Sashe 24
Yar Karuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
General kawar da kai yayi tare da haɗe fiska ya ce, "Daman an ce ba'a shiga tsakanin ƴan uwa, to kun fi kusa, ni na daina saka baki ma a harkanku, yanzu nasan maganan Nabeel ma haka za ka biye masa, ko a kanka aka fara yin ƙannene oho, to dai alhamdulillahi nima ina da su Allah ne ya ɗauki abinsa, kuma ƙannen kowa ma za su mutu."
CAS Bunayd murmushi yayi tare da miƙewa ya je yayi hugging na General ya ce, "Allah huci zuciyan General namu."
Murmushi General ɗin ma yayi ya ce, "Ameen, kuma Allah ya muku albarka, Allah ƙara haɗa kawunanku, yana da kyau kuje Kano ɗin, sannan idan zai yiwu ku taho da mamana Majeeder ɗin, duk ku zo mu zauna ina kallonku hankalina kwance, aikin sojan ma na bar musu."
Duka yaran dariya suka saka har Momsee, Bunayd ya juya zai tafi sai ya tuna glass nasa ya bari a palourn sama, kallon yaran yayi ya ce, "Suhaila je sama ki É—auko mini glass na."
Yarinya mai kimanin shekaru 17 ne ta miƙe, da alama ita ce Suhaila ɗin, General kallon Bunayd yayi ya ce, "ka fa gama aikin naka da wuri ka dawo."
Murmushi kawai Bunayd yayi ya amshi glass nasa da Suhaila ke miƙa masa, ya ce, "goodnight General namu, Momsee goodnight, my love's goodnight."
Duk amsa masa suka yi, ya fice yana murmushi kawai, dan yasan idan ya staya to General zai iya hanasa tafiyan ma gaba-ɗaya, General ma da murmushi ya bi sa da kallo har ya fice, sannan ya sauƙe ajiyan zuciya, kallonsa ya maida kan yaran nasa ya ce, "tunda baku yi wa yayan naku karatunku ya saurara ba, sai ku ɗauko ƙur'ananku ku kawo ni naji, duk wacce bata iya ba kuma tasan sauran."
Yaran miƙewa suka yi, kowacce ta ɗauko ƙur'aninta, General na sauraran karatunsu, suka gama ya musu ƙari.
CAS Bunayd yana ficewa a palourn ya maida glass nasa, tare da haɗe girar sama da ta ƙasa, hannayensa ya jefa a aljihunsa yana taku cikin ƙasaita, yana fitowa tuni aka buɗe masa ƙofan mota, yana shiga aka kulle suka yi wa mota key, kaman yanda suka zo da mugun gudu haka suka juya da gudun ta da gari, kai sojojin nan basa tausayin kwalta aradu.
Maimakon su ɗauki hanyan banana island sai suka ɗau wani hanyan daban, a gaban wani ɗanƙareren gate suka buga horn, suna shigewa suka yi parking, ko da aka buɗe masa ƙofa yanzunma sai da ya ɗau mintuna sannan ya fito, haɗaɗɗen arnen club ne na gani na faɗa, wanda shegun ƙasa kawai ke zuwansa, wajan ya haɗu ya gaji da haɗuwa, tun daga haraban wajan za ka ga kowa da gang nasu, daga masu shanye-shayensu sai masu romance, wasu kuma sex ɗin suke a idon jama'a hankali kwance, mata kuwa gasunan daga masu yawo stirara, sai masu mutunci waɗanda ke saka pant ba bra ko kuma bra da pant.
