Sashe 7
Yar Karuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Stakin da aka ja shi ya sanya ni dawowa hayyacina, na ɗago fiska a hasale cikin tarin taƙaici da masifa, duk da ganin wanda muka yi karo da shi ɗin amma hakan bai sanya ni shanye haushin tsakin da yamun ba, da ƙyar na miƙe ina riƙe ƙugu na ce, "Mstww!! Mutun ba abinda ya iya sai son taɓawa mutane jiki wai ahakan shi kamemme ne kuma nagari, to kai ɗin ma dai ba wani na kirki ba ne", ina gama faɗa na yayiɓo mayafina da yayi gefe na miƙe zan wuce amma sai ya yi saurin shan gaba na yana ƙaremun kallo sama da ƙasa.
Tufar da yawu yayi sannan ya ce, "ƙaramar ƴar iska ba ki da abinda zan kalla ma balle na taɓa."
Hararansa nayi cikin ɓacin ran abinda ya mini, nima na tufar da yawu kaman yanda ya yi, amma yawuna direct sai akan takalmin sa, na murguɗa masa baki tare da harara na ce, "Alhamdulillahi tunda ni ƙaramar ƴar iska ce, kai kuma sannu babban ɗan iska mai digiri mai son taɓa mata to wallahi dan kaji Banafsha ƙwalelen ka ce, dan ni ba irin su bane nafi ƙarfinka, sai gani sai hange daga nesa, ƙwalelen biri da hantar kura."
A zuciye Ya Danish ya ɗaga hannu da niyan sauƙe mini mari, har na runste ido ina jiran sauƙan mari sai muryan Ummu ne ya sauƙa a kunnenmu, wanda yayi nasaran tsayar da shi Allah ya taimake ni, cikin ɓacin rai ya juya yabar wajan yana min kallon da nasan fassaransa bai wuce karki sake mu haɗu ba ne.
Ummu ƙarasowa tayi ta ce, "Banafsha mai Danish ya miki? Naji ihunki."
Tura baki nayi na faɗawa Ummu yanda aka yi, nan ta ƙara bani haƙuri ta ja hannuna muka shige cikin gidan ina ji a raina kaman na koma na ƙarisa gaya masa maganan dake rai na tunda shi ya ce babban ɗan iska ne shi, ni ba ruwana ka gayamun A na ƙarisa maka har Z, bancika magana ba amma aka taɓoni antaɓo stuliyan dodo, ba wani kirki bane da ni, na iya tijara sosai.
Umaima da ta shigo palourn hannun ta riƙe da wayar Ummu da ake ƙira, miƙa mata tayi Ummu ta amsa tayi ɗakinta ita kuma ta zauna gefe na tana cewa, "Masoyiya me ya faru?"
Hararanta nayi na ce wannan mugun yayan naku mana shi yasa nayi targaÉ—e a mazaunaina, yanzu har ji nake sunamun ciwo, kuma Allah sai na rama."
Umaima da ta fahimci wanda nake nufi sai tayi murmushi ta ce, "ya Danish ba shi da kirki ko kaɗan nima ɗazu saura kaɗan ya sanya ni na rasa haƙora na wai akan ya ganmu tare, bansan me kika tsare masa ba wallahi ya cika takura."
Taɓe baki nayi nace "oho masa kuma haka zai ganni ya barni dan ni muruccin kam duste ne atou, kuma in bai da kirki ne nima ban da shi, ni ko mutunci ma ban da shi, idanuna ba ruwa sai na masa stirara tsaff idan yayi wasa, dan ba kunyan ganinsa ba wando zan yi ba, ai shi ya nema, wa ya ce ya ƙirani yar iska,ya ce ƴar karuwa hakan bai ishesa ba sai ya ƙara da ƴar iska, to wataƙila dai da shi na taɓa iskancin."
Umaima tana dariyan maganana ta ce, "Masoyiya ko dan ya ganki ba hijabi ne ya rikice har ya sanya kika targaɗa mazaunanki? Ya ga kaya" ta ƙarishe maganan tana wani dariyan.
