Sashe 49
Yar Karuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Banafsha a hasale ta ja staki ta ce, "aikin banza aikin wofi, dan ma ka ci albarkacin Allah da Manzonsa ana maka sannu ai da ko kallo ba ka ishe mu ba, Allah ne ya ce, yana farin ciki da kuma kyautan aljanna ga duk wan da idan ya haɗu da mutum zai yi gaggawan masa magana cikin aminci, kuma Annabi SAW ya ce mai zuwa gaishe da mara lafiya yana hanyan aljanna, dan haka ka ji duk ba dan kai na yi ba, kuma daga yau ka ji, ko na ganka a hanya na kula ka, to ba nice Faɗima ba, aikin banza kawai kana nuna kai ba na gari ba, to wani ya faɗa maka shi ma nagari ne ko yana da kirki, ni ɗin nan na fika iya rashin kirki da wulaƙanci ka gode wa Allah ma na kulaka."
Umaima da mamaki take kallon Banafsha, take kuma maste dariyanta, Bunayd dai ko ɗagowa bai yi ba balle yasan da halittanta a wajan, abun ya kuma ƙara damun banafsha, dan haka a masife ta kalli likitan ta ce, "Kai kuma da ya ke ba za ka iya riƙe mata biyu ba, kai ba adali ba ne, shi ne har za ka fara zuwa duba mara lafiyansa ba za ka duba Mamina ba tukunna ka ji storon Allah."
Likita maste dariyansa yayi ya ce, "Allah ya so ma mata ta É—aya ce kuma ba kishiya zan mata ba, dan haka shi ya ce a zo a duba masa É—an uwansa, ke kuma ba ki faÉ—a a zo a duba miki Maminki ba."
Masifa Banafsha ta fara, ka ranste gaskiya ne da ita, Banafsha akwai ƙarfin hali da samun waje, dan ko ita da kanta mamakin abinda take tun da ta zo asibitin nan take.
Bunayd jin surutun nata yayi yawa ɗagowa yayi a gadarance ya ce, "Idiotttt!"" Yana faɗan haka ya juya ya koma ɗakin da Abeed yake, yana mai jin haushinta, dan kawai ya sake mata shi ne take son rena sa, tana ƙoƙarin haɗa kan ta da shi, mastalan yara kenan musamman mata, guntun tsaki ya ja, ya yi dialing na wani layi, da turanci yayi magana akan sun gama a zo a ɗauke su.
Likita kuma gaba yayi yana dariya, su Banafsha na bin sa a baya, Banafsha sai ƙarewa Bunayd tanadi take yi, ga shi ko sunansa bata sani ba, amma ta ce sunansa ba zai wuce Isa stoho ba ta sani, haka suna je likitan ya gaisa da su Abbaa sannan ya duba Mami, sai da ya gama sannan ya ce, Abbaa ya biyo sa office nasa, yana gama faɗa ya fice.
Abbaa ya ce, "Ni ko na ce, FaÉ—ima ina labarin wannan soja mai mutuncin, ya nasa mara lafiyan?"
Taɓe baki Banafsha tayi ta ce, "Au! Wai daman Soja ne? Shiyasa mana yake jin wulaƙanci, bai san gidan rashin kirki ya zo ba, yana can da halinsa nai wari da muni ba kaman fiskansa ba."
Umaima dariya ta fashe da shi ta ce, "Amma ki dinga jin tsoron Allah Banafsha, kina abu kaman wani ke ce da gaskiya, ko da ya ke samun waje ne yake damunki, irin wannan masifa haka, waÉ—anda ya kamata ki musu ba ki musu ba sai wan da ba ruwansa."
Banafsha hararan Umaima ta yi, Ummu ta tambayi ba'a si, Umaima ta labarta mata, ita Ummu ma duk da damuwan da ke damunta sai da ta murmusa ta ce, "Allah shiryaki Banafsha."
Abbaa ya ce, "Ai bansan yarinyar nan ta iya rikici ba sai jiya, gaba-É—aya kaman an kunnata" ya faÉ—a yana dariya ya fice a É—akin ya nufi office na likitan.
