← Book details Wata Kishiya Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 107

Sashe 10

Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 8 min read

*Littafin ma'aurata ne* SAADATU BINTU ABDULLAHI (writer of Kyautar Allah) Free page 3 Bin lallausan lips dinsa tayi da kwayoyin idanuwanta, sbda kyaunsu da daukar hankalinsu gareta seda tsigar jikinta ta tashi, taji wani zirr a kasanta, amma ta cije ta matse, tayi kmr bata fahimci me yakeso ba ta wani basar ta gimtse fuska tayi kmr bata fahimci madaurin zanin zancenda bama duka, Cikin muryarta irin ta tashin hankali tace . "mezaka danyi..?'' Ido yabita dashi tas yasan ta fahimci me yake nufi, tasan gindi yakeso yaci kawai de wulaknci ne, ze shanye kuma dan ance me nema baya fushi dan haka ya kara dakewa, ya cije ya lumshe idanuwansa ya budesu a knta, "So nake najini a gabanki pls, naga an jima wannan karan ko 2mnt baki ce inzo in shiga mararki in yi ba...." Ya fadi cikin yayyaukar muryarsa me kama da ruwan Yaukin sperm, dole ne duk macen dataji muryarsa ta rikice Sbda dadinta da gardinta. Ita knta goganniyar tasa seda taji hankalinta ya dunguma ya kuma mikewa Tana bala'in san jin batsarsa a hnkli yake yinta amma ya iyata sosai, daze ci gaba da mata ire-iren klmnnan nasa yana daga tsayennan tana daga kwancannan ta tabbatar seta kawo ba tare data ankare ba. Dan ciza lips dinta na sama tayi hafi da Shan murr da kar ya bata mata ayyukn data juma tana ginawa tace " Ba yanzuba ni banda ma lafiya a kwanakinnan sam.sam banjin dadih gaskiya sena warke na nemeka..." (Haka take masa wannan renin hnklin harse ta shiririntar dashi) Kallonta yayi kawai ba tare dayace komi ba ta saba masa fin hkn ma, kuma shifa a can kasan ransa badan yana sha'awarta bane ko dadinta yakeji aah ko daya kawai deshi beda yadda zeyi ne besan daliliba,shide yasan kawai so yakeyi yaci gindin mace kuma bana haramunba shiyasa yake nacewa natan dan itace halak malak dinsa,. "Allah ya kara sauki kije asibiti mna..." Ya fadi cikin daddadar muryarsa me kama da busar sabuwar wasashshiyar sarewa. Yana gama fadin hakan ya juya jiki a sanyaye ya nufa hanyar barin falon, binshi tayi da ido harya gama ficewa daga falon, ko ganinsa tayi wlhi se taji bala'in sha'awarsa ta turniketa, dande bata da yadda zatayi ne Amma wallahi tana bktr gaban mijinta tsundum a nata gaban.,... Yana barin bangarennata farfajiyar gidan ya fito ko ina tarr da hasken kwan fitilu kai kace rana ce, gidan ya tsaru iya tsaruwa ashe babban gida ne na innalillahi wa'inna ilaihirraju'un! Hasken daya haskaka gidan shiya bani damar ganin tsarin makaken dankareren tamfatsetsen gidan wanda ke dauke da packing space babba na bugawa a BBC, irin wanda A kallah ze dauki motoci hamsin ba tare daya cika ba, tako ina gidan ya tsaru ban taba ganin gida me kyaun tsari tako ina ba kmr wannan gidan na Alhaji AASARAKI, tako ina anyi shuke shuken flowers masu kawatarwa, se kamshi ke tashi tako ina a compound din gidan direct hanyar bakin get ya nufa batare dayasanma ya nufa bakin get din ba zuciyarsa bata tare dashi kwata kwata, zuciyar tasa tini tayi gabas shi kuma ya nufa yamma. Masu gadi kusan su ashirin dake bakin get din a tsaitsaye wadanda suke sanye da kayan yan sanda, Suna ganin yana tunkarosu duk suka kakkame tin be karaso ba suka fara miko masa gaisuwa. "Good