Sashe 8
Yar Karuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Hannun nasa da ya ɗaga zai mare ta na buge nayi jifa da shi cikin tsananin fushi na nuna sa da yasta na ce, "Ubanka halliru mai bin gidan matan mutane kwartanci ne ya kasa da ita, kai akwai cikakken karuwa ma irin ubanka? Bai bar yara ba haka manya sannan matan aure, ɗan akuya ƙaramin mara mutunci baƙon bariki, waye aka gaya maka baisan ubanka na kwartanci ba kuma kuɗin da yake da shi kuka gagara ci kuna fatan mutuwansa waye baisan kuɗin tsafi bane? Ko an gaya maka ba'a san an kamasa da stohuwar da tayi jika da shi bane? Ka kama kanka ni ba sa'an yinka bane nafi ƙarfin ubanka balle kai, ka ƙara furta kalmar banza akan mahaifiya ta wallahil Azeem za kasha mamiki, tunda kai baka san darajan iyayenka ba to na fi ka rashin mutunci, jahili mara tarbiya, msttwwww!"
Kama hannun Umaima nayi muka yi gaba yana tsaye cikin tulin kunya da ɓacin rai, ganin har mun kusa ɓacewa ganinsa cike da isgili ya ɗaga murya ya ce "ƳAR KARUWA ki sani ko kin ƙi ko kin so sai na je garin daɗinki dan ki sani asirinki zan rufa miki tunda ba wanda baisan cikin shege aka yi aka haife ki ba, kuma kema ƙafan uwar taki kika bi na karuwanci."
Maganansa ba ƙaramin sosamun zuciya yayi ba, musamman da ya sheganta ni, ai babu shiri a fusace na juyo da niyan komawa na ƙwada masa mari ina hawaye amma sai Umaima ta riƙe ni, ta ƙi barina na koma, ina ja tana jaa na, cikin taƙaici kawai na fashe da kuka na ƙwace hannuna nayi hanyan gidanmu ina kuka mai cin zuciya, saboda mahaifiyata ita ce lago na, ina da saurin kuka musamman akan irin waɗannan maganan, amma idan ba haka ba nima dai-dai nake da kowa ka mini na maka.
Umaima fasa kai aikan tayi ta biyo bayana tana ƙiran sunana, tana ban haƙuri tunda tasan shiga da kukan ba maganin komai zai mini ba, sai dai ma ya ƙara min wani damuwan tunda yau ba'a ji ni da Mamina ba, amma naƙi sauraran Umaima balle na tsaya.
Ina saka ƙafana a cikin palourn mu na kuma yin karo da mummunan abinda ya fi mini maganan da aka gayamun ciwo, Mamina tare da wani ƙaramin yaro suna shafa juna, cikin hanzari na juya ina ƙara sautin kukana wanda kana ji kasan abu ne mai ciwo ke cin zuciya na.
Umaima za ta shiga amma sai na riqo ta dan banson ta ga abinda na gani, ita kuma ganina sai bata damu da ta shiga cikin ba, ta biyoni kawai muka yi gidan su ina kan kuka na mai stuma zuciya.
Wannan matashin juyawa yayi majalisar su yana ta kan kumfan baki, sauran da basu san abinda babansa ya aikata ba sai da nayi magana, cewa suke "Garba wai dama abinda stoho yake yi kenan?"
Cikin ɓacin rai ya miƙe yabar majalisar ba tare da ya tanka musu ba, amma ya ƙuduri aniyan sai ya ƙuntatawa ƴar karuwa tunda ta ci mutuncin ubansa ta tona masa asiri, su kuma ganin haka suka ta dariya suna cewa, "A lallai dole mu hankalta tunda Halliru na danne mata da yaran mutane" in suka faɗa sai su kwashe da dariya.
inda sauransu kuma ke ta kan maganana wasu su ce sunji daÉ—in abinda Garba ya mini wasu kuma su ce basu ji daÉ—i ba.
Daman ita duniya haka take, wannan na sonka babu dalili, wannan na ƙin ka babu dalili.
Da kuka na shiga gidan su Umaima inda kai tsaye na wuce ɗakin su, Ummu tun shigowanmu ta kalleni kawai ta girgiza kai dan in ta ce bata tausayin Banafsha to tabbas tayi ƙarya, yarinya ƙarama baƙin ciki na neman kasheta kullum abu ɗaya kuka-kuka.
Umaima tana ajiye wa Ummu aiken ta juya za ta tafi É—akinsu wajen Banafsha, sai Ummu ta tsayar da ita tana tambayanta me ya faru? Umaima kaman za ta yi kuka ta buÉ—e baki ta bawa Ummu Labarin duk abinda ya faru ta É—aura da cewa, "amma Ummu bansan me Banafsha ta gani ta fasa shiga gidan Mami ba."
Ummu jinjina kai kawai tayi cike da É—imbin tausayin Banafsha ta dubi Umaima ta ce, "Je ki rarrashe ta ina zuwa ko."
