Sashe 38
Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 8 min read
bude baki ze bata amsa, Daya daga wayoyinsa tayi ringing dubawa yayi yaga Sunan Ahamad ya bayyana wato babban guard dinsa wanda in zeyi tafiya dashi yake tafiya. Daukar wayar yayi ya kara a kunnensa, daga cikin wayar Ahamad din ya gaishesa amsawa yayi still idanuwansa na kan Almuqri'ah,. "Yallabai, Sir dr-mus'ab ya iso yace yanata kiranka bakayi picking ba,..." Daga cikin wayar Ahamad yace hkn. Abdoljalal yace "okay ya iso ina?" Ahamad yace "Gashi nan a kofar gidanka..." Abdoljalal yace "Okay ganinan Zuwa an shirya mota zuwa airport din dazamu hau jirgi?'' Cikin ladabi Ahamad yace "A, an shirya tin dazu sir..." Abdoljalal yace "Okay ganinan yanzu insha Allahu..." Ahamad yace "Toh sir a fito lafiya..." Abdoljalal ya amsa da "Allah yasa..." Ya katse wayar, duk al-muqri'ah najinsa duk duniya babu muryar dake mata dadin saurare kmr tasa, ko mace bazata nuna masa zakin murya ba. Mikewa yayi batare daya gaji da ganinta ba, sedan jin dayayi ahamad ya sanar dashi wai Dr mus'ab na kofar gidansa, tinda ya auri Hajiya saude suke gidan dr Mus'ab be Taba zuwa gidan ba se yau yazo ya tsaya a wajen get, Abdoljalal nada tabbacin dr mus'ab besan gidan ba kila ahamad ne ya bashi address din gidan. Al-muqri'ah tabishi da ido ganin ya mike tsaye ya kwashe wayoyinsa, itama ta mike ya kara bin hips dinta da ido seda ya ciza lebensa na kasa saboda wani irin azababben yanayi daya ziyarcesa kaf seda tsigar jikinsa ta tashi. A wannan karan ta fahimci hips dinta yake kallo dan haka tayi hanzarin ture hijjabin daya kwanta mata a hips din da hannunta ta cikin hijjabin. Basarwa yayi hadi da dan dauke kansa gudun kada girma ya fadi kuma alhalin yarinyar na ganin girmansa. "Zan tafi knji..." Ya fadi idanuwansa na kan kyakywan labbanta. Marairaicewa tayi kmr zatayi kuka, ba tare dasanma tayi hakan ba. Hakan datayi ya kara narke masa zuciya, nan take yaji kamar ya fasa tafiyar ya zauna kawai tana dafa masa abinci yana ganinta yanajin dadih, uwa uba kuma kayan jikinta duk zeta ganinsu dan yana bukatar ganinsu. Da kyar ya iya daurewa zuciyarsa ya fara kokarin barin falon cikin dakiya, yakai bakin kofar harta bude ya juyo yaga ta zubo masa ido, ganin ya juyo dinne yasata dauke danuwanta tayi kasa dasu. "Zanyi missing din Abincinki,...'' Ya fadi da golden sexy yum-lum voice dinsa me narkar da zuciyar maza. Dagowa tayi ta sakar masa murmushi kawai tana mejin maganar har kasan zuciyarta. "Kema zanyi missing dinki..." Ya fadi maganar ne direct daga zuciyarsa. A wannan karan ce masa tayi da bebanci itama haka..." Yayi matukar mamakin jin hakan daga gareta, ji yayi zuciyarsa ta kara narkewa da yanayoyi a knta, sosai ya tsaya ya kureta da ido, ita kuma kanta na kasa, ji takeyi kmr tafiyar dazeyi bazata sake ganinsaba. Da kyar Abdoljalal ya iya yaki da zuciyarsa ya fice a dinning room din yana mejin wani irin azaba a cikin zuciyarsa ji yakeyi watannan daya da yayi yana ganinta byn wata dayan datayi tana dafa masa abinci yanaci ba tare daya ganta ba, ji yakeyi kamar sunyi shekaru talatin da juna, sbda yadda yakejin zuciyarsa na amsawa a kn yarinyar Be tabajin kwatankwacin hakan ba a kn wata, se a kanta,. Karasawa yayi kn kujerar 