***
INA KUKE MASU SANA'A, SANA'A MAGANIN TAQAICIN RAYUWA. SAUQI YAZO MUKU HAR INDA KUKE DOMIN WANNAN BA IRIN NA SAURAN BANE
Ga mai buqata a tallata masa hajar sa ko kuwa dai sana'ar sa to yai maza ya garzayo ga uwar batoorl mai tallata haja, a rahusa mai sauqi domin kuwa har da alakoro ina yi.
KU TUNTUÆE NI A WANNAN LAYIN NAWA
09161720046
WHATSAPP
TELEGRAM
07015870735
WhatsApp ko call
Ko Gmail nawa
[email protected]
Akan rahusa mai sauqin gaske, sai kunzoooooooðŸ¤
# ð˜¾ð™¤ð™¢ð™¢ð™šð™£ð™©
# ð™‡ð™žð™ 𙚠&
# ð™¨ð™ð™–ð™§ð™š
👄'YAR KARUWA👄💅
Officially
ð˜½ð™®
Harira Salihu Isah
(Uwar batooler)
SADAUKARWA NE GARE KI
Baby batoorl (my unborn favorite soul)
TUKUICI NE GARE KA
SIR Abubakar Sadeeq CEO lafazi writer's association (gidan karamci)
Da kuma É—aukacin member's namu.
PAGE NAKU NE
Mrs Isham
Maman Abdallah(mutan Nijar)
Autar Marubuta
Æingel kabi
اللهم صلى Ùˆ سلم على سيد نا رسولله SAW 🖤ðŸ¤
ðŸ…¿ï¸ 16 _ 20
Hararanta nayi na ce "Munafuka mai ƙarawa wuta fetur, to ni me ma ya fito a jikina da za'a gani? Uhmñ! Inma dai hakan ne to ya sani ƙwalelensa ya gani, wannan jikin yafi ƙarfin wanda bai iya sarrafa kalaman bakinsa ba, banda lokacin maza balle irinsa mata-maza, mstwwww! Za ki sa ma raina ya ɓaci wallahi" na faɗa ina kai mata bugun wasa a cinya.
Umaima na dariya ta ce, "Auchh! mai targaɗe a mazaunai nima targaɗa mini cinya za kiyi ne, ki cuci mijina da yarana? Ayi haquri a mana afuwa ni da yayana kar ran masoyiya ya ɓaci, yanzu dai ya Maminmu take?"
"Mami na can gidanta, ita ma kinsanta da zuciya yanzuma sai da nace assignment aka bamu, hangout nawa na hannunki kamun ta barni na shigo, kuma kaman tasan mugun nan yana gari, fa shi na mata ƙarya kuma Allah ya kama ni, Allah na tuba.
Umaima ta murmusa ta ce, "Ya Danish ai sai shiriyan Allah, yanzu dai tashi muje na gaisar da Mami kamun sai mu wuce wajan gadan kwaccam yin aikan Ummu, dan tsakanin yau da dare ko gobe da safe Umma da Abba za su dawo kuma kinsan da safe muna zuwa Tahfiz."
Taɓe baki nayi ban ce komai ba na miƙe ina faɗin "mu tafi to."
Umaima É—auko mayafi tayi ta yafa ta nufi hanyan fita tana cewa, "Masoyiya mu tafi kuma kin staya?.
Konawa nayi na zauna ban ce komai ba, sai Umaima ta ce, "Banafshaty zaman me kuma? Ko dai har yanzu mazaunan ne?"
Hararanta nayi na ce, "Yanzu ke dai kinsan ba da mayafi za mu fita ba to me na saka mayafi? Ki koma ki sako hijabi nima muna zuwa gidan Mami zan sanja dan tun daga gida ya Danish yamin rashin mutunci, idan na fita kam nasan sai an kusa jefeni a tsaye."
Umaima babu musu ta juya ta koma ta sako hijabi har ƙasa kamun nan na miƙe muka fice a palourn, duk sauri-sauri muke dan kar ya Danish ya ganmu domin staff zai hana mu fita tare, Allah ya taimake mu har muka fice a gidan bamu gansa ba, daa sallama muka shiga gidan Mami amma ba kowa a palourn dan haka ɗakin Mami muka nufa, kamun mu ƙarisa ɗakin sai Mami ta fito tana murmushi ganinmu tare.