Umaima shigowa ɗakin da nake ciki tayi ta zauna gefena tana bubbuga bayana cikin sigan rarrà shi tana faɗin, "Banafshaty dan Allah kiyi haƙuri hakanan ki daina kukan nan, kanki zai yi ciwo fa."
Cikin kuka wanda har ya dishar min da murya na ce, "Haba Umaima! Haba Umaima! Yanzu ke hakan ya miki? Kullum haƙuri kawai kullum abu ɗaya haƙuri kawai? Ba za ki ce mini wani abun ba?"
Umaima ta ce, "Banafshaty bayan haƙuri me kike so? Ko akwai kalman da kike buƙata na faɗa miki wacce ta fi haƙuri ne a halin da muke ciki yanzu?"
Stayar da kukan nayi ina kallon idon Umaima na ce, "Dan Allah ko sau ɗaya ku ce mini na shiga duniya, ko kuma na kashe kai na, dan Allah Umaima ki ce na kashe kai na zan huta" na faɗa ina haɗa hannayena tare da sakin kuka mai matuƙar cin zuciyan duk mai saurarona, dan ni kaɗai nasan zafin da nake ji a zuciyata, duniyan gaba-ɗaya bata mini daɗi, ji nake kaman na hau kwalta mota ya take ni ko zan huta, ana storon mutuwa amma ni a halin da nake ciki nafi ƙaunar mutuwa fiye da rayuwata, abin ya koma har ƴar shege ana ƙira na, tuna abinda Garba ya faɗa mini da abinda na yi tozali da shi a gidan Mamina sai na kuma fashewa da kuka mai tsanani, tun kamun Umaima ta yi magana na tari numfashinta na kuma cewa, "Dan Allah ke ma kiyi haƙuri, kar ki ce mun a'a kinji Umaima, Please ki ce na kashe kai na dan Allah."
Umaima kallona tayi cikin karaya da matuƙar tausayina ta ce, "Banafshaty naji roƙon ki, amma kamun nan dan Allah ki saurareni."
Zuba mata idanuwana da suka jiƙe da hawaye nayi, wanda kana ganinsu kaga tsantsar damuwa da raɗaɗin da nake ciki ko ban faɗa maka ba, ka kalli idona kasan ina fatan mutuwa wa kaina akan wannan rayuwa.
Numfasawa Umaima tayi, idanuwanta sun cicciko da ƙwalla ta ce, "A cikin shika-shikan Musulunci guda biyar 5, na huɗunsu shi ne Zakka, nasan kinsan da wannan Banafshaty, Zakka ba yana nufin iya na dukiya ko dabbobi ne Zakka ba, ki sani a cikin halayyanmu akwai Zakkan da za mu dinga fitarwa wanda yake a matsayin haƙuri, haƙuri kuma halin Manzon Allah SAW ne,halin da Allah da Manzon sa suka fi so, to tabbas har abada in baka mutu ba sai andinga binka da kalman haquri dan tunatar da kai ɗaya daga cikin shika-shikan Musulunci kuma guda daga halayen fiyayyen halitta Rasulullahi SAW, a cikin ƙur'ani mai girma, Allah ya ambaci haƙuri ba adadi, ga Annabi SAW, da kuma mu al'umman Annabi SAW, akwai inda Allah ya ke faɗa wa Rasulullahi cewa "ka yi haƙuri kaman yanda manzannin da suka gabata kamun kai suka yi" bawai Annabi baya haƙurin bane, a'a tunatarwa ce Allah ya ke yiwa habibinsa da kansa, sannan muma al'umman Annabi SAW wajaje da dama Allah yana faɗa mana mu yi haƙuri da kuma fa'idan haƙuri, "Allah yana tare da mai haƙuri (innallaha ma'assabirin), Allah yana son mai haƙuri(innallaha yuhibbul sabirin)...." Wajaje da yawa dai, har ma akwai inda ya ke faɗin, "wa jaza hum bima sabaru jannatan wa hareerah", Banafsha mai haƙuri baya taɓa faɗuwa domin hali ne da Allah ya ke so kuma yake horar da bawa akan ya yi halin."
Ajiyan zuciya Umaima ta sauƙe, sannan ta riƙo hannayen Banafsha ta cigaba da magana, "Banafshaty bayan wannan a cikin shika-shikan Imani guda 6, wanda yake na shida a rukuni kuma na qarshen shi ne IMANI DA ƘADDARA WALAU KAIRUN WALAU SHARRUN, kaman yanda ya faɗa a aya ta farko a cikin TABARAKHALLAZHI BI YADIHIL MULKU WA HUWA ALA KULLI SHAI'IN ƘADIR, wannan kalma ta ƙarshe a ayar to tana nufin ƙaddara ce da kuma jarabawan Allah akan bawansa, inason ki sani Banafsha, rayuwanmu gaba-ɗaya akan jarrabawa da kuma ƙaddara take tafiya har mu riske ramin kabarinmu, a cikin SURATUL MULK aya ta 2 Allah subhanahu wata'ala yace :-
[Al-Mulk, Verse 2]
ألذى خلق الموت والØÙŠØ§Ø© ليبلوكم ايكم Ø§ØØ³Ù† عملا Ùˆ هو العزيز الغÙور