← Book details Yar Karuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 58

Sashe 19

Yar Karuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jikinsa ɗan dai-dai, yana da ɗan stayi da ya tafi da yanayin jikinsa, fari ne tasss ma kuwa kaman Balarabe, duk yanda ma aka yi ya haɗa jini da 'yan wata ƙasar bayan Nigeria, idanuwansa dara-dara kaman na mace, wanda na tabbata duk wanda ya gansa zai so ƙara ganinsa ko dan idanuwansa, daga gani ba ƙaramin rububi mata ke yi akan idanuwan nan ba, yana da hanci mai stayin gaske kaman na Majeeder, yana da ɗan ƙaramin baki, lip's nasa ja kaman na Majeeder, matuƙar kama suke yi da ita, banbancinsu kawai launin fata, da ɗan gemunsa dai-dai kaɗan, da sajensa dai-dai, sannan ga wani irin arnen kisto a kansa, da gashin sa da yayi kama da na larabawa, da aka kista kuma yayi kaman na turawa masu baƙin gashi, wata kafurar aski aka masa sannan aka kista gashin nasa, mai tsayin gaske, sanye yake cikin kaya mai kama da up&down, wanda zip ake buɗewa a gaban daga sama har ƙasa a saka, rigan haɗe yake da wando, kuma kayan irin na sojojin sama ne, ƙafansa kuwa sanye yake cikin sandal's wanda shi ɗin ma na sojoji ne, ga wani uban headphone a kunnensa shi ɗin ma irin kakin sojojin sama ne kalansa.

Tunda wannan haɗaɗden guy ɗin ya sauƙo daga jirgi ta sama, shikkenan duk sojojin cikin gidan suka sha nistojin, suka nistu sai zuru-zuru kawai suke yi, amma tun sauƙansa duk suka sara masa suna faɗin, "Welcome Sir."

Wannan gayen bai ko É—aga idanuwansa ya kalli mutum É—aya a cikinsu ba, cikin isa da ji da kai yake tafiyarsa ta jarumai har ya shige katafaren gidan nasa, ya
Ilahi! Fan's ga wata dalleliyar palourn ma wacce koman cikinta ordern waje ne, colorn komai na babban palourn blue black ne da kuma light arsh, komai yaji zam-zam, komai ya haɗu ya gaji da haɗuwa, cikin isa yake tafiya har yanzu headphone ɗin na kunnensa, sai gyaɗa kai yake yi har ya haura ɗan step's ɗin, ya tura wani kyakkyawan ƙofan glass ya shige ciki, da wani makeken gado na fara tozali, gado ne wanda mutum goma ma sai su kwanta lumui lafiya, ba dan irin starin gidansu na can ba, a nan arewa kam babu irin ɗakin.

Yana shiga ya cire kayakin jikinsa duka ya bar boxers kawai, ya tura bathroom ya shige, sai da ya wásta ruwa ya fito ɗaure da guntun towel sannan na kuma ganin irin haɗewansa, jikinsa daga bayansa zuwa hannayensa duk tatoo ne, ƙirjinsa mai cike da gashi ne kawai babu tattoo, kuma ba ƙaramin kyau zanen ya masa ba, gaban mirror ya je ya danna wani abu, sai ga mayukan shafawa iri da kala, yana shafawa ya maida, ya kuma danna wani turarukansa suka fito, sai da ya gama shafe-shafensa staff ya yiwa wannan kiston kan nasa mugun gata, sannan ya wuce wajan kayakinsa ya ciro 3quater da armless duka na sojoji ya saka abinsa, ya kuma feshe kansa da turare kaman ba lau ba, sannan ya ɗau wayoyinsa ya fito a ɗakin, da kansa ya shiga kitchen ya haɗa dan abu dai-dai mara nauyi, wanda zai iya ci ya kawo dinning da kansa ya ci, yana gamawa ya tashi ya koma palourn sa ya kwanta tare da kunna TV ya kamo tashar turawa da ake romantic films, wanda matan suke yawo kusan tsirara, bai wani mai da hankali sosai akan TV din ba, ya fidda wayarsa ya shiga dialing layin abokinsa.

Ana ɗauka a ɗaya ɓangaren aka ce, "Assalamu'alaikum! Kunga ƴan iskan gari, manyan gari, arnan gari, masu certificate a Nigeria da ƙetaren Nigeria."

Murmushinsa mai tsada ya saki tare da shafa kiston kansa ya amsa sallaman, sannan ya ce, "Abeed ka daina kafurta ni, ina musulmi É—an musulmi, jikan musulmi, haihuwan musulunci."

Abeed ma a nasa ɓangaren murmusawa yayi ya ce, "Chief of the air staff Bunayd (CAS bunayd), manyan ƙasa ya aka yi? Da alama kana Lagos, yaushe ka dawo daga New York ɗin?"

"Ko 1 hour ban fi da dawowa ba, ya kake ya kowa da kowa? Ya kamilarka?"

Dariya Abeed yayi ya ce, "ka ce kada a ce maka arnen ƙasa, ga shi kana cewa wai ina kamila ta, kai fa kaƙi ganewa CAS, hadisi ne fa guda ya ce Adduniya mata'un wa...."

Bunayd dakatar da shi yayi ya ce, "wa khairu mata'u ha, mar'atussaliha."

Abeed ya ce, "É—an iska, ai nasan ka sani, take saninka kake yi, wai kai ka dage baka son kamilar mace, to kai baka son mar'atussaliha É—in kenan? Ka fi son wacce za ta kashe ka a tsaye ko."