evening sir!'' Suka hada baki gun miko masa gaisuwar. Gaisuwar tasuce tasashi dawowa hayyacinsa, yayinda rabin zuciyarta ta dawo garesa, ya zubo musu ido kawai se kuma ya dauke idon nasa a kansu, hadi da cusa lallausar soft hand dinsa a cikin audigar sumar knsa wadda ke cike taf da kn nasa,.''la'ilaha illa anta subhanaka inni kuntu minazzalumin!" Ya fadi a bayyane cikin sanyin sound, haka kawai yakejin duniyar bata masa dadih lokuta da dama yana jin hakan sometimes seya dingajin kamar ze haukace ko yadinga ganin kmr ma bashi bane, kwata-kwata bayajin dadin rayuwarsa ta duniya tinda ya mallaki hankalin kansa ya zama magidanci yadena jin dadin duniya kwata-kwata, shide gashinan ne kmr wani sifili..lum-lum eyes dinsa ya zubawa ma'aikatan dasuke a kame kyam kwana sukeyi a tsaye suna gadin gidan, sun kai su hamsin a gidan wasu nata wajen gidan wasu nata baya, wasu nata cikin gidan domin akwai hanyoyi kusan goma a gidan wadanda zasu fiddaka wajen gidan, wannan get din de shine babban get din gidan sauran hanyoyin ba kowama suka san dasu ba. Kallonsu yakeyi Amma sam hankalinsa baya knsu yana can kan wani tunani dabesanma wani irin tunani yakeyiba. Kaf securities din hankalinsu seda ya tashi ganin irin kallon da yake musu duk da shi din me Adalcine amma seda gabansu ya shiga dukan dari uku-uku, sbda kallon dayake musu dole ne duk wani me lissafi inya gani yasha ko wani lefin suka maka masa. Babban cikinsu mustapha wanda shine na hannun daman Abdoljalal shiya iya dauriyar matsowa ga Abdoljalal din ya kame cikin girmamawa yace "Tuba muke Sir ! Dan sarki jikan sarki! Jarumin jarumai Tuba mukeyi kanmu bisa wuyanmu" maganganun mustapha ne yasa Abdoljalal dawowa cikin hayyacinsa, ya sauke nannauyar ajiyar zuciya, "Ya ilahil alameen!'' Ya ambato sunan Allah yana me dawo da dubansa kan mustapha, still lallausar hannunsa na cikin audigar sumar kansa. "Ranka ya dade yallabai ko munyi wani lefinne? Allah de yaja kwanan ka uban dakinmu...'' Mustapha yaci gaba da fadi hadi da rankwafawa cikin sigar ladabi da biyayya. Kokarin controlling zuciyarsa daga mood din datake yayi cikin isa da kasaisa da low voice dinsa wadda seka natsu iya nutsuwa kana kake iya jin me yake cewa yace "Nop,, bakuyi komi ba nazo naga yakuke ne? Ya aikin?'' Mustapha dashi kadai ne yaji me yace sbda muryarsa tayi low dayawa ya dunkule hannu daya yace "godiya muke uban dakinmu sarkin adalci lafiya lau muke Alhamdulillahi, Allah de ya baka shugabancin kasar nan dan martanar Annabi muhammadu SAW...." Duk sauran ma'aikatanta suka amsa da amin dayake yawancinsu duk bawanda bejin hausa duk sunajin hausa kmr jakan kano, se ynzu suka natsu dukda basuji me Abdoljalal kecewa ba Amma de sun san ba lefi suka masa ba. Murmushi kawai gogan yayi danshi baya san mulkin kawai jama'arh ke sansa ko ince farin jinin jama'ah ne dashi dan yayi sun gani. juyawa yayi ya bar inda suke still hannunsa na cikin audigar sumar knsa se dayan hannun nasa yana cikin aljihun wandon dake jikinsa,, a memakon ya nufa side dinsa direct kawai seya nufa inda aka tanada dan shakatawarta a wannan uban daren, Bin ko ina yakeyi da ido kmr wanda ya warke makanta, babban kayataccen guri ne wanda ya hadu ya gaji da haduwa an shirya kujeru launin brown masu kyau da laushi na shakatawa a gurin,, tako ina iska se kadawa takeyi tana