"Yar Mami an sakoki gaba sai kinyi rakiya ko?" Mami ta faÉ—a tana kallon Umaima.
Murmushi Umaima tayi ta ce, "A'a Mami nice na ce zan zo gaishe da Maminmu."
Mami ta ce, "To Allah ya miki albarka Æ´ar Mami."
Tura baki nayi na ce, "Mami albarkan ita kaÉ—ai banda ni?"
Umaima dariya ta sanya tana kallona ta ce, "Masoyiya ashe mun koma kishiyoyi?"
Hararan ta nayi na marairaice ina kallon Mami, amma Mami ko kallona bata yi ba ta ƙaraso palourn, nan muka zauna Mami na ƙara tambayan mu game da karatu.
Can ganin lokaci na tafiya sai na dubi Umaima na mata magana aikanmu da Ummu ta yi.
Mami kallon ikon Allah take ta ce, "Yaran nan dama Ummun ku ta aike ku kuka tsaya aikin surutu baku tafi ba? To Allah yasa ta zane ku maza-maza ku tashi kuje kar Magrib ya same ku a waje."
Miƙewa muka yi na ɗauko hijabi na muka fice a gidan muka nufi shagunan kan gadan kwaccam, muna tafiya muna hira, ina murmushi na ce, "Umaima, Mami dai ta ce musabaƙan wannan shekara ayi da mu."
Duk da akan hanya muke amma farin cikin Umaima bai ɓoye ba kaman ta ɗaga ni sama haka ta dinga murmushi, har da ɗan tsallenta ta ce, "Kai amma Allah dai ya bar mana Maminmu, Alhamdulillahi tayi convincing naki yanzu kam kin cire wannan banzan ra'ayin naki, in Allah ya yarda kuwa bana da mu za'a je Makka dan sai mun lashe."
Hararanta nayi na ce "Yanzu kin ga irinta ko, ba zaki ce bana sai mun haÉ—a ba wai da mu za'a je Makka, yanzu damuwanki kyautan da zaki samu ba karatun ki ba ko?"
Umaima ta ce, "Uhmn! Masoyiya ba zaki gane ba, tabbas inaso karatu na ya kammalu zuwa yanzu ya kamata ace mun haɗa, amma ina buƙatar zuwa Makka sosai dan akwai kukokin da nake so na kai wa Ubangiji na a ƙasa mai starki duk da anan ɗin ma ina yi kuma bana cire ran yana amsuwa amma can ɗin daban ne, sannan na kai ziyara ga ma'aiki SAW a madinatu.'
Idanuwa nane suka kawo ƙwalla jin abinda Umaima ta faɗa, domin kuwa ni ce na fi kowa buƙatan zuwa ƙasa mai tsarki, ni ce nake da kukokin da zan kai, share hawayen da ya zubo min nayi dai-dai mun iso shagon.
Umaima ce ta miƙa kuɗi aka bamu abinda muka zo saya muka juya cikin nistuwa muke tafiyanmu, muna tafiya dai-dai majalisan ƴan sa idon anguwanmu sai wani matashi ya taso ya tare mu yana kallona yana magana, ya ce, "Yarinya mai kyau da ƙira, gà skiya ni kin mini kuma ba ruwa na da mahaifiyarki karuwa ce ko me ni inasonki a haka."
Wani gululun baƙin ciki ne da kuma taƙaici suka taru a zuciyata suka min yawa wanda cikin ƙunan zuciya na nuna shi da yasta amma kamun nayi magana Umaima ta riga ni, ta ce, "Kai wani irin ɗan akuya ne? Ko shaye-shaye kake yi da har ka samu confidence na tsayuwa a gabanmu kana gaya mana baƙin magana kai waye?"
Cikin ɓacin rai ya juya kan Umaima ya ɗaga hannu da niyan zai mare ta yana cewa "Ke ubanwa ya kasa da ke? Ki bari wacce na yi da ita ta bani amsa."