ACM Bunayd kuwa ba jimawa mota ya zo ya É—auke su, bayan an saka Abeed a bayan motan, dan ya farka, amma an masa alluran bacci, haka suka yi gaba, sun sha tafiya kamun suka isa jimeta, suna zuwa dama already an gama komai, suka hau jirgi kuma sai Kanawan dabo, tumbin Giwa ko da me ka zo an fi ka.
Abbaa bayan likitan ya basa izinin shiga, sai yayi sallama sannan ya shiga, ya zauna a inda likitan ya nuna masa, ƙara gaisawa suka yi.
Likita numfasawa yayi ya ce, "am Alhaji, jikin Mami da sauƙi dan wuƙan bai wani shiga jikinta ba, yankanta yayi kaɗan kawai, to storitan da ta yi ne, shi ya jefata cikin wannan suman, duk da dai akwai allurorin da aka mata ne, amma da ta farka tun cikin dare, amma Insha Allah zuwa anjima za ta iya farkawa, kuma ba zai wuce kwanaki zuwa sati guda ba Insha Allah komai zai zama dai-dai."
Abbaa murmushi yayi jin likitan ya ce Mami, dan yana da tabbacin a bakin Faɗima ya ji, hamdala yayi da dai jikin Mamin ba wani muni yayi ba, sannan ya ce, "Mun gode sosai likita, Allah saka da alheri, Allah ya ƙara muku ƙarfin zuciyan taimakon bayin Allah."
Likitan murmushi yayi ya ce, "Ba komai Alhaji, a gode wa Allah da kuma wannan bawan Allahn na Soja, sannan kuma ku dai tabbatar kun yi abinda ya dace, domin kasheta wanda ya soka mata wuƙan yayi niya, kawai dai Allah ya taƙaita ne."
Abbaa ajiyan zuciya kawai ya sauƙe, dan idan ya tuna ji yake kaman ya je ya kashe Umma shi ma ya huta, cewa yayi, "in Allah ya yarda za'a yi abinda ya dace, dan ma tana hannun hukuma, shi kuma wannan bawan Allah Sojan Allah ya masa albarka ya saka masa, yanzu ya maganan receipt na abubuwan da za mu biya, kamun a sallamemu."
Murmushi likitan yayi ya ce, "Ai kar ku damu Alhaji, dan Soja ya biya komai da komai daga nan har ku tafi, ko wata guda za ku yi ba mastala, balle ma Insha Allahu bama fatan ta kai sati guda."
Abbaa ji yake kaman yaya dan farin ciki, cewa yayi, "Shikkenan likita mun gode, a taya mu gode masa, yanzu bari naje na gode masa, daman ba mu haÉ—u ba tun da na zo."
Likitan cewa yayi, "Ai kuma Alhaji bana tunanin yana nan zuwa yanzu, dan sun riga da sun karɓi transfer na abokin nasu zuwa Kano, yanzu haka ma wataƙila sun fita a Mubi."
"Ashsha! To Allah saka masa a duk inda yake, Allah kuma ya stare sa da alkairinsa" Abbaa ya faɗa, tare da miƙewa, suka yi musabaha da likitan ya fice.
Abbaa yana komawa É—akin ya ce, "FaÉ—ima kin ji ikon Allah, wannan soja mai mutuncin har da kuÉ—in jinyan Maminku ya biya, gaskiya wannan Soja da kyakkyawan zuciya yake, Allah masa albarka."
Ummu ta amsa da, "Ameen! Idan yana da mata Allah ƙara musu zaman lafiya ya kuma albarkaci zuri'ansu, idan kuma bai da ita, Allah basa ta gari."(Hhhhh na ce Ummu da Bunayd na kusa da kin sha mamaki dan wannan mugun addu'a kika masa🤣)
Banafsha a zuciyanta sosai ta ji daÉ—i ta kuma godewa Allah ta gode masa, a fili kuma ta ce, "Abbaa, wallahi ba wani na gari bane fa shi É—in, bai da wani mutunci balle kirki, ai Umaima tana kallon abinda ya mana É—azu."