dukan hancinsa hadi da wani irin daddan kamshin dake fita a kaf gidan musammanma nan gun shakatawar tasa kullum a ka'ida se ansawa kaf flowers din gidan launin kamshi wanda ya dace, nan ko gun shakatawarsa sau biyar ake gyaransa a kullum asa masa sinadaran kamshi koda kuwa bezo gun ba ka'ida ne se an gyara, danma gidan akwai yawaitar ma'aikata bayan securities sunada kusan ma'aikata fin hamsin. Karasawa yayi ya zauna bisa kujera me daukar Mutum daya ya sauke ajiyar zuciya, yana me bending a kn kujerar nan da nan naga kujerar ta bude ta kwanta ashe na'urace daka kwanta zata kwanta itama, ji yayi yaji dadin kwanciyar ya juya ya kwanta a kn gefensa na dama ya rungume hannayensa duka biyu a kirjinsa yana daga nan kwance, daka kalleshi inde kanada cikakken hnkli sekasan yanada boyeyyiyar damuwa kuma dole sekaji ya baka tausayi, kurawa gefe daya yayi ido, yayin da hasken farin wata ke kara haskaka ko ina a gidan, ga kuma hasken kwaye-kwayen fitilu kai ka rantse da Allah rana ce danko allura ce ta fadi zaka a hannunka tabbas daka tsugunna zaka nemota., ajiyar zuciya ya sauke a hnkli hadi da busar da iskar dake cikin cute mouth dinsa yasan yanada damuwa amma ya rasa meke damunsa gabaki daya jinsa yakeyi incomplete, jikinsa ya kara masa weak kmr wanda xaxxafan zazzabi ke shirin lullubesa, shifa ji yakeyi kamarshi ba mutum bane, kuma besan shi menene ba. "Meye matsayina pls?'' Ya tambayi kansa a bayyane wasu irin tunani tunani da dumbin kunci suka rufesa wadanda besan kona meye ba. Hannunsa na dama yakai kan saitin kirjinsa na hagu inda zuciyarsa ke masa wani irin beating ya lumshe idanuwansa na wasu yan dakiku ya kuma budewa yana sauke sassaukar ajiyar zuciya cikin sauri-sauri, shifa tinda ya hadu da saudat be kuma gane waneneshi ba wallahi har zuwa yanzu jinsa yakeyi kmr fatalwarsa ce shi ke yawo bashi bane....yafi karfin 1h a kwance yana saka da warwara a zuciyarsa ko zaka kasheshi baze iya fadar me yake sakawa ba a zuciyar tasa ba, shide kawai gashinan jinsa yakeyi kmr wani mara yanci a duniya, "akwai abinda dukiya bata siyawa me rai WATO NI'IMAR DUNIYA ba kudi bane farin ciki...." Ya fadi hkn a ransa, ya rasa ma meyasa ya fadi hakan. Tashi yayi zaune Kmr an masa allura a bom-bom, kujerar dayake kai ta koma yadda take da, ya saka takalmansa a hnkli kmr wanda kwai ya fashe masa a ciki, ya mike da kyar se yaji wani irin jiri na neman kwarsarsa ya yarb'ar dashi kasa, cikin hanzari ya rike knsa yana fadin "Hasbunallahu wani'imal wakeel, yawadudu!'' ya sakarwa gefensa na dama nauyi saboda yaji alamar na hagun ne ke gagarar daukarsa, komawa yayi kn kujerar daya tashi ya zauna yana me tsurawa yatsun hannunsa na hagu dake kan cinyarsa ido, dan daga yatsanshi na hagun yayi ya shiga dagasa yana mayar dashi yana kwantarwa kn cinyar tasa wato de wasa da yatsunsa ya dingayi na hagu a kn cinyarsa ta hagun, seda ya kara 30mnt a hkn kana ya iya mikewa ya nufa side dinsa. Tin daga wajen yanayin ginin side din nasa ya tabbatarmin daba karamin kyau cikinsa zeyi ba, domin kuwa kyaun wajen side dinsa ya taka kyaun gaba daya side din hajiya saude, an narka kudade tako ina. Yana zuwa bakin kofar dazata sadashi da babban birnin falonsa yaja ya tsaya ya daga knsa ya kalli saman falon nasa inda akayi rubutun sunansa da mnyan baki AASARAKI
Chapter 10 · 0% Book details