan gwaggo tace bazata iya jaki work ba, aiki babu hutu. gwaggo taita mata masifa tace karta iya din, aikin da'ake nemansa ido rufe danma ita tasamu za'a dauketa, taje dubunta zasuzo. Kamar kodayaushe yauma se rana tatashi daga asararren barcinta, bakinta kawai ta kuskuro ta dawo ta hada tea tahau sha, tana Karin kumallon tana mitar maryam taki zuwa, balle ta kawo mata abun duniya, dan bakin hali irinnata. Sallama taji ana kwadawa abakin kofar gidanta, banza tayi tacigaba da cin abincin ta, cigaba akayi da kwada sallamar, hakura tayi ta mike ta zari mayafinta,ta nufi kofar gidan tana fadin, "jaraba da masifar duniya, ko ubanwaye zezo mata gida wannan farar safiyar ya takura mata oho, itadai tasan ba bashin uban wanda take ci.....
Tsayawa tayi cak, bayan ta karaso kofar gidannata cike da mamakin ganin Wanda batayi zaton ganinsaba. "Malam audu!" Gwaggo ta ambata cikin mamaki. "Na'am ladi, kinyi mamakin ganina ko?" "Sosaima malam audu, Ashe rai kanga rai, shigo_shigo maraba lale marhabun" gwaggo tayi gaba yana binta abaya, se kallon gidan yake, yana mamakin yanda gidan duk yabi ya mutu, ga tarin ledodi da abubuwa na rashin shara. Rabonsa da gidan tun mutuwar inna. (Malam audu, dan'uwan mijin innane, wato kakan maryam, kani yake agurinsa, inafatan kun gane) atsakar gida cikin datti gwaggo ta masa shimfidar tabarma, zama yayi adarare. Gwaggo ta dakko kujerar tsuguno ta zauna,ko tunanin kawo masa ruwa batayiba. Suka gaisa, gwaggo se washe masa baki takeyi, saboda tasan malam audu, shime alkhairi ne, ko lokacin da inna take raye shikadai yake waiwayarta ayan uwan mijinta. Gyara zama malam audu yayi yace, "ladi ina jikartawane, banga gilmawartaba kotana makarantane." Cikin kaudi inna tace, "eh, tana makaranta aidayake bata wasa da karatu akwaita da himma" "ai hakan yanada kyau, Dama zuwa nayi ince tashirya ta hada kayanta, idan zan koma gobe Lagos dim, mutafi tare ta koma hannuna da zama, tunda kinga ke macece, ita kuma yarinyarnan........ "Malam Audu, mekake nufi maryam din zaka rabani da ita?" Gwaggo ta katsesa cikin karaji, fara'ar dake fuskata gaba daya ta dauke. Batajira amsarsaba, cikin makirci ta fashe da kukan munafurci, tana fadin. "Yanzu maryam din danake gani inji dadima, ita kake kokarin rabani da ita, ko tausayina bakaji, tunda ni Allah bebani haihuwaba, ita kadai nake kalla inji dadi,shine kake kokarin rabani da ita" Tausasa murya malam audu yayi yace, "bahaka bane ladi, rayuwafa yanzu ta sauya, rikon maryam da namiji yadace ba maceba, yarinyarnan yanzu koda aurantane ya tashi a misali, bata da kowa wani namiji tsayayye daze tsaya mata, nikuma kinga kafinnazo garinnanma senadauki shekaru,shiyasa naga gwara ace tana hannuna" kafewa gwaggo tayi ita bazata bada maryamba, shikuma malam audu yasan halin gwaggo sarai, babu Allah aranta, shiyasa yakeson yadauke maryam daga hannunta, dan yarinyar tana matukar bashi tausayi.
Ganin inna ta kafe se malam audu yace, "shikenan ladi tunda kinkafe bazakibada maryam ba, insha Allah zandinga kokarin wajen ganin ina ziyartarku akai_akai, yanzu bari najira tadawo daga makarantar naganta sena wuce." Cike da rashin gaskiya, inna tace, "ai ba makarantar jeka kadawo takeba, makarantar kwana takeyi" "haba ladi, kanki daya kuwa zakidau yarinya marainiyar Allah, kikaita wata makarantar kwana?" Malam audu yafadi haka cikin dan fada. "To, malam audu itafa yarinyarnan ita tace tanason makarantarnan" "to kuma dantace tanaso seki biye mata kikaita, ai ita yarinyace kuriciya nadamunta, ke kuma......"Haba malam audu, kazo se masifa kakemun, nimafa maryam dinnan jininace bazan cutar da itaba, kuma makarantar ba ita kadai tatafiba, harda kawarta tanan gidan saleemat, kuma shi alh. Adon shiya kaisu da kansa" ajiyar zuciya malam audu, yasauke domin yasan mahaifin saleemat, mutumin kirkine. "Shikenan ladi, wacce makarantarce sena biya naga maryam din" sosa kai gwaggo tahauyi cikin in'ina tace, "um..um, kajima sunan makarantar ya kwantamun, kasanni dake ba bokonnayiba barikewa nakeba" cikin takaici malam audu, yafarawa gwaggo fada, danta fara kaishi bango, ganin sakacinnata yayi yawa, banda haka kadauki yarinya kakaita makaranta,amma kace kamanta sunan makarantar. Gwaggo datasan bata da gaskiya anan, kuma tana tsoron yaganota setahau bashi hakuri, tace masa bari taje gidansu saleeman tatambayo.....