← Book details Wata Kishiya Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 107

Sashe 85

Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 8 min read

pls...." Almuqri'ah ta mike tsaye daga jikinsa da kyar dan ita wallahi ta gaji da wannan jarabar nan tasa. Ta nufa dakinta ya biyota yana kallan hips dinta sun kara cika sosai gabaki dayantama ta kara cika Sosai sede tayi rama a fuska kadan. ta zauna gefen gadonta Abdoljalal ya zauna gefenta yana kaima nononta na dama cafka, ta gantsaro masa su sbda duk ciwo suke mata sbda damun da yake musu, gindinta kam kullum da kyar take zama take tashi, kullum inze shigeta seda kyar yake samu ya shigeta, kullum de a wahalce take dashi. Abdoljalal ya tsuro mata ido duk jikinsa ya mutu, tana zama da 4mnt ta fara zufa, ta tashi ta fito daga dakin Abdoljalal ya biyota wajen yana fadin ya Akayi ne wai?" Almuqri'ah tace "Zafi nakeji Sosai a jikina...." Ta zauna inda ta tashi. Abdoljalal yace "zafi kuma? Ga fanka a dakin amma zafi kkeji..." Ya fadi cikin mamaki, damn ya kula a kwanakinnan in yana cinta seta dinga uban zufa har diga takeyi, yana sauka a knta kuma seta fito waje tayita amai wasu lokutan, komin dare seta fito waje inde ya sauka a kanta. "Gaskiya jin zafinnan naki yayi yawa tashi muje asibiti kawai..." Almuqri'ah tace "Aah bazanjeba..." Da bebanci. Abdoljalal yace "Bakuma ki isa ba..." Ya juya ya nufa dakinta ya dakko hijjabinta babba ya dawo ya bata ta amsa tasa, ya tasata gaba badan taso ba suka nufa packing space, ya amshi car key dinsa a hannun Ahamad , ya bude mata ta shiga gaban motar ya shigo ya tada motar suka fice a gidan zuwa yanzu ma'aikatan gidan ma sun saba da ganin abubuwan dake faruwa tsakanin Abdoljalal da Almuqri'ah, sbda kaf ya gama rikicewa a knta, kaf ma'aikatan gidan jikinsu yayi sanyi a kan lamarin.. Tinda tashiga motar tasa taji sam bata kaunar kamshin motar, zuciyarta ta dinga taso mata har suka isa asibitin dr mus'ab. Dai-dai zasu shiga office dinsa ta fara sharara aman data jima tana dauresa tin a motarsa, abdoljalal ya rungumota jikinsa tana Aman duk hankalinsa yabi ya tashi a jikinsa ta karasa aman, data gama ya dagota ya cire rigar jikinsa suka nufa toilet, se sannu nurse's keta binta dashi. Ya dauraye mata bakinta se sannu yake mata shima ya cire rigarsa sbda ta baci sosai hijjabin jikinta sam be baci ba, ya ciccibota zuwa office din dr, suka samu yana duba wata mara lafiya yana gama dubata ya duba Almuqri'ah kallo daya ya mata ya fahimci ciki ne da ita, yasa nurse tazo ta dibi jininta akaje aka mata test aka turowa dr results din ta system dinsa, ya karanta, wani farin ciki ya bayyana garesa karara, ya kalli Abdoljalal wanda shima shi yake kallo yace "Congratulations maciyin gindi kwallo ya afkawa raga..." Abdoljalal be fahimci me dr mus'ab yake nufi ba ya kalli Almuqri'ah wadda idanuwanta ke rufe knta na kn kafadarsa baccima takeyi batasan mesuje cewa ba jikinta ya kara rashin ddh sbda aman datayi kuma aman ba komi a cikinsa se uban ruwa da Apples din dataci yau se majina kuma ita ba mura takeyi ba."kmr ya? Wani kwallon?'' Cewar Abdoljalal da yy mgnr cikin rashin fahimta.. Dr yace "Ciki gareta na 8weeks..." Abdoljalal ya zaro ido hadi da zabura hkn ya farkar da Almuqri'ah daga baccin da takeyi ta dago ta zuba masa ido wani irin farin ciki tagani a kn