Sashe 68
Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 8 min read
yanayin a gareta,, ranar seda saude ta dinga kiransa kana yasa mata kudaden wuraren biyu na dare, duk yabi ya fice a hayyacinsa, uwa uba kuma gashi be kawo ba, be tabajin haushin saude ba kamar na yau, saboda yasan da batazo ba daze kawo kuma dazasu rabu lafiya, duk iya tunaninsa ya rasa gane meye ma Al-muqri'ah ya zama lefin gareta har ta chanza masa yanayi. Washe gari ya kamata yayi tafiya zuwa abuja, amma be samu damar hakan ba, saboda be cikin yanayin jin dadih, yasan koya tafima baze iya zamaba. A kwanaki biyu ta chanza kmr me aljanu, Kwata kwata ta fita a lamarinsa, iyakarta dashi ta dafa masa abinci se gaisuwa itama gaisuwar sama-sama take masa, se hade rai takeyi ko kallan fuskarta yayi da niyar ze mata magana se gabansa ya fadi, tsoronta dukya cikasa, saboda yadda take kame jiki ko kallanta yayi se yaji tsoronta ya kuma ninkuwa a garesa. (Wato base da Sihiri ba namiji zeji tsoron mace , Karfin SO yafi Karfin sihiri tasiri a jikin dan adam,musammanma in muna hadawa da sallar dare a kan mazajenmu, mazan yanzu wallahi seda ibadar dare, da sadaka, sun zama innalillahi wa'inna ilaihirraju'un) 9:10pm Dr mus'ab ya dira a falonsa tinda ya dawo daga waje basu hadu se yau. Kallo daya Dr ya masa ya tabbatar da yana cikin damuwa, gashi de yayi bul-bul amma sede dagani beda kwanciyar hankali.."ya gajiyar hanya? Ya karatun kuma...'' Abdoljalal ya tambayi dr mus'ab bayan ya zauna sun gaisa, dr yace "akwai fa gajiya ai nake gaya maka tinda nadawo ban fito daga gida ba se yau danazo gidanka..." Abdoljalal yace "Ai gaskiya da gajiya, Allah yasa anyi karatu me amfani..." Dr ya amsa da "Amin ya rabbih ... Amma de kmr wani abu na damunka?" Dr ya tambayesa shima fuska dauke da damuwa. Abdoljalal daman kmr yana jira ya fara magana "Yawwa dr ka tafi ka barni da san yarinyarnan Gashi ka dawo ka taddani da bala'in san da yafi nada, jarabawa nake gani iri iri na san yarinyarnan..." Dr mus'ab yayi shiru na wasu yan dakiku yayi kmr be fahimci me yake nufi ba sbda kawai yaasan more Explanations yace "Wa kenan kake nufi?'' Abdoljalal yace "Al-muqri'ah yarinyarnan de, , wallahi dr ban tabasan wata halitta kamar yarinyarnan ba ko raina banso kamar yadda nake santa,..." Dr mus'ab yace "Naganeta...nasan kuma kana santa Abdoljalal, ammani ni nasha tini ka cireta a ranka tinda kace baka da yadda zakayi ka Aureta...". Abdoljalal ya watsawa dr kallan mara hankali, "ta yaya zan cireta a raina, da wannan bala'in san A raina dr?" Dr mus'ab yace "To kace bakada yadda zakayi ka aureta, naga ai ribar soyayya Aurene..." Abdoljalal yace, "yeah nafika sani....wallahi bani da yadda zanyi na Aureta kawai nide ina santa,...." Dr ya zubawa abokinsa ido, yana juya kalamansa a cikin knsa danya samo amsar daze basa. "Baka da yadda zakayi ka Aureta, amma ai kanada yadda zakayi ka latse mata nonuwa kaci mata gindi kou? Dannasan zuwa yanzu ka lallabata ka lallatseta, har cinta ma basan kayi....'' Cewar dr. ''Ni ban citaba wallahi..." Cewar Abdoljalal. Dr yace "naji baka cita ba tinda har ka rantse, amma ai ka mammatse mata jiki kou?'' Abdoljalal yace "Naji na mammatsa,,Amma ai ina santa wallahi dr nasan ka yarda da san da nake mata..." Dr mus'ab yace "Na yadda da san da kake mata mana sosai na yaudara