2ct inda ya ajiye yar bag dinsa daya sakko da ita daga upstair dinsa, ya dauka hadi da zuge wani zip a gefe ya zuba wayoyinsa duka guda goma a ciki, tsayawa yayi yana tunanin tabbas akwai abinda ya mance dashi, nan take ya tuna ashe system dinsa ce ya mnta da ita yasan duk dan sanadin tunanin yarinyar ne yasashi rafka wannan mantuwar dabe taba irin taba se yau. Cikin hanzari ya nufa upstairs din ya dauko jakar systems dinsa, ya dawo ya dauki dayar bag din daga kara ajeta a kn kujerar 2ct din,ya rataya daya gefen dama daya gefen hagu, harya nufa kofar ficewa a side din, ya dawo ya koma dinning room din abinda ya basa mamaki ya ganta nan inda ya batta tsaye, ta zubawa kujerar daya tashi daga kai ido. Yana shigowa ta dago ta kalleshi ya sakar mata shu'umin murmushinsa me narkar da zuciyar mata. "Zanyi kewarki!'' Ya kara mai-maita mata kalmar daya fadi dazu, wani irin zazzafar bugu zuciyarta tayi, sbda jin kalmar a wannan karon ta haifar mata da wani irin zazzafan bugun zuciya me wuyar kwatantuwa, yayin da jijiyon jikinta suka amsa....ta zubo masa ido shima idon ya zubo mata,.. seda suka kwashi 10mnt a haka suna kallon juna ido cikin ido, a wannan karan ta gaza janye kwayoyin idanuwanta daga cikin nasa. A daddafe shi gogan ya janye nasa idanuwan daga knta, ya juya ze bar dinning room din ya sake juyowa. "Ki kulamin da kanki knji yarinyata..." Yayi wadannan kalaman ba tare dayasan sun subuce masa a baki ba. "Yarinyata!..." Dukkaninsu suka maimaita kalmar a zuciyarsu a lokaci guda, musammanma al-muqri'ah wadda kalaman suka mata tsananin dadih, fiye da duk kalaman dake bakinsa. "yarinyata..." Ta kuma maimaita sunan a zuciyarta yayinda duk wani lungu da sako dake birnin zuciyar tata ya cika da zallar farin cikin daba kowa bane ya haifar mata dashi bace Gogan. Juyawa yayi ya fice a dinning room din dan zuciyarsa na kokarin raya masa karma yayi tafiyar, kuma ga kira nata shigowa dukkanin wayoyinsa ba kakkautawa, ta bishi da Adduarh dawowa lafiya, yaji dadin adduarhta garesa, ya fice a side din , babu abin yake gani a ruwan fararen kwayoyin idanuwansa bace yarinyar. "Yarinyata..." Shima ya maimaita sunan daya kirata dashi a zuciyarsa, seda yayi wani irin kayataccen murmushi a fili danko boyesa ma ya gazayi. Ma'aikatansa na ganin ya fito a guje suka karaso suka amshi jakunkunan daya rike, suka sa maza a mazaunin bayan motar daze hau, wadda akayi packing dinta a dai-dai side dinsa, kallon side din hajiya saude yayi, yasan yanzu tana can tana bacci bata tashi ba, dan haka kawai aka bude masa gidan bayan motarsa ya shiga ya zauna hadi da zuge gefen bag din dayasa wayoyinsa ya dauko daya daga ciki ya dubo lambarta wadda akayi saving da *Saude* yayi typing message kmr haka. *Ni natafi abuja, Sena dawo,* ya tura mata kana ya ajiye wayar a gefensa. Dreva dinsa lukman, ya tada motar suka fice a gidan, yayinda ma'aikatan bakin get din keta koro masa addu'ur'in dawowa lafiya. suna tafe motarsa a tsakiyar motocin securities har motoci biyu se tashi Ta uku.... A waje get din gidansa yaga motar dr mus'ab a gefe, cikin hanzari yasa akayi packing tasa motar, Abdoljalal ya fito da niyar ze karaso inda motar dr din take, kawai dr-mus'ab din ya umurci dreva dinsa daya tada motar