Sashe 58
Yar Karuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Su kuma cikin farin ciki suka miƙe, har da stalle, sharp-sharp har sun shirya, sauƙowa ƙasa suka yi suka same sa, nan ya ja su suka fice, yawo ya kai su ba na wasa ba, zagaye Kano suka yi, aje nan aje can, suka je babban Shopping-mall ya musu siyayya, sai dare suka dawo gida, yana ajiyesu ya ce, "Ku tabbatar kun shirya da wuri."
Majeeder ta ce, "yaya har da ni?"
HaÉ—e fiska yayi ya ce, "Bayan kin je kuma wani zuwan kikeson yi, wa zai miki karatun?"
Tura bakinta tayi, amma Bunayd ko kallonta bai yi ba ya ja motansa tare da yin ƙwafa yayi tafiyansa.
Æangaren Abeed kwana yayi Æ™afansa yana ciwo, ga shi kuma abun daman a cinya ne, daurewa yake ya kasa, a haka ya kwana a daddafe, Nusaiba hankalinta a tashe kaman za ta yi kuka, duk da ciwon da Abeed ya ji mata amma shi take tausayi, ko ta kanta bata yi.
Washe-gari da sassafe Abeed ya ƙira Bunayd wanda ya gama shirin tafiyansa staff, Abeed faɗa masa an samu akasi yayi, Bunayd kuwa cewa yayi tun da shi ya kasa haƙuri shi ya nemawa kansa dan haka ba zai hanasa tafiya ba yana da abin yi a gida, dan haka sai da ya biya ya ɗau su Ramla sannan ya bi gidan Abeed, ya jide su suka yi asibiti.
ACM Bunayd sai da ya gama seta komai tare da likitan da zai duba Abeed sannan ya masa sallama ya ja ƙannensa suka tafi, Abeed sai ƙwafa yake, ya gode Allah ma an ce mastalan ba sosai bane, kwana ɗaya kawai zai ji sauƙi, idan yana son kada ƙafan ya dinga damunsa to ya bari sai nan da sati biyu zuwa uku kamun ya cigaba da amarci.
Jirginsu Bunayd ya sauƙa a Lagos da wuri, tuni dakaransa suka zo suka jide su a airport da shegun motocinsu masu ɗan banzan gudu, har sun nufi banana island amma sai ya ce musu Victoria Island za su kai su, nan suka yi gidan Affa General.
Suna isa ya shige ciki, su Suhaila kuma suka tattara kayakinsu su ma suka yi ciki, lokacin General baya gida sai Momsee kawai, dan haka da kanta ta yi wa yaranta abinci ta kai ma Bunayd har sashinsa, amsa yayi ya na godiya, Momsee kunnensa ta ja ta ce addu'a ake yiwa iyaye, godiya kam wannan dama ɗawainiya ne da ke kan su kula da yaransu, Bunayd sosai yake son Momsee, sai da suka taɓa hira ma sannan ta fice ta bar sa, ya ɗan cika cikinsa ya wasta ruwa, lafiyan gado ya bi ya kwanta, amma ya ciro waya ya ƙira Abeed tukunna, yana ɗauka Abeed ba ko sallama ya ce, "mugun ACM kawai, to ta Allah ba taka ba har na dawo gida kuma zuwa gobe zan warke."
Murmushi Bunayd yayi ya ce, "Daman ai komai ta Allah ce, kuma dama haka nake so ka koma gida da wuri ka ɗaura a inda ka staya, ba dai ka ce babu haƙuri ba, to ka ji ai, tana tare da kai ka bari ka warke just week kawai ko cinye ta ka yi, amma just 1 night ka kasa, to stayuwan me zan yi nima ga shi na dawo lafiya."
Abeed ƙwafa yayi ya ce, "ɗan banzan likita da yake bai da mata may be shi ne wai na jira 2 week's kamun na ƙara, ai ba hauka nake ba, halan bai san daɗin abin ba ne, ko kuwa matarsa Salam ce."
Bunayd na dariya ya ce, "sunan wata wai Salamatu ba, hhh, to kada ka haƙura, ai ka dinga ciwo kenan ba ruwanmu."