CAS Bunayd tunda ya sauƙa a motan matan wajan ke binsa da kallo, wata ma shafe-shafe suke yi da wani amma ta janye jiki ta tunkaro Bunayd tana girgiza, mata ne suka zagayesa kaman za su yi bandansa kowa na iya juyinta dan ya gani ko zai ƙyasa, amma kaman yanda suka saba kullum hakan ne ta faru, idan mace za ta staya setin idonsa ta buɗe ƙafa to ba zai kalleta ba balle yasan da halittanta a wajan, ko kallonsu baya yi haka ya ci gaba da tafiyansa yana jin waƙansa ta headphone ɗin, sai dai yana ta jan guntun staki kawai saboda haushi, shi gani yake duk basu waye ba tukunna, basu san rayuwa ba, cikin club ɗin ya shiga, classic Bar ya nufa, vip na manya, a wani table ya sama wa kansa wajan zama, ga wani ɗan babban mutun da wata mace suna lashe juna, guntun tsaki ya ja tare ɗan buga table ɗin ya ce, "kabar wannan shashancin ko nayi tafiyana" cikin yarbanci yayi maganan.
Babban mutumin wanda da alama Yoruba ne, da sauri ya ture yarinyar gefe ya ce, "Yi haƙuri bansan ka iso ba."
Staki Bunayd yaja ya ce, "kana karɓan salihin iskanci ina za ka sani, da nayi magana kuma ka ji, da yake Palace ɗin ya jima da hucewa yayi sanyi, da mai ɗumi kake karɓa ai da ko ihu nayi ba ji na za ka yi ba."
Mutumin dai haƙuri ya bawa Bunayd, sannan suka tattauna abinda ya kawo sa, suna gamawa ba ɓata lokaci ya miƙe, sai da ya je wajan rawa ya ɗan taɓa, tunda mata suka fara yanyame sa ya buga musu rashin kirki ya fito yana ta jan staki yana cewa, "aikin banza aikin wofi, za ku tadawa mutum Moransa bayan kunsan Palace naku ya salafce, da masu Palace da ɗumi ake harka ba wanda suka barsa ya gama shan iska ba", haka ya dinga surutu har ya shiga motansa suka nufi gida, yana isa ya wásta ruwa ya haye makeken gadonsa yana juyi, ko da baccin ya gagaresa miƙewa yayi ya ɗaura alwala ya tada nafila kawai.
# Hareeyh
# 09161720046
# 07015870735
# ð˜¾ð™¤ð™¢ð™¢ð™šð™£ð™©
# ð™‡ð™žð™ 𙚠&
# ð™¨ð™ð™–ð™§ð™š
👄'YAR KARUWA👄💅
Officially
ð˜½ð™®
Harira Salihu Isah
(Uwar batooler)
SADAUKARWA NE GARE KI
Baby batoorl (my unborn favorite soul)
TUKUICI NE GARE KA
SIR Abubakar Sadeeq CEO lafazi writer's association (gidan karamci)
Da kuma É—aukacin member's namu.
PAGE NAKU NE
Duka members na ƳAR KARUWA FAN'S CLUB na gode sosai-sosai da addu'oenku gare ni, jiki da sauÆ™i sosai alhamdulillahi, ina mai fatan kuma kun mini uzuri na rashin ji na kwana biyu zuwa uku, fan's da ke sauran groups ku ma ina matuÆ™ar Godiya da addu'a, JIKAR IYA fan's, STAR LADY fan's duka da sauran groups da ban ambaci sunansu ba ma ina matuÆ™ar Godiya da addu'a, kuma wannan page naku ne gaba-É—aya, lurv you all ♥ï¸
اللهم صلى Ùˆ سلم على سيد نا رسولله SAW 🖤ðŸ¤
ðŸ…¿ï¸ 46 _ 50
Sai can stakiyan dare sannan Bunayd ya shafa addu'ansa ya kwanta, ba jimawa bacci yayi awun gaba da shi.
**
Ni kuwa Banafsha ina son zuwa wajan Umaima, amma na haƙura na kama kai na, dan tunda naga motan ya Danish gabana ya faɗi, yanzu ko hanya banason haɗawa da shi, saboda ni ba zan iya haƙura da faɗa masa magana ba, shi kuma nasan ba zai fasa ci mini mutunci ba.
