Sashe 32
Yar Karuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Taɓe baki Bunayd yayi ya kaste ƙiran, Abeed a nasa ɓangaren dariya ya dinga sha, ya zauna jiran Bunayd ya gama muguntansa su yi waya ya faɗa masa abinda ake ciki.
Bunayd juyawa yayi ga baturiyan da ke shafa sa, murmushin mugunta yayi a zuciyansa ganin wata guzuma ce fiska ko kyan gani babu, a fili kuwa stadadden murmushinsa mai rikata mata ya sakar mata, tuni baturiya ta susuce tana ta shafa jikin Bunayd, cikin turancinta ta ce, "tattoo naka yayi kyau handsome."
Lumshe narkakkun idanuwansa yayi, sannan ya buÉ—e su kaman mai jin bacci ko mugun feelings, a hankali ya mosta bakinsa ya ce, "thanks."
Baturiyan kuwa ƙara matowa tayi akan Bunayd tuni ta rungume sa, Bunayd ganin tana ƙoƙarin taɓa masa Dragon ɗin sa, tuni yayi cikin ruwa da ita, Bunayd mayen ruwa ne, sosai ya iya ruwa kaman ba sojan sama ba, baturiya duk iya ruwanta sai ga ta kaman za ta mutu dan haɗiyan ruwa, saboda Bunayd yi yayi kaman shafata yake amma danneta yayi a cikin ruwan kuma bai bari ta ɗago ba, sai da ya ga tana ƙoƙarin mutuwa sannan ya saketa yayi gaba, a mugun haukace ta ɗago ta fice a ruwan tana ƙaƙarin amai.
Bunayd kaman ba shi yayi wannan ƙetan ba ya juya ya cigaba da swimming nasa, kuma duk macen da ta taɓa sa, in dai ya kulata to sai ta sha ruwa dai-dai gwargwado, kuma yana gamawa zai yi gaba, sai da ya gama iyayinsa sannan ya fice ya amshi towel ya goge jikinsa, kayansa ya mayar suka yi gaba, suna komawa gida ya taba girkin dattijuwar kaɗan ya haura sama ɗakinsa, yan shiga ya faɗa kan gado yana sakin dariyan mugunta, kar ku so ganin irin kyawun da dariyan ya yiwa Bunayd, a fili ya ce, "Ai ba mai taɓa jikin CAS Bunayd a bati sai mai Palace da ɗumi, mai isassun milkies."
Yana gama dariyansa ya ƙira Abeed, tunda Abeed ya ji muryan Bunayd ya tabbatar ya aikata muguntan nasa, shi ma dariyan yayi ya ce, "kama tu dini tu dana, kana wahalar da budurwayen wasu, kai ma Insha Allah wani na can yana wujijjiga matar da za ka aura, may be ma har Palace ɗin ya leƙa."
Taɓe baki Bunayd yayi ya ce, "So what!? Ai ni banda mastala da virginityn mace, abinda nake buƙata kawai mace wacce tasan rayuwa, idan wani ya leƙa Palace ɗin ma aiki ya rage mini no delay, Palace na isowa gare ni kullum Chaji available, kullum full cherge kawai, mace nistasttiya ba ta cikin tsarina, so ban saka virginity a starina ba, i want and love her, not her virginity, idan kai ma dan budurcin za ka auri salihar taka tun wuri ka sanja mind, Allah na iya jarabtan mutum duk kamewansa sai ya auri mace ba kamammiya ba, idan ka saka virginity a ranka to idan baka samu ba hakan na nufin auren ba lasting zai yi ba, dan haka tun wuri ka gyara niyanka akan maganan aure, ni shiyasa na jima da saka wa rai na, ƴar jagaliya iri na zan aura, ko wacce ma ta fi ni shaƙiyanci, ba zan auri kamila na cuceta ba, nafi son tantiriya-tantiriya haka yanda nake a gantale ita ma ta zama dai gantalalliya-gantalalliya sai mu zauna normal, wasu mata ba sex ke sa su rasa virginity nasu ba, akwai hanyoyi da yawa da suke rasa virginity ɗin su ta shi wanda wasu ba su sani ba ko kuma ba da son ransu ba, wasu situation na rayuwa ko kuma iyayensu basu da hali, musamman masu ɗaukan abu mai nauyi, sannan ga wannan bala'i da ke damun mutane na infection, shi ma idan ya yiwa mace yawa ai ya isa yayi disvirging nata musamman yaran talakawa masu using local toilet, so ka gyara niyanka."