suka bar gurin. Murmushi Abdoljalal yayi, yasan haushi mutumin yaji, kuma dole ma yaji haushi dan dashi akama hakan baze taba jure ko rabi bama, dr dinma baze fara masa hakan ba. Motarsa ya koma , drevansa yaja zuwa airpot din. A can suka hadu da dr mus'ab, tini mashi ya hau jet din, se dreva dinsa dake tsaye yana jiran tafiyarsu kana shima yaja motar ya maidata gidan dr din. Abdoljalal da Ahamad na hannun damansa suka hau kerarren jirgin ma'aikatansa nata binsa da adduarh dawowa lafiya. Yana shiga jirgin ya tadda dr mus'ab kamar ze fashe ya cika ya batse sbda shi a zatonsa wannan matar tasa me kama da mazannan ce ta hanashi fitowa dawuri., Abdoljalal bebi ta kansa ba ya zauna a kusa dashi, yasa belt, Ahamad ya zauna a bayansu, ba afi 10mnt ba aka tada jirgin suka fara yawo a sararin samaniya. Har suka isa de mus-ab be masa magana ba, har zuwa washe gari yaki masa magana kuma gida daya suka kwana, washe gari sukaje gun meeting din suka gama lafiya, tin a gun meeting din Dr ya fukanci Abdoljalal nada wata damuwa amma kuma seyaga yayi kiba, dan be kallesa ba, se yau a gun meeting, yaga mutumin nasa yayi bul-bul har fresh ya kara, amma fa ya fuskanci rayuwarsa ta chanza ba kamar sanin daya masa ba tinda ya Auri hajiya saude wadda ita ce ta chanza masa kaf rayuwarsa, zuwa dagaja dagaja. Kwanansu biyu a garin abuja Amma Abdoljalal shi kadai yasan irin izayar dayake ciki, wallahi kwana biyun da yayi beganta ba ji yakeyi tamkar yayi shekaru dubu uku da hansin ne be ganta ba, ga wani yanayi yana ciki wanda be taba jinsa ba a kan ko wacce mace ba se ita, duk dare yanzu be iya bacci, kawai surar jikinta ke masa yawo a kwa-kwalwarsa, daya kwanta in akaci sa'arh bacci ya kwasheshi se ya hau mafarke mafarke a kan gashi a saman marar yarinyar, to haka ze tashi yaga azzakarinsa a jike sharkaf, abnda be taba yiba, a kwanakin sha'awarsa tafi damunsa akan ko wanni kwanaki, gashi ya tara ayyuka ga meeting zasuyi tayi har kusan 2weeks, ya rasa yazeyi ji yajeyi kmr yayi hauka, be taba wuni da azzakarinsa a mike ba kamar a kwanakinnan. Kusan kwanansu uku a garin amma shi be rintsa ba, haka azzakarinsa ma bata rintsaba kullum cikin yawo yake da manyan kaya kamar wani munafuki, duk dan gudun kada dr ya fahimci tsayuwar katotuwar Azzakarin tasa. A daddafe Abdoljalal yayi 10days a garin duk yabi ya jigata kuma yayi rama kamar wanda yayi ciwo, dan ko abinci beci tunaninsa na kn hips dinta da duwawukanta da manyan nonuwanta, duwawukanta sunfi tsaya masa a rai a kn komi na jikinta, be tabajin wannan yanayin ba seda yazo garin abujar, a zuciyarsa kuwa yayi nadamar zuwansa abujar, domin gashi saura kiris yazama dan iska, to mema ya rage a zamansa dan iska, kullum de se yayi mafarkin yana shafewa yarinyar mutane duwawuka, a bacci da farke duk tunaninsa kenan, duwawu!, ga wani irin azabar tukikin gobarar santa na tashi bal-bal a zuciyarsa ba tare dayasanma wai kogin SO ya afka ba, shide yasan yana cikin wani azababben yanayin dabe taba shigarsa ba se a kn yarinyar, kawai ya fara fuskantar kila ita ce zata zama kaddararsa ta biyu a rayuwarsa, byn SAUDE, Amma yanaji a jikinsa ita tata kaddarar ba ita ta sauden bace. "To ta yaya zata zama kaddarata kuma ni jalal?'' Ya tambayi kansa da kansa,