Abeed ya ce, "Zan dai bar ta sati guda ta warke ita ma, amma kuma daga nan ba ɗaga ƙafa, sai dai ciwon ta dinga tashi kullum ina asibiti, ni da matata ma zan koma Adamawan haka kawai,wannan duniyar hidiman ba za ta wuce ni ba, kai amma gaskiya ACM an sha ka wasa, wai yanzu dai kana nufin baka san daɗin tukunyar zuma ba? Hhh honeypot duniya ne, Allah ƙarawa mata lafiya da ni'ima, ni nayi gaba sai ka zo."
Waya suka ci-gaba da yi cikin barkwanci, har suka yi sallama Bunayd ya kwanta baccinsa.
Ko da Bunayd ya farka mamakin mafarkin da yayi yake, shi har ya mance da wannan yarinyar, ƙwafa yayi kawai tuna kallon da ta masa bai mata komai ba har ya taho, dan idiot da ya ce mata is not enough.
Æangaren su Abeed haka ya daure yayi 2 week's a daddafe yana kewan tukunyar zuma, amma a ranan cewa yayi baisan zancen ba, tun da garin Allah ya waye, ya fara bin Nusaiba da wani narkakken malalacin kallo wan da sai da ta ji a jikinta yau akwai yaÆ™in sojoji kuma, dan haka cikin dabara ta Æ™ara shirya kan ta da duk abin da ya kamata, ta kurÉ“a, su dangin fruit, a daddafe Abeed ya sa ta shirya suka je gidansu, ko bari bai yi ba sun wuni ya ce su dawo, tun a hanya ya fara rikita mata lissafi, Nusaiba langwaÉ“e kai ta yi ta ce, "my captain ka bari kada mu yi hastari."
Abeed wani kallon so ya sakar mata, tare da faɗin, "your wish is my command babyloff", tuƙi yayi da mugun gudu, suna isa gida kuma ya ɗagata caɗak yayi ciki da ita, tun daga palourn ya fara bata passionate kisses, Nusaiba cewa tayi a bari sai dare, Abeed ya ce baya fahimtan Yaren da take yi, ɗaga ta yayi suka wuce ɗaki, bai direta ko ina ba sai stakiyan gado, ya bi ta ya haye jikinta.
Wani irin soyayya suke gwadawa juna mai matuƙar stayuwa a rai da zuciya, Abeed kaman maye haka yake lashe ta ko ta ina, ba abinda yake marari kaman ya ji mandhood nasa a honeypot, haka sai da ya tabbatar ya gama lalata lissafin nusaiba sannan ya fara neman hanyarsa, dan zuwa lokacin Nusaiba ma ta gama goge masa sauran haddan kansa, bata staya wani duhun kai ba ta solle mijinta soso da sabulu, tun da ya isa inda yake son zuwa, kuwa ba abinda kake ji sai sumbatunsa, Nusaiba dai yau zafin da sauƙin, dan haka ita ma taya da kukan daɗi take yi, wan da ke ƙara zautar da shi, stawon lokaci suka ɗauka suna hidima har suka samu nistuwa a lokaci guda, wanka suka yi tare ya gasa ta, sannan suka zo suka bi lafiyan gado suka kwanta.
Abeed na tashuwa bacci jin ƙafansa lafiya lau, sai kuma ya fara neman ƙari, nan Nusaiba ta ba da kai bori ya hau, amarci kawai suke ci ba ƙaƙƙautawa.
Bayan wani lokaci Bunayd yanzu ya zama so busy, yau yana ƙasar nan gobe yana wancan, yanzu haka ma yana Turkish ne, gidan da Suhail yake a can ya ke zaune, haɗaɗɗen gida ne na gani na faɗa, zaune yake a palourn tare da Suhail suna game wanda ake yin sa a abu kaman tv, ƙira ne ya shigo wayan ACM Bunayd, ganin layin Papi sai ya murmusa tare da ɗauka, cikin zolayan mahaifin nasa ya ce, "good day Sir."
Alhaji murmushi yayi ya ce, "Ina farinciki ba zan biye maka ba, albishir."
ACM Bunayd ya ce, "goro Papinmu, yau dai nishaÉ—i ake ji za'a wa É—an fari albishir."
Papi ya ce, "Sai ka cika alƙawarinka, ka mana kaya na gani na faɗa."
ACM baisan san da dariya ya ƙwace masa ba ya ce, "Yanzu Uwata za'a yi wa kishiya shi ne ni zan yi kaya?"