Murmushi mai tsada Bunayd ya saki ya ce, "Kai baƙon duniya ne tukunna har yanzu, baka san rayuwa ba Abeed, kaƙi wayewa kwata-kwata sam, ga ka dai ka zaga duniya amma shiru kakeji, diɗim kaman an shuka dusa", ni dai Uwar batoorl da mamaki nake kallon wanga haɗaɗɗen gayen, ganin har da ƙarin hausa ya iya, ba iya hausan ba, mutumin da idan ka kallesa ka ɗauka ko kunnen uwarsa aka ce da hausa ba zai ji ba.

Abeed a ɗaya ɓangaren ya ce, "To nidai bana fatan shigowa wannan irin taka rayuwan, ina cikin rayuwa kana faɗin bansan rayuwa ba, to kai ba ka son kamammiyar mace saliha, me mastalanka? kaƙi maganan aure gida da waje, ko ƴan iskan turawan da suke maƙale maka kaƙi su wai iskancinsu yayi kaɗan, su ma basu san rayuwa ba tukunna, duk irin fitsarar su ai dai kasan ko karuwa bata kai matan turawa iya iskanci ba, mutanen da suke yin BF kuma me ya rage musu."

Bunayd taɓe baki yayi ya ce, "Ba za ka gane ba Abeed, ka riƙe kamilarka, sunan wani wai saliha, to riƙe abarka, ni tsagerar ƴar iska cikakkiyar nake son na samu tukunna, idan na jarrabata naga ta gane rayuwa tasan ta kan harkan caja Palace, da kuma cinikin ka saya ɗaya a baka biyu kyauta, to normal ne ba mai hanani aurenta sai Assamadu."

Abeed guntun tsaki ya ja ya ce, "Yanzu haka ga shi ina jiyo screaming na mace da alama dai film ɗin naka kake kallo na yan iska, kai kaƙi kallon Blue Film amma kana ganin irin waɗannan, kaƙi cin biri ka ci dila, wai ba cinyar ba ƙafan baya, to me marabin dambe da faɗa?"

Murmushi Bunayd yayi ya ce, "Kai yaro ne, kanka yayi kaɗan ko na banbanta maka ba za ka gane ba, anyway ni dai tantiriya wacce ta san ta kan harkar caje Palace nake nema, ina samu kuwa wuff da ita zan yi, kullum cikin kwaso shoki a Palace zan kasance, amma kaga kamilallun nan, daga first night sai a ce sai ka yi week kana barinsu su huta, kuma a na ɗan stallake kwanaki, amma kaga ina samun stagera, tantiriya wacce tasan rayuwa tasan duniya, wacce za ta iya laying nawa a down ta mini full cherge to komai dai-dai, ni ina ƙulla abota da Palace to ko period haka zai ganni ya bar ni, saboda ba ma ƙyamar jinin nake ba, a haka sai na caje Palace hankali kwance, duk normal ne, saboda mugun yin Palace da nake to wannan jininma yinsa nake irin overn nan hundred percent ma kuwa."

Dariya Abeed ya kwashe da shi kaman mai ƙaramin hauka, ya ce, "daɗina da kai ka iya surutu akan wannan Palace-palace da ka addabi mutane da shi, in iskancin kake ji da tantiranci na tantiraye cikakkun ƴan iska, ai sai ka ƙira sa da asalin sunansa."

Murmushi Bunayd yayi ya ce, "Man baka san rayuwa ba, ai yanzu an waye, duk dirty talks É—in nan shirme ne, idan ka ce Palace ya kaji yanda abin ya bada citta? Ai normal kawai ako ina a bajeta kawai duk wanda ya gane normal, wanda bai gane ba ma can da yawarsa."

Dariya Abeed ya dinga yi, shi dai Bunayd sai dai murmushi mai shegen zafi kawai, maganganun ma kaman ba shi ya ke furta su ba, a haka suka dinga wayarsu cikin nishaÉ—i har suka yi sallama, Bunayd ya kashe wayansa ya kalli TV dai-dai lokacin wani bature na sucking Palace na wata babe tasa, murmushi Bunayd yayi ya ce, "ai ku ne duniya, ku ne sanin duniya, Allah nima ka bani tantiriya ta wacce zan wanke mata Palace na É—auraye shi, na lashe shi, na busar da shi, na masa full cherge."

Alwala yayi tare da yin Sallah sannan ya kwanta a makeken gadonsa, ba jimawa bacci yayi gaba da shi, da mamaki dai nake kuma kallon CAS Bunayd, ganin namiji da shi amma birgima yake yana juyi a ƙaton gadonsa, sai tale ƙafa kuma yake kaman abin ba dama.

Shi ne bai tashi bacci ba sai can yamma, yana tashuwa da addu'an bacci a bakinsa ya ɗaura alwala, karatun Alkur'ani mai girma yake rerawa, subhanallahi fan's wannan CAS ɗin da abin mamaki yake, kunji kira'a kuwa kaman limamin Saudi ke rerota, sai da lokacin Magrib tayi sannan ya aje ƙur'anin, ya tashi yayi sallahnsa, nan ma komawa yayi ya zauna yana azkar yana jan carbi, shi ne bai tashi a wajan ba sai da yayi isha'i, yana idarwa ya miƙe tare da fitowa cikin gidan nasa, wanda yake da haske tarr ko ta ina kaman da rana ne, ga kuma sojoji na kai komo kaman masu jiran ko ta kwana, yana tsaye yana shan fresh air ƙira ya shigo wayansa, ɗauka yayi ganin General ne, cikin yanga yayi sallama, General ya amsa tare da cewa, "kana gidanka ko?"

"Yes General."

Jinjina kai General yayi a nasa ɓangaren ya ce, "Okay! Ka zo gida yanzun nan."

Ɓata fiska CAS yayi kaman wani ƙaramin yaro ya ce, "Toooo! An coming."
Chapter 19 · 0% Book details