fuskarsa mara misaltuwa. "Da gaske kakeyi dan Allah? Abdoljalal ya fadi zuciyarsa cike da farin cikin dabe taba irin saba se yau. Dr yace "yeah ciki daka sani na maniyyinka shine a jikinta..." Almuqri'ah ta zaro ido itama jin abinda dr yace , seta rasa farin ciki takeyi ko bakin ciki,itade gatanan nede. Abdoljalal ya daka wani irin tsalle daga inda yake zaune ya tsugunna kasa yayi sujjada ya jima a sujjadar yana addu'ur'i kana ya dago ya zubawa Almuqri'ah ido ya juya ya kalli dr mus'ab bakinsa yaki rufuwa, ya daga hannayensa sama yace "Alhamhamdulillahi ya ilahil Alameen, kayimin kyautar da banyi tsammanintaba kwata-kwata a rayuwata...lallai mahakurci mawadaci tabbas ni a yau na wadata na cika taf da ni'imar ubangijina, Alhamhamdulillahi tsira da Aminci su tabbaga ga ubangijin Annabi muhammadu SAW..." Farin cikin da yake ciki wallahi wallahi baze misaltuba. Almuqri'ah de ta zubo masa ido dr ma ya zubo masa ido shima nashi farin cikin yaki boyuwa, ya dauko wayarsa yayi typing message ma Waziri Isma'il ya tura masa na Albishirin yarinyar nada ciki, ya kara typing wani message din ya turawa jarida. "Nagode muqri'ah nagode Allah ya miki albarka kin gama min komi wlhi, nagodewa ubangiji kuma kema nagode miki, ina fatan ki kularmin da cikina ki haifamin kayana ki bani,..." Ya fadi idanuwansa na kan Almuqri'ah , farin cikin dayake tattare dashi a yau ko Dr be taba ganinsa a makamancinsa ba se yau din,gabaki daya duk yabi ya rikice se godiya yake ma ubangijinmu, da Almuqri'ah. Nan take Abdoljalal yama dr kyautar wani irin kayataccen kamfaninsa dake Dubai, ya nufa mota ya dakko check din kudinsa , kmr mahaukaci ya rubuta 2m har check dari yabawa dr yace ya rabawa ma'aikatansa na Asibitin... Almuqri'ah tayi shiru tana ganin abin mamaki a lokaci daya mutum duk yabi ya rikice, ya gigice se kyauta yakeyi ta fitar hankali. Basu suka bar asibitin nan ba se dare Abdoljalal ya bada kudin da suka wuce tunanin duk wani me lissafi. Kafin su bar Asibitin seda dr ya bata magunguna kuma yacema Abdoljalal banda takurar sex sannan ya bata bed rest na 2month har cikin yayi gwabi sannan a hauta,, Abdoljalal yace toh tini yaji a ransa ya amince shi ko cewa akayi karya cita seta haihu, ya amince tinima, shifa ji yakeyi a kn cikinnan ze iya komi wallahi. A hanyarsu ta dawowa gida ya tsaya ya mata siye-siye kmr na hauka se nan nan yakeyi da ita, a hankali ma yake tafe da ita a motar gani yakeyi kmr inya jijjigata cikinsa na iya zubewa. Cikinnan da dr yace masa tanadashi ba karamin kara mishi santa yayi ba. Dasuka iso gidan Tin daga bakin get abdoljalal ya fara raba check din 3m , seda ya bawa kaf ma'aikatan gidansa, murna da godiya marasa iyaka yashasu hadi da addu'ur'in nasara tako ina. Ranar kwana yayi yana sallar dare hadi dama ubangiji godiya dayayi masa wannan babbar kyautar wadda ya jima yana kuka a kn rashinta. Paid book ne 08101626484 Wani irin mugun laulayi Almuqri'ah take fama dashi, nan da nan duk tabi ta zabge, seda dr mus'ab yazo ya kara mata ruwa leda uku a gida. tinda ciki ya bayyana, shikenan laulayi yace salamu Alaykum, kmr ciwo ya mata sallahma daga nan fa shikenan kullum kwance take wuni, sallahma a daddafe take iya yinta a zaune. Abdoljalal na bata wata iriyar kulawa, duk yabi ya kara susucewa a kan cikinsa yabi ya rikice, motsi kadan in tayi ze hauta da fad'a wai zata zubar masa da ciki, ita kuma gashi tana fama da kanta abin ma ya mata yawa wallahi. 