Wankan juma'a muka yi ni da Mamina dukanmu, idan ka kallemu ka ɗauka ba uwa da ƴa bace, kaman yaya da ƙanwa haka muke, muna zaune Mamina na mini photo da wayanta sai ga Alhaji ya dawo, duk sannu da dawowa muka masa, ya amsa tare da miƙo mini ledan staraban juma'a, sai bayan Alhaji ya huta sannan ya ƙira ni, zuwa nayi na zauna cikin ladabi, duk da banson alaƙan Alhaji Mukhtar da Mamina, amma ya zama dole a gareni yin biyayya, dole ne a ce da mijin iya baba, yana kula da ni yana ɗawainiya da ni kaman ƴar cikinsa, kalmansa na ɗazu da ya ce shi angon Mamina ne da yardan Allah sai ya sa stanansa da nake ya ɗan ragu, yanzu ba abinda ya rage mini sai dagewa wajan ganin Mamina ta yarda da maganan auren, tunda na ga alaman ita ce bata so.
Alhaji hankalinsa ya mayar kai na ya ce, "Banafsha a bani labarin yanda musabaƙan ta gudana."
Kai na a ƙasa na fara zayyanowa Alhaji komai yanda aka yi, da matuƙar farinciki ya ce, "ke ɗin ce dai kika zo ta ɗaya?"
Jinjina kai nayi alaman eh, nima fiskana ba yabo ba fallasa, Alhaji kabbara yayi ya ce, "Masha Allah! Lallai kinyi ƙoƙari, kuma abu ya mini daɗi sosai ba kaɗan ba, yanzu dai yaushe kuma za ku yi na cikin Adamawan?"
"In Allah ya yarda ba jimawa, duk da dai ba su faɗa mana ba, an dai ce mu dage da karatu, kamun su yayemu ne za'a yi har na State da State duka Insha Allahu" na faɗa kai na a ƙasa.
Alhaji murmushi yayi ya ce, "Allah nuna mana da rai da lafiya, amma yaye ku É—in zai kai shekara ne?"
"A'a, watanni ne kawai in Allah ya yarda."
"To Masha Allah! Yanzu dai nima akwai nawa kyautan da zan miki bayan na makaranta, amma dai bari mu jira fitowan result naki tukunna, idan shi ma yayi kyau, to sai ki faɗa duk abinda kike so Insha Allah, idan bai fi ƙarfina ba zan miki shi."
Murmushi nayi kawai kai na a ƙasa na ce, "Nagode, Allah ƙara girma ya ƙara buɗi."
Mamina da murmushi ta shigo palourn ta zauna ta ce, "Banafsha je wajan Ummunku za ta baki saƙo ki kawo mini."
Miƙewa nayi na je ɗaki na sako hijabi na, sai na dawo na yiwa su Mami na fice, tunda na fito a gidanmu gabana ke faɗuwa dan bana son ganin ya Danish, sai dai Allah ya taimake ni ban hango motansa a waje ba, har na shiga cikin gidan duka ban ga motansa ba, hamadala nayi na shige da sauri, da Umma na fara yin tozali, tuni na kawar da kai na ban ƙara kallonta ba, dan gani nake idan na ganta ma ya Danish nake kallo, daga nesa na ce, "Umma barka da yamma."
Tsaki kawai Umma ta ja, wanda ina da tabbacin har da harara ta haɗo mini da shi, ban staya ƙara yin wani maganan ba na nufi ɗakin Ummu, kuma dai-dai lokacin ta fito, sai da naga Ummu sannan na saki raina na yi murmushi, ita ma Ummu murmushin ta mini ta ce, "ƴar gidan Maminta an shigo ne."
Ɗaga kai nayi ina buɗe haƙora na, gaishe da Ummu nayi ta amsa, sannan na ce, "Ummu inji Mamina wai na zo za ki bani saƙo na kai mata."
Murmushi Ummu tayi tana miƙo mini saƙon ta ce, "Daga zuwa sai tafiya, yau ko ta kan Umaima ba za'a bi bane?"
Ni gaba-ɗaya da yake cikin sauri nake nabar gidan, sai yanzu na tuno da wata Umaima ma, sosa kai nayi na ce, "Ummu bari na dubota, idan na fito sai a bani saƙon", ina gama faɗa na juya na shiga ɗakin su Umaima da sallama.