Abeeb murmushi yayi tare da yin kabbara ya ce, "Allahu Akbar! Sheikh CAS Bunayd bin Mukhtar sule kwalli."
Bunayd da har yanzu fiska ba'a sake ba ya ce, "Me yasa ka ƙirani dama?"
Abeeb murmushi yayi dan yasan abokin nasa kuma yayi fushi, maste dariyansa yayi ya ce, "auren ne an dawo da shi baya, 3 week's wai, and next week zan tafi Adamawa za'a tura mu wani local government Michika, kuma ina tunanin za mu iya kai 2 to 3 week's a can, so za ka yi handling na abubuwan da ya shafi bikin ne, sai ka shigo Kano da wuri."
CAS Bunayd ya ce, "All the best! Za mu shigo next week da su General duka, dama na faÉ—a masa zan zauna har bikinka, so idan busy ya bar ni ba mastala komai normal, ango na saliha kamila, Captain Abeed ya kusa dangawa ga Palace, Dragon za'a sha Chaji."
Dariya Abeed ya fashe da shi bai shirya ba ya ce, "É—an iskan abokina, Allah nuna mini taka matar, tun a waje zan faÉ—a mata gaskiya kada mu munafurceta, kai iskancinka har da na sayarwa kuma dai da alama kai jarababbe ne."
Murmusawa Bunayd yayi ya ce, "Ko banda jaraba ai sadaki ya fi kuÉ—in da ake bawa ashawo, idan ban da shi ma zan koyo."
Waya suka yi har suka yi sallama kaman ba komai, dan Bunayd duk fushinsa yana da saurin sauƙa kuma bai da riƙo.
Abubuwan da ya kamata yake yi har dare tayi, nan ma ya shirya driver ya ja sa sai club, Bunayd fiska a haɗe ya shige, duk wata mace da ta tinkaro sa to tana kallon fiskanta take shan jinin jikinta, Bunayd ya iya rawa na fitan hankali, tunda ya hau step na guy's ɗin, to duk wani mai rawa tsayawa yake kallon na Bunayd, mata sai gani sai hange daga nesa dan fiskan nan a haɗe ba alaman rahama, gaba-ɗaya wajen tafi ya ɗauka, wasu mazan turawan kuwa kishi suke suna haushi a banza, saboda Bunayd bai san suna yi ba ko a kwalansa, sai da ya gama shashewansa sannan ya samu waje ya zauna, abubuwan sha aka kawo masa, duk wine sun fi yawa, taɓe baki yayi saboda shi ko non-alcoholic wine ba ya sha, drivernsa ya turawa text ya ɗauko masa energy drink a mota ya kawo masa, sai da ya kwankwaɗa ya ɗan ƙara cashewa sannan suka koma gida lokacin kusan 12 na dare agogon Spain.
Suna komawa ya wasta ruwa tare da É—aura alwala, dama Bunayd ibada ba ya wuce sa, mayen ibada ne sosai-sosai, ko me yake lokacin sallah na yi zai yi, kuma nafilfilu ma haka yake yin su kaman wani babban Malami, yanzu ma sai da ya gabatar da nafilfiulunsa har 1 da mintuna na dare, sannan ya bi lafiya haÉ—aÉ—É—en gadonsa ya kwanta.