Papi ya ce, "har da sadaki kai za ka biya, wa ya ce ka yi alƙawari."
Bunayd yana murmushi ya ce, "Allah tabbatar da alkairi, in Allah ya yarda komai normal Papi baka da mastala, ni na zama ɗan Amarya ma atou, dan haka zan gwangwaje Uwata Amarya, Allah nuna mana, yanzu dai Papi har za ka ƙara second wife ban yi aure ba, Gaskiya to ba zan bari General ma ya ƙara ban yi ba duk da ba zamu bari ya yiwa Momsee kishiya ba, ita kam tana ƙoƙari, Mamata Amarya ma watarana dole mu nuna mata hali muna taya uwarmu kishi."
Dariya Papi yayi ya ce, "Allah shirya ka ya baka tagari, kuma idan ka yiwa matata hali zan saɓa maka ne."
Æata fiska Bunayd yayi ya yiwa Papi sallama kawai, dan ya ce Allah basa tagari shi ne ran sa ya É“aci, Suhail da yake yana jin su dariya yayi ya ce, "easy!easy!easy dai ACM."
Murmushi Bunayd yayi kawai, a take ya ƙira General ya faɗa masa, sannan ya haɗa su da Momsee ya faɗa mata zai saka mata kuɗi za'a haɗawa Papi lefe, dariya Momsee ta dinga yi, wato shi Bunayd ba ya kishin uwarsa, shi kuwa da an ce baya kishin Mom sai ya ce, ai ita ta ja, wa ya ce ta kasa renon sa, shi ko ajikinsa ya koma ɗan amarya, sai da suka gama magana da komai sannan suka yi sallama.
Ya ƙira Abeed ma ya faɗa masa, shi ma Abeed ɗin dariya ya dinga yi ya ce, "Kai fa ɗan iskan yaro ne wallahi, General ya lalata ka da yawa, wato ma ka zama ɗan Amarya?"
Bunayd taɓe baki yayi ya ce, "iyye, yanzu ma Momsee za ta haɗa ma mamana Amarya lefe, kuma sadaki ma mai stadan gaske zan biya, Allah dai ya sa kada ta bani kunya, Allah sa ta kula da Papi sosai, kuma Allah sata haihu da yawa ta ci gado tun da Mom bata son gado."
Abeed me zai yi idan ba dariya ba, ya ce, "To saura watarana halinka ya mosta ka mata halin ɗan kishiya, ba ruwan Papi da kai ka biya amsa sadaki, tuni ya ci ƙaniyarka."
"A'a rabani da mata halin É—an kishiya, ai ana tare ni da Amaryan Papi ta koma Uwata, na bar wa Majeeder Mom, idan naga tasan duniya ma tuni na ce ta nema mini mata ko a danginsu ne."
Haka suka ci-gaba da hiransu suka dara, sai da suka yi sallama, sannan kuma suka ci-gaba da hira da Suhail suna dariya kaman abokai, kuma ba kaÉ—an ba Bunayd ya girmi Suhail.
***
WANNAN SHI NE LAST PAGE NAMU, KUMA ƘARSHEN BOOK 1 SAI KUMA BAYAN SALLAH DA YARDAN ALLAH, DA FARKO NA CE ZAN CIGABA DA UPDATE AMMA DA YAWANKU SUN SAME NI A PC WASU MA A GROUP SUKA YI MAGANA, AKAN MU BARI SAI BAYAN SALLAH, TO BAKOMAI ALLAH NUNA MANA DA RAI DA LAFIYA ALLAH AMSHI IBADUNMU, ZAN YI MATUKAR KEWANKU.
MU SHA RUWA LAFIYA MASU DARAJA HABIBTIES, ALLAH SA IBADUN MU KARÆAÆÆU NE, ALLAH KUMA YA SANYA MU CIKIN ƳANTATTUN BAYI.
SAI MUN HAÆŠU A BOOK 2
RAMADAN KAREEM from Uwar batoorl âœï¸
# Hareeyh
# 09161720046
# 07015870735
# ð˜¾ð™¤ð™¢ð™¢ð™šð™£ð™©
# ð™‡ð™žð™ 𙚠&
# ð™¨ð™ð™–ð™§ð™š