← Book details Wata Kishiya Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 107

Sashe 18

Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 3 min read

nazari iya nazari a kan maganar Abulle kawai kuma seta karajin hnklinta be kwanta ba tace "dear hankalina be kwanta ba...." Abulle tace "to ki batta kawai kmr ma ba nigerian bace kou?'' "Eh wai yan sudan ne...bari in sallamesu mayi waya back..." Saude ta fadi hkn hadi da katse wayar. Kande da yarinyar dasuke jinta suka bita da ido Ta nufa saman benen ta isa dakinta ta dauko kudi 10k ta dawo kasan ta mikawa hajiya kande tare dacewa "kawai inkin samu wata kya kawomin, cikin lokaci karki bata lokaci ko zuwa gobe ma ki kawomin in an samu bnda me kyau.." Hajiya kande data amshi kudin jiki na rawa tace "Tou toh hajiya Angode Allah de ya saka da Alkhairi Allah ya kara Sanki a zuciyar yallabai dadin dadawa Allah de ya karo miki lafiya da ni'imar can kasa kasan..." Jin tace ni'imar can kasa-kasan yasa hajiya saude data nufa hanyar komawa saman ta juyo ta kalleta ta girgiza kai dan tasan halin kande se A hankali, idanuwan saude na kan Yarinyar harta gama hayewa daga benen. Hajiya kande ta cusa kudaden da saude ta bata a cikin jakarta se uban murmushi takeyi, koda de taso tasamu abinda yafi hakan, tasa keyar Yarinyar tayi suka fice a gidan ta inda suka biyo ta nan suka fita suka tadda ma'aikatan wasu a cikin kiching wasu a waje, nanma kande ta kara musu tass-tass kana ta wuce yarinyar na biye da ita a baya, ma'aikatan gidan suka shiga yima yarinyar murnar ganin sun tafi ita da kanden, hkn na nuna musu ba dauketaba. Dai-dai hajjaju saude ta zauna gefen bed dinta kenan tunanin yarinyar ya kasa barin ranta, tana shirin kwanciya bisa gadon ringing din wayarta dake side bed dinta ta dakatar da ita daga kwanciyar, dubawa tayi taga gogan nata ne, tasan duk a kan mgnr me dafa masa abinci ne. matsawa tayi da hannunta side bed din ta dauki wayar hadi dayin picking call din ganin yana neman tsinkewa ta kara wayar a kunnenta na hagu. "Kince yau za a kawo maid din na duba dining room dina kusan 2tyms banga an ajiye komi ba...." Shine abinda ya fito daga bakinsa cikin dadd'ar muryarsa ya daki dodon kunnuwanta. Dajin yadda yayi maganar ta fahimci ya gaji da zama da yunwa , se taji tausansa ya ratsata saboda ai akwai dumbin sansa a zuciyarta. "Daman nasan abinda zaka tambaya kenan...Uhm An kawo maid din ni kuma naga batamin ba kawai an koma da ita...." Itace mgnr data fito daga bakinta zuwa kyawawan kunnuwan gogan. A dan hasale ya fara magana "duk wannan yunwar da nakeji har kinada choice a kn zabar me dafamin abinci? saboda ba cikinki bane kou? So kikeyi in mutu ne pls?'' Saude tayi shiru sbda yadda takejin muryarsa be taba mata magana da irin muryarba tinda ta kashe kadarinsa cikin sanyi yake mata mgna amma yau tajishi a zafafe hakan ya kara tabbatar mata daya gaji kwarai.... "Kinga inde ta iya girkin abinda nakeso kawai ki kira a dawo da ita yau yau dinnan..." Ya fadi mgnr cikin isa da zallar mulki hadi da bada umarni, be jira kome zatace ba ya katse wayar be tabajin haushin Saude a zahiri ba kmr yau, kwata-kwata ma yau gani yakeyi kamar bata da cikakken lissafi, abinda tayi ya tabbatar masa da bata damu da yunwar cikinsa ba, kanta kadai tasani. Vip 1k normal 500 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank shedar biya ta nan 08101626484 ko M.T.N card. 'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm! BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE selling MTN data with this cheap price MTN DATA PACKAGE* 500MB@===200 1GB@=====300 2GB@=====600 3GB@====900 5GB@====1,500 Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month Airtel,9mobile and Glo also available. *Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* Whatsapp OR Call *08066268951* Sharing fisabilillahi.
Chapter 18 · 0% Book details