Washe-gari da wuri ya shirya cikin court nasa arsh color, ba ƙaramin kyau kayan ya masa ba, ka ce ma'aikacin banki ne, yana fitowa dirver ya ja su, motoci uku ne, ɗaya na guard's nasa a gaba sai wanda yake ciki a tsakiya sai kuma wani a baya, a gaban wani kantamemen building mai hawa-hawan gaske suka yi parking, guard's ne suka buɗe masa ƙofa ya fito yana takunsa na sadaukan maza, wani ɗan ƙaramin brief case ne a hannunsa ya shige ciki, lifter ya hau ya kai sa step da zai je, a wani haɗaɗɗen office ya tsaya aka basa izinin shiga.
Office na wani babban ɗan kasuwan Bature ne, bayan Bunayd ya zauna ya zaro wasu peppers ya miƙawa Baturen, sosai suka tattauna kuma da alama dai kaman contract na wani aiki ne, sai da suka gama ya fice, bayan sun koma gida ya shirya sai airport, daganan sai Nigeria, ko da ya dawo sai da ya huta sannan ya tattara komai da zai buƙata sojojin suka shigo suka ɗauka suka fice.
Yau ma da jerin motoci kaman kullum haka suka fice a gidan da mugun gudu suka yi Victoria Island, suna isa aka buɗe masa ƙofan motan, yana ƙoƙarin fitowa sai ga wani kyakkyawan yaro wanda ba zai wuce 14 year's ba ya zo yayi hugging nasa, Bunayd na murmushi ya ce, "Nabeel kai ne ka girma haka?"
Nabeel murmushi yayi kawai ya amshi kayakin Bunayd da ke hannun sojojinsa, suna tafiya suna hira, Nabeel ya ce, "Yaya zama Soja is not easy gaskiya, ni kawai ka yiwa General magana nima a barni na tafi ko Spain É—in ne ko Turkish nima na karanto wani abun."
Bunayd murmushi yayi dai-dai sun shiga palourn gidan, wani corridor suka bi sai ga su gaban wani parta haÉ—aÉ—É—e, shigewa suka yi Nabeel ya dire kayakin a palourn ya ce, "Yaya CAS É—an gidan General ya dawo, nidai ka taimaka ka masa magana, nasan idan kai ne ka yi magana zai yarda."
Bunayd ya ce, "tunda ka dawo za mu yi magana letter, yanzu dai bari na huta, sai ka faÉ—awa su Suhaila su shirya tafiya Kano, kai ma har da kai, General ya ce duka gida za'a je, ina tunanin Suhail ma may be zuwa gobe yana hanya."
Sanin Bunayd baya son hayaniya idan ya ce zai huta, sai Nabeel ya fice salun alun, dan ba laifi idan Bunayd ya so surutu to ko menene biye musu yake yi, Nabeel na ficewa Bunayd ya rage kayan jikinsa a nan palourn ya kwant dan ya huta, baccin ne bai ɗauke sa da wuri ba, can yayi ɗan guntun staki a fili ya ce, "Kowa yayi sa'an Mom amma ban da mu, na stani zuwa Kano ba dan kowa ba sai dan ke Mom.." haka ya dinga mitan surutu shi kaɗai har bacci yayi gaba da shi, Bunayd fa da alaman birgima ne da shi dan kaman zai faɗo daga kujeran haka yake baccin.🤣
â
Banafsha da Maminta suna zaune a palournsu suna hira, sai Banafsha ta dubi Mami ta ce, "Mamina tunda ba ki saya mini waya ba ki saya mini system to."
Murmushi Mami tayi ta shafa kai na ta ce, "shalelen Mami kada ki damu ko, Allah ya kawo kuɗi Mami za ta saya miki abinda ya fi system ma balle ƙaramin alhaƙi waya, duk abinda nake yi dan ke nake yi, neman kuɗi da komai faɗi tashi duk saboda gudalliyan Maminta nake yi, Faɗima ƴar albarka."