ba..." Abdoljalal ya matukar jin haushin kalmar karshe data fito daga bakin dr mus'ab. "Kai mata nawa ka yaudara,,,,," Ya fadi a hasale. Dr mus'ab yace "Kaide da kanka kasan ni ban taba tsayawa da mace ba in har nasan ba Auranta zanyi ba, balle har in matsa mata jiki...never wallahi..." Abdoljalal ya amsheda "Kanada kaddara me kyau ni kuma tawa a baibai tazo gareni..." Yadda yayi maganar seya bawa dr nus'ab tausayi yace "nasani sede in bawa wani labari...." Abdoljalal yace "Yawwah toh kagani, nide yanzu Alhamdulillahi se yanzu nakejin dadin rayuwata..." Dr mus'ab yace "da Akayi me? Abdoljalal yace "Dana hadu da yarinyar nan mana, wallahi ita kyakyawar kaddarace gareni..." "Ta yaya tazamar maka kyakyawar kaddara bayan kai kace baka da yadda zakayi ka Aureta..." Cewar dr. Abdoljalal yace "Ai matata ce ita dr..." Dr mus'ab yaji gabansa yayi wani jirin bugu, ya kasa magana kawai ya shiga tunani. "Nida yarinyarnan fa tini an daura mana Aure, a mafarkina da nakeyi a kanta a kullum a nan naga an daura mana Aure...nasan zakace na haukace..." Kalaman Abdoljalal suka dawo dashi daga duniyar tunanin daya afka se kuma ya sauke Nannauyar ajiyar zuciya yace "daman ana Aurene a mafarki?'' Abdoljalal yace "Gashi an fara a kaina da muqri'ah..'' Dr ya sake ajiyar zuciya sau biyu a jere kana yace "jalalu ka dinga daurewa kana tabuka wani abu please, a kan rayuwarka, dukda nasan bayin kanka bane amma ka dinga adduarh sosai dan Allah, and ka dinga hubbasa..." Abdoljalal ya fahimci ne yake nufi yace "Inayi kullum dr, haduwata da yarinyarnan ya kara sani dagewa a kan adduarh,..." Dr mus'ab yace "kaci gaba da dagewa muma muna daga gefe muna dagewa da Adduarh, wallahi Adduarh takobi muminice, muna fatan Allah yajibanci kukanmu..." "Amin ya ilahil'alamin..." jalalu ya amshe da hakan. Kana yaci gaba dacewa "dr yarinyarnan tasani a mummunar damuwa, kwanakin baya rayuwata cikin dadih amma a yan kwanakin nan, ko ince a yan watannin nan ta juyamin lissafi, abuja ya dace in tafi jiya amma na kasa saboda zuciyata ba ddh, na rasa ya zanyi, naji dadin ganinka inaso in gaya maka inji sanyi, kuma nasan zaka tayani tunanin lefin mena mata..." Dr mus'ab yayi shiru yana me saurarensa yace "Inajinka jalaludden?'' Abdoljalal ya kwashe abinda ya faru a cikin motar da lbrin Hajiya saude datazo ta samesu a cikin motar amma bata ga al-muqri'ah ba, da kisses din data masa ya gayawa dr mus'ab be boye masa komi ba saboda ya rasa yazeyi, duk yabi ya kara zama shashasha a kan yarinyar. "Ya kamu dubu bisa dubu...Alhamdulillahi..." Dr mus'ab ya fadi a zuciyarsa yayinda yake kokarin boye nishadinsa. "Itama yarinyar tana sanka, domin kishinka ne yasata a halin canjin data maka..." Cewar dr mus'ab, Abdoljalal yayi shiru yana nazarin abinda dr yace nan da nan ya gamsu da abinda dr din yace, zazzafan Kishinsane ke dawainiya da ita, nan da nan yaji ya karajin haushin hajiya saude saboda taja masa bala'i , shi yanzu fa ko ganin sauden beson yi. "Ina so naga yarinyarnan daka mutu a kanta har haka please Jalalu..." Cewar dr, da yayi maganar fuskarta na bayyana kwad'ayin san ganin wadda ta sace ma jalalunsa zuciya. Nan da nan Abdoljalal ya hade rai da zuciya kmr be taba dariyaba yace "Ka ganta ka mata me?"' Dr yayi murmushi yace "maida wukar ni ba komi zan mataba so nakeyi kawai naga wacece