2weeks yayi a daddafe yana daure shaawarsa ya kasa daurewa, gashi daki daya suke kwana tsakar dare taji ana shafar mata duwawukanta dasuka fashe suka kara cika fam dasu, hips dints ya fito sosai, ta tashi a razane, ganin tana fama da knta kuma wai yazo yana mammatse mata jiki. Ya dinga rokonta, wai tabashi yaci ko kadanne, Almuqri'ah taki yarda, sede tasha masa burarsa sbda batasan yacita dan tasan ba karamin whla ze bata ba. Tin daga ranar kullum setayi masa wasanni yake barinta ta kwanta , kawai daurewa Almuqri'ah takeyi take masa abinda yakeso, sbda ta fahimci shi jarababbe ne na karshe. Komi shike mata, hatta wanka shike mata, kayanta nasawa data cire yake wanke mata, tace ya bar mata wanki amma yaki denawa,, kullum cikin siyo mata abubuwa yake, bata iyacin komi se Apple dan haka yasa aka kawo mata sabon frij dakinta ya cika mata shi da Apples iri daban daban, apple ne kawai ke shiga cikinta ya zauna lafiya. Abdoljalal yasa mata A.C kusan guda uku a dakin saboda tsananim jin zafin datake dashi sanadin cikin jikinta, toh ciki da sanabe, sam ma batasan sanyin AC din tafisan iskar waje musammanma gun shakatawarsa sbda tanasan kamshin flowers din dake gurin, sannan in tana ganin shuke shuken dake farfajiyar tana sata a nishadi sosai, nan sukafi zama ita Abdoljalal dan duk inda tasa kafa yana biye da ita kmr maye. Kamar wasa cikin Almuqri'ah ya isa watanni hudu cir ta fara cin abinci kadan-kadan, tini abdoljalal ya fara kaita awo asibitin dr mus'ab, yazamana duk bayan 2weeks yake kaita awon saboda tsabar doki da tattali, wani lokacinma after 1week seya maidata asibiti yace a duba masa babynsa. Larai tini ta fahimci Almuqri'ah nada ciki nan fa jikinta ya kumayin sanyi, tashiga tunani tunani, da larai ta fahimci Almuqri'ah nada ciki hankalinta inyafi dubu seda ya tashi ga bakin ciki na dawainiya da ita, tashiga hasasho abinda ze faru In hajiya saude tadawo taga abubuwan dake gudana, iyakar lissafi da tunanin larai ta kasa kyasto wani irin bala'i da cin mutumci hajiya saude zatyi a kan wannan mummunan lamarin, abu fa ya kara habbaka ganin yadda Abdoljalal keta kara rawar kai a kan Almuqri'ah, larai ta gama sawa a ranta itama Almuqri'ah din asiri tama Abdoljalal kuma dagaji Asirin yafi na hajiya saude bala'in karfi domin tasirinsa yafi na saude a kan Abdoljalal, saboda abinda Abdoljalal kema Almuqri'ah ko kwatansa bema hajiya saude ba,, ma'aikatan gidan nashan kallo tini duk suka dena kallon TV toh ga Actor da actress a zahiri suna gani suna musu Acting iri iri, Abdoljalal da Almuqri'ah,sam Jalalu bejin kunyar rungumar Almuqri'ah a gaban ma'aikatansa zuwa yanzu. Jimmalo ma tini ta fahimci Almuqri'ah nada ciki, ita ke temaka mata sosai, aiko tanashan alkhairi a gurin Abdoljalal, danya fahimci jimmalo ba munafuka bace. zuwa yanzu jimmalo saboda Allah take zaune da Almuqri'ah tanaji a ranta zata iya aikin datakeyi a knta dan kudi a kyauta a halin ynzu, sosai zuciyarta ke kaunar yarinyar saboda itama Almuqri'ah din batada matsala ga kyauta, komi abdoljalal ya siyo mata seta bawa Jimmalo wasu ma bata iyaci duk jimmalon take bamawa, hatta da kayan sawarta dayake siyo mata sukta kwashe rabi tabawa jimmalo sbda
Chapter 85 · 0% Book details