Umaima saurin girgiza kai tayi ta ce, "Haram! Ba da ni za'a yi wa bawan Allah sharri ba, ki faÉ—a gaskiya ke ce kika wani dage kaman shi sa'anki, dan haka komai yayi ke kika nema."
Hararan Umaima Banafsha ta yi ta ce......
***
A yi haƙuri da typing errors ba editing.
MASU SHARHI UWAR BATOORL NA MUGUN ƘAMNARKU, INA MIƘO GODIYA MUTANEN AMANA.
# Hareeyh
# 09161720046
# 07015870735
# ð˜¾ð™¤ð™¢ð™¢ð™šð™£ð™©
# ð™‡ð™žð™ 𙚠&
# ð™¨ð™ð™–ð™§ð™š
👄'YAR KARUWA👄💅
Officially
ð˜½ð™®
Harira Salihu Isah
(Uwar batooler)
SADAUKARWA NE GARE KI
Baby batoorl (my unborn favorite soul)
TUKUICI NE GARE KA
SIR Abubakar Sadeeq CEO lafazi writer's association (gidan karamci)
Da kuma É—aukacin member's namu.
PAGE NAKU NE
Hafsat Umar
Æingel kabi
Masoyiya bealkysou
Habiba muhammad Yusuf
اللهم صلى Ùˆ سلم على سيد نا رسولله SAW 🖤ðŸ¤
ðŸ…¿ï¸ 81 _ 85
Banafsha hararan Umaima tayi ta ce, "Anji É—in."
Abbaa ba jimawa ya fita ya tafi wajan aikinsa, tun da ga Ummu da yaranta a kan Mamin, bayan tafiyan Abbaa sai Ummu ta ce su je gida su ma, amma bata musu maganan boko ba dan ta san ba yarda za su yi, su je ba.
Da ƙyar Banafsha ta yarda, amma tana tura baki, haka suka fice suka tafi, saboda haushi ma ko duba Bunayd bata yi ba, ta bari akan sai sun dawo ta duba sa, dan bata san da ya tafi ba, so take ta rama idiot ɗin da ya ce mata ɗazu, dan ita ta rasa ma gaba-ɗaya mai ya taɓa tunaninta da ta yi behaving haka, ko me ya kai ta shiga stabgan sa ma oho ta rasa.
Suna komawa suka fara zuwa gidan su Umaima, sai da suka gyara gidan, sannan suka tafi gidan Mami, nan ma gyarawa suka yi ko ina ya ɗau ƙamshi, suka ɗaura girki, bayan sun gama suka ci nasu, suka saka na kai wa asibiti, sannan suka saka wa Abbaa suka kai masa gida.
Wanka Umaima ta fara shiga, sai da ta fito sannan Banafsha ma shiga, shiryawa suka yi cikin kayan su iri É—aya da Mami ta É—inka musu ba jimawa.
Masha Allah! Kar ku ga kyawun da Banafsha da Umaimatynta suka yi, kaman ka sace su ka gudu, sai da suka gama komai suka yi sallah, lokacin ma har an sauƙo juma'a, sannan suka koma asibitin.
A asibiti kuma, bayan tafiyan su Banafsha ba jimawa Mami ta farka, lokacin ana ƙoƙarin shiga sallahn juma'a, Ummu da kanta ta ƙira Nurse, da yake likita ya tafi masallaci dan haka Nurse ɗin tayi abinda ya kamata.
Isowan su Banafsha yayi dai-dai da lokacin da likita ma ya iso, tare suka shiga É—akin, likitan ya duba Mami babu wani mastala, sai É—an abin da ba za'a rasa ba, Banafsha kaman za ta yi yaya dan farincikin ganin Maminta ta farka, lafiya-lafiya.
Umaima da Banafsha duk suka gaishe da Mami ta amsa da kai kawai, likita ya hanata cin abu mai nauyi, dan haka Banafsha gida suka koma suka kuma kawowa Mami abu mai dama-dama wan da za ta iya ci.