ita data sacemin kai duka, in roketa ta dawomin dakai hayyacinka..." Abdoljalal ya amsheta da "ta dawo da hayyacina ta hanyar bani gindi inci kou?'' Dr mus'ab yace "Allah ya kyauta ai inna ganta cewa zanyi ma karta yadda ta baka gindi kaci tinda ba sadakin gindin ka biya ba? Abdoljalal yace "bazaka taba ganin taba kuwa, tinda zaka kara kwabamin zancene, ni kuma bnsan yazanyi a kn abinda nakeji ba a knta..." Dr mus'ab yace "dole ne zanganta..in tayi wari zamuji kuma kwanan nan zamuji din..." Abdoljalal yace "Ko kunji wallahi bazan fasa abinda nakeso ba,... Kawai dr tsakanina da yarinyarnan da haduwata da ita na daukeshi a matsayin kaddara..." Ya fadi yana kara bending a kan kujerar dayake kai me zaman mutum uku., yayinda dr ke kan tazaman mutum daya yana fuskantarshi. Dr mus'ab yace "ina fatan kaddarar tazama ta aure...' Abdoljalal ya girgiza kai kawai shi kadai yasan meke zuciyarsa. "Bazaka gane ba..." Shine abinda Abdoljalal yace. Dr mus'ab yayi humming kawai. Daga haka falon ya dauki shiru na 5mnt yayinda kowa da abinda yake sakawa a cikin zuciyarsa. "Dr me mutane sukafi ganin darajarsa a halin yanzu?'' Abdoljalal ya kauda shirun ta hanyar jefowa dr mus'ab tambayarnan hadi da kuresa da narkakkun idanuwansa masu cikeda kwarjini koshi kansa dr din be iya hada ido dashi, duk duniya Al-muqri'ah ce kadai mutum ta farko dake iya hada ido dashi ba tare data zabura ta dauke idanuwantaba.. Tuunanin tambayar da Abdoljalal yayi masa dr ya shigayi se kuma yace "Kudi..." Abdoljalal yace "Wallahi Wallahi Wallahi, dr zan iya bada kaf kudaden dana mallaka in har za a barni da yarinyarnan, harta da suturar jikina zan ita badawa a barni da ita, in rayu da ita Koda ace a kan bola zamu rayu, ni ina santa a haka, in ina tareda ita ban iya tuna duk wata damuwa se farin cikinta kawai nake fuskanta...wallahi Allah ya jarabceni, ji nakeyi kamar zuciyata ta fashe ta fito fili saboda Azabar So kawai,, dr nifa yanzu dakake ganina, duk wanda nagani mace ko namiji yarinyar kawai ke zuwa zuciyata, ni yanzu fa ban iya haddace komi se na fannin yarinyar...'' Dr yayi shiru yana saurarensa hadi da nazarinsa, duk maganganun nan da yakeyi fuskarsa na dauke da tabbacin maganganunnasa. "Ban taba ganin irin wannan azabataccen sanba..." Cewar dr, daya cika da mamaki da gaske ne be taba ganin wanda yace a kan so ba ze sadaukar da duk kudadensa, musammanma babban mutum irin Alhaji AASARAKI ai abin da wuya, seya kumajin tausanshi sosai, yasan zafi da dafin So , shi so ba a hadashi da komi, saboda bashi da mahali, kuma bashi da sauki, saukinsa ka kasance da abinda kakeso na har abadan. Abdoljalal yace "gashi kaganni yanzu,,, ji nakeyi kamar da jinin jikina Aka halicci yarinyarnan...in ina ganinta wani irin yanayi nakeji a zuciyata, ko kusanto side dina tayi a zuciya nakeji wallahi dr...ban taba sanin haka so yake ba,, wallahi dr da ace Inada damar dazan cire raina in bawa yarinyarnan, astagfurillahil'azeem da tini na cire raina na mika mata duka,,,abinda nakeji a kan yarinyarnan , dabadan karfin imani ba , da tini ya kasheni...." Ya karashe maganar yayinda kwallah masu dumin azabar tiririn sonta dake tasowa daga zuciyarsa suka wanke masa kumatunansa. Ganin hawaye a kan fuskarsa ya dagawa dr hankali, ze iya cewa rana ta biyu ce yau daya taba ganin hawaye a idanuwan jalalu,